Sashe 122
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Prince sun zo ne a kan maganar auren sistersu da suke son Smart ya yi, wai yarinyar ta ce tana son ya aureta ko ta kashe kanta.
______________ Ai tun dad bai kai karshen maganar ba Heleena ta miƙe a zabure.
Su mom kuwa binsa da idanu suka yi tun da ya fara jawabi suna jiran ya direta.
Cikin tsawa Heleena ta ce wlh bata ga Æ´ar iskar da ta isa ta ce tana son Smart ba, dan ita kaÉ—ai aka yi shi, wlh mace ko da wuta take tafiya a jikinta bata isa ta ce zata aure shi ba, tafi karfin yarinta sai dai uwar yarinyan ita, ba sarauta suke takama da shi ba, ko uban sarauta ne basu isa ba.
Tashin sense! To fa, nan fa kallon kallo ya koma a parlon, shi dai dad bai taɓa sanin wannan zancen na son da Heleenar ke yi ɗan nasa ba, yau ake yinta, Heleena zata taro mach, kishi da ƴar sarki, to ni dai ina daga gefe ni da Smart bamu san komai ba.
Yau ga ikon god, haɗaɗɗun chikun turawa masu kama da ƴan tsana suna faɗa a kan Smart namu na amana, shi da bai ma san me ake ciki ba, ni kam princess Teema na ce duk mai son Smart a cikinsu to ta musulunta ko ba haka ba my people's? Idan ta musulunta da ni da ku my people's zamu tayasu gaya mashi ko? Har ma tayasu shawo kansa zamuyi, duk tsaurin nan nasa tsab zamu jure mu sadaukar da rayukanmu mu tayasu neman soyayyarsa ba sai sun yi faɗa ba, su karɓi kalmar shahada kawai su ga ikon god!! Ko ya kuka ce?🤨
Dad kam bin Heleena da ido ya yi, ta wani tsaya a tsakiyar mutane tana huci kamar wata zakanya. Mom ce ta ce mata ta kwantar da hankalinta Smart nata ne ita kaÉ—ai.
Nan fa ta dakawa mom ɗin ma tsawa wai ta kyaleta, yau sai taga waye uban yarinyar da aka kawota talla wajen Smart ɗinta. Kun ji mun karfin halin irin na Heleena, wai an kawo yariya tallah, sai kace ita ma ba tallar kanta take yi ba, abin takaicin ma wajen wanda sam bai san suna yi ba, hasalima tsoronsa take ji ƴar ƙaniya, rashin kunyar tata mom and dad kawai take yi wa.
Da yatsa ta nuna Prince dake zaune yana binta da kallon mahaukaciya, cikin tsawa ta fara da fuck kafin ta ƙarisa da tun kafin ta rufe idanu ta buɗe su tabbatar sun bar gidan nan, har da wani cewa kada su yarda su bari ta sake ganin waɗan nan dattin kafafun nasu a ƙasar nan ma bare gidan nan.
Nasan yadda take surfa masifar nan zaku yi tunanin ko dai ubanta wani hege ne a ƙasar ko, to ubanta ba kowan komai bane, duk taƙamarta dai muƙamin daddyn Smart ne da kuma shi Smart ɗin, hasalima iyayenta bayi ne a ƙarƙashin masarautar England ɗin suke, a can suke da zama, amma sai shegen baki gareta da gadarar tsiya.
Ku dai kunsan jinin sarauta basu ɗaukar wargi komai ƙanƙantarta, dan haka Prince bai yi wata wata ba ya miƙe ya ɗauketa da wani irin kafirin mari mara mix, sai da ta yi wani irin tangal tangal kamar wadda ta yi tatil da wine ta bugu. Har wani gaba ta yi kamar zata kifa a kansa, sannan ta ɗan yi baya.
Da farko ma shi Prince da ya shigo ya ganta har ya ji ya fara kamuwa da sonta, dan fa wlh ba karya kyakkyawa ce sosai, sai bala'in rashin kunya da masifa ga iya makirci.
A fujaje dad ya miƙe tsaye, ita ma mom miƙewa ta yi suna jinjinawa karfin hali irin na wannan Prince ɗin, kazo gidansu yarinya neman alfarma kuma ka mareta a gaban iyayenta?! lallai ka kai ɗan duniya.
Iyayen Heleenar kuwa suna zaune sun yi shiru, dan kuwa su sunsan ya karfin iko England kingdom yake, basu isa su ce zasu ja da su ba, shi dai dad yana da damar iya yin magana a matsayinsa na mai riƙe da muƙamin president, amma su sai dai shiru da ido kawai.
Dad ne ya dakawa Prince É—in tsawa a kan meyasa zai maran masa yarinya a kan dan ta É—an yi waÉ—an nan maganganu?.
Rai a daƙile ya ce shi ba zai iya ɗaukar rainin nan ba, dama shi bai so zuwa ba, saboda takurawa mahaifinsu da kanwar tasu ta yi ne yasa aka wakilta shi dan dole, su basa ɗaukar walaƙanci.
Tsawa mai sauti dad ya sake daka mashi a kan dan baya ɗaukar walaƙanci sai ya dakar mashi yarinya a gabansa ne? Ai tun da su suka zo neman alfarma har gidansu sai su yi hakuri da duk abin da zasu gani.
"I can't tolerate nonsense you already knew that!!". Cewar Prince, ya yi maganar yana nuna dad da yatsa!.
Mom ce ta tari zancen daddy da yake ƙoƙarin faɗa da cewa. "It's okay, please and please we're so sorry for all...........".
Katse mata maganar dad ya yi da cewa. "Which kind sorry are you talking about? Shin mun yi masu something wrong ne?".
Lumshe idanun ta yi ta sake warosu a kansa, tasan halin daddyn dama, shi ma dai yadda kukan san jinin sarauta haka yake da kafiya, zafin rai, izza da rashin yafiya cikin sauri.
Baiwar Allah ta so ta kashe wutar tun bai yi nisa ba, amma haka daddy ya murje idanu, cikin ɓacin rai ya kira securitys a waya, tana ce mashi a'a, dan ita tana son zaman lafiya da kowa, idan ma rabuwa ne su rabu da kowa lafiya cikin mutunta juna dan baka san me gobe zata haifar ba. Tana hana shi amma yaki kulata ya damka Prince ga securitys, ya ce maza aje a ladaftar mashi da shi.
Mom kamar zata yi kuka, tana a'a yana yi. Cikin ɓacin rai yayar Prince ɗin ta fita daga parlourn, mom na kiranta tana tafiya.
Wajen jerin gwanon dallah dallah motocin da ya kawosu gidan ta nufa, kai tsaye ta buƙaci da su mayar da ita airport, abin ya kwaɓe masu, dole ta isar da labarin ga mahaifinsu cewa an rufe yarima da hanzari.
Sai magiya Mom take yi mashi a kan yasa a saki yarima ya koma kasarsu please, ina ya ce sai ya É—anÉ—ana kuÉ—arsa, zai san cewa shi ba sa'ansa bane da zai zo har cikin gidansa ya marar mashi Æ´a.
Hajiya Heleena kuwa sai cika take tana ɓatsewa, rarrashin ta dad ya rinƙa yi, da alama shi mutum ne mai shagwaɓa yara sosai.
Cikin fushi fuuuu ta wuce room É—inta ta barosu a parlour, da wani shegen takalmarta masu uban tsini. Da sauri mum É—inta and mom Smart suka bi bayanta dan su je su rarrasheta. Zama dad ya yi a saman sofa yana sauke ajiyar zuciya. Shi kuwa daddyn Heleenar ya yi shiru yana ganin ikon god kamar wanda ruwa ya cinye.
Duk wannan abin da yake faruwa Smart yana zuba barcinsa cikin kwanciyar hankali da nutsuwa su suna nan suna faÉ—a a kansa.
_______________________🔥🌹
KINGDOM OF POWER 💪🔥💘
JAWAD AND RIZWAN.
"Jawad what's going on? Your face looks like you're hiding something for me". Cewar Rizwan, ya yi maganar yana ƙoƙarin zama a saman visitor's chair.
"Kai yaya Rizwan zaka fara ko? Ni babu wani abin da nake ɓoye maka".
"To why ka tafi baka mun sallama ba? And where's Jaish? Nasan dai kullum kuna tare, but tun da nazo ban gansa ba".
Nan take face ɗinsa ta sauya, ya sosa mashi in da yake matuƙar yi mashi kaikayi, dama da kyar ya iya danne tashin hankalinsa yana ƙaƙalo walwala da farincikin dole.
Kasancewar yasan Chuchu tana cikin office ɗin sai ya ce. "Jaish yana nan, abubuwa ne suka sha kansa yasa baka ganinsa". Idan baku manta ba Momma ta ce kada ya yarda ya fitar da zancen ɓatar Jaish ɗin, da ace shi da Rizwan ɗin ne kawai a office ɗin, to da zai iya gaya mashi gaskiya, amma Chuchu tana ƙarƙashin table.
"Jawad seriously you're not okey". Ya faɗa yana kare mashi kallo, sai wani sunkuyar da kansa ƙasa yake yi, yau dai ya dawo kamar Jaish, kunya yake ji.
"Me ka gani da kace am not okey?". Ya yi maganar dai still bai É—ago ba.
"Abin ne da mamaki, yau na zo office ɗinka ko ruwa baka bani ba bare black coffee, sai wani sunkuyar da kai kake yi abin da ban taɓa gani ba".
Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa. "Am so sorry aiki ne suka mun yawa yasa na manta, amma bari na É—auko maka".
Yana ƙoƙarin miƙe ya yi saurin ce mashi. "No, go back and sit down to continue doing your work, ni tafiya ma zan yi, i want to go to the supermarket, there is something I want to buy for your Aunty".".
ÆŠan zaro idanu ya yi. "Yah Rizwan kana bani mamaki fa! Wai yanzu da gaske kai ne kake batun aure? Ni ban ma ga wacece Aunty tawa ba, baka nuna mun ita ba".
Cool murmushi ya saki. "Ba dole na yi batun aure ba, Auntyn taka special ce, ta ruÉ—ar dani sosai, a duk time da na kalli face É—inta bana iya rintsawa a wannan daren ranar, kwana tunaninta nake yi, she is different from everyone else, ban ma san ta ya zan gaya maka yadda take a raina ba, abin ya wuci tunaninka, and babu wasu kalmomi da zasu iya zayyana yadda nake jinta a rai'na, amma dai bari na je na dawo zamu haÉ—u a gida in gaya maka yadda nake sonta".
Jawad since he started talking, he was silent and listened to him while smiling, and he noticed that they're in the same situation, because he also don't have the words that he could describe how's he love his chuchu.
Sai da ya kai aya ne ya ce. "Yah Rizwan now ka zama É—an love wlh, seriously zaka yi kyau da aure sosai wlh". Yana magana yana murmushi.