Sashe 174
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai ta girgiza mashi alamar a'a. "To meyasa kike kuka? Ko dai baki san idan kina kuka sake dawowa zai yi bane?".
Shiru bata amsa mashi ba, saboda bata da abin sake faÉ—a.
"Kin manta ni mijinki ne da dan na ganki sai ki rinƙa yi mun kuka?".
Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce. "A'a ban manta ba".
"To meyasa kike kukan?". "Babu komai". Ta bashi amsa da kyar.
"Kin manta É—azun kin ce ba zaki sake zubar da hawayenki ba? Kin manta zaki tayani cika alkawarin da na É—auka?".
Sake rigar tasa da ta riƙe ta yi ta fara goge hawayen face ɗinta, cikin sanyin murya ta ce. "Ka yi hakuri ba zan sake ba, na tuba".
Hannunsa dikka biyu yasa ya rungumeta da kyau. "Tom shikenan ki yi murmushi".
Sam ta rasa dalilin da yasa idan ya ce ta yi murmushi ba zato ba tsammani take jin murmushin ya kwace mata, yanzu ma haka ne bata san lokacin da murmushin ya kubce mata ba
Zuba mata idanu ya yi yana kallonta, cikin dabara ya kai hannu ya cire paipan da ya rufe hasken fitillar yasa basu ganin juna sosai.
Nan take haske ya haskata sosai, ta yi wani irin kyau sosai yadda take murmushin ga guntun hawaye a face É—inta, haba kafeta da ido ya yi shi kansa ya rasa a wani matsayi zai ajiye kansa a wannan hali.
Har cikin ransa yake jin tula tulanta da suke mashi kwalele a jikinsa na kwanciya da ta yi a jikin nasa, ji yake yi kamar ya kai hannu ya taɓa, amma kuma ba zai iya yin hakan suna kallon juna ba, sai dai in baya kallonta bata kallon shi, ni dai PRINCESS TEEMA ina ganin sabon iskanci wajen Jaish wlh, wannan kalar salon tasa fa hmmmm bari dai na yi shiru.
Yadda take murmushi ba ƙaramin tafiya da imaninsa ta yi ba, matsowa ya yi daf da face ɗinta, hakan yasa ta ɗan yi kasa da kanta.
"Murmushi yana yi maki kyau sosai.........." Ɗan dakatawa ya yi da maganar ba shiri, haka kawai hawansu dutse ya faɗo mashi a ransa a dai'dai wannan lokacin, zanen sunayen mutanen dake saman dutsen ne ya faɗo mashi a ransa, wani irin shock ya ji a jikinsa kamar wadda wutar lantarki ta ja, ƙoƙari ya yi ya iya furta wata suna da ya gani a rubuce a wajen sai kuma ya kasa, ya ji kamar ya manta wasu harufan sunan.
ÆŠan dafe kansa ya yi yana jin É—an jiri jiri haka, a idanunsa ya fara ganin motsin abubuwa da dama, kunnuwansa ne suka tsinkayo mashi muryan Jawad in da zasu rabu a airport yana faÉ—in. "In ka sauka ka kirani, saura ka manta da ni.
Da É—an karfi ya dafe kan nasa, sai kuma muryarsa ta yi mashi gizo a in da yake cewa Jawad É—in. "Ka kula mun da Auta ni dai, kuma kira dai sai na yi barci na tashi".
Amma ku my people's me kuke tunanin ya kawo Jaish Nigeria? Akwai matsala fa.
Da É—an karfi ya furta wash yana dafe da kansa. Da sauri ta É—ago kanta, ganin ya dafe kansa ne yasa ta kai hannunta saman kan nasa ba tare da ta san ta yi hakan ba, ta ruÉ—e ne, a tunaninta kan nasa ne yake yi mashi ciwo.
"Sannu hamma". Ta faɗa tana taɓa goshinsa.
Jin muryarta yasa ya dawo da kallonsa a kanta, sai kuma dik wasu tunanin da suke yi mashi gizo ɗin suka kau, ya koma normal Hamman nasu ba Jaish ba, kan nasa ma ta daina juya mashi. Ajiyar zuciya ya sauke, da alama ƙwaƙwalwa tasa tana yi mashi wasa ne, kamar zai dawo cikin hankalinsa sai kuma abin ya sake gagara, da alama idan ya cikaro da abu mai karfi wanda ya saba da shi sosai a baya kamar dai gimbiya Zunaira ko King Zuhair or mommarsa haka zai iya komawa normal, yanzu haka kunga yana kallon Mahnoor ce kamar Zunaira yasa ƙwaƙwalwar tasa take yi mashi wasa haka, kunga idan yaga Zunairan ainahi dole ma ya koma daidai.
Kun san cewa tsawon Mahnoor da Zunaira ɗaya ne, sannan yanayin face ɗinsu ya ɗan yi shige kaɗan, ita ma Mahnoor bata da kiɓa kamar Zunaira, suna dai ɗan cike ɓul ɓul ne, in short dai yanayin jikinsu guda ne yasa yake yi mata kallon Auta. Sannan maganarta a sanyaye kamar Auta, wlh dikka yaran Mommar haka maganansu yake, voice ɗinsu a sanyaye, to haka ita ma Mahnoor voice ɗinta yake.
"Hamma kanka ne yake ciwo?". Ta faÉ—a a É—an ruÉ—e.
ÆŠan sake fuska kaÉ—an ya yi. "A'a babu komai".
Wani irin ajiyar zuciya da ta sauke ne yasa ya É—an kara waro idanunsa a kanta, mamaki ne ya kama shi, meyasa take yawan damuwa da damuwarsa ne? Ya jefawa kansa tambaya, idan abu ya samesa sai ta fi kowa nuna damuwanta.
"Muje kici abinci ko?". Ya yi mata raÉ—a a kunne idanunsa a kan gurun wuyarta.
"A'a hamma ni na ƙoshi". "Da gaske?". Ya yi tambayar cikin zolaya.
Kai ta gyaÉ—a mashi alamar e.
Hannu ya kai saman wuyarta, dan ya kasa hakuri bai taɓa gurun nan nata ba. "Wuyar nan naki ya mun kyau". Ya faɗa kamar mai raɗa.
Sai a lokacin rashin riga a jikinta ya faɗo mata a rai, ɗan mutsu mutsu ta fara yi a jikinsa, tana son kara shigewa jikin nasa ta ɓoye kayanta.
Shi kuwa sai satar kallonsu yake yi dama tun É—azun, kawai ya yi mata dabara ne ya yi kamar baya kallonsu, amma yana ankare da su yana baiwa idanunsa abinci.
"Meyafaru? Ina kuma zaki je?". Ya faÉ—a yana dawo da kallonsa a kan idanunta.
"Zan je in ci abincin ne". Ta faÉ—a daga ji ba daga zuciyarta maganar ta fito ba, dan ta samu hanyar guduwa ne kawai.
Yatsarsa ɗaya ya ɗaura a layin gurun wuyarta, daga shi har ita sai da gabaɗaya jikinsu ya amsa. Nisawa ya yi tare da ɗan jan yatsar tasa kamar yana zana mata layi ya bi layin gurun nata. Ji ta yi tamkar wanda ake zarewa wasu abubuwa a cikin jikinta, har cikin ɓargon ƙashinta ta ji hakan.
"Wato saboda na taɓa wuyarki ne zaki ce zaki ci abinci ko? Ba ɗazun kin ce kin ƙoshi ba? So kike ki gudu ko?". Yadda ya yi maganar kamar wanda yake cikin maye zai sa ku fahimci lallai shi kansa saƙon ta ratsa shi.
Zancen Jumma ne kawai ya faÉ—o mata a ranta, bata san lokacin da murmushi ya kubce mata ba, a tsakiyar kirjinsa ta cusa kanta tana kara sakin murmushi, shi kansa ta so sanya shi murmushin a yadda take gwada tsantsar yarintarta a fili.
Wai tana kunya kuma ta kara shigewa jikinsa, daga shi har ita sai ka rasa gane shin rashin kunya ne ta yi masu yawa ko dai kunya!. Amma shi dai su Arɗo ne suka ɓata shi, su suka koya mashi wannan abin dikka, time da yake wajen Mommarsa ai kunga babu ruwansa, bai san komai ba...........😅
Ganin ta kara shigewa cikin jikinsa ne yasa ya ji daɗi ta kara ratsa shi hakan kuma ya bashi damar cigaba da shafa mata tsokar wuyarta mai daɗin taɓawa.
Hannayenta ta zura ta baya ta ƙara kwanciya a jikinsa da kyau, Jumma ta ce mata kwanciya a jikinsa zai sa ya kara sonta, shi ne ta gwada, ni kuwa na ce in kuwa kika ɗauki hakan in kinyi na yau kin ci banza to kika kara dai da wuya ya kyaleki ato, dan fa jinin King Zuhair mai mata har uku ne.......🤣
Yo in banda shegen jaraba irin na King fisabilillahi mata har uku fa, amma dai na yi shiru kada ace bani da kunya na sakawa surukina baban Guyson É—ina ido.......🙄ðŸŒ
Aa su more rayuwarsu, Æ´aÆ´ansu ma su gada su more nasu rayuwar, mu kuma muna binsu da addu'ar samu Æ´aÆ´a irin na King Zuhair dozen dozen, yo me zai dame mu?.
Da alama Mahnoor bata son zaman lafiya ne, cigaba da kwanciya a jikinsa ta yi, Jumma zata kai ki ta baro a tashar jambutu Jimeta.
A hankali ya kai É—ayan hannunsa saman waist beat É—inta da suke É—aukar hankalinsa.
Ai bata san lokacin da ta zabura a miliyan zata miƙe ba, da hannunsa dake saman wuyarta ya maida ita jikin nasa ba tare da ya furta uppan ba.
Shiru ta kwanta tana jin yadda yake taɓa mata beat ɗin, sai ta ji kamar yana yi nata cakulkuli, hakan yasa ta fara mutsu mutsu tana kara nutsewa cikin jikinsa da kyau. Shi kuwa ba ƙaramin daɗin hakan yake ji ba, sai ma ya sa ya cigaba da wasa da beat ɗin.
Ai bata san lokacin da ta saki yar ƙara ba jin ya taɓa mata flat tummynta. Bawan Allah shi bai ma san ya taɓa wajen ba har sai da ya ji yar kararta, ya shagala ne da taɓa beat ɗin, bai san hannunsa ta gangara ba.
Da sauri ya cire hannunsa yana kawar da kallonsa daga kanta, irin ya ji kunyar nan, wayyo yau ina neman Yah Jawad a wannan al'amari gaskiya, ya zo mu yi wa Jaish dariya over a tare.
"Muje ki ci abinci to". Ya faÉ—a yana dakewa, irin yana son kawar da kunyar tasa.
"Ni Hamma bana jin yunwa". Ta yi maganar muryarta a sarke.
Shiru ya yi ba dan ya rasa abin faɗa ba, sai dai muryarsa da ta sarkafe ta kasa iya cigaba da yin magana, bashi da zaɓin da ya wuce ya yi shirun.
Ita ma shiru ta yi tana jiran ta ji me zai sake cewa. Tsawon 10 mins suna a hakan, sai kuma can kamar wanda yake cikin maye ya furta.
"Meya jawo maki wannan zazzaɓin nema haka? Lafiyarki lou muka rabu da yamma fa".
Cikin rashin damuwa da amsar da zata bayar me zai iya haifarwa ta furta. "Dama tun da yamma ina ɗan jin ciwon kai da zazzaɓin kaɗan kaɗan, da Nenne ta sanyani na yi mata wanki ne iskan yamma ya bugeni sai zazzaɓin ta.........."
Bata kai karshen maganar ba ta dakata sakamakon ido da ya zaro mata. Sam bai san lokacin da ya furta. "Dikka kayan da suke shanye a wajen nan dama ke kika wanke su?".