Sashe 169
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saura kaɗan ta saki fitsari a wando saboda tsorata da ta yi, ga shi irin yana yin kallon da yake yi mata na daban ne, irin like wow ɗin nan, bai taɓa ganinta babu hijabi ba sai yau, da tasan yana cikin ɗakin ko shigowa ma ba zata yi ba bare har a kai ga cire kaya zata canza ya kalle mata jiki, ita da ko Mahreen bata yarda ta kalle mata jiki ba, ɓoye kayanta take yi.
Ƙasa motsawa daga in da take ta yi, dan kuwa ta rasa ya zata yi, ba zata iya fita waje babu hijabi ba, dan bata san wanenen zai iya shigowa gidan unexpect ba, da ta fita waje a haka gara mata shi ya kalleta ɗin tun da mijinta ne. Kunya kamar ta shige cikin ƙasa, ta kuma kasa iya warware kayan dake hannun nata ta sanya ta rufe jikin nata, ta dai yi ƙasa da kai kamar wadda aka sankarar a wajen.
Ajiyar zuciya ya sauke tare da miƙewa zaune yana cigaba da kallonta, ba komai ya ja hankalinsa har yake binta da kallo haka ba face gurun wuyarta, tsoka ne cike a wuyar nata gwanin birgewa, har wani irin guru guru mai matukar ɗaukar ya yi, ba ƙaramin kyau ya kara mata ba, ga fatarta har wani yellow yellow ya yi.
A ransa ya ce ashe ta..........
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 2024-11-22...âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
________43
Yaseen keyboard ɗina ta haukace 💔😥 sai na yi rubutu na tsab babu typing errors, ina bada space yake canza mun abin da na rubuta, idan ban lura ba haka zan wuce na barsa, sai na rubuta where's tsabar iskanci ina bada space sai ya koma mun why's 🤔 ni sai na danna abu ma yaki dannuwa ta daɗi, na rasa me yake so keyboard ɗin nan, na yi refreshing ɗinsa ma dik yaki komawa dai'dai, ina ga shima hutu yakeso, dan ya rubutu gaskiya wlh, mun wahala! To dai idan kuka ga typing errors haka zaku karanta abinku yauwa. Isn't my fault 😥💔
A ransa ya ce ashe ta tana da cika masha Allah, idan ka ganta a cikin hijabi ne baka gane mata, ashe dai ƴat ɓul ɓul ce.
Shi ya manta ma da wai kunyarsa take ji, ya wani tsareta da ido, bai ankaraba sai ganin hawaye ya yi ya wanke mata fuska yana kuma gudun Æ´ar tsere daga idanunta zuwa saman kumatunta.
Ɗan waro idanu waje ya yi haɗe da mamakin meya sanyata kuka kuma? Baiwar Allah ta ƙasa motsawa daga wajen kuma tana son sanya kayanta, shi ne yasa ta fara hawaye.
Shi kam da ta burgesa ai kunga har da wani tashi zaune dan ya kare mata kallo da kyau kamar ba shi ne yanzu ya gudunwa bappa saboda kunya ba.
_________________________________🕊ï¸ðŸŒ¹
"Noor". Ya ambaci sunanta a hankali.
Da na'am ta amsa cikin kuka, taki É—ago kai kuma. Ya so ta É—ago kai ta kallesa ne sai ya yi mata alama da hannu a kan ta zo, amma sai taki É—ago kan nata ta amsa kawai.
"Zo". Ya sake faÉ—a har lokacin kallonsa a kanta.
Kasa motsawa ta yi, dan ji take yi kamar zigidir take babu kayan a jikinta, dan haka sai ta gaza motsawa daga wajen.
Ganin bafa zata iya zuwa ba ne yasa ya miƙe ya nufeta. Har ya ƙariso gabanta bata motsa ba, yana zuwa ya riƙo hannunta suka koma wajen mattress ɗin.
Da kyar take iya ɗaga kafafunta ta bi bayansa. A bakin mattress ɗin ya zaunar da ita tare da zama a gefenta, sannan ya kai hannunsa ya karɓi kayan dake hannunta ya ajiye a gefe guda.
____________________________
"Kukan me kike yi? Meya faru?". Ƙasa ƙasa ya yi maganar kamar mai ciwon baki.
Kasa iya amsa mashi ta yi, tana ta aikin murje Æ´an yatsunta cikin na juna. A karo na biyu ya sake tambayarta, nan ma shiru, ban da kuka babu abin da take yi.
Hannunsa ya sanya ya riko hannayenta da take murjewa cikin juna, ya ɗan dunkule hannun nata a cikin nasa, ƙasa ya kara yi da murya.
"To ya isa haka kukan, ki gaya mun me ya faru kike kuka?".
Tana wani irin shesshekar kuka irin zuciyar mutum tana kusan nan ta ce. "Babu komai". Da kyar maganar ta fita har ya iya gane me ta ce.
"Saboda na kalleki ne kike kuka? Ko dan saboda ina cikin É—akin ne?". Ya sake jefa mata.
Kai ta fara girgizawa alamar ko É—aya babu a ciki. Har lokacin hawaye marasa dalili suna Æ´ar tsare a saman face É—in nata.
Sake hannayen nata ya yi tare da janyota jikinsa mai gabaÉ—aya. Lokaci guda dukkansu biyu suka yi wani irin shiru kamar an kashe engine, shi dai wani irin duniya na daban ya afka, ita kuma tsoro da fargaba yasa ta ji numfashinta ya dai'na fita sosai, dik sai ta rasa a wani mataki take.
Tuni ta luluƙa duniyar tunanin zantunkan Jumma na ɗazun, musamman yadda Jumma ta takura mata a kan Hamman nan nata ya fi Faisal komai da komai sai yanzu ta fara yarda da hakan da jikinsu ya haɗe waje guda, sai ta ji ina da banbanci.
"Noor". Sautin muryarsa a tsananin kasale tamkar mai jin barci ya daki godan kunnenta.
Bata iya amsa mashi ba, saboda yau ya goge mata haddarta da Inna Rabi ta ɗauki tsawon shekaru tana karantar da ita, tashi ɗaya ya sanya ƙwaƙwalwata ta washe ta yi wani fresh.
"Yanzu gaya mun dalilin kukan to? Saboda na ganki ne ko?".
Da kyar a wannan karon ta iya gyaÉ—a mashi kai alamar e hakan ne, saboda ya ganta ne take kuka.
Hannunsa ya ɗaura a saman kanta, ba ƙaramin burgesa gashin kanta ya yi ba, ga shin nata ya yi dark brown, ga tsantsi, Jumma ta gyara mata shi da bikin nan nasu.
A hankali ya ɗan shafa gashin nata, can ƙasan maƙoshinsa ya furta. "Meyasa dan na ganki zaki yi kuka? Baki son in kalleki ɗin ne?".
Kai ta girgiza mashi alamar a'a ba wai bata son ya kalle ta bane.
"To meyasa kika yi kuka dan na gankin?".
Shiru ta É—an yi tana tunanin amsan da yakamata ta bashi, dan bata son ta ce ya dai'na kallonta, sannan tana son ta yi amfani da shawarar Jumma, sai dai tana tsoro sosai.
Hannunta ɗaya ya riko cikin nasa, cikin salo ya ɗan matse hannun nata a hankali har sai da ta ji wani irin abu ya soki zuciyarta, har ta ji zazzaɓinta na ɗazun ya dawo mata, nan take ta ɗan fara rawan sanni, zazzaɓi ya dawo sabo.
Shi kuwa ba dan komai ya sa ya yi mata hakan na face rarrashi, a ɓangarensa hakan rarrashi ne.
"Kin manta ke matata ce ko?". Ya faɗa yana cigaba da ɗan mammatse mata hannun nata........ Ni kam nace ina ma bappa ya yi ɓatar hanya ya faɗo cikin ɗakin, me kuke tunanin zai faru? Ni dai ina ganin daga yau Jaish ya dai'na fita kenan, ko kuma ya bar gidan mai gabaɗaya saboda kunyan sake haɗa ido da bappa.
"A'a ban manta ba hamma". Muryarta na rawa ta bada amsar, da alama wannan matse mata hannun da yake yi tana rikitata matuƙa, shi kuma bai gane hakan ba.
"Meyasa to zaki damu saboda na ga matata? Baki san kawu Ibrahim ya ce na kula dake sosai ba ko?".
Kai ta gyaÉ—a mashi alama e bata sani na, É—an sama sama ya bata labarin abin da kawunta Ibrahim ya ce mashi dangane da ita, wato abin da baku sani ba shi ne, nasihar aure da ake yi wa miji fa to shi kawu Ibrahim É—inta ne ya fara yi mashi kafin ArÉ—o ya ajiye shi ya fere mashi daga biri har witsiya, bappa dai yaki yarda ya furta mashi ko uppan, yo ya za'ayi ya koyawa wani yadda zai ci amarci da yarsa? Tab ai ba wannan zancen, ya dai rakasa har gidan ArÉ—o, sai ya shiga wajensu Inna dan su gaisa, ya bar Jaish É—in da ArÉ—o yana gaya mashi yadda aure take da dai sauransu, to kun ji yadda aka yi, wato ya É—auki maganganun su ArÉ—o har da wani cewa ita É—in matanshi ce dan ya kalleta ai matarsa ya gani, lallai ma Jaish ka shahara gaskiya, ashe su ArÉ—o sun koya mashi komai ni princess Teema bani da labari, kai ana al'amurra a wannan gari na su Mahnoor wlh!.
"Kawu Ibrahim ya ce na dubi girman Allah na riƙe ki da amana, kada na bari ki yi kuka, kuma na ɗauka mashi alkawarin zan yi hakan, amma shi ne a maimakon ki tayani cika alkawarin da na ɗaukan sai kike ƙoƙarin sakani saɓawa ko?".
A hankali ta fara girgiza mashi kai tana faÉ—in. "A'a Hamma, ka yi hakuri, ban sani bane da na san ka É—auki alkawari tabbas da ba zan yi kukan ba kome zai faru, da zan taya ka cikawa".
"Da gaske?". Cikin salo ya yi maganar.
Kai ta gyada mashi alamar e.
"To zaki taya ni cika wannan alkawari dana É—auka?".
A wannan karon ma kai ta gyaÉ—a mashi alamar e tare da faÉ—in. "In Sha Allah".
"Okey ki mun alkawarin ba zaki sake zubar da hawayenki ba?".
"Nayi maka". Ta faɗa tana kai ɗayan hannunta da bai riƙe ba saman face ɗin nata da nufin ta goge hawayen nata.
Hanata ya yi a in da ya sanya tafin hannunsa da kansa ya share mata fes. "Idan kina murmushi kin fi kyau, ko zaki mun murmushi a yanzu? Dan ina son gani".
Yadda ya yi maganar ai bata san lokacin da cool murmushi ya kubce mata ba, sai dai kuma ta juyar da kanta tana ƙoƙarin ɓoyewa a cikin faffaɗar chest ɗinsa.