Sashe 142
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A harzuke ta ce. "Me zan yi da shi a cikin É—akin da har idan yana nan zan ce ki tafi?. Wai ke waye ya ce maki ma ni zan yarda mu zauna É—aki É—aya ne? Tab ni ai ina É—akinmu ni da Æ´ar uwata! Hauka nake yi zan zauna da shi?!". Ta kai karshen maganar tana banka mata harara.
"Me ake yi a cikin ɗaki dama? Ai na gaya maki idan bappa ya miƙa mashi ke kice ba zaki je ba". Tana kai karshen maganar ta sake tuntsurewa da dariya, Inna Rabi tana can tana jiranta ta tsaya nan tana iyashege.
Shiru ta yi mata bata amsa ba, dan ta lura idan ta biyewa Jumma wlh tsab zata sanyata kuka.
Ɗan matsowa kusa da ita ta yi, da kyar ta dakatar da dariyar tata, kamar wata maras gaskiya ta yi wani ƙasa da murya, sai dai cike da iyashege ta fara magana kamar haka. "Kin san me Mahnoor?".
Girgiza mata kai ta yi alamar a'a bata sani ba. "Akwai wata uwar É—akina a birni, matar suna da kuÉ—i sosai, gidansu akwai kyau, tana sayar nono cikin katon kwarya su saka a cikin wani abin da yake yin sanyi (freezer) baya lalacewa, sannan tana sayan man shanu sosai a wajena, kullun ina kai mata nonon kwarya guda, matar tana bala'in sona, ta ce ina yi mata kyau, ita take koya mun wasu abubuwa, da kam ma ta ce wai É—anta zai aure ni, shi kuma yaron ya ce shi baya son wadda bata yi makaranta ba, baya son yar kauye mai tallar nono, har da cewa ya yi ya tsaneni, amma mamarsa tana da kirki sosai, ta bani hakuri ta ce idan aure na ya zo har nan garin zata zo ta kawo mun abubuwa kyauta, kema zan koya maki duk abin da ta koya mun dangane da miji".
Ɗan dakatawa ta yi tana sauke ajiyar zuciya kafin ta cigaba da cewa. "To a gidan na ji suna faɗin mazansu wato mazan birni suna da shegen jarabar tsiya sosai, dan haka sai ki shirya, kinga ke mijinki wlh ɗan birni ne, dan ni ba zan taɓa yarda daga kauyen yake ba, saboda bai yi kalar kauye ba". Ta kai karshen maganar tana ɗan karkata kanta ta leƙo hanyar fita daga ɗakin dan taga babu mai zuwa dai ko?!.
A É—an tsorace ta zaro idanu tare da faÉ—in. "Me kuma wani jaraba?".
Matsowa ta yi dab da kunnenta, ƙasa ƙasa ta yi mata raɗar menene jaraba tana ƙunshe dariyar iyashege.
Ko me ta gaya mata? Su dai suka sani, a dubu ta zaro idanu tare da juyowa suka fuskanci juna. Tuntsurewa da dariya Jumma ta sake yi tare da kawar da zancen ta hanyar canza topic na magana a in da ta ce.
"Allah Mahnoor ina gaya maki ko a birni da nake zuwa, dik yawace yawacen da nake yi Allah ban taɓa cin karo da jarumin namiji kyakkyawar gaske irin mijinki ba, gara maki ki farka tun wuri ki rungumi abinki".
Sai a lokacin ne ta amsa da. "Dama nace maki barci nake yi ne? Duk kyansa babu ruwana da shi, Hamma Faisal nake so". Tana magana tana harara.
Siririn murmushi Jumma ta yi, sannan ta ce. "Tom shikenan, ni dai bari na zo na wuce gida kada Inna ta yi mun faÉ—a, koma menene sai mun haÉ—u da yamma a dandali, zan so ganin yadda hammanki kuma mijinki zai yi maki kwalliya......"
Datse mata numfashi ta yi da cewa. "Waye zai yi wa kwalliyar?".
"Amaryarsa Mahnoor zai yi wa mana, idan ya zo yi sai ki hana shi mu gani, ke anya Mahnoor ba sai ya yi maki ta karfi bama zaki yarda da shi kuwa? Bari zan gayawa Inna, wlh zan gaya mata zagin mijinki kike yi".
Da sauri ta riƙon hannunta, marairace murya ta yi kamar zata sa kuka, ta ɗan tsuke fuska kafin ta ce. "Dan Allah Jumma ki yi hakuri kada ki cewa Inna ina zaginsa, kin san dai zata yi mun faɗa koma ta dakeni ko? Dan Allah kada ki faɗa".
"To naji ba zan faɗa ba, amma ki yi mun alkawarin zaki yi mashi duk abin da Inna take karantar damu dangane da miji? Sannan kuma ki mun alƙawarin zaki dai'na tunanin hamma Faisal, tunaninsa kawai zaki rinƙa yi!".
Tun da ta fara magana take gyaÉ—a kai sama alamar ta yi alkawarin, sai da ta dasa aya ne ta ce. "Na yi maki alkawari In Sha Allah zan yi dik abin da na sani iyakar iyawata, dan Allah dai kada ki gayawa Inna komai".
"To ba zan faÉ—a ba, yanzu dai bari na je gida sai mun haÉ—u da yamma a wajen shagalin bikin, akwai shagali yau, wani irin kwalliyar kece raini zan yi, a matsayina na babbar kawar amarya sai na fi kowa kyau, harta amaryar da angonta zai yi mata kwalliyar ma sai na fita kyau". Ta kai karshen maganar tare da mikewa tsaye.
Sakar mata hannunta Mahnoor É—in ta yi tare da yi mata sai anjuma ta gode da ziyara da kuma shawara. To kawai ta amsa da shi, sannan ta fice waje.
Karkatawa ita kuma ta yi ta kwanta abinta, tunani cike fal a ranta ta lumshe idanunta kamar mai jin barci.
Ita kuwa Jumma tana fitowa ba zato ba tsammani kwatsam ta gansa a kusa da É—akin bappan yana gyara itatuwan da bappa ya saro dan su haÉ—a bukka, a yanayin yadda ta gansa sai taga kamar ya jima zaune a wajen, dan kuwa har yana É—an haÉ—a zufa, rana ta iso in da yake.
Gabanta ne ya yi wani irin faÉ—uwa, addu'a ta fara yi a kan Allah yasa bai ji abin da suka yi ta faÉ—a ba, ga shi ta yi ta sakin baki ita sarkin magana.
Shi kam tamkar bai san da ita a wajen ba, har ta wuce bai É—ago ya kalle ba.
Ita kuwa Mahreen da suka yi wa wayo suka kaɗata wajen bappa dan su yi hira, wlh laɓewa ta yi ta baya tana jin maganganunsu, sai da ta ji komai sannan ta gudu wajen bappan a cikin gona, tana zuwa a fesa mashi komai tsab, ta fara bashi labarin tun daga farko tiryan tiryan, wai ai ga su Mahnoor can suna hira a kan yadda zata zauna da Hamma, ta tona masu asiri yarinyar nan.
Bappa dake ta ƙoƙarin saro wasu itatuwan ne mamaki tasa sai da ya dakata, dama ya saro wasu ya kawosu gida Jaish yana gyarawa, sai ya dawo karo wasu. Bai taɓa tunani su Mahnoor sun san wannan karatun ba, bai san cewa Jumma take koya mata ba. A ransa ya kara jin cewa lallai Mahnoor tana son Jaish tun da har take bada labarin yadda zata zauna da shi, bai san cewa Mahreen ta kwaɓe maganganun bane, shi ne bai fahimce ta da kyau ba, ta ɗauki labarin da Jumma ta bayar sai ta bashi a matsayin Mahnoor ce ta faɗi hakan, maganganun Mahnoor ɗin kuma sai ta bashi labari a matsayin Jumma ce ta faɗi hakan, ta juya kan zancen gabaɗaya.
Bawan Allah mamaki yasa ya ajiye addar wukar dake hannunsa yana tunanin gara dai ya samu ya miƙawa Jaish wannan yarinya ya huta, ayi masu ɗakinsu su koma can, ko yaushe ta yi wayo haka bashi da labari?
Mahreen uwar haÉ—a bomb, ta bashi labarin da ya É—aga hankalinsa, ta kama kanta ta haye saman bishiyar gwaiva tana aikin tsinka ko a jikinta, ta barosa a tsaye a wajen.
My people's ya kuke tunanin wannan zama zata kasance, shin Jaish zai yarda ya yi biyayya ga al'adunsu? Mahnoor zata yarda bappa ya yi masu ɗakinsu su biyu kawai? Zata yarda ta zauna da shi? Ya makomar Faisal bawan Allah? To dai dukka nan da lokacin ƙanƙani zaku ji komai, mu leƙa KINGDOM OF POWER mu dawo.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
___________KINGDOM OF POWER💪🔥
MOMMA AND KUYANGA MAMA HAULAT.
A fujaje kuyanga mama Haulat ta É—ago kanta tare da zaro idanu tana kallon Mommar, while ita ma Mommar ita take kallo.
"Ranki ya daÉ—e gimbiya Momma kina nufin dama kin san mammie green snake under green grass ce?". A ruÉ—e ta yi tambayar.
Jinjina mata kai ta yi alamar tabbatarwa da tasan komai shiru kawai take yi, duk wasu bibiyarta da suke yi tana sane, duk wani makirci da munafurcin da suke shirya mata tana sane da su, lokacin su ne kawai adbata da, ba su isheta kallo ba, dan ita tasan ta riƙe Allah, ta yarda da tauhidinta, dan haka bata da wani sauran fargaba.
Da hannu ta yi wa mama Haulat nuni da ta je kawai ta bata waje.
Jiki ba kwari ta miƙe, cike da ruɗu da damuwa ta nufi waje, ita ce amintaciyar Momma, duk wasu sirrukan da Mommar take ɓoyewa ta sansu, babu abin da bata sani ba, shiyasa ta girgiza da jin zancen cewa Mommar tasan duk wasu abubuwan da suke faruwa shiru kawai take yi, akwai matsala.
A can cikin fada kuwa, sai tattaunawa King yake kara yi da dattawan cikin fadan, yanzu aiyuka biyu ne a gabansu, na farko yakar Queen Zarina wanda ya zamar masu dole, dan su basa yafiya in dai aka taɓosu, sun ma yi kokarin da suka ɗaga mata kafa har ta ɗan kwana biyu basu ladabtar da ita ba, ba dan komai suka yi hakan ba kuma face saboda rashin nutsuwa da suke ciki na ɓatar Spender.
Abu na biyu kuma da yake gabansu shi ne neman dik in da Spender yake su dawo da shi, yanzu dik hankalinsu a tashe, kullun suna cikin zaman tattaunawa ta yadda zasu shawo kan matsalarsu, abin ya É—aga hankulansu.
After some hours.
Rana ta yi sanyi alamar ta kusa faÉ—uwa, garin ya yi tsit tamkar babu mutane, sai harkokin gabansu kowa yake yi, kafa ta É—auke har a kan tituna, akwai alamar hadarin ruwan sama sosai a sararin samaniya.
Sanye take da doguwar malesian gown, ta É—aura short winter jacket mai hula a sama, ta sanya hular a kanta.
Fitowa ta yi daga part É—in Momma zata nufi part É—in Akka, da farko a tare suka fito da Auta, sai Autar ta ce bari ta koma ta canza kaya dan tana jin sanyi.