Sashe 207
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To kawai ta amsa mata da shi tare da wucewa kamar zata faɗi ƙasa. Tana fita ta samu bai keken napep ɗin yana tsaye yana jiran kuɗinsa.
Yana ganinta ya ce. "Ta haihu ne?". Kai kawai ta girgiza mashi bata furta uppan ba, dama kun san ita ba kowa take kulawa ba har ta sakar mashi fuska.
Cikin keken napep É—in ta shiga gidan baya ta zauna. "Muje ka kaini gida bari na É—auko kaya".
Shi ne abin da ta ce da shi kawai.
Da okey ya amsa mata tare da komawa cikin napep ɗin, sai da ya kunnata sannan ya ce. "Ai naga hankalinku a tashe ne yasa ban tsayar daku tambayar kuɗi na ba nace bari na jira abin ya ɗan lafa ko ta haihu sai in shiga in karɓi kuɗina".
Tamkar da karafunan mashin ɗinsa yake yi bada Zee ba, kamar bata ji me ya ce ba taki tanka shi, kuma wlh sarai ta ji abin da ya ce, maganar ce dai ba zata yi ba, hankalinta kacokam yana a kan Khadijah, zuciyarta sai harbawa yake yi da karfi karfi tana ta addu'ar Allah ya jiƙai ɗinta yasa kada ta rasa ƴar uwarta ɗaya ɗaya a duniya.
Tsabar ta afaka duniyar tunani har bata san lokacin da suka iso restauran É—in ba sai dai ta tsinkayo muryarsa yana gaya mata sun iso.
Ai a ɗari da sittin ta fito daga cikin napep ɗin ta nufi ciki, tana zuwa bata tsaya ɓata lokaci ba ta janyo akwatinsu da school bag ɗinsu, jikinta har rawa yake yi wajen fitowa. Sauran masu taya matar aiki sai tambayarta ya jikin Khadija suke yi, amma ina hankalinta baya a kansu, burinta kawai ta koma hospital ɗin.
Tana zuwa ta faɗa cikin napep ɗin ya ja da gudun gaske suka nufi hanyar komawa hospital. Sai dai a hanya go slow ya yi ta tsayar da su da a kallah sai da suka ɓata almost 1 hour, su da bai wuce su ɓata 30 mins a zuwa da komawan ba sai ga shi sun ɓata 1h saboda go slow.
Allah dai yasa sun isa hospital É—in lafiya, yana kashe mashin É—in ta fito da sauri har tana haÉ—awa da gudu ta ja akwatin nasu tare da goya school bag a bayanta ta nufi ciki.
Tana zuwa bata ga Auntynsu a bakin labour room É—in na, ga shi mangariba ta kawo kai, hakan yasa ta É—an zauna a saman kujerar dake wajen tana tunanin ina Auntyn tasu ta je?
Shiru shiru ta yi zaman 10 mins bata ga motsinta ba kuma bata ga alamar zata ganta ba, hanan yasa ta ce bari ya shiga cikin labour room É—in ta duba ta gani ko an bada damar shiga ciki ne Auntyn tasu ta shige ciki.
Jan akwatin ta yi, a hankali ta tura kofar ta shiga. Wayam babu kowa a cikin É—akin sai Khadija dake kwance tamkar gawa bata motsi.
Da gudu Zee ta saki akwatin a bakin kofa ta ƙarisa wajenta. Babu ciki a jikinta alamar ta haife shi, waige waige Zee ta fara yi tana neman ta ina zata ga jaririn tun da taga babu ciki. Sai dai kash babu kowa a cikin ɗakin.
Hannu tasa tana É—an bubbuga gefen fuskar Khadija tana ambatar sunanta, ina shiru kake ji bata motsa ba, ga dikkan alamu babu rai a jikinta.
Ɗago kai da Zee zata yi domin ta kara kallon cikin ɗakin da kyau ko idanunta ne suka daina gane mata mai kyau yasa bata ga jarir ba!. Tana ɗago kai sai ta hango giftawar mutun da gudu ta wajen windown ɗakin da suke ɗin, a idanunta sai taga kamar mai keken napep ɗin da ya kawosu ne ya gifta da gudu, zuciya da sake sake sai ya saƙo mata tabbas ba lafiya ba, kuma kunga ai an sha cutarsu ba sau ɗaya ba ba sau biyu ba, dalilin wannan cutar da aka yi masu ma yasa Zee ta dai'na yarda da kowa.
Dan haka a yanzu ma sai ta ji cutarsu za'a sake yi, a ranta ta ji lallai wannan mata ita ta É—auke abin da Khadijah ta haifa kuma bakinsu É—aya da wannan mai keken napep É—in.
Tuna haka yasa ta shiga wani irin tashin hankali mara misiltuwa, wani irin jiri ta ji ya debeta, ga shi bata da tabbacin Khadija tana raye ko ta mutu, daddagewa ta yi ta haÉ—a iya karfin da ya rage mata ta ja kafafunta da suka yi mata nauyi domin ta bi bayan wanda ta gani ya gifta ta wajen wannan window ta gani ko zata iya kamosu.
Innalilahi wa inna ilahir rajiun, my people's me kuke tunanin zai faru, Khadija tana raye ko ta mutu? Shin da gaske wannan mata ce ta É—auki abin da Khadijah ta haifa? In ita ce me zata yi da shi? Zee zata ci nasara ganinsu kuwa? Idan ta gansu tana da karfin iya kwatan babyn ne? Me kuke tunanin zai iya faruwa a cikin littafin RAWANIN ZALINCI, sai dai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kaimu, akwai cakwakiya over to over!!!.
a page full of pity that touches the heart🥲
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🕊ï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ 🕊ï¸

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
2024-12-05
52
Da kyar Zee ta iya fitowa tsakar hospital ɗin, a lokacin aka fara kiraye kirayen sallar mangariba, kanta ne ta ji yana juya mata, duhu duhu ta rinka gani a idanunta ga wani irin jirin wahala da yake ƙoƙarin ɗibarta, ba komai ya haifar mata da hakan ba face ɓacin rai.
Waje ta nufa tana jan kafafu da kyar da kyar ta nufi waje dan ta duba mai napep É—in yana nan ko baya nan.
Tana fitowa tun daga nesa ta hangosa yana tsaye jikin mashin É—in nasa, da alama ita yake jira ta kawo mashi kuÉ—insa ya wuce.
Aikuwa tana ganinsa bata san lokacin da wani irin karfi ya zo mata ba, da wani irin sauri ta taka ta nufesa.
Yana ganinta shi ma ya ɗan matso kaɗan dan shi fa a cewarsa yaga mata, batu na gaskiya ma shi ba kuɗinsa ya tsayar da shi ba, Zee ta tsayar da shi, ta yi matuƙar tafiya da imaninsa ne yadda take da shariya halin ko in kula da rashin magana, abin ya yi matukar birgesa, kuma dani da ku dik mun san dik wanda ya ga Zee da Khadija sai ya ji yana sonsu sai dai idan yasan ba samu zai yi bane sai ya kama kansa, amma kyau iya kyau Allah ya yi masu ga diri mai ɗaukar hankali.
Tun bata gama ƙarisowa wajen nasa ba ya tare ta da faɗin. "Auntyn tamu ta haihu ko? Ai na rigaki sanin hakan". Yana magana yana ɗan murmushi, alamar yana tayata murna bawan Allah.
Tana ƙarisowa wajen cikin tsawa ta ce mashi. "Ina babynmu? Ka fito mun da shi kawai".
Mamaki ne ya bayyana a saman face ɗinsa, a ɗan rikice ya ce. "Babynku kuma? Me zan yi da baby ni kuma da zan ɗauka? Kuma ai ni ban ma iya rike baby ba, baki ga ma babu shi a hannuna bane?". Ya kai karshen maganar yana ɓuɗa mata tafukan hannunsa da babu komai ciki.
ÆŠan dafe kanta dake barazanar tarwatse mata ta yi, komai ya rikice, rikicewar da ta yi yasa ta jefesa da wannan magana, yau hawayen Zee fa sun kasa zubowa ma saboda tsabar tashin hankali.
"Ka yi hakuri, so nike in ce maka baka ga wannan mata da muka zo a tare da ita ba?".
Ajiyar zuciya bawan Allah ya sauke, da har ya tsorata ya zaro idanu, cikin nuna rashin damuwa a kan tambayar tata da ta sake jefa mashi ya amsa da. "E naganta ta fito É—auke da baby a hannunta yanzun nan ba jimawa, kina shiga ciki tana fitowa, a tunani ma irin scanning É—in nan zata kai babyn ayi mashi tun da nasan ba kowani hospital ne suke yin scanning ba, sai dai ban san ana yi wa jariri scanning ko ba'ayi mashi ba".
Tun da ya fara magana idanun Zee yake a kansa babu ko kyaftawa, jira take yi kawai ya dasa aya ita kuma ta É—aura, ta kara shi ga tashin hankali na jin cewa da gaske Æ´ar uwarta ta haihu kuma wannan mata ce ta É—auke yaron ta gudu da shi.
"Dan girma Allah malam ka taimaka mun, wlh sace mana babyn ta yi ta gudu da shi!". Yadda ta yi maganar wlh kamar ba ita ta yi shi ba, saboda jikinta a tsananin mace yake, muryarta a kasale baya fita sosai.
Wani irin zaro idanu waje ya yi, a razane ya ce. "Dama ba Æ´ar uwarku bace matar?".
Kai ta gyaɗa mashi alamar e ta ƙasa iya furta uppan.
"To shiga cikin mashin mubi bayanta, ai naga hanyar da ta bi, ki yi sauri". Cewar guy É—in, hankalinsa a tsananin tashe ya yi maganar.
Yau dai Zee bata tsaya har sai zuciyarta ta aminta da shi ba, kawai ta yi saurin afkawa cikin mashin É—in. Da gudu ya shiga ya ja suka bar wajen suka bi bayan mata, a lokacin har anfara gabatar da sallar mangariba.
Abin fa da mamaki yadda wannan mata ta saci jaririn nan, sai ka ce babu nurses a cikin hospital É—in, ko da yake mai san abinka ya fika wayo, tun da ta yi acting like Æ´ar uwarsu ta jini ne kunga babu wata nurse da ta isa ta yi mata shamaki da babyn, Allah dai ka rabamu da mugu, dan wlh idan mutun ya shirya yi maka mugunta babu wanda zai iya tseratar da kai daga sharrinsa face Allah. Ni anya ma wannan mata ba rufa ido ta yi masu ba kuwa? To me zata yi da jaririn? Muje dai zuwa.