Sashe 157
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ÆŠan É—aga voice kaÉ—an ya yi ta furta. "Mum c.......". Da sauri dad ya rufe mashi baki da tafin hannunsa, aikuwa ya yi daidai da ita ma tana nufo É—akin, hakan yasa da ta shigo sai suke ganin kamar ta ji kiran da É—an nata ya yi mata ne yasa tazo.
Da sauri dad ya zame hannunsa yana hararan ɗan nasa. Ƙarisowa ciki ta yi tana tambayar ta ji ya kira sunanta tana gab da shigowa ko lafiya?.
A É—an takaice ya ce. "Mum daddy prevented me from resting, he came to restrain me".
Da sauri dad ya fara girgiza kai alamar a'a ba haka bane, aikuwa mum bata bashi wani damar yin magana dan kare kansa ba ta yi kansa da sauri. Jajir É—in kunnensa ta kama ta murÉ—e da karfi har sai da ya furta wash da karfi, sannan ta ja tana faÉ—in. "Let's go, you come and restrict my son for what reason? You don't have something to do, you will not let him rest?".
Dan dole ya miƙe, saboda ta murɗe mashi kunne, shi da ya zo domin ya lallaɓa Smart ɗin ya bashi cortado, idan suka gama sha sai ya ce mashi ya yi hakuri ya je su gaisa da iyayen Heleena, amma ta zo ta ja shi sun wuce.
Har sun kai bakin kofa zasu fita ya juyo tare da sauke kallonsa a kan É—an nasu. "We will meet later, I have to take revenge". Yana magana yana wurga mashi harara.
Shi ma Smart É—in harara ya wurga mashi tare da sanya yatsunsa guda biyu a gaban goshinsa irin sai mun haÉ—u anjuman kenan, tun da kace zaka É—auki fansa, har da yi mashi alama da anjuman ma shi zai yi nasara tun da shi yake da mom.
Wato idan kana da mom a gidan ka more, shi dai yanzu yafi karfin dad tun da yana da goyon bayanta.
Jan kunnensa da karfi da ta yi ne yasa ya juya dan dole suka cigaba da tafiya har suka fice daga room É—in.
Suna fita ya duƙa ya ɗauki mom ɗin cak yana sakar mata ƙayatattcen murmushi, ita ma murmushin take sakar mashi suna zubawa juna kallon soyayya, a hankali ta fara luguiguta mashi kunnen nasa da ta ja, daga jan mashi da murɗewa ya koma luguigutawa haɗe da rareshi, wato su dai turawan nan ba su tsufanwa soyayya, ko da yake su ai basu wani tsufa ba, Smart kawai suke da shi, dan haka su sha sharholiyarsu ni na goya masu baya.
HaÉ—aÉ—É—en sumbata ya kai mata a saman jajir É—in lallausan kumatun nan nata, ita kuma ta sumbaci É—an bakinsa, daga haka suka wuce room nasu cike da kaunar juna, iyayen Heleena sam basu san me yake faruwa ba, suna nasu É—akin da aka basu.
Dad ya samu kira saman da 10 mins daga kingdom of england, a kan ɗaure yarima da ya yi, amma yaki ɗaga ko kira ɗaya, domin kuwa nan kasarsa ce, shi ne da power da kuma iko ba su ba, basu isa su ce zasu ɗaga mashi murya ba, idan sun bi ta lalama zai iya dubawa ya gani, idan kuma suka nuna mashi ɗan yatsa to tabbas ya ci alwashin sai ya karyeta ta hanyar ladabtar da yariman har sai sun miƙa wuya, shi ma irin ɗan nasa ne, ba'a kawo mashi wargi, kamar ba shi ne yanzu mom ta murɗewa kunne yana wani faɗin wash kamar ƙaramin yaro ba, mu dai mata sai sam barka lamuranmu ato, a waje namiji zaki, ana tsoronsa ana shakkarsa, idan ya dawo gida kuma mun fi jin tsoron ɓera a kansa.
Smart tiger kuwa, iyayen nasa suna fita ya sanya hannu a saman saitin bed drawer ɗinsa, yana sanya hannu drawer ta buɗe, dan da na'ura take aiki, door remote ɗin ya ɗauko, dan baya son miƙewa daga in da yake bare ya je ya rufe kofar with password, amma da Allah yasa apart from fingering and password tana da remote and card, sai ya saita remote ɗin ya danna gabaɗaya lock na door ɗin.
Tana rufewa ya mayar da remote É—in tare da cigaba da yin aikinsa.
Yana rufe kofar Heleena tana ƙarisowa wajen, hannunta ɗauke da ƙayatattcen luxury plate mai shake da small chop masu bala'in kyau a idanu, da gani zasu yi masifar daɗi a baki.
A cewarta ta kawo mashi ne, dan ta samu damar ganinsa, dik da ba shiri suke yi ba tana son ganin face ɗinsa a koda yaushe, ta tsantsara kwalliyarta cikin athletic wear da suka matseta, cibiya a waje, iya breast ɗinta rigar ta rufe, da wani ɗan iskan shafaffen cikinta dake manne da baya, kugunta kamar zai ɓalle tsabar babu auki, bayanta a shafe kamar allan mayu, sai ɗan banzan shape kamar zata karye, kafafu kamar na belbela, fuskarn nan kam ba dai kyau ba, kyakkyawa ce gaskiya, kirar jikin ne sai dai sam barka, ba'a faɗin dayan.
Ni takalmar da ta wani kwama a kafafunta ne ma ya bani dariya, kamar wadda ta kwato daga dawau namu na nan Nigeria, irin takalmar nan ne na yawo a cikin gida, sai dai ita nata dai kamar na mahaukata ta ɗauko, har saman singalalin ƙafafunta fa yakai, ga uban gashi gashi a jikinsa, su a dole sun yi mashi kwalliya masu buga takalman.
Ta saki gashin nan har baya, idanu kamar na mujiya.
Yana tsaka da aikinsa ta wutsiyar ido yaga alamar na taɓa kofar. Door ɗin nasa ba irin local kofofin nan masu handle bane, shi wannan kofa da ka cire password ɗinta ko ka sanya fingerprint ɗinka or remote, da dai ka cire lock ɗinta zata buɗe maka kanta da kanta ka shige kawai, kana shiga zata kuma ta rude kanta, so no need of handle a wajen.
To ta taɓa jikin kofar ne tana wasi wasin shin ta yi knocking ne ko dai ta koma? Dan bata san password ɗinsa ba, tana tsoron yin knocking kada ya zamana yana barci ta tashesa, tasan me zai biyo baya idan hakan ya faru.
ÆŠaga idanunsa ya yi ya kalli katafaren tv dake ta yamma maso gabas a cikin É—akin. Hangota ya yi tana tsaye a jikin door É—in tana ta wasi wasi, wani irin kallon tsana ya jefa mata, ya tsani ganinta, ba komai yasa hakan na kuma face irin wannan dressing É—in nata, dama ace tana sanya kayan mutunci ta rufe kugun nan nata kamar allon mayun nan ne ma to da ta É—an yi kyan gani, amma abu ne kamar sandar snowkar, har wani amai ya ji ya yunkuro mashi da ganinta da ya yi. Kawar da kallonsa ya yi izuwan kan laptop É—insa yana jan tsaki haÉ—e da kara É—aure fuska kamar tana kallonsa.
(Kun san me nake tunani ne my people's? A samu wani shafaffe da mai fisabilillah ya ɗaurawa Smart auren dole da Heleena naga karshen tsiya😂 saura kuce na iya mugunta, yo tun da ya tsaneta ai sai mu haɗasu dole ko ya kuka ce?)
Ita kuwa ta ɗauki a kallah 10 mins tana tsaye tana tunanin mafita, daga karshe kawai ta hakura ta juya da kayan cimartata. Ni kam tana bani tausayi idan tana tafiya, sai naga kamar zata karye.........😥😂
Kun dai sai kirar turawa dama sai hamdala kawai za'a ce, su ba welcome ba bare good bye, ta ko'ina dai'dai yake É—an battin nan.
Cigaba da yin aikinsa ya yi yana tunanin rayuwarsu da iyayen nasa, gwanin É—aukar hankali. Ita kuma ta koma room É—inta.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A..âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
DARK WORLD💔😥💔
Matasane masu gigin tasowa, a kallah zasu iya kai 15 to 18 years haka, dik wanda ka ɗaga idanu ka kallesa sai ya baka sha'awa yanayin kirar jikinsa, sun horu sosai a hannun master Devil, sai gwajin karfi suke yi a tsakaninsu, dik wanda ya kayar da ɗan uwansa sai su ɗaga shi sama suna ihun murna, a kallah adadin yawansu zasu kai 80 haka, da alama suna cikin nishaɗi matuƙa yau.
Sai dai dik wanda ka kalli face ɗinsa zakaga babu alamar annuri ko kaɗan, babu dariya ko ɗigo a saman face ɗinsu, suna tuɓune kamar ba mutane ba, ga shi dai suna tare cikin ƴan uwansu suna wasannin, amma babu ko irin ɗan murmushin nan wa junansu babu, ko da yake dama ai ba zasu yi murmushi ba, saboda master ma ai bai san wannan ba, su ɗin kuma hotonsa ne, so mai tsayawa jiran ganin murmushinsu ma yana ɓatawa kansa lokaci ne kawai a banza.
Wani matashin ne lafiyayye fari tas ya miƙe tsaye yana faɗin babu wanda ya isa ya yi abin da zai yi, dan yana jin kamar yafisu karfi.
Wani daga cikin nasu ne ya sake miƙewa tsaye, bugun kirjinsa ya yi da karfi da hannunsa yana faɗin ga shi nan zai iya komai su gwada a gani.
Biyu daga cikin su ne suka sake miƙewa tare da buga kirazansu da karfi suma suna faɗin zasu iya, yadda suka bugi kirjin sai sun burgeka, saboda yadda kirarsu yake, ga su da kyau irin na mutanen birnin. Da alama suna ji da lafiya.
Master da yake zaune saman wata chair yana fuskarsu ne ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, a zahiri zaka yi zaton ƴan training da suke yi a gabansa yake kallo, amma a baɗini kwata kwata hankalinsa bayaa kansu ma bare kan matasan gefensa, ya afka duniyar tunanin ta yadda zai yi ya raba Ronnie da Black Tiger, rabawa ta har abada! Dan tun da Ronnie ya dake shi ya ci alwashin ba zai taɓa kyalesa ba.
Idan bai rabashi da Black Tiger ba kuma bai isa ya ce zai ɗauki fansa ba, yasan a iya training da ya bawa Ronnie bai isa ya iya dukansa ba, dole Black Tiger ne ya kara mashi power, yasa ya tozarta shi, ya zubar mashi da girma da kimansa a idanun gabaɗaya yaran da yake horarwa, ya ci mutuncinsa matuƙa, ya ja ya ji matuƙar kunya, dan haka ba zai taɓa kyalesa ba, dole ya mutu, kuma da hannunsa zai kashe shi, sai dai ta yaya? Ta wani hanya yakamata ya bi?