Sashe 80
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana sawa kuma ta kunna shi, kawo wutan screen ɗin ya yi. Wayar dake saman bedside drawer ne ya fara ƙara, irin emergency phone ɗin nan ne.
Da farko kamar ba zata je ta É—auka ba, sai kuma dai ta ce tun da Sharifat bata nan bari ta je ta É—aga ta ji wanenen? Dan tasan iya Æ´an cikin gidan ne kawai suke amfanai da wayar.
Hannunta na kerma alamar a tsorace take haka ta É—auki wayar tare da karawa a kunnenta tana faÉ—in hello.
"E lallai ya tabbata kin zama yar gida kenan, wato har kin ma iya É—aukar call na emergency wanda ya kamata ace Æ´an gida ne kawai suke picking ko? To maza ki fito main parlourn ki É—auki abincin su Bilal ki kai masu tun da Sharifat bata nan". Sautin muryar Ummie ce ta daki dodan kunnuwarta da waÉ—an nan maganganu.
Wani irin dukan uku uku da ta ji kirjinta ya yi ne yasa bata san lokacin da ta yi saurin É—aura hannunta a saman saitin zuciyarta tana sauke numfashi ba. Murya a raunace ta amsa da. "Okey Ummie gani nan zuwa". Kit ta ji an katse kiran ba tare da an sake yin magana ba.
Wani irin fargaba ne ya dira a ranta na tuna yanayin su Bilal, ita shiyasa ko zuwa gashesu ta duba jikin Ramish ɗin ma bata yi, ko Sharifat ta ce su je sai ta ƙaƙalo wani uzurin wanda zai sa dole Sharifat ta tafi ita kaɗai, sai ga shi yau Sharifat ɗin bata nan dan dole ta je part ɗin nasu, kai amma wannan abin bai yi mata daɗi ba sam, jikinta sai kerma yake yi ta miƙe ta nufo waje, sai kuma ta baro wayar tata a saman hannun sofa.
Kai tsaye ta nufi main parlourn, Allah ma yasa bata cire kayan jikinta ba, gyalenta ma yana kanta, a shirye take. Kirjinta sai dukan uku uku yake yi har ta kai bakin kofar parlourn. Dab zata shiga ciki Ummie da Hajiya two seater suka danno kai zasu fito. Karo Leesharh ta yi da Ummie dan ita ce a gaba, wani irin baya baya ta ja tana layi.
Dama kun san haushinta Ummien take ji, ai kuwa bata yi wata wata ba ta dallah mata wani irin mari wanda ya sanyata dafe ƙuncinta a hanzarce, ita ta sara me ta yi wa ƴan gidan nan kumatunta yake shan marika daga wajaje daban daban...... Abin da baku sani ba a nan shi ne, Hajiya two seater kawar Ummie ce sosai, yanzu Ummien ta kirata ne a kan tazo su yi shawara a kan zargin Abbie da take yi na yana son Leesharh, shi ne dalilin zuwarta gidan a yau.
Shawarar suka yi, hajiya two seater ta bada shawarar Ummie ta ɓatar da Leesharh daga doron duniya kawai, idan ba haka ba irinsu yara ne masu mugun shiga rai, kuma idan Abbie ya aureta idanunta suka buɗe wlh Ummie bakin ciki ne zai kasheta, cewar Hajiya two seater kenan, shi ne suka tsayar da magana a kan lallai dole a san ta yadda za'ayi a fitar da Leesharh daga gidan a ɓatar da ita a shafe babinta, kun fa san larabawa da shegen iya bakin kishi, to Leesharh dai ta shiga uku, tana tsaka mai wuya! Can ga masu nikaf, nan kuma ga Ummie......... Su da basu da tabbacin Abbie sonta yake yi ko tausayinta ya ji, amma suke batun a shafeta daga doron duniya kamar su suka halicceta, kai jama'a, bakar zuciya dai ko a ina take sai ta nuna kanta!.
Amma ni ina da tantanma, tantamata a nan shi ne! Idan baku manta ba Leesharh ta taɓa cewa wannan Hajiya two seater da take zuwa wajen ummie tabbas ita ce wadda ta ɗaukota daga gidan AAJ, to idan ko haka ne kunga kenan da biyu hajiya two seater ta ce Ummie ta ɓatar da Leesharh a shafe babinta, zasu jefi tsuntsu biyu ne da dutse ɗaya...... Kai jama'a mutun abin tsoro, Allah ka shiga tsakanin nagari da mugu kawai, amma ta kan iya yiwuwa ba ita ɗin ba ce wancan hajiya two seater daban, dan da wuya ace mutun ɗaya ce dukka, idan mutun ɗaya ce kenan Ummie ma munafuka ce? Munafurtansu take yi? Ko yaya ake son ce mana?!!. Tabɗijam!!.
Ƴan siraran hawaye ne suka fara bin ƙuncinta. Tsawar da Ummie ta daka mata a kan ta bata hanya ne yasa ta ja baya da sauri jiki na kerma.
Wucewa Ummien ta yi, bata san da cewa akwai hajiya two seater a bayanta ba, dan haka tana na wucewa ta sa kai zata shige cikin parlourn, wani irin baya baya ta yi ta faɗi ƙasa saboda karo da ta sake yi da giwar mata wato hajiya two seater, wannan ai doke mutun ya faɗi ƙasa idan ya yi karo da ita, idan kun yi karo mai kyau ma sai ka ji komai ya tsaya ma, ka yi tunanin da trailer ka yi karo ba mutum ba saboda ƙiba irin nata, tsokoki ta ko'ina.
ÆŠan kawar da kanta hajiyar ta yi kamar wata maras gaskiya ta tsallake Leesharh É—in ta wuce abinta.
Miƙewa ta yi tana hawaye ta ƙarisa cikin parlourn tana waigen Hajiyar. Da kyar ta iya ɗaukar trayn abincin su Bilal ɗin, trayn ya yi mata girma, haka ta nufi part ɗin nasu. Tana ta jan kafafu har ta isa, fargaba kamar zai kasheta.
Sanya kai cikin room É—in ta yi, bata san cewa a saman dining table É—insu na parlourn part É—in nasu zata ajiye masu ba, ita kam kai tsaye ta wuce emergency room É—in nasu. Tana sanya kai Bilal da ya kai Sharifat gidan King Badeen ya dawo ba jimawa ya sako kai zai fita domin ya É—ebowa Dr Raj wasu allurorin da zai yi wa Ramish.
Karo suka ci tray ɗin abincin ya faɗi ƙasa a kan kafarsa, gabaɗaya kayan abincin suka tarwatse, suka ɓata ko'ina jaga jaga.
Cikin fushi ya cire hannu zai mareta, dai'dai lokacin ta ɗago face ɗinta dan ta ga waye ta yi karo da shi a karo na biyu kuma? Ita dai ta shiga uku kawai take faɗa a cikin zuciyarta, duk ta ruɗe har ta ji kamar fitsari na ƙoƙarin zubo mata a wando.
Yana ɗago hannunsa ita kuma ta ɗago face ɗinta, cak ya tsayar da hannun nasa bai kai ga sauke mata marin ba, kallon tsab ya yi wa face ɗinta na ƴan sakani kafin nan slowly ya mayar da kallonsa ƙasa ƙan kafafun nasa, ya ga ɓarnanar da ta yi masu, ta ɓata masu waje kaca kaca, dan fa kayan abincin ya watse ta ko'ina a cikin room ɗin, kayan fruits duk sun watse.
Dama already da hawayenta na marin da ta sha a wajen Ummie ta shigo cikin room ɗin, dan haka sai hawayen suka tsananta gudu a saman face ɗin nata, jikinta na kerma ta zube gwiwowinta a ƙasa ta shiga furta kalmar sorry.
Dr Raj dake zaune kusa da Ramish É—in ne ya zuba masu idanu yana kallonsu, yana jiran yaga me É—an uwan nasa zai yi mata, dan yasan Bilal sarai ba baya ba wajen saurin É—aukar zafi, akwai zafin rai ga shegen fushi da fusata.
Abin mamaki sai bai yi mata komai ba, sai ma hannun da yasa ya ɗagota daga zubewa da ta yi a saman gwiwowin nata. Ai tsabar mamaki da kallon kwakwab Dr Raj bai san lokacin da alluran da yake riƙe da shi yana haɗawa Ramish ɗin ta cake shi a hannu ba, ya ga abin da bai taɓa zato ba.
Yana ɗagota ya raɓa gefenta ya fice daga ɗakin abinsa. Ita kanta ta sha madarar mamaki kuma ta sha jinin jikinta, dan kuwa Sharifat tana yawan bata labarin zafin rai irin na Bilal da Ramish and Dr Raj, basu da saukin kai ko kaɗan, Rizwan ne dai ya fita zakka a cikinsu, yana da saukin kai da kirki sosai.
Kawar da kallonsa daga kanta Dr Raj ya yi tare da É—aukar cutton ya goge jininsa dake zuba in da ya cakawa kansa allura a wajen ganin gulma.
Turus ta tsaya ta rasa me ma zata fara yi a wajen. Har Bilal ɗin ya ɗauko sauran alluran ya dawo tana tsaye in da ya barta, ga jiki sai kerma yake yi. Miƙawa Dr Raj alluran ya yi tare da zama a gefen Ramish ɗin ya zuba mashi idanu tamkar zai ti mashi kwallah, Allah ya gani yana kaunar ɗan uwan nan nasa fiye da kansa.
Ta kai almost 30 mins a tsaye ta rasa abin yi, su kuma sai aikin gabansu suke yi ba wanda ya sake bi ta kanta, da alama ma sun manta da ita a wajen.
Sai da suka gama abin da suke yi ne Bilal ya miƙe zai fita waje, zai je ya yi wanka a room ɗinsa ne. Yana juyowa suka haɗa idanu da ita, dan sai kallon shi take yi, ita dai wlh tabbas tasan ta taɓa ganinsa a wani waje, kuma tabbas bayan fitowarta daga gidan AAJ ne, hakan yasa duk in da ya yi take binsa da idanu ta kasa tuna a in ta taɓa ganin nasa.
Suna haɗa idanu ya sake yi wa face ɗinta kallon tsab kamar ba lafiya ba, bai taɓa ɗaga idanu ya kalleta ba sai yau, ga shi kuma ya zo yana ta yi mata kallon tsab, anya kuwa lafiya?.
My people's kallo me kuke tunanin BILAL yake yi mata?.
"Just leave it here and go". Bilal É—in ya faÉ—a mata hakan, ya yi maganar tare da nuna mata kayan abincin da yatsarsa, tamkar ba shi ya yi maganar ba, dan ba zaka yi zaton ya motsa lips É—insa ba, a hankali ya yi ta.
Abin mamaki baya ƙarewa a duniya, wai yau Bilal ne da yi wa wata saukin kai? Anya kuwa ba wata a ƙasa? Abin da mamaki, daga kallon farko, gaskiya kamar dai zan saka ayar tambaya a nan.