Sashe 190
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Simple make up ta yi wanda ya kara tsatso kyanta sosai, sannan ta miƙe ta sanya kayan a jikinta, doguwar rigar atamfa ce mai kyan gaske. Ɗinki ya yi kyau sosai a dai yanayin garin nan nasu.
A kusa da shi ta koma ta zauna yana ta sharara barcinsa cikin kwanciyar hankali.
Cikin nutsuwa ta kai É—an bakinta sai tin kunnensa. "Hamma ka tashi rana ya yi fa". Ta faÉ—a.
Ko motsawa bai yi ba, saboda barci ne a kansa sosai. Sake faÉ—in hakan a karo na biyu ta yi, nan ma bai motsa ba.
Sai a karo na uku ne ya motsa tare da É—an juyowa unexpect ya É—aura hannunsa a saman mazaunanta. Wani irin faÉ—uwar gaba ta ji wanda ya sanyata É—an tsorata, a hanzarce ta É—an juya tana ganin hannun nasa.
"Noor ki kyani barci nake ji sosai". Ya faÉ—a cikin muryar barci.
"To shikenan na kyaleka". Ta faÉ—a tare da kai hannunta a hankali ta janye hannunsa dake saman mazaunan nata.
Tashi ta yi ta tattare kayan da ta cire ta kai wajen kayan wanki, sannan ta zo zata tattare kayan kwalliyar tata kenan shaiÉ—an ya jefo mata wani tunani, wai ta yi mashi kwalliya taga ya kyansa zai kara yi. Wannan tunanin yasa ta koma ta zauna kusa da shi.
A hankali ta ɗauko bakin gazal ta feƙe shi, to kun san idanunsa a rufe yana barci, hakan yasa ta zana mashi gazal ɗin a wajen idanunsa instead of a ciki, a hankali take yin komai kuma bata yarda ta taɓa face ɗinsa da hannunta ba.
Hannunta sai kerma yake yi tana addu'ar Allah yasa kada ya farka ya sameta, tsabar kerman da hannunta yake yi ne yasa ta sanya mashi janbakin a karkace, ga janbakin irin wannan 24 hours ɗin ne da baya goguwa ta daɗi, kasancewar laɓɓansa ƴan kanana ne yasa janbakin da ta tabka mashi ya fi lips ɗin yawa har kusan kyakkyawar gemunsa.
Tabbas yana jin kamar tana taɓa mashi face dinsa, sai dai kuma barcin da ta sha kansa ya hanasa buɗe idanu.
Idan kuka ga yadda face É—insa ta zama kamar tsohon aljanin da ya rikiÉ—e ya zama matashi sai kun yi dariya kamar zaku mutu, sai ma kunga gazal da ta zana mashi a kasan idanunsa, ita kanta taga abin ya munana ga abin dariya shi ne yasa ta fara tunanin ta yadda zata goge mashi ba tare da ya farka ba.
Kunsan gogewa da zanawa akwai banbanci, in dai zata goge mashi fa dole ya farka. Hakan yasa ta fara tunanin mafita. Ta kwashi kayan kwalliyar ta mayar mazauninsu, da sauri ta É—auko É—ankwalinta dan ta zo ta goge mashi.
A kusa da shi ta zauna, a hankali ta kai ɗan'kwalin ta fara ƙoƙarin goge janbakin. instead of ya gogu sai ya kara kwaɓe mashi face ɗin nasa, ga shi tana a tsorace da kada ya farka, sai hakan yasa hannunta na kerma dik ta kara kwaɓe mashi fuska.
Cikin barci yasa hannu ya jawota jikinsa, dan ta takura mashi da taɓa mashi face ɗinsa.
Idanunsa a lumshe murya can ƙasa ƙasa ya ce. "Noor ba zaki barni na yi barci ba ko? Me kike so da kike ta taɓani tun ɗazun?"
Muryarta na rawa saboda tsoron abin da ta aikata mashi ta amsa da. "Babu komai hamma, ka yi hakuri na dai'na". Tana magana tana ɗan goge mashi janbakin ta rarragesa dan ya yi dai'dai da ɗan bakinsa, da yake yanzu tana jikinsa gabaɗaya sai ya zama ba zai ji dan ta taɓa face ɗinsa ba, ba zai yi zaton wani abin take zana mashi or take gogewa ba.
"Waye ya ce ki saka doguwar riga?". Ya faÉ—a ba tare da ya buÉ—e idanu ba.
"Ka yi hakuri bappa zan je kaiwa abinci, naga abincinsa a É—aki bai ci ba, nasan ya yi sammako fita ne kafin a gama girki, wani lokaci haka yake yi".
Da kyar ya iya waro idanunsa a kanta, idanun jajir da su saboda barci. Like wow ya É—an warosu waje yana kallonta, ta yi kyau. Yau safiyarsa zata yi kyau yadda ya fara ganin face É—in kyakkyawar matarsa.
"Kin yi kyau sosai Noor É—ita". Ya faÉ—a yana É—age mata doguwar rigar tata, ya samu damar yaye rigar har izuwa saman waist É—inta ya fara wasa da beats É—inta dake mugun tafiya da tunaninsa.
Hannunta ta É—aura a saman arab hairnsa ta fara wasa da shi tana faÉ—in. "Hamma ai ka fi kowa kyan a garin nan".
"Wash". Ya furta yana kallonta. Da sauri ta zame hannunta daga kan nasa dan a tunaninta taɓa arab hairn nasa ne yasa ya furta wash ɗin.
Kama hannunta ya yi ya mayar saman kan nasa yana lumshe idanu alamar ta cigaba da wasa da shi.
"Hamma in je in kaiwa bappa abinci?". Tana magana tana watsa gashin nasa.
Sai wani lumshe idanu yake yi alamar yana jin daÉ—i tana ratsa shi. Sai da ta sake tambayarsa a karo na biyu batun kaiwa bappa abinci, sannan ne ya ce e ta je.
Da sauri ta yunƙura zata bar jikinsa, riƙota ya yi yana kallon face ɗinta. Ɗan rufe idanunta ta yi tana sakin ɗan siririn murmushi, da alama tasan me zai yi maka, kuma ga dikkan alamu ita ma tana son hakan.
Matso da face ɗinsa dab da tata ya yi. Kamar zai yi maka kiss sai kuma ya fasa, ya ɗan kura mata ido na ƴan mintuna kafin ya saketa tare da miƙewa zaune, ya sanyata ta kawo masu abincinsu kusa da shi, ya miƙe ya fita waje domin ya wanke fuska da bakinsa dik da da asuba ya yi.
Ko da ya wanke fuskar tasa kwalliyar bai fita ba, dan kunsan wannan janbaki mai suna 24 hours É—in nan ruwa bata wankesa, baya fita ta daÉ—i, sai dai kwallin nasa ne ya É—an kara ganganrowa kaÉ—an, amma babu abin da ya sami kwalliyarsa.
Jikinsa dik a mace haka ya zo ya tasata a gaba sai da ta ci abincin nan ta ƙoshi, sannan shi ma ya ci, sai ya miƙe ya kwanta a saman mattress, sai ɓoye dariya take yi tana kawar da kai dan kada su haɗa idanu. Sam bai lura da ita ba, hankalinsa yana wajen tunanin bappa, so bai gane tana ɓoye dariya ba.
Tattare wajen ta yi da sauri, tin da ta fita kai kwanika kitchen sai ta wuce wajen bappa abinta, taki dawowa cikin É—akin, sai karfe 2 Mahreen zasu tashi daga haddar weekend, karfe 4 kuma su sake tafiya islamiyya, haka tsarin karatun yake, weekend basu da hutu sam.........
Wannan shi ne abin da ta yi mashi, kuma abin dariyar ta watsa mashi Arabs hairnsa, sai abin ya kara bada dariya, shi kuma bai yi wanka ba da kwalliyar zata ragu, dan kuwa lokacin da ya jita shiru bata dawo ba sai ya fito domin ya dubata.
A nan ne ya fahimci ta tafi kaiwa bappa abinci, sai ya bi bayanta da wuri shiyasa bai shiga wanka ba.
Tun da mun ji me ya faru mu koma kan labarinmu.
STORY🌹
Dakatawa ya yi da binta ya tsaya yana kallonta, ita ma tsayawa ta yi tana cigaba da dariya kamar wata zararriya, sai ma ya É—aure fuska idan ta gansa sai ta ji wani irin mahaukacin dariya ya kara kamata, ta mayar da shi kamar wani kakanta.
Shi kam bappa ba ƙaramin farinciki ya ji ba na ganin su haka, saboda yasan Mahnoor ce ta yi mashi wannan tsiyar, idan babu soyayya da shaƙuwa kuma me zai ja Mahnoor ta yi mashi kwalliyar? Ai ba zai yiwu ba, ita da a baya ma tsoronsa take ji, ai yanzu bappa sai hamdala, ya ji daɗi ƴar marainiyarsa tana samun farinciki.
Ɗaure fuska sosai ya yi tare da ce mata. "Zo nan". Irin tun da ya kasa kamata bari ya gwada powersa.........😂
ÆŠan tsuke fuska ta yi irin Allah sarkin nan. "Kai Hamma ni to me nayi maka?".
Shiru bai ce uppan ba. Ganin hakan yasa ta yi zaton da gaske yake yi ba wasa ba, dan haka sai ta nufosa, nan take ta yi mashi narai narai da idanu tana ƙoƙarin saka mashi kuka!.
"Kada ki kuskura ku mun kuka!". Ya faÉ—a da É—an daga murya kaÉ—an, irin shi fa ba da wasa yake yi ba.
Gabansa ta ƙariso tana sunkuyar da kai ƙasa. Tana zuwa ya capkota yana faɗin. "Yanzu waye na kama?".
Kumatu ta kumbura ta ce. "Ni Hamma baka kamani ba da kai'na na zo".
Da yake ta baya ya riƙota ya zamana bayanta ne ta kwantar a jikinsa, sai ya rage tsawonsa a in da ya kwanto da kansa a saman shoulders ɗinta, kamar mai raɗa ya ce. "To yanzu dai gaya mun me kika mun da yasa ake ta yi mun dariya? Nasan kece kika yi mun wani abin".
"Ni fa Hamma babu abin da na yi maka, ka tambayi bappa ka ji".
Tongue É—insa ya zuro waje tare da fara yi mata tafiyar tsutsa a gurun wuyarta.
Murmushi ta fara yi, a hankali hankali yana cigaba da yi mata har ta fara dariya sosai tana mutsu mutsu tana son kwace kanta.
Ƙanƙameta da kyau ya yi yana jin tsananin farinciki na wannan dariya da take yi.
"Kai Hamma ka bari mana dan Allah, Allah kana mun cakulkuli ne fa". Cikin dariya ta yi maganar.
ÆŠan mayar da tongue É—in nasa cikin baki ya yi kafin ya ce. "Har sai kin gaya mun me kika mun sannan zan rabu dake".
"To ka tsaya zan faÉ—a". Ta faÉ—a tana É—an turo baki.
Dakatawa ya yi yana jiran ya ji amsa.
"Kwalliya fa na yi maka ba wani abin ba".
Zaro idanu waje ya yi tare da juyo da ita suna fuskantar juna da sauri. "Mene?". Ya faÉ—a kamar wanda ta ce ta yi mashi wani mugun abu.
"Kwalliya na yi maka". Kumatu a kumbure ta yi maganar.
A hanzarce ya saketa ya fara kai hannu yana taɓa kumatun nasa, ai kuwa ya ji janbakin a saman laɓbansa, zaro idanu ya karayi tare da yin yunkurin kamata.
Ai a miliyan ta watsa zata gudu. Hannunta ya capko da karfi ya janyota ta faÉ—o saman faffaÉ—ar chest É—insa.