Sashe 105
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannayensa da ya harɗesu a saman kirjinsa ne ga saukesu, ɗaya ya ɗaura a saman handle ɗin kofar Mommar, ɗayan kuma ya yi kamar zai ɗaura a saman jikin bango, sai kuma ya sauke shi a bayanta tare da janyota ta faɗa jikinsa, bai cire hannun nasa ba ko da ya janyota, sai ya kara ɗan haura da shi sama daga mazaunanta izuwa tsakiyar bayanta. Ƙara rankwafo kanta ya yi, a dai'dai saitin kunnenta ya fara yi mata raɗa.
Ɗan zaro idanun nan waje ta yi. Dukan wasa ta kai mashi a kirji bam tana turo baki tare da fara ƙoƙarin ture shi, hannunsa na saman handle ya sauke tare da haɗawa ya rungumeta da kyau yana murmushi.
"Ni Yah Jawad ka kyaleni ko na je na gayawa Akka!". Tana magana tana ƙara ɗaure fuska kamar wadda aka yi wa wani abin.
"Da gaske?". Ya faÉ—a kamar mai taÉ—a.
Kai ta gyaÉ—a mashi alamar e. "Okey tom yanzu dai a gaya mun meyake faruwa ko dai na aiwatar da abin da na gaya maki a cikin kunne zan yi".
"Please my sister, gaya mun me ya sameki kin ji?". Cikin sigar rarrashi ya yi maganar.
Kwanciya a jikin nasa ta yi tare da fara magana a shagwaɓe. "To Yah Jawad ba kai bane". "Ni kuma?". Kai ta gyaɗa mashi alamar e.
"Menayi to?". "Ba kai ne kullum sai nace zan bika office ɗinka sai ka ce mun a'a ba, to yau Allah na ɓata da kai, ni nasan Allah da Yah Rizwan ne nace zan je office ɗinsa zai tafi da ni".
Nan take face ɗinsa ya sauya, kishi ta motsa, sai dai kuma bai bari saiɗan ya yi tasiri a ransa ba, ya yi ƙoƙarin kawar da hakan a in da ya ƙaƙalo murmushin dole, sannan ya ce. "Am so so sorryyyyyyy my sister, jeki shirya ki zo mu tafi, amma kada ki gayawa kowa har Auta ma, dan bana son dad ya samu labarin kin bini, bama dad ba kada kowa ya san kin bini, dan kinga dad ya ce kada kuje school yau, kada ku fita ko'ina duk dan saboda yakin nan da aka yi, dan haka kin ga ba zai ji daɗi ba idan na fita da ke, so kada ki bari kowa ya sani kin ji?".
A hanzarce ta ɗago daga kirjin nasa, murmushi ne ya bayyana a saman face ɗinta, daɗi kamar ta zuba ruwa a ƙasa ta sha, dama kunsan basu fita daga kingdom ɗin, kullum suna ciki, idan aka ce zasu fita sai su yi ta murya tamkar waɗan da zasu je aljanna.
Haka kawai ya ji shaiɗan yana raya mashi da akwai wani abin a tsakanin Rizwan da ita, saboda idan suna magana tana yawan sanyo zanjen Rizwan a ciki, abin ya fara jefa shi cikin tunani, amma yana ta ƙoƙarin koran shaiɗan dake faman zugasa, faɗi yake bai kamata ko zai yi kishi da kowa ya yi da Rizwan ba, domin kuwa irin kaunar da yayan nasa yake yi mashi ya wuci tunaninku.
Wata ɓangare na zuciyarsa ce ta amsa mashi da ai koda da gaske Rizwan yana sonta ma ya cancanci ka bar mashi ita. Ɗayan ɓangaren zuciyar tasa ta ce mashi ina hakan ma ba zai yi wu ba, ba wata alaƙa a tsakaninta da Rizwan face alaƙa ta yaya da kanwa, shakuwa ce kawai dan yana kyautata mata.
Haƙiƙa dai yanayinsa ya sauya, ga dukkan alamu ya shiga damuwa sosai, dan har bugawar zuciyarsa ta canza daga yadda take da, amma dai yana ƙoƙarin ya kawar da tunani, sai da ya sanya a ransa idan suka je office zai tambayeta me a tsakaninta da Yah Rizwan? Idan ta gaya mashi saɓanin abin da yake zargi to tabbas a yau zai bayyana mata soyayyarsa, idan kuma ba haka ba........ Hmmmm akwai matsala kuwa!!.
Ta lura da canjin da face É—insa ya yi, ta lura da damuwa ta bayyana a tattare da shi, dan haka sai ta ce. "Yah Jawad tunanin me kake yi?".
Ajiyar zuciya ya sauke tare da sakar mata murmushi kafin ya bata amsa da. "Ina tunani ne a kan yau zaki ga budurwata abar so na, kina son ganinta ko?". Ya jefa mata tambayar yana kura mata idanu, dan yana son gane shin ita ma tana son shi ne ko dai kawai shaƙuwa ce a tsakaninsu? Zuciyarsa sai harbawa da sauri take yi, yana fargabar amsar da zata bashi.
"Dama kana da burdurwa da gaske kamar yadda su Aunty Sarina suka faɗa?". Ta jefa mashi tambayar tana ɗan turɓune fuska.
"Yeah Jannat, ina da budurwa kyakkyawa sosai fara mai kama da dad É—ina, yau idan mun je office zaki ganta ai". Har lokacin fargabar jiran amsarta yake yi.
Ɗaure fuska sosai ta yi kamar ba ita ba. Murya ƙasa ƙasa kamar wadda bata son motsa bakinta ta ce. "Tom shikenan mu je".
Ya lura da ita sosai, sam ranta bai so jin zancen nasa ba, da alama ma hankalinta ya tashi, murmushi ya kau daga saman face É—inta.
"Jannat lafiya kuwa?". Ya faɗa yana leƙo face ɗinta, dan ta sunkuyar da kai ƙasa.
Idanunta ne suka cicciko tab da kwallar da ita kanta bata san na menene bane, haka ɗai ta ji komai ya canza mata, har sara mata kanta ta ji yake yi mata, nan take ta ji kamar zazzaɓi ne yake son kamata, duk sai ta ji bata ma son sake ganin face ɗinsa, kishi ne ɓaro ɓaro ya bayyana a tattare da ita, tabbas kuma ya lura da hakan, ya lura da kishinsa ne fal a tattare da ita, abin ya yi mugu mugun yi mashi daɗi, ransa ta yi sanyi sosai, zuciyarsa har wani irin sanyi ne ya ratsata, ya samu abin da yake so.
Ita kuwa da yake kishin fa a jininsu yake, abin nasu na gado ne tun daga kan King Abdul Malik, bala'in kishi ne da kakan nasu, haka ita ma Akka, tsabar bala'in kishin Akka yasa King Abdul Malik duk zafinsa bai iya yi mata kishiya ba, dan yasan duk wanda ya auro wlh kishin Akka ba zata taɓa barin ƴar mutane ta zauna lafiya ba, shiyasa ma bai fara ba, an san sarki da mata huɗu cif, amma ban da King Abdul Malik, duk kuma saboda kishin bala'i da suke da shi, so ku sani abin nasu na gadone, a jininsu yake, kada ku ga laifin Chuchu, gado ta yi, sai dai ko a cikin nasu ma na wani ya fi na wani zafi kishin.
"Jannat lafiya kuwa? Menake gani a idanunki kamar hawaye?". A ɗan ruɗe ya yi tambayar, dan bai taɓa tunanin kishinsa zai sanyata kuka ba. Yana magana yana wani waskewa kamar bai san me take yi wa hakan ba.
Raɓawa ta jefensa ta yi zata wuce da gudu, dan ta ji ta gaza tsayuwa a wajen ne, ba zata iya ba. A zafafe ya riƙo hannunta tare da jawota jikinsa. "Jannat menene?". Ya faɗa still yana ruɗe.
"Ni Yah Jawad ka sakeni!". Ta faɗa da ɗan ɗaga murya. Ajiyar zuciya ya sauke tare da ɗaukarta cak sai saman shoulder ɗinsa. Kuka ta fara yi mashi sosai tana bubbuga bayansa a kan ya sauketa sun ɓata kowa ya kama kansa, bai kula ta ba sai saman bed ɗinta ya sauketa tare da duba watch dake manne a hannunsa, kirar Rolex deepsea wadda a ƙalla darajar kuɗinta ya kai dollars 10,000, naira kuma ta kai naira million dubu goma sha biyar.
"Tashi ki shirya mu tafi kin ga lokaci yana ta kurewa".
Kuka take yi sosai wanda ita kanta bata san dalilin yin sa ba, da kyar ta iya cewa. "Ni Yah Jawad babu in da zan je, ka yi tafiyarka kawai". Tana kai karshen maganar ta kifa kanta a saman pillow ta cigaba da rera kukanta.
A can wajen su Mummy kuma sai shirin yin walima ake yi, da misalin karfe huÉ—u za'ayi walimar.
Ya janyowa kansa rigima, dole kuma ya kashe wutar da ya kunna. A hankali ya zauna a gefen gadon, hannu biyu yasa ya ɗagota daga kan pillown, a kirjinsa ya manta, sai ƙoƙarin ture shi take yi, idanu a datse gam take faɗin. "Ni ka kyale ni, ka tafi kawai, kuma ni bana son ganin burdurwar taka, kuma ba zan taɓa zuwa office ɗin naka ba, na tsani zuwa, ni ka barni". Sai sambatu take yi idanu a rufe.
Dariya ce ma taso kubce mashi, su Jannat ma ansan kishi, Allah mai iko, ji yadda take kuka kamar wadda aka cewa mummynta ta mutu, ta haƙiƙance sai zabgar kuka take kamar ba gobe, yanzu da zaka tamnayeta dalilin yin kukan nata ba ta da amsa.
"Yanzu dai na ji zan tafi, amma kafin nan sai wannan kyakkyawar tawa ta gaya mun me nayi mata take wannan kukan?". Cikin sigar rarrashi ya yi maganar.
A faÉ—a ce ta ce. "Ni ba kyakkyawa bace, budurwarka ce kyakkyawa ko ka manta haka kace a bakin kofar Momma? Har da cewa kyakkyawace sosai, wato ta fini kyau ko?........" Ta É—an dakata da yin maganar saboda jan numfashi da ta yi irin na mai kuka.
"Kuma kai ne ka ce nafi kowa kyau a duniya ranan a parlon dad, ashe kenan Yah Jawad kai ma kana faÉ—ar magana biyu ko?". Tana kai karshen maganar ta sake rushewa da kuka mai sauti.
Yau ga ikon Allah yana gani, ji yadda ta haƙiƙance tsakaninta da Allah take murzan kukan nan nata, Chuchunmu mai abin mamaki, ko ina ta baro soyayyar Yah Rizwan da take kishin Yah Jawad a nan kuma? Yau muna ganin ikon god.
Ƙasa sosai ya yi da voice ɗinsa a in da ya kawo bakinsa dai'dai saitin kunnenta, magana ya fara yi mata cikin sigar rarrashi haɗe da tsantsar so da kauna.
"Am so so sorryyyyyyy my Jannat, wlh ba da wasa nake yi maki ba, kuma ni ba mai magana biyu bane, kamar yadda na gaya maki a idanuna wlh babu wata mace da ta fi mun ke kyau, kyanki ke kaÉ—ai ce babu mai irinta kin ji ko? Dan Allah ki dai'na kukan nan haka ya isa".