Sashe 145
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga haka abokin nasa bai kara furta ko uppan ba ya nufi waje zuciyarsa tana tafarfasa kamar an É—aura dalma a wuta, faÉ—i yake yi a ransa wlh ba zai bar Sarina ba, kuma in dai yana raye yarima ba zai auri wannan shegiyar yarinyar ba, dik wanda ya ci tuwo da shi wlh miya ya sha, za ta gane annabi Isa ba É—an Allah bane annabin Allah ne.
Suna fita ta É—aga cup É—in dake hannunta ta kai saitin bakinta, kaÉ—an ta É—an yi sipping na drinks É—in ta cire, matsowa kusa da shi kaÉ—an ta yi, ya saki ido, hanci da kuma baki yana ta kallonta, ya manta da shi fa Prince ne.
_________________________💘🦋
"Ban san ya kake da suna ba, kuma bana da buƙatar na sani, dan babu abin da zai kare ni da shi, but let me tell you abin da kai zaka karu da shi kuma it will help you so much".
Tun da ta fara magana ɗan bakin nata yake kallo ba tare da ya motsa daga in da yake tsaye ba, shi a duniya yana bala'in son mace haka mai cike da kwarin gwiwa a kan dik abin da tasa a gaba, sannan ta zamana bata tsoro ko shakkar kowa, mai furta magana one by one cike da class kamar dai ita, dan haka wannan abin da take yi sai ya ƙara tafiya da imaninsa sosai da sosai.
A dab gabansa ta matso ta tsaya, sannan ta sake kai cup ɗin bakinta ta yi sipping kaɗan ta cire, ido cikin ido ta kallesa, babu ko shakka bare tsoro ko kunya, cike ma da walaƙanci a muryar tata ta fara magana.
"Ban sani ba ko kana da ƙwaƙwalwar gane abubuwa ne, ko dai fanko ne kan naka, but even do dai nasan ba zaka rasa brain na ɗaukar waɗan nan maganganun nawa da zan faɗa ba, dan maganganu ne da komai dakikancin mutun dole ya fahimcesu!". Tashin sense.
Dakatawa ta yi tana kara yatsune fuska haÉ—e da nuna gadara. Still har a lokacin yarima dai bai furta kalma ba, sai dai shi ma ya kurawa tsakiyar kwayar idanunta kallo.
"I don't want to see your legs in this kingdom again, because i really hate u! Ka koma ka sanar da cewa baka yi nasara a soyayyarka ba! A nema maka haÉ—in gida kamar yadda aka saba yi maku!!".
Sake yin sipping na abin shanta ta yi dan ta ji daɗin shuka mashi rashin mutuncin nata son ranta, kun san ko masifa zaka yi idan kana kora abu mai sai komai ya fi tafiya dai'dai.............😂
Ki ji maƙogwaro sanyi na ratsata, sai kin ma fi tuna irin rashin mutuncin da zaki zabga sosai, a duk lokacin da sanyi ta ratsa sai kin tuna shika shikan rashin mutun kala goma......😂
In ji wata ta yi wani magana ku gani, ai gaskiya na faÉ—a!!.
Shi ko bawan Allah yadda kuka san mutun mutumi haka yake tsaye kikam, sai ma mujiya da yake binta da shi.
"Kai baka ga kalarka bane? Irinku ai basu da wata zaɓi a rayuwarsu sai abin da dattawa na gida suka zaɓa masu, irinmu ne ke da zaɓi a duniya, even do dik wanda ya yaudareka da sunan kana da zaɓi kuma zaka iya playing roll naka a kan hakan to he really done bad and he lied to you !!". Ta kai karshen maganar tana ɗan zaro mashi idanu, alamar yasan da gaske take yi!.
Sai a lokacin ya nisa tare da sauke hannunsa daga saman kirjinsa da ya harɗe, da alama ko kaɗan bai ji zafin maganganunta ba, dik da ta sako iyayensa a cikin maganganun nata, dan su ta kira da dattawa a baya, shi ya fahimci maganar tata da ta yi su a dunkule, dik ya faɗaɗasu a ma'aunin ƙwaƙwalwarsa ya kuma gane in da ta dosa.
Dan haka sai ya kai hannu da nufin ya karɓi cup ɗin dake hannunta. Ba musu ta sakar mashi cup ɗin tare da janye hannunta da sauri wai dan kada ya taɓa mata jiki.
Cikin nutsuwa ya kai cup ɗin bakinsa, one sipping ya ɗan yi tare da cirewa, cikin ƙasaita da kwanciyar hankali ya ɗan yi step biyu, ya ɗan wuceta kaɗan sai ya tsaya, ba tare da ya juyo gareta ba, ya bata baya kenan, cikin kwarewa ya furta.
"Zazzafa kuma kyakkyawa, you really try beb". Yadda ya kai karshen maganar cikin wani irin slow a hankali ga salo mai É—aukar hankali!.
Zaro idanu sosai ta yi, ba na mamaki ba, na tsantsar haushin abin da ya faɗa, da alama shi ma cikakken ɗan duniya ne sosai, ita ta yi shigar banza ta zo gabansa ba tare da ta tuna abin da zai je ya dawo ba, yanzu ya yi maganar banza a kanta kuma tana ɓata rai game da jin haushi.
A fujaje ta juyo garesa, ya bata baya haÉ—e da harÉ—e hannayensa a saman kirjinsa. Wani irin matsiyacin É—an iskar kallo ta wurga mashi kafin ta buÉ—i baki da nufin ta yi magana, sai dai kuma ya rigata furta.
"Yana da kyau na lashi zumar zazzafa gimbiya gaskiya, Gimbiya Sarina ko ya kika ce?". Ya yi maganar tare da juyowa gareta a wannan karon.
Yana juyowa saura kaÉ—an su mannu da juna, saboda ta juyo gare shi ita ma.
Wani irin kallon tsana take bin shi da shi, tamkar ta shaƙesa ya mutu take ji.
Wani irin shu'umin murmushi ya sakar mata kafin ya kyasta mata yatsunsa a saitin face É—inta cike da duniyanci.
Wani irin É—an iskan kallo ta watsa mashi kafin ta sake yunkurin buÉ—e murya dan ta yi magana, sai dai a wannan karon ma bai bari ta furta uppan ba ya dakatar da ita ta hanyar É—aga mata hannu, ba dan ta so ba ta yi shiru.
A maimakon ya sauke hannun nasa da ya ɗaga mata ƙasa, sai ya sauke a saman lallausan wuyarta, cike da iyashege ya furta.
"Yanzu lokacin yin magana na ne ba naki ba gimbiyata, the way na barki kika yi maganganunki son ranki har kika gama, the waye zaki dakata dan sauraron nawa!". Yana magana yana shafa neck É—in nata, a hankali yake gangaro da hannunsa izuwa saman kirjinta, idanunsa suna tsakiyar tata.
A hankali ya wani lumshesu da alamar daÉ—in latsa skin É—inta da yake yi tana ratsa shi, har da wani furta ishiiiiiii irin ya ji zazzafar nan.
Wani irin zaro idanun waje ta yi, bata taɓa zaton haka daga garesa ba, tunani ta fara yi a kan ko dai ya sha irin abin da Yusuf ya sha ne shi ma? Amma kuma da ya zo gidan ai bai ci komai ba, kuyangun da zasu kawo mashi abinci ma ai basu rigada sun ƙariso ba, fruits da aka kawo masu ma ga shi nan basu taɓa shi ba, to me ya shiga kansa kenan da zai latsa mata jikinta a cikin gidansu? Ta jefawa kanta tambaya.
Ya lumshe idanu yana wani shafe mata jiki, dab da zai shafa mata kirji ba zato ba tsammani kwatsam ya ji saukar dalleliyar mari mai tsada a saman lallausan kumatun nan nasa mai kama da bread, ga kumatun nasa da tsoka a cike ɓul ɓul hannun zai ji laushin mari, dan yana da ɗan cika.
A gaskiya ya maru kuwa, ji kake tasss, sai da ta dakarkare tsakaninta da Allah sannan ta dalla mashi ita, da yake yana da hasken fata, balarabe ne, sai da yatsun hanunta suka kwanta a saman fatarsa, har wani irin É—an jiri jiri ya gani.
One step ta matsa baya da shi, cikin kunar rai na taɓa mata jiki da ya yi ta furta. "Banza ƙazami jahili! Ashe dai ban yi karya ba da tun farko na kiraka da jahilin daƙiƙi, wannan jikin da kake gani dan mutum ɗaya aka yi shi a duniya, babu wanda ya isa ya taɓata ya zauna lafiya! Shashasha kawai". Tana magana tana sauƙe huci kamar wata zakanya, ta kai karshen maganar cikin masifa haɗe da ɗan ɗaga murya, sannan ta kara two step tsakaninta da shi.
Idanunsa ne suka kaɗa suka yi jajir kamar wuta, ransa idan ya kai dubu to yau ya ɓaci, tun da uwarsa ta haifesa ba'a taɓa marinsa ba, shi ɗin ɗan gata ne, sai yau wata ta maresa? Lallai kuwa ta ɗebowa kanta ruwan zafin dafa kanta da kanta.
A dai'dai wannan lokacin wasu kuyangu biyu suka shigo cikin parlourn bakinsu a ɗauke da sallama, ƴan'mata ne masu ƙananun shekarun da a ƙallah zasu kai 22 haka, hannunsu ɗauke da tray ɗin abinci mai girma wanda yake shake da cima iri daban daban a ciki, dukka tray guda biyun a shake suke tab.
Ƙarisowa ciki suka yi, a tsakiyar parlourn saman carpet suka zubesu, sannan suka zube gwiwowinsu a ƙasa domin su kwashi gaisuwa a gun yarima.
Basu kai ga buÉ—e baki su furta uppan ba Sarina ta kai hannu ta fisgi cup É—in drinks É—inta dake hannunsa, babu tsoro bare shakkar komai ko tunanin abin da zai je ya zo kawai ta watsa mashi wannan drinks É—in gabaÉ—aya a face É—insa ta gangaro har jikinsa.
Rai a matuƙar ɓace ta yi wurgi da cup ɗin ƙasa ya faɗi ya tarwatse, bata jira ganin reaction da zai ɗauka ba ta juya cikin ɓacin rai ta nufi waje.
Yadda take tafiya da sauri sauri ya ja hankalin kowa dake harabar gidan har da abokin yariman a kanta, gabaÉ—aya suka bita da na mujiya, bata zame ko'ina ba sai room É—in Mammienta.
Tana shigowa parlourn ta ci karo da Rizwan da ya fito daga part É—in King, ya je sun gaisa da Akka ce ya kara yi mata batun aurensa da chuchu da yake son ayi cikin satin nan kafin ya koma.
Akka dai ta yi na'am da hakan, har ma ta ce mashi on this coming Friday za'ayi komai, sosai ya ji daÉ—i, da kallo É—aya zaka yi mashi kasan yana cikin farinciki ainun.
Amma dik wannan farincikin da yake ciki suna cin karo da Sarina cikin irin wannan shiga da yake jikin nata sai da farincikin ta kau daga kan face É—insa, nan take ya É—aure fuska sosai.