Sashe 37
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Har kin yi wankar?". Ta faɗa tana mai da kallonta kan yatsun kafar Sweetien waɗan da suke dogaye ba sosai ba, ga su farare tas suna kyalli gwanin birgewa, yana yin yatsun nata masu ɗaukar hankali, ita kanta Floria ɗin da take mace sai da ta ji Sweetie ta yi mata, ta tafi da imaninta, a hakan ma wai dan cikin wahala suka taso, da sun samu hutu kamar na wannan Daula ai da anyi kyau na ban mamaki. Ga gashin kanta da yake golden white ta jiƙa shi da ruwa ya kwanto a hayanta wasu sun zubo mata ta gaba, wayyo abin ba'a magana, sai ta ƙara tafiya da imannin mutane, sai ma ta ɗan zaro idanu, wannan gurun wuyar tasu ita da Pretty yana matuƙar ɗaukar hankalin duk wata idanu da zata sauka a kansu, suna rikita mutane sosai. Sweetie hasken fatarta ita da Pretty ya kai na Ronnie ko ma ya ɗan ɗara shi ƙaɗan. A duk cikin birnin Dark world kuma ba wanda ya kai Ronnie ɗin haske, to ku kwatanta ya hasken su Pretty yake kenan a ranku.
Katse su Ronnie ya yi ta hanyar shigowa cikin É—akin. Wani irin faÉ—uwar gaba ya ji lokacin da ya sauke idanunsa a kanta, tun da yake ganinta a kwance ko a zaune yake ganinta, yanzu dai tana tsaye a kan kafafunta, ga shi gashin kanta a wargaje bata tara shi ba saboda tsoro, ta fito ne kawai a guje dan kada wani abin ya kamata. Yanayin kayan jikinta kuma kayan sakar da Kamran ya basu ne, kun san yadda kayan yake idan baku manta ba, kuma bashi da É—an'kwali dama.
Sosai Ronnie ya zaro idanu yana kallonta, bai taɓa tunanin haka take da kyau ba. Kamo gashin kansa ya yi a in da ya dawo da shi ta gaba yana kallon na kanta. Nata gashin golden white mai matuƙar kyau ga sheki mai daukar idanu, nasa gashin kuma up white ne wanda ya fi nata haske sosai, sai abin ya ƙara burgesa sosai. Dama tun da ya sauke idanunsa a kan nata idanun ya kamu da kaunar idanun nata, sun burgesa idanun sosai har ya ji kamar ya kwacesu.
Ita kuma a ruɗe take binsu da kallo while su kuma suna binta da kallon mamaki, ita Floria kallon mamaki na ta yi saurin gama wanka take binta da shi, shi kuma Ronnie kallon mamakin haka take da tsantsar kyau dama yake yi mata. Ƴar karama da ita sai cikar halittar good bye, kamar ita ta bawa kanta su, ga tsokar gurun wuyar nan nata ba'a magana.
A hankali ya dawo da kallonsa kan tsala tsalan cinyoyinta dasu da matuƙar ɗaukar hankali, ɓul ɓul da su, ga sket ɗin nata dama ɗan gajere. Ronnie fa ya ruɗe da alama.
(Mumcy, Ummu Sudies and Maman Sultan yau dai black Tiger ya yi maku abin arziki ya buɗewa Sweetie idanunta 😇 Allah yasa ba ya buɗe mata bane dan ya tasata a gaba ta kaisu ga Spender 😅😆 idan ta ki tasha bugu hannunsu Davil😂 ina daga gefa🤓)
Dukkansu an rasa mai bakin magana a cikinsu, Floria da Ronnie sun shagala da kallonta, ta tafi da imaninsu, ita kuma jira take yi ta ji me zasu sake ce mata.........
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 2/10/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘STEP TWO....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
E_____________14
Dukkansu an rasa mai bakin magana a cikinsu, Floris da Ronnie sun shagala da kallonta, ta tafi da imaninsu, ita kuma jira take yi ta ji me zasu sake ce mata.
Floris ce ta ƙatsesu da cewa. "Am ki cire kayan jikin nan naki akwai kaya a clothes set dake cikin room glass ɗin can, ki je ki zaɓi wanda kike so sai ki sanya, kayan jikin nan naki sun yi datti ai".
Wani irin dogon numfashi Ronnie ya ja tare da sauƙewa a hankali, ko me ya tuna sai ya saki cool murmushin mai wuyar fassaruwa, sannan ya ƙariso in da suke a tsaye. Hannu yasa ya tattarewa Sweetien gashin kanta tare da cewa Floris ta haɗa mashi hair dryer bari ya busarwa da Sweetien gashin kanta.
Okey ta amsa mashi da shi tare da ɗauko luxurious dryer ta juna mashi, sannan ta wuce ta ɗaukowa da Sweetien kayan da take ganin sun dace da ita ta kawo mata saman bed ɗin ta ajiye. Kaya ne irin nasu shigar ta wannan birni, sket ce mai bala'in kyau kasarta kamar umbrella launin blue black, sai riga t-shirt mai karamar hannu launin white, a iya west ɗinta rigar ya tsaya mata, shi kuwa sket har ƙasa ya kai mata, ya fito mata da shape ɗinta kamar dai mutanen cikin birnin.
A takaice dai Ronnie shi ya busar mata da gashin kanta, ba ƙarya gashin kan nata ya tafi da imaninsa, ta burge shi sosai da sosai, yana busar mata yana shafawa. Ya kuma iya gyaran sosai, dan gashin nata ya yi matuƙar kyau sosai, da ya gama sai ya ciro pil daga nasa kan ya ɗaure mata nata gashin da shi, ta yi kyau sosai.
Bayan sun kammaka floris ta taimaka mata ta sanya kayan a jikinta, Ronnie ya riƙo hannunta a kan ta zo su je ganin wasa. Abin mamaki sam bata yi mashi musu ba, ta bi su kawai suka tafi.
Tun da suka nufo waje ta saki baki tana kallon hanya, mamaki da al'ajabi sun hanata magana, floris da Ronnie sai hira suke zubawa, ita kuma sai kalle kalle take yi.
A haka suka nufi stair case. Nan fa ta ce ba zata hau wannan electric stair case ɗin ba, ya tsoratata sosai, gani take yi kamar zata faɗi. Da dai Ronnie yaga da gaske ta tsorata da ganin stair case ɗin sai ya saɓeta a saman shoulder ɗinsa suka sauƙo ƙasa. Ita dai ta datse idanunta gam bata son sake ganin komai, dan gabaɗaya gidan tsoro da al'ajabi yake bata.
Sai haÉ—uwa da Æ´an'matan da samari suke yi a hanya, kowannensu cikin girmamawa yake gaishe da Ronnie, dan shi ne shugabansu a nan, saboda yafi kusanci da Black Tiger.
Ƴan'matan kuwa duk wacce suka haɗu da ita sai ta ɓallawa Floris and Sweetie da ya ɗauko a saman shoulder ɗinsa harara, sai harararsu suke yi, da alama ƙishi suke ji, dan fa kowacce bata da burin da ya wuce ta mallaki zuciyar Ronnien da bai ma san suna yi ba.
Kai tsaye wani katafaren waje suka nufa, girman wajen nan ya wuce tunaninku, yanayin tsarin ginin wajen kamar football stadium aka tsara shi, wajajen wasanni daban daban ne a cikin wajen, filin da aka tanada dan zaman al'umma suga wasa an ƙawata wajen da luntsuma luntsuman kujeru masu shegen laushi kamar a gidan gwamnati, kowani kujera kuma akwai wani luxury glass table a gaban kujerun, sun ƙawatu iya ƙawatuwa kamar ba na ƴan kallo bane, yadda kuka san manyan sarakuna aka tanadawa saboda haɗuwarsu, gabaɗaya kujerun launin ash colors ne masu haske.
Daga wani ɓangare na musamman a cikin wajen kuwa wasu shegun kujeru ne waɗanda tsarinsu ya fita daban da kowacce sofa dake wajen, daga ganin zaka shaida na musamman ne, suna da yawa a wajen, dukkan kuma one one seaters ne, kai an fa zuba kayan alatu a wajen, ga girman stadium ɗin zai iya kwashe rabi da kwantan mutanen cikin birnin DARK WORLD.
Daga ta ɓangaren hagu kuwa waje ne mafi haɗari, wato wajen da ake datse kan duk wanda ya faɗi gasar, shi ma wajen tsabar mugunta irin na Black Tiger har da ƙawata wajen kamar wajen abin kirki ne, sharɓa sharɓan wuƙaƙe masu bala'in kaifi ya tanada a wajen, sannan ga head lock da aka ƙawata shi sosai, waje ne da mutun zai sanya kansa sai a rufe, iya kan nasa kawai wajen da za'a datse zai saka a wajen, daga nan sai mai datsewa ya sanya wuƙa ya cire mashi kan nasa shikenan an kashe shi. Haka suke yi gaban jama'ar birnin ba tausayi bare inami, ba kalmar da black tiger ya tsana irin kalmar faɗuwa, sam baya son wannan kalma, nasara kawai yake so, coz baya haɗa hanya da wanda ya taɓa faɗuwa ma, nasara a jininsa take!!!.
Saman waɗan nan kujeru na musamman ɗin Ronnie ya zaunar da Sweetie, a gefenta Floris ta zauna, shi kuma Ronnie ya zauna kusa da Floris ɗin, sai banka masu harara Delisha dake gefe guda take yi, ita ma ta halarci wajen, ji take yi kamar ta shaƙo Sweetien nan ta naɗa mata ɗan banzan duka, ita tun ainahi jininsu bai haɗu ba, ita kuwa Floris tana kaunar Sweetie sosai, tun ganinta da ita na farko ta ji yarinyar ta burgeta ta shiga ranta.
Sweetien dai ta yi shiru tana bin uban dubbannin jama'ar da suke cikin wajen da kallo, mamaki ne duk ya bi ya isheta, ga tsoron da ya mamayeta, bata taɓa ganin jama'a haka ba, kunsan Kamran da Pretty sai mum ɗinsu kawai ta sani, to yau dai gata ga jama'ar birnin Dark world!!.
Wajen da ƴan wasan zasu yi wasa an ƙawata shi over, sannan wajen a kewaye yake ta yadda zasu yi wasansu cikin aminci, kun dai san yadda wajen ƴan wasan Wrestling yake ai, to haka aka kawata masu nasu wajen ma.