Sashe 29
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina ai Leesharh bata iya jinta, kunnuwanta sun doɗe. "Leesharh lafiya kike kuwa?". Ta sake jefa mata tambayata tare da kwalalo idanunta da kyau dan ta samu damar ganin Leesharh ɗim da kyau. Shi kuwa Obaid sai ƙoƙarin kunna wayarsa ta ya yi switch off ɗinta a wajen walima yake yi.
"Obaid meyake faruwa? Me ya haɗaka da Leesharh?" Ta tambaya tare da dawo da kallonta a kansa. A dai'dai wannan lokacin kuma Leesharh ɗin ta fara dawowa cikin hayyacinta. Addu'a ta fara yi a cikin zuciyarta Allah ya kuɓutar da ita daga hannunsu, zuciyarta tamkar zai fasa kirjinta ya fito waje saboda tsorata na halin da ta shiga.
"Leesharh meya haɗaki da Obaid?". Ta yi maganar tare da dawowa kusa da ita ta ɗan riƙonta. Ganin tana dafe da kumatu ne yasa ta sake cewa. "Marinki ya yi ne?". Wannan magana da ta yi a kan kunnen Guyson da ya iso wajen a yanzu ta yi shi, sai sauri yake zubawa zai je wajen Ramish kafin ya fita, bai san cewa already Ramish ya jima da fita ba, wannan stair case da Leesharh ta tsaya a kusa da shi ɗazun da Sharifat ta ce ta jirata a bakin part ɗin nasu hanyar sirrinsu ce na fita part ɗinsu ta kofar baya ba tare da elevator ba kenan, ta nan Ramish ɗin ya fita, da alama ba kowa yake son ya san da fitarsa ba, dama kuma already kun san shi baya yarda da kowa, fitarsa ta wannan kofa hanya yasa suka samu saɓani da Guyson dake shirin komawa ƙasar Tunisia, da Abu Abdussalam ya ki yarda ya barsa ya koma, amma da King Zuhair ya matsa mashi sai ya hakura zai mayar mashi da shi, dan fa ya riƙewa King yara dayawa yaki bashi, kowanne ya ce yana so, shi kaɗai ya tattaresu dukka.
"Obaid yanzu sake marin yarinyar nan ka yi? Wai me ta yi maka ne? Meyasa baka sonta? Kafa san wannan hannun naku kai da Omaid kamar na a'dawa yake ga shegen zafi, kun karɓi horo iya horo da ake bawa manyan mutane, kuzo kuna gwada marin ƴar tahalika da bata yi maku komai ba?". Cewar Guyson.
Shi duk abin da suke faɗa ma ba ta kansu yake ba, burinsa wayarsa ta karisa kunnuwa ya ga ƙafarsa me ya taka take yi mashi zafi.
Sharifat ce ta amsawa Guyson ɗin da cewa. "Dama Yah Guyson ya taɓa marinta ne na ji kace ya sake marinta?". "Kwarai Sharifat, ɗazun ya mareta a wajen grass carpet dake kusa da hall".
Ganin suna magana a tsakaninsu yasa Leesharh cikin dabara ta tsugunna ƙasa, a cikin wannan duhu babu tsoro tasa hannunta ta fara laluɓar kwalaben sauri sauri tana tattaresu. Fargaba da faɗuwar gaba saura kaɗan yasa zuciyar ƴar tahaliƙar nan ta buga, sai bada bugun dum dum yake yi, jikinta na kerma, kun san idan mutun yana aikata rashin gaskiya yana kuma tsoron a kama shi haka zaku ga jikinsa har wani kerma yake yi yana tsuma, to da yake ita kamma kun san akwai ta da karfin hali na gasken gaske, in ta sa kai zata yi abu to fa bata jin shakkar kwatantawa koda kuwa tasan ba zata yi nasara ba, irinsu ne wlh idan suka samu karatu mai kyau haɗe da kula ba kananan mutane masu kaifin ƙwaƙwalwa za'ayi ba, akwai ta da jajircewa sosai, ga kaifin ƙwaƙwalwa sai dai kash bata da kaifin hangen nesa, kunsan hangen nesa daban ne da kaifin ƙwaƙwalwa, shi wannan baiwa ne da ba kowa yake da shi ba sai wanda Allah ya zaɓa ya baiwa, zaku iya samun yaro karami mai kaifin hangen nesa irin na manya, za kuma ku iya samun babba mai hankali amma ba hangen nesa.
So ita akwai kaifin ƙwaƙwalwa babu hangen nesa sosai, tunaninta ko yaushe a iya yadda take yake, bata tuna makomarta gobe ko anjuma.
Ganin ya kunna hasken wayarsa ne yasa ta zabura ta yi wani irin miƙewa tsaye, kai jama'a Leesharh ba dai karfin hali ba, ko da yake tana da gaskiya iyaye ba wasa ba, dole ta ceci ran mahaifinta tun da tana da dama, kuma da alama akwai matuƙar shaƙuwa a tsakaninta da mahaifin nata.
Allah yasa da ya kunna hasken wayar kafafunsa kawai ya nufa da hasken ba ta kanta ya bi ba, shiyasa basu ga ta tsugunna ba.
Sai magana Guyson da Shafita suke yi mashi dama bai amsa ba, yana kunna hasken wayar a ƙafafunsa suka ga jini jajir da shi na lafiyayyen mutun yana zuba daga ƙafan nasa.
Ai a É—ari suka yi kansa suna rige rigen tambayarsa me yake faruwa? Meyasame shi a wajen?. A take suka ruÉ—e, Guyson har idanunsa sun kawo kwallah, dan fa shi rago ne a fanni ciwo, amma ban da fannin karatu, a fannin karatu guru ne shi É—in, amma in bashi da lafiya ina ga duk duniya yafi kowa ragonta, kuka yake yi sosai wani lokaci harda haÉ—awa da cewa shikenan zai mutu ya dai'na kallonsu Yah Ramish, bawan Allah yana kaunarsu sosai.
Duk sun ruɗe sai tambayarsa suke yi, ko uppan bai ce masu ba ya sauke yatsun kafafunsa a ƙasa da nufin ya taka izuwa cikin parlourn dan ya zauna kafin su kira Dr Raj a san me ya ji mashi ciwon.
Haba tuni Guyson ya sa hannu ya ɗauke shi cak, dan fa bashi da ragonta ta fannin karfi ma, kuna ganinsa haka har gym nasu Ramish yana zuwa kullum safiya, shi dai da ya fara ciwo ne ya zama jariri, sai kuma idan yana son abu wajen ƴan uwan nasa, yauwa to a nan zaku ga shagwaɓa dan su biya mashi buƙatarsa.
Cak ya É—auki Obaid, da yake Obaid É—in ma yana motsa jiki bashi da wani nauyin kirki. Bai zame da shi ko'ina ba sai part É—in su Dr Raj. Da gudu Sharifat ta bi bayansu tana ruwan hawaye.
Leesharh abin nema ya samu, jiki na kerma ta tsugunna ta hau tattare kwalaben da suka yi saura, dama É—azun ta tattare wasu, tana yi tana dafe saitin zuciyarta, dan ji take saboda tsabar bugawar da zuciyar take yi mata tamkar zata fasa kashin kirjinta ta fito waje, Allah sarki, wlh ko da iya wannan fargaba da faÉ—uwar gaba masu nikaf suka barta mutuwa zata yi baiwar Allah.
Tattare komai ta yi da sauri ta nufi É—akinta, tana zuwa ta wuce toilet ta zuba kwalaben a cikin wc sannan ta bishi da ruwa ya tafi.
Tana yi ta dawo É—akinta da gudu kamar wadda wani abin ya biyota, a saman gadonta ta faÉ—a tare da sake kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro, yau Allah ya taimaketa ta sha a hannunsu da kyar, ya iyahi ya lillahi, sai dai faÉ—uwar gaba yana gab da kasheta kuwa.
Kuka take wanda duk mai zuciyar imani idan ya jita sai ya tausaya mata, duk wanda ya ji irin kukan nan sai ya san zuciyarta ta zo har wuya.
Tana tsaka da wannan kuka ta tsinkayo vibrate na wayarta a kunnenta, ko bata duba ba tasan masu nikaf ne, hakan yasa ta sanya hannunta dukka biyu a kanta tare da fara birgima a saman gadon tamkar wata zararriya, Allah sarki suna neman haukata yarinya, kuka take yi sosai da sosai har tana wani irin shessheka mai matuƙar ban tausayi.
Har wayar tata ta katse kira na biyu ya sake shigowa, a ƙage masu nikaf ɗin suke da ta ɗauki wayar su ji cewa ta zuba maganin, ita kuma fargabar ɗaukar kiran take yi dan tsoron abin da zasu sake ce mata kuma.
Ta jima a haka tana juyi tana kuka sosai, su kuma sai kiranta suke yi basu fasa ba, almost miss calls 15 suka yi mata. Can kuma ta zabura ta miƙe zaune a tsakiyar gadon, jikinta na tsananta kerma sosai, gashin idanunta sun yi sharkaf da hawaye, saboda birgiman da ta rinƙa yi har ɗan kwalin kanta ya fita, yadda kuka san zararriya haka ta zama. A ɗari ta janyo wayar tata, tsabar yadda jikinta yake kerma da kyar ta iya riƙe wayar. A hanzarce ta yi picking call ɗin da ya shigo yanzu.
Voice É—inta har ya canza saboda kuka, da kyar ta iya furta. "Hello".
Daga ɗayan ɓangaren aka ce. "Leesharh lafiya kike kuka? Meyasameki?". Babu komai ta amsa masu da shi. Shiru matar ta ɗan yi kafin ta sake cewa. "Ina kika jefar da wayarki na yi ta kira baki ɗauka ba".
A takaice ta ce. "Bana kusa ne ina waje wayar na ɗaki". "Okey kin aiwatar da aikinki ne?". Kai ta gyaɗa kamar tana a gabansu tare da amsa masu da e. Tana ƙoƙarin ce masu ina baban nata su haɗata da shi tun da ta yi masu aikin. Bata kai ga gaya masu hakan ba kawai ta ji diff sun katse kiran, bukatarsu ta biya sun ji ta aiwatar da aikin.
Ciro wayar daga kunnenta ta yi ta fara bin screenshot É—in da jajayen idanun nan nata tana kallo, tunani ta fara yi a kan me hakan yake nufi kenan? Sun kashe waya basu ji uzurinta ba, anya kuwa ba ayar tambaya a kansu?.
A ɓangaren su Sharifat kuwa, kai tsaye emagency room dake cikin part na su Ramish suka wuce da Obaid da yake ta faman cewa Guyson ya sauke shi zai iya takawa da kafafunsa, ai shi ba rago bane, dan haka ya sauke shi. Ina ko sauraronsa Guyson ɗin bai yi ba, sai da ya kwantar da shi a saman ɗaya daga cikin katafaren beds dake cikin emergency room ɗin, sannan ya ɗago yana kallon face ɗin.
"Sharifat go and call Yah Raj, he has a patient here". Cewar Guyson. Da sauri ta juya ta fice daga room É—in.
Hararar wasa ya wurgawa Obaid tare da faÉ—in. "Ji wani É—an bakinka a wajen kamar in saukeka kai jarumi ne, you're not a hero at all, because hero never treat a woman like the way your doing, hero never beat woman's or shout for them, if you're a hero go and fight with strong man not small innocent girl".