Sashe 77
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da ya bari ta iso in da yake ta ɗaga ɗan hannun nan nata kamar bulala zata kai mashi naushi a ciki ne ya riƙe hannun nata, wurgi da pillown hannunsa ya yi ya haɗe ƴan hannayen nata ya riƙe da hannunsa ɗaya. Sumbata ya manna mata a dogon wuyar nan nata yana faɗin. "I really missed you my beb, yaushe kika dawo daga school?".
Ƙoƙarin kwace kanta take yi dan ta samu ko naushi ɗaya ne ta yi mashi. Ɗagata sama ya yi sai saman kirjinsa, a kunne ya raɗa mata. "Tsaya ki ji wani magana" kin yarda ta yi tana ƙoƙarin barin jikin nasa. Cigaba da gaya mata magana a kunnen ya yi kan kace wani abin har ta fara dariya kamar zararriya. Dining room ya nufa da ita sai dariya take yi, ko me ya gaya mata yasata dariya? Oho mashi. Wato shi Ronnie har da sarrafa mata ya iya, daga ya sanya wannan dariya sai ya sanya wancan kuka, kai anyi ɗan duniya da babu biyunsa a Dark world ɗin nan wato Ronnie, shi dai babu ruwansa, bashi da wata matsalar rayuwa.
Zama suka yi ya ce ta bashi abinci a baki, ai kwana biyu bata bashi ba. Make mashi kafaɗa ta yi tare da cewa a'a ba zata bashi ba. Marairace mata ya yi tare da shagwaɓe fuska kamar ba shi ne zakin Dark world ɗin ba, kamar zai yi kuka ya ce mata please ta yi hakuri ta bashi mana.
Jan mashi aji ta fara yi. Hannu ɗaya yasa ya damko wuyar rigarta zai jawota jikinsa, dama mini sket and vest ce kawai a jikinta. Ganin ya damkota ne yasa ta fara ihun wasa tana faɗin zata bashi abincin. Kashe mata ido ɗaya ya yi, ya yi ƙasa da murya sosai. "Da baki amsa ba yau da kinga aiki da cikawa".
Harara ta wurga mashi, ido ya sake kashe mata yana sakin cool murmushi dimple nasa mai tafiya da imani maza da mata yana lotsawa. "Zero tension kawai". Ta faÉ—a haÉ—e da murguÉ—a baki. Kwaikwayan yadda ta murguÉ—a bakin shi ma ya yi sai dai bai iya ba, daga karshe ma sai dogon harshensa ya fitar ya lashe lips É—insa wai shi ma a dole ya murguÉ—a baki. Su dai robbot suna tsaye suna kallonsu har sai da ya ce su zuba mashi abinci.
Da farko Sweetie ya so ta bashi abincin a baki shi ma ya bata dan yasan bata ci komai ba, shiyasa yana dawowa daga school ya nufi wajenta dan ta ciyar da shi, amma ta zo ta ɓata komai ta hanyar kawo mashi zancen wanenen Black Tiger? Tana son kasheshi tun kwanansa bai ƙare ba, zata ja mashi rugugin bala'i ai gara mashi ya kama kansa shiyasa ya bar ɗakin.
Wai ni kam to menene dalilin Black Tiger na ɓoye kansa? Dole akwai wani ƙwaƙƙwaran dalili kam, ba haka kawai banza zai boye kansa yana wanzar da zalinci ba!!.
Ciyarda shi a baki ta yi har sai da ya ƙoshi, sannan ya miƙe ya ɗauketa cak suka nufi wajen buga kwallo. Jama'a sun cika stadium ɗin tab, komai ya kankama shi kaɗai ƴan team ɗinsa suke jira. Yana sako kafarsa a fili jama'a suka hau tafi da ihun murnar zakinsu ya shigo fili. Ɗaure fuskar nan tamau ya yi tamkar ba yanzu ya gama wasa da Sweetie and Floris a cikin gida ba, shi fa Ronnie ɗan rai'nin wayo ne na bugawa a jarida, mata kawai ne suke ganin murmushinsa, kuma su kaɗai ne yake sakarwa fuska, matan ma dama da Floris ce sai Delisha, to yanzu sun yi faɗa ya kakkarya Delisha sai ya maye gurbinta da Sweetie, su biyu yanzu yake sakarwa fuska, idan ya fita waje tamkar wani zaki haka yake, sai ya turɓune fuska over, kowa ka tambaya zai ce maka bai taɓa ganin dariyarsa ba sai waɗan nan mutane biyun yanzu da Sweetie uku.
Wasa aka fara bugawa jama'a sai murna suke yi, dama kowa ya rigada yasan team É—in su Ronnie ne zasu yi nasara, dan in baku mantaba shi ne zakaransu a empire É—in. Haka kuwa aka yi, su suka É—auke cup É—in wannan wasan, jama'a ihu suke kurmawa sosai kamar ba daga cikinsu ihun yake fita ba saboda sautinsa. Master Devil dake zaune a saman haÉ—aÉ—É—iyar kujerarsa ne ya ce yau dole ayi shagali a case dan kwana biyu ba'a yi ba.
Jin furucinsa yasa jama'a suka kara kurma ihun suka ruÉ—e da murna.
Master Devil fa ya É—auki Ronnie kamar É—an cikinsa ne, dan shi ne horonsu ya yi dai'dai, yana ji da shi sosai......... Sai da daddare suka shirya partyn da master ya ce.
Tsala tsalan ƴan'mata waɗan da suka iya taka rawa sosai ne aka kira, sun iya rawa da har idan suna takawa ma zaku ga tamkar basu da ƙashi a jikinsu, su yi wani irin lankwashewa kamar macizai, su uku ne matan gasu kyawawan gaske........ To ni dai na ce a gaskiya rashin addini dai bai yi ba, idan ka bar addinin musulunci wlh ka shiga uku ka lalace.
To su dai haka suka shirya partynsu, ga kwalaben giya gana dreaks kala kala, saniya da raƙumi aka gasa tun da rana, shagali iya shagali suke yi idan master ya shirya masu party, ga rawan da suke yi innalilahi ba'a magana, sai ma idan Ronnie ya shiga filli yana rawa, guy ɗin nan ya kware kam, in dai rawa ne to daga kansa an rufe kofa, dama ga jikinsa ɗan dai'dai ya taka son ransa babu nauyin jiki bare ciwo.
Kowa yana zazzaune a saman chairs ɗinsa, kiɗa kawai ake jira sai a fara takawa, shi kuwa mai sakin ƙiɗan wato Dj yana jiran ne Master ya bada umarni aci a sha sannan a sha giya a yi tatul ta yadda zasu ji daɗin casunsu a buge, su haukata kansu su yi ta rawa kamar waɗan da aka zarewa duk wani hankali da sani.
Ai kuwa master na bada umarni ba wanda bai kwankwaÉ—i wine kwalba biyu zuwa sama ba, wasu iyayen rashin hankali kam ma giyar zallarta ba'a sirka ba suka sha har kwalba uku zuwa biyar, duk kuma abin da suke yi Black Tiger yana ganinsu, dama shi baya hana a cashe, su yi duk abin da suke so, shi ma idan ya tashi yana yi masu son ransa ne.
Sai da suka bugu iya buguwa saura Master da Ronnie, su basu shan wine, sai dai su sayawa masu sha, Floris da Delisha ma basa sha, Ronnie ya hanasu, dan shi É—in É—alibin lafiya ne. Dukka Æ´an Wrestling nasu da kuma dakarun yakinsu ma Black Tiger ya hanasu shan wine, dan in suka shata nan take zata yi masu mummunar illar, saboda kullun cikin yin training suke, zasu mutu a banza in suka ce zasu haÉ—a hanya da ita.
Matan da zasu yi rawan ma fa sai da suka kora rabin kwalabe, lokacin da Dj ya saki waka ya subhanallah, idan kuka gansu yadda suke cin uban rawa sai kunce kun godewa Allah da ya yo ku a musulmai.
Lokaci da Ronnie da master suka fara rawa, basu fili aka yi ana ihu haÉ—e da tafi, masu fito suna yi, sai dai fa komai rashin son rawanka idan kaga yadda Ronnie yake rawa sai ya burgeka, ya kware iya kwarewa, wannan da zai shiga gasar rawa na duniya shi zai zo na É—aya.
Yana tsaka da rawa ya tuna cewa dole ya ɗauko Sweetie su yi rawa a tare, zai koya mata idan ma bata iya ba, dan haka bari ya ɗaukota ita da Floris, dole ya roƙi Black Tiger ya barta su taka rawa yanzu kam tun da a cikin gida ne ya barta ta fito su taka............... Tab Sweetie da rawa, e lallau kinga ta kanki, Ronnie dai anyi ɗan duniya wlh.....🤣
To na dai barku a nan bari mu leƙa wani wajen mu dawo kafin nan kila Black Tiger zai aminta Sweetie ta fito ta taka rawan.
___________________🔥🌼â¤ï¸
DUBAI
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 16/10/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
E23
DUBAI_____🔥ðŸ¤ðŸ”¥
Izuwa yanzu Leesharh ta yi mugun sabo da Sharifat sosai, sun zama kamar ya da kanwa, har Abbie yana batun saka Leesharh É—in a school É—in su Sharifat, sai dai a nan matsalar take, dan dai da ni da ku munsan takardunta dai na karya ne, kuma hakikanin malamai idan suka ga takardun nan dai zasu gane gaskiya, matsala ta biyu kuma bata kammala secondary school ba a gaske, a takardu kuma ta kammala, yanzu Abbie magana yake a kan zata shiga jami'a fa kenan, jamb zata rubuta yanzu....... Babbar magana!!.
Tabɗijam! Dan ma tana da ƙwaƙwalwa yarinyar da lallai za'a shiga babban makaranta da dolanci, dan kuwa ba wani abin kirki ta iya sosai ba, matsala ta uku 15 to 16 years take da shi kada ku manta, gata ƴa mace, a wannan zamani a ɗan shekarun nan nata ake son ta goga da manyan mata ƴan jami'a, ita da ba wayewa ne ke gareta ba, ba ishasshen ilimi ba, da alama Abbie yana son ɗaukar dala ba gammo, domin kuwa kamar yadda masu nikaf suke beating na brain ɗinta da wuya idan ta shiga jami'a manya mata bazasu kwatanta beating na brain ɗin nata ba suma, koma su yi mata wayo su ɓata mata rayuwa, ga maza sosai, tsab wlh zasu mata wayo su buɗe mata idanu, dan ba ƙarya ta yi ƙanƙanta, ga shi ba uwa kusa bare uba, Ummie dai kun ga bata sonta, bata ko kulata bare ace zata maye mata gurbin uwa ta rinƙa bata ƴar shawarwari ta jata a jiki.