Sashe 106
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu ta É—aga ta fara kai mashi dukan wasa a kirji tana faÉ—in. "Koma me zaka ce tun da kana da budurwa babu ruwana da kai........."
Katse mata maganar ya yi da cewa. "To meyasa? Meyasa zaki ce babu ruwanki dani dan ina da budurwa? Ko dai kina sona ne?".
A hanzarce kuma ta fara girgiza kai tana faÉ—in a'a bata son shi.
"To baki sona kuma ki ce kada na yi budurwa? Ke zan aura ne?".
Kai ta girgiza alamar a'a. Shiru ya ɗan yi kafin ya ce. "To tashi ki je ki shirya mutafi ko?". Ya kai karshen maganar tare da ɗago haɓarta ya shiga goge mata hawayen face ɗin nata da white handkerchief da ya ciro daga aljihunsa.
Shiru ta haɗiye kukan nata a in da ita da kanta ta shiga tambayar kanta kukan me ma take yi ne kam? Ina ruwanta da budurwarsa? Ita da take da Yah Rizwan meyasa zata ji babu daɗi dan shi ma yana da budurwa?. Haka ta rinƙa jefawa kanta tambayoyin da babu amsarsu, daga ni sai ku my people's muka san wannan amsa ko ba haka ba? Mu mun san kishinsa take yi, dan a ƙarƙashin zuciyarta akwai kaunarsa da bai taso izuwa saman zuciyar tata ba, hakan kuma bai faru bane dan bai bayyana mata nasa son ba, da zai gaya mata tabbas nata ma zai bayyana. Ita fa bata san menene son soyayya ba, ba kuma ta iya banbanta so da son ƴan uwantaka ba, tabbas tana son Yah Rizwan haka zalika tana son Yah Jawad ɗin ma, sai dai banbancin son da take masu a nan shi ne, Yah Rizwan daɗaɗan kalamansa yasa take jinsa a ranta, ya kuma haɗu da jini, sannan kuma akwai son ƴan uwantaka.
Shi kuma Yah Jawad, na farko akwai shaƙuwa mai karfi a tsakaninsu, sannan akwai son yaya da kanwarsa da take yi mashi na daban, dan ko Bilal da suke uwa ɗaya bata yi mashi son da take yi wa Jawad ɗin, sannan akwai soyayya mai karfi ta aure da take yi mashi wanda ita da kanta bata san hakan ba, so ta yi ƙanƙanta iya banbance waɗan nan abubuwa, shiyasa zaku ga zata nunawa Rizwan so ta kuma nuna kishi a kan Jawad, dan a cikin duhu take ita yanzu, babu mai iya kunna mata haske ta fita daga cikin wannan ruɗani sai Jawad ɗin, shi kuma ya biyewa gurɓataccen tunanin da zuciyarsa take sanya shi, ya tsaya kallon ruwa kwaɗo zata yi mashi kafa.
Raba jikinta da nashi ta yi, sannan ta sauƙo ƙasa ta nufi dressing room ɗinta, jim kaɗan ta fito riƙe da wasu kaya a hannunta, toilet ta nufa. Da kallo ya bita yana jin wani irin sanyi tana ratsa shi, ko ba komai yau ya san yadda Jannat ta ɗaukesa, yasan yadda take jinsa a ranta, irin wannan kishi haka ai sai wanda ake matuƙar kauna ne zai samu haka.
Wayarsa ya ciro ya shiga amsa kiraye kirayen da ake ta yi mashi, jiransa ake yi yazo ya sanya hannu, tun wuraren karfe 6 bakin nasa suka zo, suna ta jira yasa masu hannu a takarda su mayarwa minister, amma ya zauna biyewa Chuchu.
Wanka ta yi ta shirya cikin wandon jeans white and t-shirt pink, ta yi wa kayan kyau sosai, sai ta É—aura after dress a saman kayan, ta yi rolling gyalen after dress É—in a kanta, a cikin toilet ta kammala shirin nata tsab, sannan ta fito.
Tun da ta fito ya kura mata idanu babu ko kyaftawa, tana kallonsa amma sai ta yi kamar bata gani ba. Dressing room ɗin ta koma, simple make up ta ɗan yi da yake akwai kayan make up a ciki, sannan ta sanya lips balm a ɗan bakinta, ta ɗauki high heel ta sanya a kafafunta, kun santa da iya zuba perfume, haka fa ta zuba sosai. Sai da ta gama fesa perfume da Momma ta bata ne idanunta suka sauƙa a kan kwalbar perfume da Mammie ta bata, ji ta yi ai da shi ta fesa, kamar zata ɗauka ta ɗan fesa sai kuma ta ce kamshin zai yi mata yawa over bari ta barshi sai ta yi wanka da daddare......... Tirƙashi!! My people's akwai kallo! Kuna tunanin perfume ɗin Allah da annabi Mammie ta bata kuwa?! Muje dai zuwa.
Fitowa ta yi yana zaune yadda ta bar shi, zuba mata idanu ya yi har ta ƙariso gabansa, tana tafiya tana wani yauki kamar hawainiya rai a ɓace, sai tura baki take yi dan tsabar kishi.
Miƙewa tsaye ya yi tare da riƙo hannunta yana faɗin. "Jannat duniyar kyau, haba akwai wanda ya isa ma ya ce akwai wadda ta fiki kyau ne? Wane mutum! Ke ɗin ta daban ce".
Shiru bata amsa mashi ba, dan har yanzu kishi ne yake cin mata ƙarƙashin zuciya, bata son yin magana da shi, idan ta ce zata yi magana kuka ne zai kubce mata. Mata kenan, mu ai daban muke da kowacce halitta ato, manzon Allah (S.A.W) ya ce a karkace muke babu wanda zai yi dai'dai damu, sai dai a lallaɓa a bimu yadda muke a karkace ɗin dan a samu zaman lafiya. Wasu malamai suka ce kamar aljanu muke.......🤣😂
Jin bata yi magana ba sai bai wani damu ba, dan yasan me take yi wa fushi, burinsa kawai su je office É—in ya nuna mata wacece budurwar tasa dan ta samu kwanciyar hankali ta kuma koma cikin farincikinta kamar É—azun, yau ransa tas, duk wani fargaba da yake ji na tana son shi ko bata son shi yau ta kau daga zuciyarsa, dan ya tabbatar so mai karfin gaske ma take yi mashi.
Suna fitowa waje ya saki hannunta tare da ce mata ta yi gaba ta jirasa a wajen motarsa, baya son a gansu a tare ma bare ace shi ya fita da ita in ba'a ganta ba.
Wucewa ta yi ba tare da ta yi mashi magana ba, sai wani shakar daddaÉ—ar kamshin perfume É—inta yake yana lumshe idanu, har wani barci barci yake ji saboda daÉ—i.
Da tafiyarta kamar da minti biyar sai ya bi bayanta, a lokacin su Akka suna meeting a kan Jaish, so sai bai je in da suke ba ya nufi office kawai.
Bai yi sallama da Rizwan ba, tsabar hankalinsa yana a kan Chuchunsa, burinsa kawai su tafi office ɗin ya je ya yi ta tsokanarta tana ɓata rai, yau dai ya samu damar ƙaɗaicewa da ita su wuni a tare, yana matukar farinciki da hakan.
Tana fitowa motarsa ta nufa, securitys suna ganinta suka rufa mata baya, suna isa wajen da take ta ce masu su buÉ—e mata motar. Cikin girmamawa É—aya daga ciki ya ce mata key baya hannunsu sai dai su jira shi ya zo.
ÆŠaya daga cikin securitys É—in ne ya sake ce mata. "Ranki ya daÉ—e ko kina bukatar wani abin bayan buÉ—e kofar motar kafin ya zo".
Kada ku manta da larabci fa suke yin magana, dukkansu larabawa ne har securitys É—in.
Da yake dai izza a jininsu take sai ta girgiza mashi kai kawai tare da É—aga masu hannu alamar zasu iya tafiya bata bukatar komai, ta yi hakan ba tare da ta yi magana ba, ko kallon in da suke ma bata yi ba, sai kawai ta jingina bayanta da jikin motar ta hau latsar waya. Chat ta shiga yi da Rizwan dake kwance a saman bed É—in Jawad daga shi sai short and single.
Har ya iso in da take bata sani ba, daddaÉ—ar kamshin perfume É—insa da ya cika mata hanci ne yasa ta É—ago kai, ya harÉ—e hannu a saman chest É—insa tare da zuba mata idanu yana ganin yadda take sakin murmushi, hankalinta na a can Rizwan yana zuba mata kalamai tana sakin murmushi, massage na karshe da Rizwan É—in ya tura mata shi ne ta kawo mashi breakfast yana É—akin Jawad a part na King Zuhair kenan, sai dai bata ga wannan massage É—in ba, dan a lokacin ta dawo da kallonta kan shi.
Tana sauke idanu a kansa ta É—aure fuska kamar ba ita ce ke murmushi a yanzu ba, kalamar Rizwan suna yi mata yawo a cikin kwakwalwarta.
"Sarkin buga game and É—aukar hoto, meyafaru kike ta murmushi haka? Sannan me na haÉ—a fuska daga ganina?". Ya faÉ—a tare da cire hannunsa daga saman chest É—in nasa, gently ya tako izuwa gabanta. Securitys É—in da suka biyosa da ganin fitowarsa ne suka tsaresu da idanu, su kansu sun ga dacewarsu a matsayin mata da miji ba yaya da kanwa ba.
"Ni babu abin da nake yi, kuma ni dama can face É—ina a É—aure take". Cikin fushi ta yi maganar.
Ajiyar zuciya ya sauke. "Haba my sister! To shikenan dai muje ko?".
Jin ya ce muje yasa da sauri wani katon dakakken arabs man daga cikim securitys ɗin ya matso ya sanya hannu ya ɓalle kofar motar back seat. Da hannu ya nuna mata ta shiga.
ÆŠan murguÉ—a baki ta yi a tunaninta bai ganta ba, sarai kuma ya ganta, sai dai ya yi kamar bai gani É—in ba. Ciki ta shiga tana tura baki kamar wadda aka yi wa dole zuwa office É—in, bayan kuma ita ta ce zata bisa.
Tana shiga ta matsa can jikin É—ayar kofar, rufa mata baya ya yi, a maimakon ya zauna a kusa da nasa kofar, amma sai ya matso kusa da ita. Wannan securityn ya rufe kofar sannan ya shiga driving teas ya zauna.
Sauran securitys da a kallah zasu kai goma da hanzarin suka juya zasu nufi nasu motocin Jawad ɗin ya ce da drivern nasa ya dakatar da su, dan yau baya da buƙatar gayya.
Da sauri securityn ya risinar da kansa alamar ya karɓi umarni, sannan ya isar da sakon kamar yadda ya faɗa.
Juyawa suka yi suka koma muhallinsu.
"I'm late dan haka ka taka motar nan da kyau dan mu isa da wuri". Ya faÉ—a yana duba agogon dake hannunsa, ga uban miss calls da suka cika mashi waya na ana jiransa.
Haba ai a dubu ya taka motar suka nufi gate one.
"Yah Jawad yanzu ita budurwar taka a companynka take aiki ne?".