Sashe 7
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da gaske babu tausayawa Mamma ta haɗa kafafunsa dukka biyu ta ɗaure yana daga kwance. Yana jin duk abin da take yi mashi, amma ko kwakkwaran motsi bai yi ba bare a sa ran zai tirje mata, shiru ya kwanta yana cigaba da kukan zucinsa, irin wannan kuka babbar haɗari ce kuma babban barazana ce ga lafiyar ɗan Adam, tana taɓa zuciya, kuma tabbas mamma ta san da haka, amma gudun kada ya fita ya ce zai tafi neman babansa yasa ta danne duk wani zafin da take ji a zuciyarta na kukan da yake yi ta ɗaure shi hannu da kafa. Ko kaɗan bata yi ƙoƙarin rarrashinsa ba, saboda tana ganin kamar idan aka kwana biyu haka shikenan zai sauko ya hakura da komai ya kuma manta komai su koma kamar da, wannan dalilin yasa bata yi ƙoƙarin rarrashinsa ba.
Allah sarki rayuwa kenan, waɗan nan bayin Allah ya suke ji a cikin ransu?. Sweetie da Pretty da suka kwanta ciki ɗaya, aka haifesu tare, suka sha nono tare, basu taɓa rabuwa da juna kona wuni ɗaya ba, koda yaushe suna tare, suna kaunar junansu fiye da tunaninku, basu da kowa sai junansu, rana tsaka aka rabasu, ko ya Pretty take? Ta mutu ko tana da rai? Ina Sweetie?. Shi Kamran da ya zo ya samesu a tare ma ya ji zafin rabuwa da su har haka bare kuma su da suke tamkar chewing gum da gashi, hanta da jini, kun san idan chewing gum ya manne gashi baya saki gabaɗaya, haka zalika hanta bata rabuwa da jini, to haka Sweetie da Pretty suke. Fatana dai Allah yasa suna da rabon sake ganin juna, Allah ya haɗa fuskokinsu.
🕊ï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸
KINGDOM OF POWER 💪🔥💘
1:30 Am. Karfe ɗaya da rabi na dare. Kwance Gimbiya Chuchu take a saman gadonta bayan ta kammala wayar da take yi da Rizwan, har 12:30 suka kai suna waya, sai zuba mata kalaman soyayya yake yi, yana ta kara sanya zuciyar baiwar Allah tana narkewa a sonsa, yau Yah Jawad bai zo in da take ba sam sam, da alama akwai abin da ya riƙesa, tun safe da ya kaita school sai kuma da daddare da suka haɗu a dining room ya rinƙa tsokanarta ta ƙasan table kamar ranar har sai da ta kusa saka mashi kuka sannan ya rabu da ita ta ci abinci. To tun lokacin ba su sake haɗuwa ba, tana kewarsa sosai da sosai.
Barci na ƙoƙarin ɗaukarta sai ji ta yi an turo kofar ɗakin nata. A hanzarce ta juyo da kallonta izuwa kofar ɗakin nata. Sanye yake da single fara tas, sai short da bata wuci zuwa tsakiyar cinyarsa ba, gashin kansa a hargitse sosai, kamar wanda ya taso daga barci ko kuma wanda ya fito daga gidan mahaukata ko dai wanda aka yi wa kirso aka warware ba'a taje an gyara ba.
Zaro idanu ta yi tana kallonsa da mamaki ta kasa yin magana, ita dai tasan wlh Yah Jawad baya yin irin wannan dressing É—in ya fita haka, ko part É—insa suka je idan babu full kaya a jikinsa baya basu izinin shiga room É—insa har sai ya zura jallabiya a jikinsa, amma yau sai ga shi tsakar dare da irin wannan shiga, ga kansa kamar bayan bushiya, duk ya wargaje gashin, yanayinsa ma kamar wanda ya yi tatul da giya, dan har wani layi layi yake kamar zai faÉ—i.
Zabura ta yi ta miƙe zaune tare da faɗin. "Yah Jawad lafiya? Meyasa baka yi barci ba?".
Wani irin mayen kallo yake binta da shi wadda bata taɓa ganin ko da sunan wasa ya yi mata irinsa ba. Haka kawai ta ji wani irin tsoronsa ya dira mata. Kallonta yake yi kamar zai cinyeta ɗanya.
Ta yi magana almost baki biyar, amma yaki tanka mata, murje idanunta ta fara yi domin ta tabbatar bafa mafarki take yi ba. Duk murje idanun da zata yi tana cire hannu sai ta ganshi a tsaye yana dai cigaba da binta da wannan mayen kallon.
Dallawa kanta mari ta yi duk dan ta farkar da kanta daga barcin da take yi a tunaninta, dan ta kasa yarda cewa zahiri take gani. Ko da ta mari kan nata ma still dai shi ɗin ne a tsaye da gaske ba mafarki ba. Kamar wani tsohon maye ya fito da harshe ya ɗan lashi red lips ɗinsa yana binta da mayen kallo. Ƙara tsorata ta yi da ganin hakan.
Ai bata san lokacin da ta diro ƙasa daga saman gadon ba, duk ta ruɗe, jikinta nan take ya fara kermar tsoro, hankali a tashe ta nufi in da yake, a cewarta zata fice daga ɗakin ta bashi waje, dan kada ya yi mata wani abin duk da cewa har yanzu ta kasa yarda cewa ba mafarki take yi ba.
Tana zuwa kusa da shi da nufin ta raɓa gefensa ta wuce, sai zuba sauri take yi jiki na kerma. Da hannu ɗaya ya fisgota ta faɗa saman kirjinsa.
Tsoro ne ya kara kamata, zuciyarta na dukan uku uku kamar zai fasa kirjin nata, jiki sai kerma yake yi. Murya na rawa ta ce. "Yah Jawad wajen Momma zan je".
Kara matseta ya yi a jikinsa. Da jin haka sai ta fara ƙoƙarin kwatar kanta, da karfi ya ƙanƙameta kamar zai ɓallata. Ƙoƙarin kwala ihu ta yi, toshe mata baki ya yi da karfi yana ƙoƙarin cire mata kayan jikinta.
Izuwa yanzu gabaɗaya tsoro ya gama dabaybayeta, karfi tasa tana ƙoƙarin kwatar kanta. Ai kuwa haka ya haɗe hannayenta dukka biyu ya riƙe da hannunsa ɗaya, ya matse mata baki da ɗayan hannunsa, haka ya jata izuwa saman gadonta, tirgewa take yi a kan ita ba zata hau gadon ba, sakin hannayen nata ya yi da nufin ya ɗagata cak ya wurga a gadon.
Ai kuwa yana sakinta ta samu hanya ta watsa a guje zata fita. Da gudu ya bi bayanta ya damkota, wage baki ta yi zata kurma ihu, a É—ari ya kai.............
Ko me ya shiga kan Yah Jawad yau kuma? Anya lafiya yake kuwa? Fyaɗe yake ƙoƙarin yi mata kenan? Meya fito da shi karfe ɗaya na dare? Anya bai sha wata kwayar ba?. (To ni dai na ce su twin's Obaid and Omaid basa nan bare na ce ya yi masu ba dai'dai ba sun yi mashi wata tsiyar da suka saba😅)
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
â¤ï¸ðŸ”¥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 17/9/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘STEP TWO....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
E_________________4
Ai kuwa yana sakinta ta samu hanya ta watsa a guje zata fita. Da gudu ya bi bayanta ya damkota, wage baki ta yi zata kurma ihu, a ɗari ya kai ya rufe mata bakin. Ƙoƙarin rabata da kayan jikinta ya fara yi ta karfin tsiya.
Ai kuwa ta gartsa mashi cizo a hannu da karfin gaske har sai da ya saketa ba shiri, dan ta fasa mashi fatar hanni. Ihu ta kurma tare da ƙoƙarin gudu a karo na uku.
Sake damkota ya yi da karfin gaske, hannunsa in da ta cijesa sai jini yake yi, wani ihu da ta daddage ta kurma da iya karfinta na karshe ne ya daki dodan kunnen momma dake zaune a saman dadduma tana karatun Alkur'ani mai girma. Sosai ihun ya daki dodan kunnuwanta, da yake room É—in chuchu and auta a part É—in ta yake, Chuchun tana da É—aki a part É—in mummynta ma, amma ta fi kwana a part É—in momma, ita fa renon Momma ce, bata shaku da mummynta kamar yadda suka shaku da Momma ba, shiyasa ita da Auta akwai amana sosai, tare suka taso ne.
Shiru mommar ta É—an yi tana tunanin ihun Auta ne ko na Chuchu? Dan voice É—insu kusan iri É—aya ne saboda tsananin shakuwa, kuma ai jini ba wasa ba, mamaki momma take yi a kan ihun me suke zundumawa cikin tsakar daren nan.
Tana tsaka da tunanin ihun ya kara dira a kunnenta a karo na biyu, a wannan karon ihun haɗe yake da kuka, da alama kuka take yi, cikin nutsuwa Mommar ta rufe Alqur'anin dake hannunta, sannan ta miƙe tsaye, door room ɗin ta nufa da nufin ta fita waje izuwa wajensu taga me yake faruwa?.
A hankali ta murɗa handle na kofar da nufin ta buɗe ta ta fita. Sai kuma me? Sai jin kofar ta yi a datse kamar an datse shi da keys sama da goma, kofar a datse take gam gam tamkar ba'a taɓa yin amfani da ita bama. Gabaɗaya gidan babu wanda ya ji ihun da Chuchun take yi kuma sai ita Mommar kawai, ita ma dalilin ɗaya zuwa biyu ne yasa ta ji, na farko bata yi barci ba, na biyu kuma karatun Alkur'ani da take yi ya kore duk wasu shaiɗanun da suke arear room ɗinta waɗan da zasu iya hanata jin ire iren hakan, wannan dalilin yasa ta ji ihun.
Sake murɗa handle ɗin ta yi da karfi a ƙoƙarinta na buɗewa, amma ina kofar taki buɗuwa, mamaki ne ya kamata sosai, haƙiƙa tasan ire iren wannan abin yana faruwa da ita, shiyasa tun farko da ta ji ihun Chuchun bata ɗaga hankalinta ba, dan tana tunanin irin abubuwan da ake yi mata a baya ne yanzu abin ya sake dawo mata, idan baku manta ba a baya ana yawan yi mata ihu ko kuka da muryar Gimbiya Zunaira, so yanzu ma ta ɗauka hakance, sai dai abin da ya bata mamaki shi ne, ba'a taɓa riƙe mata kofar ɗaki ba, gara ma na toilet.