Sashe 161
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin ya tafi ne yasa ta yi yunkurin bin bayan jaruminta, sai dai ko da ta bi hanyar bata gansa ba, ta É—an yi tafiya mai nisa har ta kusa shan kwana amma ko mai kama da shi bata gani ba. Zata juya ta dawo kenan daga bayanta ta ji ance. "Ranki ya daÉ—e wani kike nema ne?".
A hanzarce ta juyo, cool murmushi ta sakar mashi kafin ta ce. "Abbo ina wuni?".
Ɗan yaƙe ya yi kafin ya amsa da. "Lafiya lou gimbiya, wani kike nema ne?".
Kara faÉ—aÉ—a murmushinta yi. "Abbo Hoorain nake nema, yanzu ya biyo ta nan shi ne na zo duba shi".
Kallon hanyar da ya fito ta wutsiyar idanu ya yi, Hoorain É—in yana zaune kasan wata bishiya shi da Ansar dake ta faman tayasa tausan zuciyarsa, sai huci yake yi, dan uncle Taheer ya bakanta mashi sosai, ace a gaban idanunsa ya yi yunkurin marin Auta? Ai ganganci da rayuwarsa ma yake wannan, ya ji takaicin da ya kasance ba wani bare can bane ya yi wannan gigin, da yau sai ya gane annabi ba É—an Allah bane manzon Allah ne.
"Ki koma ciki kawai gimbiya Hoorain baya nan, ya tafi cikin É—akinsa, amma idan na koma zan gaya mashi kina nemansa".
Da yake in da Hoorain É—in yake a ta kwana ne bata iya ganinsa idan har ba ta yanki kwanar ba.
Amma meyasa commander zai ɓoye mata Hoorain ɗin? Da alama shi ma baya son wani abin ya rinƙa haɗasu kenan! To me dalili? Muje dai zuwa, kowa dai sai ya fito mana da manufarsa ato.
Kamar zata yi kuka ta ce. "To dan Allah Abbo ka ce anjuma ya zo lambun dad ya sameni, magana nake son yi da shi".
"In Sha Allah zan sanar da shi". Ya bata amsa yadda kuka san wanda yake kulla wani abin.
Juyawa ta yi kamar wadda kwai ya fashewa a ciki ta nufi hanyar komawa cikin gidan. Tsayawa commander ya yi yana kallonta har ta kurewa ganinsa, sannan ya sauke wani irin nannauyar ajiyar zuciya, a hanzarce ya juya ya koma wajen ɗan nasa. Abin da baku sani ba shi ne, shi Abbo ya ga tahowarta a lokacin da yake ƙarisawa wajen su Hoorain ɗin, shi ne ya zo ya tareta dan kada ta ƙarisa wajen kwanar ta gansu.
Yana komawa wajen su Hoorain ɗin ya zauna kusa da ɗan nasa. Tare da fara tambayarsa meyasa me shi yaga kamar ransa a ɓace.
Ansar ne ya kwashi dik abin da ya faru ya zanta mashi. Shiru ya yi yana tunanin ta yadda zai ɓullowa lamarin, ta yadda zai yi ya raba ɗansa da ita, dan yana gudun abin da zai je ya zo, yasan ko mutuwa Hoorain yake yi ba zasu bashi auren Auta ba, so is better a matsayinsa na uba kada ma ya bari wata alaƙa ta soyayya ta shiga tsakaninsu har ɗan nasa ya wahala..
Gmmm suma nasu part É—in akwai gwarama dai kam, dan ga dikkan alamu Auta dai son Hoorain take yi, dama ance kowace zuciya tana son mai kyautata mata, to yana kyautata mata, yana kula da lafiyarta, yana bata kariya fiye da kansa, ai dole ta so shi! Ko ba haka ba my people's?.
Kuma ita nata soyayyar ta gaskiya ce, domin kuwa ko face ɗinsa bata taɓa gani ba, amma a haka take son kayanta baiwar Allah.
________________________________💘
Luv bird 💘🕊ï¸ðŸ¦‹
A hankali ya waro idanunsa da suka yi mashi nauyi saboda barci, ya mance da ya kashe wutar ɗakin, yana ganin duhu ya yi hanzarin miƙewa zaune, dan a tunaninsa dare ta yi, hannu yasa ya fara laluɓar wayarsa domin ya kunna haskenta, sai dai bai jita ba.
Laluɓar side drewer ya yi, remote ya ɗauko a ciki. Lamp ya fara kunnawa kafin ya miƙe tsaye, gaban switch ya je. Wutar ɗakin ya kunna nan take haske ta gauraye ko'ina.
A hanzarce ya juyo da kallonsa izuwa saman bed É—in, wayam bata ba labarinta, ajiyar zuciya ya sauke kafin ya juya ya koma bakin bed É—in. Can kusa da pillown da ya kwantar da ita ya hango wayarsa. ÆŠaukota ya yi ya kunne screen light É—inta.
6:05 a lokacin, mangariba ta kawo kai. Nisawa ya yi yana ƙoƙarin yunkurawa ya miƙe ya shiga toilet kenan aka turo kofar room ɗin.
Dakatawa ya yi tare da kai kallonsa wajen dan yaga waye mai shigowar. Ajiyar zuciya ya sauke lokacin da ya ga wanda ya shigo É—in.
"Welcome daddy". Ya faÉ—a yana kallon uncle Abbas cike da kauna.
Gefen bed É—in uncle Abbas ya zauna, tun da ya sako kafafunsa a cikin É—akin idanunsa suke a kan É—an nasa kamar mai zargin wani abin.
Shi kansa ya É—an yi mamakin irin kallon da dad É—in nasa yake yi mashi, kamar yana tuhumansa, dik sai ya tsargu, dan kunsan maras gaskiya fa kullum a tsarge yake, ba da shi ake abu bama idan bashi da gaskiya sai yaga kamar da shi ake yi, yasan ya kawo Chuchunsa cikin É—akin sun kuma yi barci a tare, to sai yake ganin kamar uncle Abbas ya gane komai ne yasa yake yi mashi irin wannan kallon.
"E lallai son ya tabbata dole a cikin wannan satin na yi maka aure, iyeee gaskiya ka nuna mun kana buƙatar hakan". Uncle Abbas ya faɗa cike da zolaya.
Tuni ya kara tsarguwa jin abin da daddyn nasa ya faÉ—a, É—an zaro idanu ya yi, a É—an ruÉ—e ya ce.
"Daddy me kuma ka gani da zaka ce zaka mun aure? Ko ka ganni da wata ne? Ni fa bani da budurwa!". Yadda yake maganar ma sai ya baka dariya, tsantsar tsarguwa da rashin gaskiya ne a tattare da shi.
Uncle Abbas kuwa da yake shi ma ha iya tsiya sai ya ce. "Malam ya da tsarguwa ne? Daga magana ka fara jero mun tambayoyin da kai kanka kake kama kanka a cikin tambayoyin naka! Wato kenan ya tabbata kana tare da watan ko? Shi ne ka ruÉ—e kake tambayata ko na ganka da wata ko? To ina take?".
Ƙaƙalo murmushin dole ya yi. "Kai daddy ni bana a tare da kowa, sai dai idan aure dole zaka mun, sai ka zaɓa mun budurwa a cikin ƴaƴan dad".
ÆŠan É—aure fuska uncle Abbas ya yi irin ba wasan nan san ya ce. "Ba shakka zan yi maka auren dole, amma kuma da kai da mamallakiyar jambakin nan dake saman kumatunka, da ita zan haÉ—aka, maza gaya mun wacece cikin satin nan ayi komai dan ba zan yarda a lalata mun kai ba". Ya kai karshen maganar yana danne dariyar da ta so kubce mashi dan ma kada Jawad ya zaci wasa yake yi.
A fujaje ya kai hannunsa saman kumatunsa, ganin ba zai iya gani bane yasa ya yi saurin miƙewa ya ƙarisa gaban mirror dan ya gani.
Aikuwa yana isa gaban miror ya kallesa kuwa, ga shatin ɗan bakinta a kumatunsa, da alama sumbatarsa ta yi da ya barci kafin ta bar ɗakin, kallon kansa da kyau ya yi yana imagine yadda ta matso yana barci ta sumbacesa, lallai Chuchu ta iya tsiya ashe ita ma, ga zanen ɗan bankin nata ya fito sosai, saboda jan janbaki ne, skin ɗinsa kuma kunga arabs skin ne, yana da haske sosai, dole yafito ɓaro ɓaro.
Ta cikin mirror suka haÉ—a ido da uncle Abbas dake ta kallonsa, gera guda uncle Abbas É—in ya É—aga mashi, ai bai san lokacin da murmushi ta kubce mashi ba, wani irin daÉ—i ya ji tamkar a lokacin ta sumbace shi ko kuma idanunsa biyu ya ji saukar É—an bakin nata. Har wani imagine yake yi yana jin kamar a lokacin take kai mashi sumbatar.
"Sai kazo ka gaya mun wacece mamallakiyar jambakin dan na yi saurin É—aukar mataki". Muryar uncle Abbas ta daki dodan kunnensa.
"Kai daddy, ni ka bari mana, Allah bana so, ni babu kowa, kuma wannan ba jan baki bane, ni na zanawa kaina". Ya kai karshen maganar yana juyowa gabaÉ—aya.
Wani irin kallon da ya wurga mashi ne yasa shi sake cewa. "Kai daddy zaka fara ko? Da gaske babu kowa". Yana magana yana wani sakin murmushi kamar ance mashi an bashi ita, dik daÉ—in sunbatar da ta yi mashi É—in ne fa.
"Ni dai azo a gaya mun wacece tun wuri, idan ba haka ba in É—auki mataki a kanka". Ya yi maganar idanunsa a kansa.
"Ni dai wlh daddy kun saka mun ido kuma kun matsa mun, ni fa Allah zan kaura na bi uncle Jahiz mu tafi ina bar maku gidan".
"Da gaske?". Ya yi tambayar yana É—aga mashi gera.
Zama ya yi saman bed É—in yana janyo pillow ya rungume, dan wani irin nishaÉ—in da yake ji dole ya rungume pillown ko zai ji kamar ita ya runguma.
"Da gaske mana daddy, ni kun takura mun".
"Tom shikenan tun da ba zaka faÉ—a mun ba bari naje na samu daddynku na gaya mashi na baka auren Aneesa jummar nan a É—aura........".
Ai bai bari ya kai karshen maganar ba a dubu ya ce. "Daddy Aneesa ko kuma Jannat?".
Ai uncle Abbas bai san time da dariya ta kwace mashi ba, cikin dariya ya ce. "Ina kace baka ji? Ni zaka ɓoyewa ko son? Idan baka gaya mun ba kana da wanda ya fini da zaka gayawa ne? To dik wani take takenka dai na gama gano ka".
Ƙasa ya ɗan yi da kai zai fara kunyar rashin kunya, cikin sanyin murya ya ce. "Gaskiya daddy ina da wanda ya fika da zan gayawa, dad kawai na yi niyar gayawa, dan shi ne zai nemomin aurenta a hannunka, kuma dole ka bashi idan ya nema".
Murmushi tamkar bakin uncle Abbas ba zai rufu ba ya amsa da. "Aikuwa ba zan baka Æ´ata ba sai kun yi biyayya".
"Kai daddy wani irin biyayya kuma ya rage? Ko dai wahalar da ni kake son yi ne........?".
Tarar numfashinsa ya yi da cewa. "Kamar yadda ka wahalar da zuciyata wajen kin bayyana mun wannan daddaÉ—ar labarin da zai sanyani tsananin farinciki ba, kasa ina ta tunanin kana sonta da gaske ne ko dai kawai zargi nake yi".