Sashe 116
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
E31
Kash! Kullum sai kun mun magana Pretty and Kramer, har da masu ce mun ko na manta da su ne, ta ya za'ayi na manta da su? Bayan ni na zauna na ƙirƙirosu! Suna nan labari ne kawai bai juyo ta kansu ba, kunga lanarin part part ne da dama, so ko wanne kuma ina tafiyar da shi ne bisa ga yadda na tsara kayana tun farko! Komai zai zo maku daki daki, me kuke ci na baka is falling down? Calm down my people's duk wanda story ya juyo ta kansa zaku ji labarinsa dallah dallah, dan haka let's go kawai!!.
Tana zuwa ta daka tsalle ta haye jikinsa tana murna. Jefar da sandar hannun nasa ya yi tare da sanye hannu É—aya ya tallafeta da kyau dan kada ta faÉ—i, ya gyarata izuwa saman kirjinsa fuskar nan kamar wadda aka cewa Mommarsa ta rasu.
Karo na farko a rayuwarsa yau ya É—ago idanu ya kalli Nenne dake tsaye a bakin kofar nata room É—in. Ya kalleta ido cikin ido
Ai a É—ari da sittin ta shige cikin É—aki tana faÉ—in. " Hasbunallahu wani'imal wakil, innalilahi yau na yi gamo".
Dariya sosai Mahreen ta ɓalle da shi, mayar da kallonsa a kan Mahnoor dake tsaye ya yi, ƙasa da kai ta yi ta fara ƴan kame kame kamar maras gaskiya.
Muryar Mahreen É—in ne ya karaÉ—e kunnuwansu a in da take faÉ—in. "Hamma Nenne fa tsoronka take ji, ka jita har da cewa hasbunallah, ni kam ban san meyasa suke tsoronka ba, ni kuma kyau kake mun wlh".
Tun da ta fara maganar ya dawo da kallonsa a kanta, while ita ma Mahnoor É—in sai ta dawo da kallonta a kansu.
Matasan da ya jibgan ne suka fara motsawa, dama already akwai masu motsawa a cikinsu, duk sun watsa cikin gidan a garin faÉ—arsu, sun tumurmushewa bappa harawarsa dukka, gidan dai ya zama kamar bola.
Sallamar ArÉ—o tare da bappa ne yasa Nenne sake fitowa daga É—akin nata, dan ta ji muryar mahaifin nata.
Mamaki ne ya kamata na ganinsu a tare, Arɗo bai taɓa zuwa gidan nasu ba sai yau. Kawar da kallonsa daga kansu Jaish ya yi, dan baya son haɗa idanu da bappa, kada ku manta kunyarsa yake ji dama.
A hanzarce Mahnoor ta shiga É—akin bappan ta É—auko masu tabarmar sakar mafici, a tsakar gidan ta zo ta tattare abubuwan da suke wajen ta shinfiÉ—a masu.
Zama suka yi idanun bappa a kan Jaish, shi kuma ya yi ƙasa da kai, ga Mahreen data ɗale jikinsa ta saƙalo wuyarsa da hannunta ɗaya tana shafa mashi arabs hairnsa ta bayan wuya, tana ta zuba mashi surutu, yana gane wasu, wasu kuma sai dai ya ji kawai.
Nasan zaku so jin me ya kawo bappa a tare da ArÉ—o bayan kuma ArÉ—on ya ce aje a É—aure mashi shi, to ku saurara.
Kamar yadda ya buƙata haka aka je aka ɗaure mashi bappan, yasa su gwaggo suka kawo mashi garwashin wuta mai ci dan ya yi mashi hayakin kaikayi koma kan mashekiya, dan a cewarsu wani ne nan ya yi wa bappan asiri har ya samu matsala a ƙwaƙwalwarsa, dan sun san yadda suke basa bawa bare auren ƴaƴansu, haka kawai Bappa ba zai bada Mahnoor ga Jaish ba duk yadda yake son shi kuwa, shiyasa basu yarda ba dan sun san halinsu su da kansu!.
Ai kuwa hantar cikin gwaggo ne ya kaɗa jin cewa Arɗo zai yi mashi hayakin ƙaiƙayi, nan take ta sha jinin jikinta, dan tasan idan fa aka yi kashi hayakin nan shikenan maganin da suka yi mashi zai karye, a tsure ta fara ƙoƙarin dakatar da Arɗon cikin ƙissa da kisisina.
Sai dai ina bata yi nasara ba, tana ji tana gani ya banka wannan garin ƙaiƙayi a cikin wutar, kan ƙace me hayaki ya bule cikin gidan nasa, dama a cikin gida wajen bishiyar mangoron dake tsakiyar gidan aka ɗaure shi, aikuwa Arɗo kam ya banka maganin abinsa.
Nan take bappan ya sume, wani irin zaro idanu sosai ArÉ—on ya yi a lokacin da ya ga bappan ya sume, hakan na nufin da akwai asiri a jikin nasa kamar yadda suka yi hasashe kenan?.
Gwaggo kuwa tana ganin haka cikinta ya murɗa ta ƙara tsurewa, me zata yi banda ɗaukar buta ta nufi banɗaki, zawo ta fara yi cikin ya ɗuri ruwa, Allah Allah take yi kada asirinta ya tonu, addu'a take yi Allah yasa kada aljanin da suka turo masa ɗin ya fito ya yi magana ya ce su suka sanya shi ya gusarwa da bappan hankali.
Tun da ya shiga banÉ—aki ta kasa fitowa, sai zata fito cikin nata ya sake murÉ—awa ta koma, ba komai kuma ya razanata har haka ba face sanin halin mijin nasu, idan baku manta ba a baya na gaya maku mafaÉ—aci ne, yana da tsauri sosai, so tsoron halinsa da sanin abinda zai iya aikatawa yasa hakan.
Sai dai fa Allah ya taimaketa da ƙaiƙayi Arɗo ya yi amfani da garin makarin asiri, da da ayoyin Allah ya yi amfani to da babu abin da zai hana aljanun magana, amma wannan hanya da ya bi asirin komawa kan wanda ya yi kawai zai yi, hakan kuwa aka yi, kan gwaggon abin ya koma, dan ita ta haɗa komai ba Nenne ba, Nenne tana gida sai dai aka kawo mata maganin ta zuba mashi a abinci!!.
Bayan ya tabbatar asirin ya koma kan wanda ya haɗasa sai ya buƙaci da a kwance mashi shi a kwarya, matasan da suka ɗauresa ɗin ne suka kwance sa, ya buƙaci tabarma daga wajen Inna.
Da sauri ta kawo masu ta shinfiɗa. A kai suka kwnatar da shi, ruwa ya buƙata, nan ma Inna ce ta kawo mashi. Karɓa ya yi, sai a lokacin ne ya tofa ayoyin Allah, suratul iklas, suratul nasi and falak sai ayatul kursiyu and amanarrasu. Ya tofa a cikin ruwan sannan ya ɗabo kaɗan a hannunsa ya shafa mashi a face ɗinsa.
A lokacin already abin ya koma kan gwaggon. Sanadiyar waÉ—an nan ayoyin yasa bappan farkawa a nutse cikin kwanciyar hankali kuma cikin hayyacinsa.
Abin da ya basu mamaki ya kuma kara tabbatar masu da cewa asiri aka yi mashi shi ne, da bappan ya farfaÉ—o sai ya kama tambayar me ya kawo shi gidan ArÉ—o kuma?.
Bayani ArÉ—on ya yi mashi dallah dallah a kuma nutse, sai da ya tabbatar ya fahimta sannan ya kyalesa. RuÉ—u iya ruÉ—u Bappan ya shiga.
To kun ji abin da ya faru, ArÉ—o ya sanar da shi dik abin da yake faru, daga haka suka nufo gida, dan bappan ya ce yana son ganin Jaish and Mahnoor É—in...... To fa, ko ya makomar wannan aure.
Da farko fa musawa bappan ya yi a kan shi wlh ba shi ne ya ce a É—aura auren ba, dan shi ai already ya bawa Faisal ita ta yaya kuma zai sake cewa a aura mata wani? Sai da sirikin nasa ya yi masa bayani da kyau ne ya É—an yarda da zancen.
Miƙewa suka yi suka nufo gida.
Story
Kusa da bappan Nenne ta ƙariso ta zauna, cikin harshen larabci ya yi wa Jaish kira a kan ya zo su yi magana.
Sauke Mahreen daga jikin nasa ya yi, cikin nutsuwa ya nufesu, sai dai bai kai ga ƙarisawa ba sai ga kanin Inna da wasu zugan matasa sun banko cikin gidan yadda kuka san waɗan da aka jefosu daga sama.
Sai wani irin huci kanin Innan yake yi, shi ala dole ba za'a bawa jikarsa bare ya aura ba.
Miƙewa tsaye bappa da Arɗo suka yi a tare cikin ruɗu, ita kam Nenne yau tana ganin bala'i, ta haddasa abin da tun ba'aje ko'ina ba tana tabka danasani mai girma kuma maras amfani.
A guje ta watsa sai cikin É—akinta, ta fasa jin gulmar da ta fito da ita, dama ba ta zauna zata ji me su bappan zasu tattauna ba?. To ganin tawagar Inna yasa ta fasa.
Da farko da zafansa kanin Innan ya shigo, harda wani huci yake yi irin ran maza ya ɓacin nan. Yana sauke idanunsa a kan matasan da ya aiko da farko Jaish ɗin ya jibgesu sai ya ji tsoro ta ɗan kama shi, nan take ya lafa, ya shafawa kansa ruwan sanyi dan samun lafiya.
Bai ma karasa razana ba sai da ya ɗaura idanunsa a kan Jaish ɗin, yaga dakakke tsayayyen namiji! Ai nan take ya nemi nutsuwarsa ya rasa, sai da hantar cikinsa ta ƙaɗa.
"Lafiyarku kuwa Shehu?". Cewar ArÉ—o, ya tambayi kanin Innan.
Jaish kuwa yana tsaye yana binsu da wani irin kallon da duk bala'inka ba zaka iya fassara wani irin kallo bane, sai shi kaÉ—ai da ya yi ta yasan wace iriyace.
Ɗan ja da baya Shehu dai ya yi, dama bai san Jaish ɗin ba, sunansa kawai yake ji na aljani da ake mashi ikirari da hakan, wato yau da ya ɗaura idanu a kansa sai da zuciyar maza ta karaya, ya tsorata sosai, hakan yasa ya ƙara ja da baya.
Kafin Arɗo ya sake yi masu wata tambaya ma suka juya a hanzarce suka bar gidan, suma matasan dake zube a ƙasan, waɗan da suka dawo cikin hayyacinsu sai suka tashi da gudu suka bi bayan Shehun, waɗan da suke kwance basu dawo cikin hayyacinsu kuma suka cigaba da kwanciya kamar waɗan da suka suma.
Komawa su bappan suka yi suka zauna, da yake already sun san su waye ne su Shehun, and sun san a kan me suka zo.