Sashe 55
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi dai Omar bai sake yi masu magana ba, ya kwanta shiru tare da binsu da kallo kawai, dan yasan fin haka ma yaran nan zasu faÉ—a a kan Akka, saboda bata shiri da su, ita take sanya Ramish ya saka masu ido sosai, shiyasa suka fi kowa tsanarta, basu shiri ko kaÉ—an, kun dai ji dalilin da yasa basu son Akka su kuma yau kam, kowa da dalilin da yasa suke rikici da tsohuwar nan, duk ta bi ta takura masu, ga uncle Jahiz uncle nasu mai shekaru 38 yanzu a duniya bai yi aure ba, kuma tana ganinsa bata ce komai ba, amma ta takurawa Jaish and Jawad wai su yi aure, kuma fa iya su ta takurawa É—in, bata maganar su Ramish sam, mancewa ma da su take yi, Jaish da Jawad ne suka tsole mata ido, su ta saka a gaba take gasawa aya a hannu ta hanyar haÉ—asu da iyayensu ta ja King da uncle Abbas su yi ta yi masu faÉ—a ba gaira ba dalili.
"Obaid ai ka rage mata ma idan kace bad old woman, Akka she's like nuclear, duk in da ta nufa sai ta banbanme wajen, i don't like her, wai meyasa nema bata mutu ba tun kafin mu girma ba?". Ya kai karshen maganar yana jan tsaki.
"Do you know something blood?". Obaid ya tambaya. Girgiza mashi kai Omaid É—in ya yi alamar a'a bai sani ba.
"At all ban so ace Akka ce kakarmu ba, because she's to stubborn, and then dad and uncle Abbas har uncle Jahiz sai su rinƙa biye mata, bamu yi abu ba ta yi mana sharri a wajensu a kan mun yi, su kuma su yarda da ita like they don't know us or they're not the one who give birth to us, sometimes ji nake kamar kada na je gida hutu, but if I remember that I missed my momma and that mama is there sai na ji i want to go even dan na yi punishing na mama if she did something wrong to our Momma".
"Kurinƙa sassautawa dai, ni dai kam na wuce, kuma daga nan sai ƙasar Tunisia, dad yana buƙatata a kusa da shi, and lastly Akka dai dama bata ce ku take son gani ba, a waɗan da ta lissafama babu ku a ciki saboda ita da kanta ba kaunarku take yi ba". Cewat Guyson, yana kai karshen maganar ya miƙe tare da ajiyewa Omaid ɗin wayarsa ya nufi waje, zai je ya shirya Abbie ya yarda ya koma kingdom of power ya cigaba da karatunsa.
Suma ƙarisa shirinsu suka yi suka je suka yi wa uncle ɗin nasu tare da ƴan uwansu sallama, daga nan sai gidan King Badeen............
Leesharh and Sharifat Abbie ya ce yanzu ɗaki ɗaya zasu rinƙa kwana sun zama ƴan uwan, tuni Sharifat ta jata suka tafi ɗakin nata sai murna take yi ta samu ƴar uwa.
Rizwan ma ya tafi yana shiri dan yana son shima a satin nan ya dira kingdom of power saboda aurensa da Gimbiya Chuchu..... Akwai cakwakiya sosai, to ni dai bari na leƙa Dark world.
_______________________💔🔥
DARK WORLD🔥😥💪
Bayan Delisha Ronnie ya bi, jikinsa duk a mace kamar wanda aka yi wa dukar tsiya, da kyar yake iya jan kafarsa ya nufi sama.
Ba karamin mamaki ya ji ba lokacin da ya kalli delisha ta shiga ainahin babbar parlourn black tiger da babu wanda ya taɓa shiga sai shi Ronnie, bayan shi a gabaɗaya masarautar babu wanda ya yaɓa shiga cikinta, yau Delisha ta ja Sweetie har ciki.... Tashin sense...........
Meyasa aka kai ta can? Me zasu yi mata?.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 8/10/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
E18

Ba karamin mamaki ya ji ba lokacin da ya kalli Delisha ta shiga ainahin babbar parlourn black tiger da babu wanda ya taɓa shiga sai shi Ronnie, bayan shi a gabaɗaya masarautar babu wanda ya yaɓa shiga cikinta, yau Delisha ta ja Sweetie har ciki.... Tashin sense...........

Da yake shi ya saba shiga cikin part ɗin, ba bakon bane a part ɗin sai ya bi bayanta har zuwa ciki, Delisha ɗin ita ce ma bakuwa da bata taɓa shiga part ɗin ba sai yau a dalilin Sweetien. Ya yi matuƙar mamaki a kan meyasa yau Black Tiger zai sanya Delisha irin aikin da shi kaɗai yake sakawa ya yi mashi? Meyasa ya yi hakan? Yau da kansa ya bar wata ta shiga part ɗinsa da ba wanda ya taɓa shiga sai shi Ronnie! Lallai akwai matsala.
Da wannan tambaya da mamakin cike a ransa ya shiga gold parlourn......... Hmmmm alƙalamina ya yi kaɗan ya iya zayyano maku yadda haɗuwar wannan gold parlourn yake, alƙalamina ba zai iya ba, dan karshen haɗuwa ne, abin da zan ce maku kawai a nan shi ne four in one ne parlour, parlours har kala huɗu ne a cikin guda ɗaya, dukkansu kuma an ƙawatasu a luntsuma luntsumar kujesu wanda aka yi su da gold, kun sansu arziki mafi yawaita a cikin birnin gold ne, dan haka akwai shi wadatatce, kusan komai na Daularsa da gold aka yi ta....... Babban kai kenan.
Haɗuwar parlourn nan ya wuci tunaninku, ga shi gari guda a girma, kofofin shiga sauran ƙananan parlourn guda ukun manya manyan luxurious glasses ne, center table dake tsakiyar kowani sofa set ma kawai abin kallo ne, haƙiƙa idan ka shiga wannan parlourn zaka yi zaton ba'a duniyar nan kake ba, babu hasken rana dake shigowa wajen, luxury curtains ɗin parlourn masu kauri ne sosai da sosai, gabaɗaya parlourn kuwa gauraye yake da white light na flourescent bulbs, shi babban parlourn ma flourescent bulbs ɗinsa yana da tsayi sosai, duk da ya kasance ginin yana da tsawo sosai, amma flourescent bulb ɗin centern parlourn ta sauko dai'dai, and design na flourescent bulb ɗin tamkar wasu kyawawan flowers haka aka yi su, sun haɗu har sun gaji da haɗuwa, haske ne da su sosai da sosai ta yadda su kaɗai ne a kunne a parlourn amma sun haske ko'ina duk girman parlourn, gasu golden color sai suka kara fito da gold parlourn. Irin wannan parlour sai dai baki ta yi shiru kawai, wani irin makeken Tvn dake cikin gold parlourn nan idan yana kunne sai kaga mutanen ciki kamar ka kirasu su amsa saboda girma, jiga jigan manyan Ac's kam ba'a magana, Daula iya Daula sai bakin zalinci.
Har tsakiyar gold parlourn Delisha ta jata, sai kuka take yi babu wanda ya saurareta. Dakatawa ta yi a tsakiyar parlourn tana binta da wani irin matsiyacin kallo, ta ji haushi ne da ya zama bata taɓa zuwa wannan part ɗin ba sai a dalilin Sweetien yau, bata so ace hakan ta faru ba, ta so ace ta shigo ba ta dalilin kowa ba, isarta yasa ta shigo kawai ba wani ya yi mata alfarma ba, ba dai yadda ta iya ne kawai, sai dai ita kanta tana tunanin meyasa Black Tiger bai sanya Ronnie wannan aiki ba ya sanyata ta je ta ɗauko mashi Sweetien? Bayan kuma da Ronnie kawai ya aminta a cikin Empeir ɗin, abin dai ya bata mamaki. Haka zalika duk da ta kasance wayayyiya yar boko kuma ƴar cikin empeir ɗin, sannan ta saba ganin kayan alatu na more rayuwa very expensive ones, amma da ta shigo cikin gold parlourn nan sai da ta zama cikakkiyar ƴar kauye babu mix, sai satar kallon ko'ina da ina take yi, bare kuma ita Sweetie da take girman forest! Ai kauyanci dole!.
Shi ma Ronnie ya shiga ruɗani da har ya fara zargin kansa ko dan ya mari Sweetien ne yasa yau Black Tiger ya sharesa? Sai a lokacin kuma ya tuna cewa shi ma ya yi kuskure ba iya Sweetie kawai ba, dan kuwa ya san duk abin da suke yi a kan idanun Black Tiger ɗin suke yinsa, a tafi hannunsa suke, duk wani motsinsu yana sani kamar wani aljani, dole mutanen birnin su ce shi ɗin ba mutun bane, yana ganin komai da ake yi a faɗin birnin, shi kuma a lokacin ransa ne ya yi mummunar ɓaci da har ya kasa control ɗin tempersa har ya mareta, shi kansa bai san dalilin wannan marin ba, abin ne ya zo mashi unexpect kawai.
Wani irin tsawa Delisha É—in ta daka mata wadda ya sanyata kara ruÉ—ewa, dama can ba ta cikin hayyacinta sosai, tsawa ta daka mata a kan ta gaya mata in da Spender yake ko kuma ta kasheta a nan.
HarÉ—e hannayensa a bakin kofar shiwo gold parlourn ya yi, shi kansa kofar shigowar abin gani ne, na farko kofar bullet proof ce, babu bullet É—in da zata iya fasashi, sannan water proof ce, design of the most expensive door in the world, kai kofar ta haÉ—u ta gaji da haÉ—uwa, sannan da gold aka yi ta.
Zubawa Delisha waɗan nan kyawawan idanun nasa ya yi yana kallonta, ji yake yi tamkar ya yi kuka, shi bai taɓa jin tausayin wani abin ba a rayuwarsa kamar yadda Sweetie ta bashi tausayi a yau, idan kaga tashin hankalin da yake kan face ɗin yarinyar nan wlh sai zuciyarka ta karaya, a tsananin tsorace take, sai dai kuma babu alamar zata amsa masu tambayar da suke yi mata a tattare da ita, sam bata nuna alamar kamar ta san abin da suke tambaya ɗin bama.
Shiru bata yi magana ba sai kerma da jikinta yake yi, hakan ba ƙaramin kara fusata Delisha ya yi ba, wani irin mari da ta dallamata ne yasa sai da baiwar Allahn nan ta yi wani ni irin juyawa tare da kifawa ƙasa.