Sashe 82
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanunta sun yi jajir gwanin ban tausayi, bayan ta gama wanke face ɗin nata, dafa jikin base ɗin da hannu ɗaya ta yi, ta sanya ɗayan hannu nata kuma ta dafe cikinta dai'dai saitin mararta. A hankali ta motsa bakinta wajen furta. "Allah shi kaɗai ne zai iya saka mun, In Sha Allah ba zan taɓa zubar da cikin nan ba, sai ya zo duniya, kuma Allah sai ya saka mashi shi ma"............. Tab zance dai ya tabbata, Khadeejerh da ciki? To cikin waye? Waye kuma take cewa Allah zai saka mata abin da ta yi mata? Da alama macece ta cutar da ita! To wacece? Akwai matsala babba kuwa! Innalilahi.
Ta jima a tsaye a wajen tana surutai kafin ta lallaɓa ta dawo cikin ɗakin nasu, har lokacin Zee tana barci bata motsa ba, a gefenta ta zo ta rakuɓe ta kwanta tare da janyo bargo ta shige ciki ta ƙudundune kanta.
Haka rayuwa ta cigaban masu cikin ƙunci da halin ko in kula, sun zama marasa gata karfi da ya ji, Hauwa tana rayuwarta suma suna yin nasu, maman Haidar time to time tana shiga harkarsu, Khadeejerh ta ɓoye cikinta tana renonsa, ko Zainab bata bari ta gane ba.
Haidar kuwa a binciken da ƴan'sanda suka gudanar a kansa an go cewa babban mai laifi ne da ake nema dama, ashe tafiyar da ya ce sun yi na wata biyun nan fashin banki suka je suka yi, dama ana nemansu ruwa a jallo sai ga shi Allah yasa mamarsa bisa rashin sani ta miƙa shi ga hukumar, yanzu haka case ɗin an miƙa shi sama, sai ta Allah shi kam. Mamarsa ta yi kuka har ta godewa Allah, yanzu tsawon wata biyu kenan ko in da yake bata sani ba, ance manya ɓarayi ne su ɗin ba za'a bar kowa ya gansu ba har sai an gama bincike a kansu dan a san matsayin da suke, dan fa har mutane uku suka kashe a bank ɗin lokacin da suka yi fashin..... Tashin sense.
Yanzu a kallah cikin Khadeejerh yana cikin wata na huɗu, ta canza sosai kamar ba ita ba, kuɗin da suka bata ma tun ranar da ta je saya masu kayan tea ta haɗu da malaminsu, tun daga lokacin ta ɓoye kuɗin a bayan gado bata sake fitarwa ba, wani lokaci haka suke wuni da yunwa ba mai basu abinci, ta mance ma tana da kuɗin, sun kira number Sadiq har sun gaji a kashe, sun kira number maman Sadiq ɗin ma a kashe, da yake basu san gidan kakan nasu a Kadunar ba sai kawai suka hakura suka cigaba da zama cikin ƙuncin rayuwar.
Malamin islamiyyan nasu ya zo wajenta yafi kafa hamshin, ko sau É—aya taki yarda su haÉ—u da shi, abin ma kamar ba lafiya ba yanzu sai cincirindon lafiyayyun samari masu ji da kuÉ—i suke yi masu a kofar gida, kowa sai ya ce ya zo neman auren Khadeejerh, ita kuwa tana can tana fama da bakin zaluncin da aka yi mata, dan ma Allah ya taimaketa cikin nata ba laulaui kuma bai da girma, hakan yasa har wata uku ba wanda ya gane.
Mamarsu kuwa shiru kake ji tamkar an shuka dusa. Idan muka koma kingdom of power kuwa.
___________________🔥🌼â¤ï¸
KINGDOM OF POWER.
Abubuwa ne ta ko'ina suka É—auki zafi
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 18/10/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
E24
Commander ransa ya ɓaci iya ɓaci, hankalinsa a matuƙar tashe na rashin ganin Hoorain, ya shiga damuwa, baya tunanin ko an cutar mashi da ɗan nasa ne, dan already ya san cutar da Hoorain a ƙanƙanin lokaci irin haka ba zai yiwu ba, da alama ya yi wa ɗan nasa kyakkyawar shaida saboda renonsa ne.
Ji yake yi tamkar ya tafi nemansa, dan yana kyautata zaton akwai abu mai matuƙar muhimmanci da ta riƙesa ne, yasan halin kayansa sosai.
Haka suka kacame da yaki tamkar ba za'a mutu a bar duniya ba, maza sai zubewa suke yi kamar menene, mayaƙan commander Zafar fa ba wasa ba, suna zuba jarunta sosai da sosai.
Mayaƙan Queen Zarina da suka fito da nasu salon yakin ta hanyar amfani da zaratan takuba ne ya bawa commander mamaki, dama ya yi tunanin akwai abin da suka taka da yasa har suka iya karya ka'idoji da dokokin yaki suka kawo masu hari unexpect, dole da man sun taki wani abin ne, ashe kuwa hakan ne, sabon zaƙwaƙwurin commander suka samu wanda ya kwashi watanni 6 yana horar da su.
Shi commander Zafar ma duk ba wannan ne ya fi ɗaga mashi hankali, yaddà aka yi suka iya keto cikin masarautar nasu har suka san lagonsu ne ya ɗaure mashi kai, yasan da cewa a dokokin yaki, a shekaru 30 zuwa 35 da ya kwashe yana shiga filin daga ya san cewa irin wannan farmaki da suka kawo masu unexpect dole sai da ƙwaƙwaran information da suka samu, dole suna da ɗan leƙen asirin a cikin kingdom ɗin wanda yake leƙan masu abin da yake faruwa, kuma duk yadda aka yi ɗan leƙen asirin nasu na jikin su commander Zafar ɗin ne sosai, dole na kusa amintacensu ne, to waye kenan?.
Wannan ya fi komai ɗagawa commander hankali, dan kuwa akwai matuƙar ciwo irin wannan abin, addu'a yake yi Allah yasa ba na jikinsa wanda suka saba sosai ba ne ya ci amarsu, dan in kuwa aka samu hakan yana iya haɗiyar tafasashiyar zuciyar nan tasa ya mutu gaskiya........ Tirƙashi!!.
A farkon yaƙin haƙiƙa kingdom of power bata ɗauki zafi sosai ba, suna yin yakin ne bisa bin dokokin yaki, kun san fa ko hari aka kawo maku to in dai kuna san zaman lafiya kuma kun san me kuke yi to dole ku bi dokar yaki, sai dai idan abin ya fi karfinku ne, nan ne ake iya baku duk wata dama na ɗaukar kowace irin mataki domin kare kai da kuma duniya.
So a farko dai'dai wa daida suke yakin, dama jikin commander a mace yake sosai, saboda ba Hoorain, yana fafatawa yana waige waige ta ina zai ga zakin É—ansa, sun saba idan zasu yi yaki Hoorain É—in yana gefensa ta dama, kamar wasu tagwaye haka suke gwabzawa, yau kuma babu shi ai dole hankalinsa ya tashi sosai.
Shi kuwa Yah Jawad lokacin da ya fito shi da Gimbiya Chuchu neman Hoorain sai hanya ya kwace masu, saboda mayaƙan da suka kewaye masarautar sun shigo ta baya ba tare da sanin su commander ba, su suna waje suna gwabzawa basu san mayaƙan sun yi kwantan ɓauna sun shammaci sauran mayaƙansu dake cikin kingdom ɗin sun shigo ciki ba.
King Zuhair kawai mayakan suka fara neman ko da suka shigo, hakan yasa sauran mayaƙan kingdom of powern da commander ya shirya su ne suka fara fafatawa da su ba tare da jiran umarnin commander ba, kacamewa da yakin da suka yi ne ya ja Yah Jawad da chuchun hanyar komawa cikin family part ya kwace masu.
Lokaci da King ya fuskanci lallai an shammacesu an yi masu kwamtan ɓauna, sai ya buƙaci fitowa waje. A nan ne ya fahimci Yah Jawad bai aiwatar mashi da abin da ya sanya shi na saukar fa su Mummy underground ba, rai a ɓace ya nufi part ɗin Akkar kafin ya fita.
A zazzaune ya samesu a saman sofa, cikin magana É—aya ya tambayi mummy ina Jawad ya nufa?.
Kafin mummy ta buÉ—e baki ta ce zata bada samsa tuni Mammiensa ta ce. "Waye ya san mashi ina ya tafi! Tun É—azun shi muke jira". Ta yi maganar tana É—aure fuska.
Dukkansu dawo da kallonsu a kanta suka yi, dan yadda ta yi maganar kamar dama jira take yi a tambaya ta bada amsa, sannan kuma da alama ta manta waye ya yi tambayar, a tsarin Kingdom of power ba ya taɓa yiwuwa King ya yi magana da wani wani can daban ya amsa, idan hakan ta faru to fa mutun yana fuskantar hukuncin mai tsanani, na gaya maku su suna da tsari sosai, kalma ɗaya ke garesu.
Ko kallon in da take King bai yi ba, ya zubawa mummy da ya tambayaya idanu alamar yana jiran amsarsa. A sanyayye ta amsa mashi da cewa. "Ya fita duba Zunaira ce, dan bata nan".
Ai a dubu É—ari ya juyo da kallonsa a kan Momma dake tsaye a bayansa. Alama da idanu ya yi mata a kan abin da ya ji gaskiya ce?.
Ɗan yin ƙasa da kanta ta yi cikin girmamawa ta amsa mashi da. "Nima yanzu nake jin hakan kamar yadda kaji ranka ya dade".
Dawo da kallonsa a kan Akka dake zaune a gefe guda saman sofa ya yi, yana son ya yi magana sai sautin karan tashin egwa suka fara ji, hakan yasa a matsayinsa na commander mayaƙa a lokacin da mahaifinsa King Abdul Malik yake kan mulki, sannan a matsayinsa na King a yanzu ya san cewa karar makaman egwa a yaki hakan yana nuni da an rikita mayakan masarautar an kuma kusa yin galaba a kansu ne hakan yasa dole su fara fito da manya manyan makamansu dan su ceci kansu dukiyarsu, da kuma al'ummarsu, abin da ba'a taɓa yi ba a Kingdom ɗin ko da sunan wasa, a ko da yaushe suka gwabza yaki sune da nasara, to how cames yau abin ya juye?......... Bai san yau a tsananin shirya Queen Zarina ta nufesu ba, ga shi ta shammacesu ne.