Sashe 129
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kowani yaro a jikin hularsa akwai sunansa da sunan babansa complete a rubuce a jiki.
Dukkanninsu sun riƙe hulunar nasu a hannunsu dake ta faman kerma tamkar hulunar zasu faɗi ƙasa, babu takalma a kafafunsu, gabaɗaya yanayin kamanninsu iri guda ne kamar yadda nace maku mutanen birnin suna kamanceceniya.
Master Devil yana tsaye a gaban ruwan ta É—ayan side É—in suna fuskantar juna da yaran, ya harÉ—e hannayensa a saman wannan buÉ—aÉ—É—iyar kirjin nasa, fuskar nan a É—aure tamau, ga wani É—an iskar gashin bakinsa kamar na bunsuru da ya tara, idanunsa jajir kamar jini, bashi da imani ko miskala zarratin.
Da wannan buɗaɗɗiyar fasasshiyar muryar tasa ya fara ƙirga from one to three. Yana kaiwa three ko yaro ɗaya bai rage a bakin ruwan nan ba, duk wannan firgici da tashin hankali da yake a saman face ɗinsu bai hanasu yin azaman faɗawa cikin wannan ruwan ba, ji kake zundum sun afka ciki!.
Abin tausayi ba su iya iyo a cikin ruwan ba, sai lumewa ƙasa suke yi suna ƙara ɗagowa sama, duk in suka lume kuma sai sun sha ruwa sosai kafin su iya ɗagowa su shaƙi kamshi duniya wato numfashi.
Nan take idanunsu ya kaɗa ya yi jajir, sun sha ruwa tamkar cikinsu zai yi bindiga, sun kasa iya yin iyo su kai baƙin gaɓa su fita, suna nan a in da suka faɗa basu motsa ba sai ƙasa da suke yi suna ɗagowa.
Wlh yadda kuka san mutum mutumi ne ba mutum ba haka master yake tsaye yana kallonsu babu ko tausayi bare imani, tamkar karfe ce a kirjinsa ba zuciya ba, yara ƙanana haka, ina ma laifin ace manya ne? Ai da da sauki, amma su waɗan nan abinci ma yaushe suka gama iya ci sosai bare wannan horon mayakan, abinci ma har yanzu sai an nuna masu yadda zasu ci da kyau, wasu har yau na tabbata cusa hannunsu a baki dukka suke yi a yayin cin abinci, amma saboda shi master dama sunansa na sheɗan ne mai gabaɗaya babu imani a ransa, shi kuma Black Tiger ina ga ma uban shaiɗan ne mai gabaɗaya a zallar mugunta.
Wani shirgegen katon mayaƙi ne ya shigo cikin wajen. Kai tsaye in da master yake tsaye ya nufo, yana tafi har wani amshi ƙasa take yi.
Sanye yake da kayan warriors a jikinsa, sai dai bai sanya hularsu ba, daga ganin face É—insa kasan É—an cikin birnin ne shi ma, a kallah zai kai 35 years haka.
Kusa da master ya tsaya, cikin dakiya da katon murya kamar engine niƙa ya fara magana kamar haka.
"Na gama bincikena, duk tsawon tarihi ba'a taɓa yin wata masarauta mai ji da karfin iko da jaruman mayaƙa ba biyun wannan KINGDOM OF POWER, masarauta ce a gabaɗaya faɗin ƙasar Tunisia babu irinta, kujerace da kowani sarki zai ci burin ɗale kanta, in takaice maka labari ɗagun kansu yafi na wannan empeir ɗin, suna ji da kansu, King Zuhair shi ne sarkinsu, mutum ne mai kafiya, jajircewa, jarimta, karfin iko, isa, taƙama, karfin faɗa aji dole, sannan kuma adalin sarki ne, yana kuma da zaratan jaruman ƴaƴa haɗe da wani bujumin namijin zakin commander mayaƙansu mai suna Zafar wanda ya kware wajen sanin duk wasu dabarun yaki, yana da wani yaro guda ɗaya mai suna Hoorain, namijin gaske ne mai firgita hantar manya manyan sarakuna wannan yaron, a yadda bincikena ya nuna mun da wuya ko in ce zamu sha bakar wahala kafin mu iya tankwarasu su dawo ƙarƙashin ƙafafamun kamar yadda muke yi wa sauran masarautun da suke kawo karfi a idon duniya". Ya kai karshen maganar cikin jarumta babu alamar jin ɗar ko wani fargaba a tattare da shi.
Idan baku manta ba a baya na gaya maku a cewa duk wata masarauta da Black Tiger ya ji labarin suna da karfin iko to fa sai ya san ta yadda ya yi ya shirya dakaru ko ta halin ƙaƙa su je su yakesu, su kashe sarkin, sannan su kwaso mashi mayaƙan dake masarautar su kawo mashi master ya ƙara masu horo su zama nasa, yana amfani da karfin sihirinsa wajen control na ƙwaƙwalwar duk wani mayaƙi da zasu kamo daga wata masarauta, yana juyar masu da kwakwalensu yasa su mancewa da tsohon masarautarsu ya zama nasa kingdom ɗin kawai zasu tuna, fatan yanzu kun tuna?.
To a wannan karon kuma idanunsa sun kyalla sun kyallo mashi kingdom of power, ya ji labarin suna da karfin iko fiye da tunaninsa ne yasa a ƙara bincika mashi da kyau, duk da cewa ya ga karfin ikon nasu a cikin ruwan tsafinsa, amma duk da haka yasa aka ƙara bincika mashi dan ƙara tabbatarwa, yanzu a shirinsa kingdom of power zai yaƙa, a hakan ma bai san cewa King Zuhair shi ne mamallakin Spender ba, ina ga da ya sani ai da a yau ba sai gobe ba zai ce aje a kifar da su a shafe tarihinsu a doron duniya...... Tashin sense, akwai gwarama wlh ba kaɗan ba!.
Amma wani hanzari ba gudu ba, my people's shin kuna ganin a gwabzawar Black Tiger and King Zuhair waye zai yi nasara? Shin Black Tiger zai iya yakar Kingdom of power? Me zai faru a tsakanin waɗan nan masarautu biyu masu ji da balai'n karfin iko dukkansu? Ga Queen Zarina a gefe! Sai dai Black Tiger ya fisu arziki nesa ba kusa ba, bazama a haɗa ba, su kuma sun fishi kwararrun dangerous warriors masu lafiya renon Commander Zafar, shi kuma ya fisu da Robbot masu haɗari, sun fishi da ayar Allah, shi kuma karfin tsafi, ya kuke tunanin wannan wasa zata kaya? Su waye masu nasara? Daga karshe waye zai kasance mammallakin Spender? Akwai gagarumin cakwakiya, masarautu uku zasu fara farautar junansu kamar hauka, dan kun dai san King Zuhair ba zai kyale Queen Zarina harin da ta kawo masu ya tafi a banza ta ci bulus ba, ta ƙetare iyakokin yaki, a dokikin yaki yanzu suna da damar mayar mata da martani dan ta ketare iyakarta, akwai tashin hankali.
King Zuhair zai yaki Queen Zarina, shi kuma Black Tiger zai yaki King Zuhair, su kuma turawan yamma suna shirin yaƙar Black Tiger ɗin dan su kwashe mashi arzikin Daula, shin ya kuke tunanin wannan game ɗin zata kaya? Ya kuka hango wannan cakwakiya? Muje zuwa, yanzu wasan zata fara da zafi zafinta ko in ce da tafasarta. Dan haka ku gyara zama, mu je zuwa, yanzu ne zaku ji ainahin daɗin shan maratu ni kuma na sha Maltina mai sanyi ina suburbuɗo maku update!!.
Master Devil.
Suna tsaka da yin maganarsu da wannan mayakin kwatsam ba zato ba tsammani master ya ji an cukumi ruyar rigarsa.
Wani irin zaro idanu wannan warriors ɗin ya yi, saboda ko da gigin wasa bai taɓa ganin wanda ya yi wa master magana cikin ɗaga murya a cikin birnin nan bama bare har a kai ga nuna mashi matsa, sai ga shi yau an cakumi wuyar rigarsa?! Abin dole ta tashi hankalin kowa.
Shi kansa master ya girgiza da ganin cakumar wuyar rigar nasa da aka yi tun ma kafin ya É—ago idanu ya kalli wane? Yasan cewa Black Tiger ne kawai zai iya yi mashi hakan a cikin birnin nan, bayan shi kowa mahaukacin tsoronsa yake ji.
Zuciyarsa tafasa take yi tamkar anɗaura dalma a wuta, jikinsa sai wani irin tsuma na ban mamaki yake yi, gashin jikinsa duk sun mimmiƙe, duk wata alama ta zarra na cikakken namiji ta bayyana a jikinsa a wannan lokaci, tamkar wanda ya ci uban gudu ya ƙoshi haka yake huci haɗe da haɗa uban gumi, idanun nan sun kaɗa sun yi jajir da su kamar wuta, tamkar ba Ronniensu Floris ba.
Da kyar ya kawar da tunaninsa ya furta. "Ronnie are you out of your sense? Am I your mate?!". Cikin É—an É—aga murya ya faÉ—a.
Ronnie da ya gama fusata, zuciya ta zo har wuya, ransa ya gama jagulewa, jikinsa na wani irin zafi, ya rasa hukuncin da ya dace ya yi wa master a yau, dan dama ya jima yana tara mashi ne, master ya jima yana shiga harkarsa sosai, yau kam ya ƙuresa ba zai iya ɗaga mashi ƙafa ba.
Ganin haka yasa wannan mayaki da ya kawo rahoto a kan Kingdom of power ya salallaɓa ya gudu ya bar wannan waje, domin yasan faɗan na manyan kai ne, duk cikin birnin nan banda Black Tiger babu wanda ya isa ya ce zai saka baki a wannan faɗa wane ƙaniyarsu.
Zuciyarsa na tafasa, da kyar ya furzar da iska mai zafin gaske daga bakinsa, cikin ɗaga murya ya ce. "Akan me zaka je ka yi mun karya? Ni nace maka ina son Sweetie?! Me yarinyar nan ta yi maka da zaka ja mata irin wannan hukuncin? Shin ta cancaci haka daga gareka ne ko ni na cancanci hakan?!". Ya ƙare maganar yana wani irin huci, ran maza ya ɓaci!. Tamkar bai taɓa yin shagwaɓa a rayuwarsa, kamar ba Ronniensu Floris mai zuba masu shagwaɓa idan suna a tare ba!!.
Rai a ɓace ya bashi amsa da. "Awww kai ta yarinyar kenan ma kake yi?! Kai baka kishin yayanka? Baka masa fatan burinsa ya cika? Baka son mu samu Spender mu cinma burinmu? Saboda yanzu zuciyarka ta mutu shi ne kake bin bayan mace a kan yayanka?........"
Tsawar da ya daga mashi cikin fushi da kausasshiyar murya ne yasa ya dakata da yin maganar ba dan ya kai in da yake son dasa aya ba.
Da kausasshiyar murya mai amo haÉ—e da zafin rai ya fara magana kamar haka.
"Kai har ka isa kace ni bana kishin yaya? Ka isa kace zuciyata ta mutu? Har yau har gobe nine zakarar Black world!! Ba'a taɓa yin namijin da ya kaini ba kuma ba za'ayi shi ba!! Ra'ayi nane na yi magana a kan Sweetie or not, daga yau kada ka kuskura ko da sunan wasa ka sake ce mun zuciyata ta mutu a kan mace!!".