Sashe 131
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu ya É—aura saman bayanta yana É—an shafawa a hankali kamar mai rarrashinta. Cikin sigar soyayyarta da ke wani irin fiagarsa ya fara faÉ—in. "My kaunaty ki buÉ—e idanunki, tabbas ba mafarki kike yi ba, ni É—in ne da gaske, amma bari na yi maki abin da zai sa ki yarda".
Shiru bata iya amsa mashi na, sakamakon wani irin kaunarsa dake ƙara ratsa fata, nama izuwa ƙashi da ɓargon jikinta, duk wasu kofofi na jikinta sun buɗe suna karɓar soyayyarsa da salonsa dake ratsata, duk sai ta ji wani iri daɗin da ya rufe mata baki, ta ƙasa iya furta kalma, sako kawai take ƙarɓa yana ratsata. Ƙara yafe mashi a jiki ta yi kamar mage.
Sai kiran layinta Yah Rizwan yake ta sake yi, amma basu ji ba, da yake wayar tata yana vibrate ne kuma tana kan gado pillow ya É—an danneta.
"My kaunaty please talk to me nown, kin san yadda nake marmarin jin voice É—inki a kullum kuwa?".
"Ni Yah Jawad ka barni please". Tamkar zata yi kuka ta yi maganar, a salon irin shagwaɓa mai kara fisgar zuciyar masoyi ta yi shi.
Dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali. Hannu ya kai ya ɗan ɗago haɓarta yana mai cigaba da ɗan shafa tsakiyar bayanta.
"Wahalar dani kike son yi ne kaunatyna?". Idanunsa a É—an limshe ya yi maganar.
Waro nata idanun ta yi, nan take suka sarƙafe juna da kallon so mai tafiya da imani.
Almost 5 mins idanunsu sarƙafe cikin na juna, a hankali ta hura mashi iskar bakinta a face ɗinsa wanda hakan yasa ya ɗan limshe idanun nasa, soyayyarta ce kawai ke wani irin fisgarsa tamkar zai sa hannu a kai ya yi ta zunduma ihun daɗi.
Ɗan turo baki ta yi, shagwaɓa mai kara rikita mashi ƙwaƙwalwa ta fara zuba mashi tana turɓune fuska.
"Ni Yah Jawad ka kura mun idanu duk ka kwashe mun kyau É—ina, yanzu idan na farka daga wannan mafarki sai naga kyauna ta rabu..............".
Ƙasa ƙarisa maganar ta yi sakamakon saukar kyawawan lips ɗinsa da ta ji a saman tata, ta rikita bawan Allah sosai ne, shiyasa.
Suman tsaye ta yi tana jiran ta ji me zai yi mata da ya haÉ—e lips É—insu waje guda.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A__âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
AUTA ZUNAIRA🕊ï¸ðŸŒ¹
Ga duhu ga toshe baki sai abin ya matuƙar daga mata hankali tare da bata tsananin tsoro, a ruɗe ta fara ƙoƙarin kwatar kanta dan ta samu ko ihu ne ta kurma ko za'a kawo mata ɗauki.
Saukar zazzakar voice É—insa a cikin kunnenta in da yake cewa. "Ki nutsu ni ne". Yasa ta nutsu tsit, amma jikinta na kerma, saboda ta rigada ta tsorata tun farko.
A hankali ya zame hannunsa daga bakinta tare da saketa ya É—an yi baya kaÉ—an kamar taku biyu daga kusa da ita.
Bata iya ganinsa sosai, amma ta samu nutsuwa matuƙa da jin voice ɗinsa.
Ƙasa ƙasa ta ce. "Hoorain me kake yi a nan? And meyasa ka rufe mun baki ka jawo ni wajen duhun nan?".
A maimakon ya amsa mata tambayar tata sai ya jefa mata nasa tambayar shi ma.
"Ina zaki je a daren nan? Meya fito dake?". Da alama ransa a ɗan ɓace ya yi maganar, saboda ba da irin muryar da ya saba yi mata magana bane ya yi ta.
"Sai ka amsa mun nawa tamnayar tukun nan ni ma zan amsa maka, domin ni na fara tambayarka ai". A ɗan shagwaɓe da irin muryar da take yi wa Yah Omar ɗinta magana ta yi mashi.
Daddaɗar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce. "Afuwan ranki ya dade, tuba nake yi bisa jefo maki tambaya da nayi ba tare da na baki amsar wanda kika tambaye ni ba, rai'na ne a ɗan ɓace, amma ki yi hakuri". Wayyo shi dai kullum muryarsa cikin sanyi da nutsuwa, sam babu hayaniya abinsa, very gentle guy.
"Ba komai, yanzu dai ka gaya mun me kake yi a wajen nan?". Ta yi maganar da alama son jin me yake fito da shi da daddare haka, meyasa shi ba zai je ya kwanta ya hutawa ransa ba? Ta damu sosai a kan hakan, tana tausaya mashi sosai.
Shi kansa ya fahimci cike da damuwa sosai a tattare da ita ta jefa mashi wannan tambayar, ya kuma ji matuƙar daɗi a ransa na yadda ta nuna damuwarta sosai a kansa, sai dai kuma bai bari hakan ta yi wani tasiri a cikin zuciyarsa ba, dan shi yasan da wacece yake tare, yanzu haka ma idan aka kamasu ai ya shiga dubu ɗari uku bama uku ba, so baya barin duk wani abin da zai shafeta ya ratsa fatarsa ma bare har ya fasa tsoka da ƙashin jikinsa ta shiga mashi cikin zuciyarsa, Allah sarki har ya bani tausayi ya kuma taɓa mun zuciya bawan Allah.
"Gadinki nake yi shiyasa kika ganni a wajen".
Allah sarki ya bata amsa, bai iya yin karya ba, baya iya samun nutsuwa a kullum, sai ya fito kusa da part É—insu ya zauna dik dan saboda ita, Hoorain sam bai iya karya ba, yanzu haka da commander ya tambayesa ina yaje lokacin da aka kawo masu hari kai tsaye ya gaya mashi gaskiyar komai na cewa yana tare da ita ne a lokacin, sosai baban nasa ya ja mashi kunne tare da daka mashi warning a kan ya kula kuma ya yi baya da ita. Amma dik da haka baya iya janye jikinsa daga in da yasan tana wajen, ko barcin kirki baya iya samun yi, shi kansa bai san me yake damunsa ba.
Wani irin sanyi taji ya ratsata, haƙiƙa ta yi matuƙar farinciki na jin cewa saboda ita yake kusa da part ɗinsu, tsabar daɗi sai ta ji tamkar ta daka tsalle ta rungumesa, amma sai ita ma ta danne ta ce.
"Yanzu saboda ni kake tsayawa a wannan waje? Meyasa to?". Ta gefa mashi tambayar idanunta a kan face É—insa duk da bata ganinsa sosai saboda duhun wajen.
"Babu komai, kawai zuciyata ce take kasa samun nusukuni idan har ban kasance a dik in da nasan kina wajen ba". Ya bata amsa kansa a ƙasa. Shi dai ya ji daɗi baya karya kuma bai iya bama, kun ji ya buɗe mata gaskiyar dake cikin zuciyarsa.
Ai wani irin daÉ—in da ta ji ne yasa bata san lokacin da ta matso ta faÉ—a jikinsa tana murmushi ba.
Bai so barinta a jikin nasa ba dan gudun kada a gansu, amma kuma ya ƙasa iya rabata da jikin nasa, sai ya tsinci kansa da jin daɗin hakan.
"Ke kuma baki faÉ—a mun me ya fito dake a wannan daren ba?". Kamar mai raÉ—a ya yi maganar.
Hannunta ta zura ta ƙugunsa izuwa ta bayansa ta rukunkumesa, ta kwantar da kanta a saman lion chest ɗinsa.
"Kai mana na fito gani". A shagwaɓe ta bashi amsa.
Wani irin yanayin da ya tsinci kansa a ciki na farinciki ne har bai san lokacin da ya sanya hannayensa dukka biyu ya rungumeta da kyau ba. Yaji matuƙar daɗi over, ashe shi ta fito nema dan ta gansa.
Ta fahimci ya ji daÉ—in maganarta, dan haka sai ta É—aura da cewa. "Na ji ina son ganinka ne, sannan kuma ka bani wancan rigar taka idan ba haka ba ba zan koma cikin gida ba, a wajen nan zan kwana". Kamar zata yi kuka ta yi maganar.
Da kyar ya iya buÉ—ar baki ya furta. "Meyasa zaki zo ganina? Kina son su Prince Jaish su hukuntani ko?".
"Babu wanda zai hukuntaka, ai ba kai ka kirani ba, ni da kai'na nazo". Tana magana tana É—an motsa hannayenta dake saman bayansa.
Hakan da take yi ba ƙaramin rikitar da shi take yi ba, tana ƙara jefasa cikin yanayi, bare ga shi ga yadda yake dama, kunga mutane masu shiru shirun nan, idan kuka kuskura suka buɗe baki sai kun gudu, sannan ga yanayin aikinsa aiki ne wanda kullum jinin jikinsa yana cikin busy, bai san wani rauni ko gazawa or sanyin jini ba, jininsa a tafashe yake sosai, irinsu sai an bisu a hankali idan ba haka ba ayi ɓatacciya.
Shiru bai iya furta kalma ba, ya kasa koda motsawa saboda wani irin bakon yanayi mai raÉ—aÉ—in daÉ—i dake ratsa shi.
"Hoorain ina tambayeka........". Bata kai karshen maganar ba a fujaje ya rufe mata baki da hannunsa dake saman bayanta.
A hanzarce ta É—ago da kallonta izuwa kansa, ganin yana kallon wani wajen yasa ta kai kallonta nan, inuwar mutum ta hango kamar uncle Taheer.
Wani irin dum dum ta ji kirjinta ya bada bugu, ya biyo bayanta kenan? Hakan na nufin yana ankare da ita kenan? Yanzu me abin yi?.
Ta luluƙa duniyar tunani sai jinta ta yi a saman shoulder ɗinsa, cikin sanɗa ya matsa da ita gaba, dan wannan inuwa mai kama da uncle Taheer ɗin yana tinkarosu kamar ance mashi tana wajen, ko da yake kamshin perfume ɗinta ya bi, da shi ya yi amfani ya iso in da take.
Ganin da gaske yana cigaba da biyosu ne yasa ya dakata tare da sauketa ƙasa. A cikin kunne ya raɗa mata. "Kina da vest a ciki?".
Ɗan zaro idanu ta yi, ganin babu lokacin tsayawa ta ce zata yi mashi shagwaɓa ko gardama ne yasa kawai ta gyaɗa mashi kai alamar e tana vest a ciki.
A hanzarce ya kai hannunsa saman maÉ“allan rigar barcin jikinta. Æallesu dukka ya yi ya rabata da rigar, ya rage saura white vest na ciki kawai.
Sauri sauri ya tsugguna ta haye bayansa, bayan bishiyar mangoron dake karshen wajen ya laɓe, yana ganin uncle Taheer ɗin yana tafiya cikin sanɗo har ya iso in da suke.