Sashe 98
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"My Jannaty". Ya ambata a hankali. ÆŠan É—ago da kallonta a kansa ta yi, karaf suka haÉ—a idanun. Nisawa ya yi kafin ya fara magana. "Ina sonki my Jannaty, ina kaunarki sosai da sosai, da ban yi niyar maganar aurenmu a yanzu ba, ganinki kawai na zo yi, nace zan barki ki kammala secondary sannan na yi wa daddy magana, amma ganinki yasa na ji ba zan iya hakuri ba, gara kafin na koma na sanar da dad abin da yake a tsakaninmu, in yaso idan kin kammala koda Jss 3 ne sai ayi auren mu koma Dubai ki cigaba da karatu a can, please promise me that ba zaki bar wani ya shiga mun cikin zuciyarki ba, wlh ina sanki da dukkanin zuciyata..........". Dakatawa ya yi da yin maganar ba dan abin da zai gaya mata sun kare a bakinsa ba sai dan ya ji amsar da zata bashi kafin ya É—aura mata da wasu maganganun. Har lokacin kallonsa naa kan face É—inta.
Ita ma bata kawar da kallonta daga kansa ba, sai dai bata kallon cikin idanunsa sosai, cikin sanyin murya ta ce. "Ina sonka Yah Rizwan, ina sonka sosai nima, kuma na yi maka alkawarin ba zan kula kowa ba, kuma ai kasan daddy ma baya barin wani ya zo wajen mu, ni bani da wanda nake so sai kai, kuma In ba zan taɓa son wani bayankai ba".
Ji ya yi Dr Raj da suke waya da shi ya katse kiran, idan baku manta ba ya fito manne da waya a kunnensa yana magana, to ya mance da wayar ya afka duniyar soyayya, sai yanzu da Dr ya ji zancen nasu fa ba mai karewa bane ya katse kiransa abinsa.
Nannauyar ajiyar zuciya ya sauke tare da miƙewa tsaye. "Wait for me ina zuwa". Ya kai karshen maganar tare da nufar kofar room ɗinsa. Sai a lokacin ne ta samu damar ɗaga idanu ta bishi da kallon tsab, bashi da wata maraba sosai da Yah Jawad, kana ganinsu zaka san ciki ɗaga suka fito, sai dai Jawad ya ɗan fisa hasken fata, kuma ya fisa tsawo duk da yake shi ne ƙarami. Ba karya tana jin son Rizwan ɗin sosai a ranta, ya iya kalamai masu kwantar da hankali........
Ni ma na iya yi wa my people's kalamai masu daɗi, ko me Rizwan zai yi a cikin ɗakin da ya wani shige, to ni dai bari na leƙa Jimeta Yola wata kila kafin mu dawo ya ɗauko abin da zai ɗauko ya dawo mu zo mu ji kalaman kauna!.😎
_________________________🔥🌹
NIGERIA________________JIMETA
Wasa wasa dai haka rayuwar Jaish ta cigaba da kasancewa a cikin wannan ƙauye, jama'a sai gudunsa suke yi, shi kuma ko a jikinsa, Mahreeh tana cigaba da tsula tsiyarta sosai, Jaish kuma kullum sai ya shigar mata faɗa in dai ta tsokalo, baya gajiya saboda bappa.
A hankali saboda shegen son faɗarta yana shigar mata yasa shaƙuwa ta fara shiga tsakaninsu, ya zama kullum in dai yana zaune sai ta zo ta zauna ta yi ta faman murɗe mashi arab hairnsa, bata gajiya, shima kuma bai taɓa hanata ba, har ta kai ta kawo idan bata taɓa mashi gashin nasa bama sam baya jin daɗi, ya saba da hakan sosai.
Ita ma Mahnoor a yanzu ta dai'na tsoronsa, sai dai shakkar yi mashi magana kawai take ji, Mahreen kuwa har hira take yi mashi duk da baya gane ina take dosa a maganar tata har ta karesa.
Hakika bappa ya yi farinciki sosai na sabon Mahreen da Jaish, dan kuwa ko ba komai a ganinsa zata sanya watarana ya buÉ—i baki ya yi magana.
Nenne har yau har gobe tana gidan Arɗo, suna can suna ta faman shiryawa Mahnoor mugunta, a cewar Nennen idan ta dawo gidan sai Mahnoor ta mutu ko kuma ta ɓatar da ita.
Ita kuwa baiwar Allah a kullum safe da yamma sai ta je ta gaisar da Nennen.
Kamar kullun yau ma suna wajen kiwo, Mahreen da Mahnoor suna bakin kogin da suka tsinci Jaish suna wanke kayan sakawarsu, sai tiƙar wanki Mahnoor take yi ita kuma Mahreen ta zauna a bakin ruwa tare da tsunduma kafafunta a cikin ruwan tana wasa.
"Adda Mahnoor kin san.........
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 25/10/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
28
"Adda Mahnoor kin san me?".
Girgiza kai ta yi tana mai cigaba da matsan kayan da take wankewa.
Sai wasa da ruwa take yi ta ce. "Su Hamma Salisun gidan Inna Rabi ne suka tareni É—azun da zan je kwaso kayanan wankina a gida, wai sai sun dakeni, ni kuma na yi masu aljanun karya, kin ga yadda na yi wa su yayan Abu a hanyar islamiya ranar ko? Har kika yi ta kuka kamar zaki mutu kina cewa na tashi ba?...........". Ta dakata da yin maganar tana dawo da kallonta a kan Mahnoor É—in, dan ta ga shin tana sauraronta ne ma ko dai ta shareta kamar yadda ta saba.
Aikuwa hakan ce, ta shareta kamar yadda ta saba tana cigaba da dirzan kayan nasu tana É—aurayewa da ruwan gudu.
"Adda Mahnoor wai meyasa kike yi mun haka ne?". Ta faÉ—a tana ruro baki. Ba tare da ta kalleta ba ta amsa da. "To me nayi maki kuma?". "Sai mutum yana yi maki hira sai ki yi banza da shi".
"Mahreen wai kunne ne yake jin magana ko ido da baki?" Still dai bata É—ago ta kalleta ba, aikin da yake gabanta kawai take ta faman yi ta yi maganar, sai haÉ—a uban gumi take yi saboda hasken rana da yake haskasu.
"Kunnene yake saurara". Ta bata amsa tana turɓune fuska. "To masha Allah da kika fahimci kunnene yake ji, dan haka ki yi maganarki ina jinki".
Miƙewa tsaye ta yi tare da cewa. "Na fasa gaya maki ma, kuma wlh yanzu zan kai ki kara wajen Hamma, kin san cewa ni nafi son idan ina magana a rinƙa kallona ana amsa mun da e e e haka, amma ke kullum sai ki mayar da mutun ɗan iska ya yi ta yin magana shi kaɗai baki ko ɗan cewa e ina jin nan, sai ki wani ce ai kunnene mai ji dan haka kina jina, da ga yau ba zan sake yi maki hira ba". Tana kai karshen maganar fuuuuuu kamar wata kumfa ta wuce izuwa wajen su bappa.
A hanzarce ta miƙe tana ihun sunant Mahreen!! Mahreen!! A kan ta dawo zata saurareta kada ta kai ta kara, amma ina fuuuuu ta wuce. Ganin ta rigada ta tafi ne yasa ta koma ta zauna tare da cigaba da abinda take yi.
Jim kaɗan sai gata ta dawo hannunta sarƙafe a cikin na Jaish, dole dole ta je ta takura mashi a kan ya zo yaga kogin garinsu yaga yadda suke wanki.
A tunanin Mahnoor kararta ta kai wajensa shi ne ya zo rama mata, hakan yasa ta miƙe tsaye da ta gansu, sai uban gumi take haɗawa, kuma taki yarda ta cire hijabin jikinta, dan kada a kalla tana da tula tula, kullum tana kakabe da hijabi ba dare ba rana kamar wata mai takaba.
Tana É—ago kai suka haÉ—a idanu da Jaish É—in, É—an zuba mata idanun ya yi yana kallon yadda gumi ya wanke mata fuska kamar wadda aka watsawa ruwa, ga wasu sai tsastsafo mata a gefe da gefen face É—inta suke yi. Mayar da kallonsa a kan tulin kayan da yake gabanta ya yi, mamaki ne ya kamashi a kan wankin nata, lokaci guda kuma ya ji duk sun bashi tausayi, irin wannan aikin wahala da suke jibga, sau da dama idan ya fito da sassafe haka zai sameta tana tikar aiki komai sanyin safiya, abin da ya yi ta bashi mamaki da tausayi kenan, gata yar karama da ita amma bata da son jiki ko kaÉ—an, saboda tun tana karama aka horar da ita, jiki ya saba da wahala har in bata yi bama bata jin daÉ—i.
Cikin rawar murya ta ce mashi. "Ka yi hakuri Hamma, wlh sharri Mahreen take yi mun ni ban yi mata komai ba, kuma nace tazo zan saurari hirar tata amma taki ta yi tafiyarta". Baiwar Allah a tunaninta ƙararta Mahreen ɗin ta kai, bata san cewa Mahreen kam tana zuwa da ta ga Jaish ta mance da cewa ƙara ta kawo bama, sai kawai ta hau zuba mashi rigima da shagwaɓa.
ÆŠan jinjina mata kai kawai ya yi, alamar ya ji me ta ce, daga haka ya mayar da kallonsa a kan ruwan dake ta gudu. Sau da dama Mahreen tana ce mashi ya zo ya shiga cikin ruwan amma sai ya ki, sai dai ya tsaya a bakinta yana ganin irin nisan tafiyar da take yi.
Komawar da ta yi ta fara tikar wankin nata, sai shi kuma ya dawo da kallonsa a kanta yana mamakin ƙoƙari irin tata. Sosai ya jinjina mata.
"Hamma kazo mu shiga cikin ruwa ka ji?". Cewar Mahreen sarauniya a son shiga ruwan kogi ta yi bulel.
Kai ya girgiza mata alamar a'a shi ba zai shi ga ba. Turo baki ta yi kamar zata yi kuka ta fara yi mashi magiya. Kin yarda ya yi dan shi ruwar ma kyama take bashi, dan ma dai ruwan gudu ce kawai, ita ruwan gudu ai bata da datti.
Zare hannunta daga cikin nasa ta yi, sannan ta sauƙo daga saman dutsen da suke, dan akwai tudun dutse tsakanin bakin kogin da gonakin mutane wanda idan baku manta ba a baya na gaya maku hakan.