Sashe 81
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai a dubu ta juya ta fice daga É—akin, kai tsaye É—akinsu ta nufa, tana zuwa ta faÉ—a saman gado.
Waya Bilal ya ciro ya kira number Ummie a kan ta turo a gyara room É—in, sannan ta haÉ—a masu wani abincin tun da wannan kam ya zube. A takaice ta ce mashi me ya faru da wancan abincin da ta haÉ—a masu yanzu?.
Shiru ya É—an yi kafin ya ce ya kifar da shi by mistake, dan haka ta haÉ—a masu wani. Okey ta amsa mashi da shi tare da ce mashi zata aiko Leesharh ta gyara room É—in, ita kuma bari ta shirya masu wani abincin.
A É—an dakile ya bata amsa da Leesharh ai ba Æ´ar aiki bace bare ace ta zo ta yi gyara É—aki. Daga haka ya katse kiran. Ummie ta saba da halinsu, dan haka sai ta kira phone dake cikin kitchen dan ta kira Æ´ar aikin da ta aminta da ita ta je ta gyara masu room É—in, emergency room Æ´an aiki suna iya shiga gyara shi, can cikin ainahin part É—insu ne basu shiga.
Tamkar a mafarki ta fara jiyo vibrate ɗin wayarta. A razane ta miƙe zaune a tsakiyar gadon. Kai tsaye wayar ta nufa, wani irin dukan uku uku da kirjinta ya yi ne yasa sai da kanta ya sara mata. Kiran masu nikaf ne ya shigowa wayar, hakan zai tabbatar maku da lallai nemanta suke kamar hauka.
Da farko zama ta yi a gefen hannun sofa taki É—aukar kiran, amma abinku da shaiÉ—an suna kiranta na huku sai ta ji tana son É—agawa ta ji me zasu ce mata.
Ɗauka ta yi murya na rawa ta furta. "Assalamu alaikum". Daga ɗayan ɓangaren namiji ne ya amsa mata sallamar tata. A hanzarce ta ciro wayar daga kunnenta ta duba ta gani shin da gaske su ɗin ne? Ta saba yin magana da mace, yau kuma ta ji muryan namiji? Dole ta shiga ruɗani.
"Aisha Aliyu Haidar". Namijin ya furta.
Muryarta tsananta kerma ya yi a in da ta amsa mashi da na'am. "Ina son ki saurarin wannan da kyau ki ji kafin nayi magana da ke".
Kai ta gyaÉ—a mashi alamar to tamkar tana a gabansa.
"Innalilahi wa inna ilahir rajiun, bayin Allah dan girman Allah me na yi maku? Su waye ku? Kada ku kasheni, wlh ina da yarinya, kuma ni kaÉ—ai ne gatanta, da ni kaÉ—ai ta dogara, ku dubi girman Allah ku tausayawa maraicinta, wlh idan ma kuÉ—i kuke so a wajen mu wlh bamu da shi, mu talakawa ne! Dan Allah kada ku yanke mun.........." Kit ya katse voice record É—in da suka kunna mata É—in, wannan shi ne maganar dake fita daga cikin voice É—in. Da larabci shi ma na cikin voice É—in ya yi maganarsa.
Ai a wani irin haukace ta miƙe tsaye, ko mutuwa zata yi ta dawo ba zata taɓa manta voice ɗin babanta ba, tabbas shi ne, wasu irin hawaye tamkar hanyar ruwa ne ya buɗe suka fara gudu tsere a saman fuskarka, da yake bata san voice record suka kunna mata ba, ta yi zaton baban nata ne a wajen, hakan yasa cikin ɗaga murya tana kuka ta fara ambatar. "Baba bazaka mutu ba, tabbas zan yi abin da suke so dan su sakeka, na shiga uku!........."
Tsawar da mutumin ya daka mata ne yasa ta haÉ—iye kukan nata ba dan taso ba, tsit ta nutsu tana zare idanu.
"Ki saurareni da kyau ki ji abin da zan ce maki, mu ba ke ko babanki muke da buƙatar kashewa ba, Ramish muke da buƙata, ki bamu haɗin kai mu same shi sai mu kuma mu baki babanki ku tafi duk in da zaku je". Cewar mutumin, da kausasshiyar murya tamkar na ƴan shaye shaye ya yi maganar.
Tsabar zufa dake tsastsafo mata har face ɗinta ya jiƙe sharkaf, ga kuka, majina haɗi da yawu dukka, ta sanya hannunta ta toshe bakinta dan ma kada sautin kukanta ya fita wani ya jiyota. Sai haɗe word's take yi, murya a sarke ga kuka ta ce. "Wai me zaku yi wa Ramish ɗin? Meyasa sai ni kawai zan yi maku aikin? Ku nemi wata mana! Me nayi maku da kuke azabtar da ni ta hakan?". Tana kai karshen maganar ta zube ƙasa a saman gwiwowinta tare da kifa kanta a saman sofa ta saki wani irin kuka mai azabbabben ciwo da kuna.
Kai tsaye ya ce mata. "Fasa kirjin Ramish muke son yi mu tsinko zuciyarsa, mu cinyeta a ɗanyarta, batun aiki kuma ke muka ga damar sanyawa, ki yi ko kuma mu shafe babinki a doran duniya!!". Cikin fushi ya yi maganar yana ɗaga murya, da alama ransa ya yi mugun ɓaci sosai da jin kalamansa.
Kamar zata yi hauka, cikin wata iriyar murya da bata fita sosai ta furta. "Ni na yarda ku kasheni kawai, ku yi wa girman Allah ku kasheni, dan hakan sai ya fi mun sauki a kan in tallafa maku wajen kashe bawan Allah da bai ji ba bai gani ba, ba zan iya yin wannan aikin ba, wlh na yarda ni ku kashe ni, amma ku sake mun babana ya koma gida, ku dubi girman Allah ku tausaya mun".
Wani irin shu'umin dariya mutumin ya saki mai sautin da ya ratsa dodan kunnenta da kyau, hakan yaja ta É—an sassautan kukan da take yi tana sauraron sheÉ—anin dariyar nasa.
Sai da ya yi mai isarsa sannan ya dakata cak, cikin wani irin shu'umin murya ya furta. "Ƴan'matan ki tabbata wannan shi ne jin sautin muryar babanki na karshe kenan a duniya, dan kuwa Aliyu Haidar zai fuskanci ukubata yanzun nan, daga yau ya fara fuskantar masifa da bala'i kenan har izuwa ranar da zai mutu, ki sani kullum sai na cire mashi wani abu daga jikinsa, kullum zan yanki wani abin daga jikinsa in jefawa karnikana su cinye, a haka zan kashe shi, adadin join da suke jikinsa adadin rayuwar da zai yi cikin azaba da jin ciwon duk in da nake yanke mashi babu magani har ya mutu kenan.........." Yana kai karshen maganar kit ya katse kiran.
A zabure ta miƙe tsaye, cikin ɗaga murya ta fara furta. "Dan girman Allah kada kayi haka, na amince zan yi duk abin da kuka ce, wlh na yi alkawari kawai ku bani umarni". Tana magana tana kewaye ɗakin ta ɗaura hannu ɗaya a kai kamar mahaukaciya. Duk wanda ya ganta a wannan hali sai ya zubar mata da kwallah
Jin ba'a yi magana bane yasa ta ciro wayar daga kunnenta. Ganin sun katse kiran ne yasa ta furta. "Lahhh shikenan sun katse wayyo babana na shiga uku na". Kamar fa ta zare. Ta kai karshen maganar tare da sakin wayar ya faɗi ƙasa ya gangara ƙasan sofar dake wajen, ihun sunan baban nata ta fara yi tare da cire gyalen da yake a kanta ta yi jifa da shi gefe, tamkar wata zararriya haka ta watsa gashin kanta, kai tsaye ta nufi jikin bangon ɗakin, buga kanta da karfi karfi ta fara yi tana kiran sunan baban nata.
A hankali jini ya fara bulbula daga gaban goshinta, sai bugawa take yi da karfi karfi tana kiran sunansa, sosai jinin ya ɓalle daga wajen, da karfi yake zuba kafin wani lokaci ta zube ƙasa bata numfashi...................
Tab a gaskiya Leesharh kina cikin wani hali, kina tsaka mai wuya, ke baki ma san koda kin taimaka masu hakansu ya cinma ruwa suka cinwa burin nasu ba barin ki ke da baban naki zasu yi ba, wannan wace iriyar masifa ce? Fatan mu dai Allah ya kuɓutar da ke daga sharrinsu.
______________________🔥ðŸ¤
GIDANSU KHADIJAH.
A hankali wani sautin murya ya fara yi mata yawo a cikin dodan kunnenta, wani irin jiri take gani daga kwance.
Bayan sallar asuba ne, sun yi sallar sun idar, Zainab ta yi ƙoƙarin tambayarta me ya sameta daren jiya ta rinƙa amai? Sai dai Khadeejerh bata bata damar hakan na, ta ɗaure fuska ta haye gado ta kwanta, taki sakewa bare Zee ɗin ta kusanceta har ta kawo mata wani maganar na daban.
Ganin haka yasa Zee ɗin ta miƙe ta haye gadon ita ma, haka suka kwnata shiru. Kafin wani ɗan lokaci barci ya kwashe Zee. Ita kuwa Khadeejerh shiru ta yi tana tunanin.
A hankali wani sautin muryar ya fara dokan dodon kunnuwanta, datse idanunta gam ta yi tare da fara tunani yadda mai wannan murya ta cutar mata da rayuwarta, a hankali sautin yake tashi a cikin kunnuwanta in da take faÉ—in.
"Dr ka tabbatar da cewa wannan injection ɗin zai cire mata cikin nan da yake jikinta? Dan fa na bata kwayoyi kala kala har bleeding ta yi, amma cikin yaki fita, bana son kowa ya san da wannan maganar ne"........ Ya ilahi ya lillahi wasu irin zafafan hawaye ne suka fara bin ƙuncinta.
Waro idanunta waje ta yi tare da miƙewa ta nufi toilet. Tana shiga ta datse kofar da key, a saman gefen jacuzzi ta zauna tare da kifa kanta da jikin bango, kuka ta fara rerawa tare da toshe bakinta da hannu ɗaya, wani irin raɗaɗin azaba da zuciyarta take yi mata tamkar ta kashe kanta take ji........ Innalilahi wa inna ilahir rajiun, my people's me yake faruwa da Khadijan kenan? Hasbunallah wani'imal wakil!!.
Ta sha kuka tun da daɗin rai har ta fara jin numfashinta na fita sama sama tamkar zata sume, jin hakan yasa ta daure ta miƙe daga wajen, hannunta da ta toshe bakinta da shi ne ta ciro ta fara goge hawayen da suke ta ƴar tsare a kumatunta. Gaban wash hand base ta nufa, kunna ruwan ta yi ta sanya hannunta dukka biyu ta taro ta fara wanke face ɗinta.