Sashe 102
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
To fah, a gaskiya Nenne muguwa ce ko kuma in ce gwaggo bakar muguwa ce, wai dan ance Jaish shi ne sarkin Mayu shi ne suka zauna ita da gwaggon nata suka shirya ta yadda zasu rufe bakin bappa ya aurawa Jaish ɗin Mahnoor dan ya cinyeta, sun yi imanin shi ɗin mugu ne na karshe, burinsu kuma ta wahala sosai, a tunaninsu idan aka aura mata shi zata zama abin tausayi koma ta mutu, shi ne har da zuwa kauyukan Cameroon suka samo magunguna da zasu rufewa bappan baki ta yadda zai yarda da maganarsu kai tsaye, su dai kawai suga sun sanya yarinyar nan cikin wahala, sai dai basu san cewa boom suke shirin haɗawa kansu ba, dan kuwa da ni da ku dai munga soyayya a tsakanin Mahreen da Jaish ɗin, akwai shaƙuwa, ya zasu yi kenan a lokacin da Mahreen zata ce masu idan ba shi ba sai mutu? Mu dai mun san jinin Modarawa jinin Akka wato Jaish namu ba maye bane, kunga kuwa ai baya cinye Mahnoor ko ya azabtar da ita ba, in da tsawon kwana muna nan Mahreen zata kara girma kuma shaƙuwa ta kara shiga tsakaninsu, a wannan lokaci ni kam zanga ya zasu yi, akwai matsala wlh babba, idan zaka gina ramin mugunta dai ka gina shi dai'dai kai, dan watan watarana kai zaka afka a ciki, Allah dai ya kyauta ya kuma sa mu dace.
Wani irin sanyi ta ji a ranta, burinta ya cika, a tunaninta Jaish irin gama gari banzan nan ne, wanda bashi da gata bashi da galihu, shirinsu shi ne su sanya bappa ya yi wa Jaish ɗin nasa ɗakin daban can gefe da su idan aka yi auren, bappan kada ya taimaka masu da abinci da komai, su barsu su sha wahala su sha gararin rayuwa, wato dai shi mugu fa kawai ka yi addu'ar Allah ya rabaka da shi shi ne kawai mafitarka, wannan ma jini ɗaya suke duka, amma ku dubi muguntar da take ta bibiyar ƴar tahaliƙar nan da shi fisabilillah.
Hira suka cigaba da yi, bappa bawan Allah ya ma mance da cewa ya yi wa Mahnoor É—in baiko da Hammanta Faisal, duk abin da Nennen ta ce sai ya aminta da hakan kawai, ya manta da cewa bai fa san wanene Jaish É—in ba, basu san asalinsa ba, kawai dai alamu sun nuna maganin gwaggon Nennen ne yake aiki ba shi ba.
Sai tsara yadda abubuwan zasu kasance Nennen take yi, duk kuma zallar zalinci take tsarawa babu tausayawa, dukka kuma bappan ya aminta, har da wani cewa gobe suna idar da sallar asuba za'a ɗaura auren kamar yadda ta buƙata, shi ya yafewa Jaish ɗin ma sadaki, ma'ana zai biya mashi kenan, daga Jaish ɗin har ita Mahnoor basu san me yake faruwa ba, Nenne ta shirya komai har da cewa Jaish ɗin ya tafi garinsu da Mahnoor ɗin ma idan ya tashi tafiya dan tsabar mugunta, a ƙaramin tunaninsu da wautarsu sun ɗauka idan ya tafi da ita garinsu shikenan ba zai sake dawowa ba, a shirmensu wai shikenan sun rabu da ita rabuwa ta har abada sun huta, wato idan aka ce maku mutun jahiline kawai ka barshi a yadda ka gansa, jahilci kanin hauka kenan.
Shi dai bappa umarni kawai yake karɓa abinsa. Hakan kuma aka yi kamar yadda ta buƙata washegari suna idar da sallan asuba bappa ya sanar da liman aka ɗaura auren, abin ya yi mugun bawa Jaish mamaki jin sunansa na Hamman a bakin liman, sai dai bai yi wani yunkuri ba, sai ma miƙewa da ya yi ya nufi waje abinsa, sai gida ya nufa.......
Allah sarki Faisal bawan Allah yana jin wannan magana ya yanke jiki ya zube ƙasa sumamme a cikin masallaci, shi kansa kawun Mahnoor ɗin kanin mahaifiyarta wato Ibrahim sai da ya girgiza da jin maganar, Arɗo da bappan su Faisal babu wanda bai razana ya kuma yi mamaki ba, faɗi suke yi bappa ya haukace ya aurawa ƴarsa maye.
Ai Arɗo bai yarda ba, bai yi ƙasa a gwiwa ba yasa a kama mashi bappa a kai mashi gida, wai dole a ɗauresa a yi mashi magani dan ya haukace, faɗi ƴan uwan Inna suke yi wlh ko zasu mutu sai dai su mutu amma Jaish bai isa a aura mashi Mahnoor ba, an gaya mashi bata da gata ne? Ko bata da ƴan uwa mahaifiya ne? Wlh ba zasu bawa wani bare ƴarsu ba, wani irin hatsaniya ne ta kacame a masallacin, tuni labari ya karaɗe kauyen, shi dai Jaish yana gida bai san wace waina ake toyawa ba. Nenne kam tambaya take yi shin an ɗaura auren ko ba'a ɗaura ba? Amsar ne burinta a yanzu.
Akwai wani kanin Inna mai bala'in ƙabilanci da zafin rai, ai kuwa ya ce idan bappa ya isa Allah ya tsine mashi, sune dangin uwar yarinyar nan, basu ga uban da ya isa ya ɗauketa ya bawa baren banza ba wanda ake zargin maita a tattare da shi, dole Mahnoor Faisal zata aura, idan ba haka ba ayi ambaliyar ruwan bala'i a kauyen,
Haka ya haɗa matasa a kan su je su yi wa Jaish ɗan banzan dukan mutu su ɗaukeshi su fitar da shi daga cikin ƙauyen....... To fa tashin hankali, cikin ƙanƙanin lokaci Nenne ta haddasa boom a cikin ƙauyen, da alama kuma tashin boom ɗin nan sam ba zai yi kyau ba, zai yi mugun munana, kai mata mata Allah ya shiryamu shirin addinin musulunci, ji fa cikin minti ɗaya ta rikita gari guda.
Tana gida sai fargaba take ji kamar zai kasheta, sai safa da marwa take yi a tsakar gida, burinta kawai ta ji an É—aura auren nan, tana fargabar ace ba'a É—aura ba, duk wani shirinta zai lalace.
Mahnoor kuwa suna can suna shirin bin bappa kiwo, dan kuwa basu san me yake faruwa ba, basu san Arɗo yasa a capke bappansu an ɗaure shi da sunan ya haukace ba, dan kawai ya ɗaura mata aure da bare ko in ce maye da suke kiransa, shikenan shi ma ya haukace sai ɗauri, kai ƙauye duniya ne jama'a.
Gungun matasa da a kallah zasu kai su 20 ne suka nufo gidan bappan, kowanne rike yake da sanda, ƙanin Inna ya basu umarni su tabbatar sun fasawa Jaish jikinsa ta ko'ina kafin su fitar da shi daga cikin ƙauyen nan, su kai shi can su jefar, sai wani tayar da kura suke yi a hanya suna tafiya, da ganinsu kasan waɗan nan sun ƙunso ƙunshin mugunta, fuskokinsu babu alamar imani, sai wani haki suke yi kamar waɗan da suka ci uban gudu suka ƙoshi, suna wani muzurai da idanu kamar ka arta a guje idan ka gansu.
Shi kuwa bawan Allah Jaish da bai ma san me yake faruwa ba, fitowa tsakar gida ya yi hannunsa riƙe da sandar kiwon bappa, fita waje yake son yi ya je wajen dabbobin nasu ya tatso nono kamar yadda yaga bappan yana yi, bai taɓa kwatantawa ba sai yau ya ce bari ya yi, kuma ya yi alkawarin dama daga yau shi zai rinƙa tatsanwa bappa yana rage mashi wahala.
Ganin ya fito yasa Nenne ta yi maza ta shiga cikin ɗaki ta cigaba da safa da marwanta har tana haɗa uban gumi yadda kuka san wadda take gudanar da wani aiki na alkhari, gabaɗaya a ruɗe take, tsantsar rashin gaskiya ne tab a saman face ɗinta, a hakan ma bata san me yake faruwa a cikin ƙauyen ba, bata san babanta ya sa an ɗaure bappa ba, da ta sani kam ina ga ruɗewar da zata yi sai Allah ne kaɗai ya sani.
Bokitin tatsar nonon É—in ya É—auka, shi dai baya É—aga idanu ya kalli kowa, haka zalika fuska kamar hadari kullum a É—aure tamau, ga iya shariya, aikin gabansa kawai yake yi, sai ka rantse ma babu shi a gidan idan ba ganinsa ka yi ya fito ba!.
Yana É—aukar bokitin ya juyo zai nufi waje kenan waÉ—an nan matasan suka banko labulen buhun kofar gidan, tsundum suka afko cikin gidan gabaÉ—ayansu, sai kaÉ—a sandunar kiwon nasu sama suke yi.
Da gudu Nenne da su Mahnoor É—in suka fito waje jin irin wannan hayaniya.
Gabaɗaya matasan suka rufa kansa da gudu haɗe da ɗage sandunarsu da nufin fara kai mashi jibga ta ko'ina................. TASHIN HANKALI, A GASKIYA NENNE DA GWAGGO HEGU NE, JI LOKACIN ƘANƘANI SU HARGITSA KAUYE GABAƊAYA, DAMA AI ABU NE DA BA ZAI YIWU BA ƳAN UWAN MAMAN MAHNOOR ƊIN SU YARDA DA WANNAN ABIN, AKWAI GAGARUMIM RIKICI A WANNAN ƘAUYE, GA SHI DAI BAPPA MAI SHIGARWA JAISH ƊIN FAƊA TSAKANINSA DA ƳAN KAUYEN MA AN ƊAURESA DA SUNAN MAHAUKACI, MY PEOPLE'S AKWAI BALA'I BA KAƊAN BA, NA BARKU LAFIYA NA TAFI KINGDOM OF POWER, KAFIN MU DAWO WATA KILA SUN GAMA KASHE JAISH ƊIN.
_____________________🔥🕊ï¸
KINGDOM OF POWER💪🔥💘
Jim kaÉ—an ya fito daga cikin room É—in nasa, saman sofar da ya tashi ya koma ya zauna hannunsa janye da katuwar echolac mai bala'in kyau da tsada.
"Before I came, before I actually see your face I already knew that my wife is gorgeous, beautiful and Pretty, you're a so special my Jannaty". Ya yi maganar kallonsa a kanta babu ko kyafta idanun.