Sashe 23
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafiya ta fara yi a cikin wajen tana kallon halittun dake wajen, wasu halittun su bata dariya, wasu su bata tsoro, wasu kuma su sanyata afkawa kogin mamaki. Sai da ta iso wajen wasu ƙanana ƙananan fararen zomaye waɗan da suka so su yi kama da wolf ɗinta ne ta tsaya, nan ta fara neman wayar da take tunanin ta ɗauko shi dan ta yi hoto, sam babu wayan a jikinta, kuka ne kawai bata yi ba, amma ta ji haushin manta wayar, ta so ɗaukar zomayen hoto.
Wucesu ta yi ta cigaba da tafiya ba tare da tasan in da ta nufa ba, kwatsam ba zato ba tsammani ta ganta a gaban bushiya, da gudu ya yi kanta yana son kama kafarta ya gwaguya, kun san halinsa dama, ga iya sake kifiya.
Ai kuwa watsawa ta yi a guje tare da sanya hannu ta toshe bakinta dan kada ta yi ihu wani ya jiyota. Garin gudunwa bushiya ta je ta faɗa cikin dawakan da ba'a ɗaure suke ba, ai kuwa watsewa gabaɗaya dawakan suka yi a guje, wasu suka yi kanta, a haukace ta zunduma ihu tare da fara ƙoƙarin cetar ranta.
To bari dai muga zata iya cetan ran nata kuwa? Ga shi da iya ƙoƙari irin nata har da rufe kofar da key, ko taya ma za'a shigo a kawo mata ɗauki idan an ji ihun nata ma kenan? To ni dai bari na leƙa ƙasar DARK WORLD mu gani, wata kila kafin mu dawo dawakan nan sun gama take Gimbiya Zunaira ta yi laushi tilis tun da bata jin magana.......🥱
DARK WORLD💪🔥😥💔
Yar karar azaba ta saki kafin ta furta. "Am so so sorry sir". Slowly aka sakar mata hannun nata, wani irin haki take saki tamkar wadda ta yi gudu ta ƙoshi, kamar wadda ake horar da cikin kashi da ɓargon jikinta, har wani gumi take haɗawa kamar ba lafiya ba, abin da abin mamaki, yadda kuka san azabtar da ita ake yi, har sauyawa kalar idanunta ya yi izuwa jan kala.
Turo kofar ɗakin aka yi, a hankali ya sako kafarsa a cikin ɗakin, gently yake tafiya kamar baya son taƙa ƙasa. Kyakkyawan matashi ne da ba zai wuci 19 to 20 years ba, kyakkyawan gaske ne sosai, idan ka gansa ba tambaya kasan koreans guy ne, sam babu zanen black Tiger a face ɗinsa, jikinsa kamar madara, ga idanu manya manya farare kal kal, soft skin ɗinsa har wani sheki yake yana glowing kamar mirror, shi ma ya bar dogon ga shi kamar dai sauran gabaɗaya mutanen cikin birnin DARK WORLD, na gaya maku su ɗin Christians ne masu koyi da Annabi Isa, ga su da shegen tsauri a addinin nasu, waɗan nan zasu yi wuyar musulta over, dan su ɗin tsauri garesu sosai fiye da tunaninku, kun san dama akwai Christians masu tsauri sosai da sosai haka, to haka suke, kun san Annabi isa yana barin dogon gashi sosai, so shi ne suke koyi da shi, kuma gabaɗaya mutanen birnin haka suke, basu da wani addini face wannan ɗin, duk abu ɗaya suke bautawa wato Annabi Isa. Sai dai launin kalar gashin kan nasa fa up white ne ba baki ba ko wata kala daban, up white ce.
Sanye yake da three cuter jeans baka and shirt blue, da yake yana da haske sosai sai ya yi wa kayan kyau matuƙa, hannunsa na ɗaure da wani gold chains mai tambarin Black Tiger, duk yadda aka yi shi ɗin maraya ne ɗaya daga cikin marayun da Black Tiger ya rena, dan na gaya maraku in dai kai maraya ne to tabbas kafi ƴaƴan sarakuna gata a wannan Daular, zaka taso tamkar wani yarima, ko tambarin Black Tiger baka sanyawa a fuska, saboda darajarka, kuma marayu basa zuwa yaki, and kuma akwai wani mask na ɗanyar gold da Daular suke da shi, matasansu suke sanyata idan za'ayi gasa, da ɗanyar gold aka yi ta, design of black Tiger face ce, idan sun sanya fuskokin bakar damisa fuskokinsu yake komawa. To marayu basa saka ko shi wannan mai daraja mai tsada na gold ɗin. Sai Allah kaɗai sai kuma alkalamina ne zai warware maku dalilin Black Tiger na ririta marayu tamkar jinin jikinsa.
Gefen bed É—in ya zauna, cikin Korean language ya fara magana, sai kuma ya É—an shafa white hair É—insa tare da juya yare zuwa English, da alama yasan Sweetie bata jin Koreans language.
"Sorry beautiful Queen, ki nutsu ki daina kuka kin ji? Ba zamu cutar da ke ba, kina bamu Spender zamu sake ki, ba da nufin komai muka ɗaukoki ba kin ji? Ki dai'na kuka yanzu ki kwanta ki huta za'a kawo maki abinci ki ci, sai ki yi wanka ki kwanta ki huta, kin ga tun safe kuka kike yi ko? Zaki jawa kanki wani ciwon da zaki wahalar da jikinki". Cikin wani irin sanyin murya da sigar jan hankali haɗe da rarrashi ya yi maganar, da alama sam bashi da bakar zuciya, da alama zuciyarsa fara ce tas, ko da yake su renon ƴan gata ƴaƴan sarakuna aka yi masu, shiyasa bai san zalinci ba bawan Allah, zuciyar zinari da azurfa ke garesa. Haƙiƙa yana daɗin murya da sanyi sosai.
"But Ronnie why? Why zaka tausasa murya a gareta bayan kuma kasan komai, kasanta tana da taurin kai? Dole sai an tursasata zata faɗi gaskiya, idan ta kama ma sai mu daka mata wutar azaba da sai ta buɗi baki, idan ta ji barbalin wutar azaba zata yi bayani ma ba wanda ya sani, mu da muke saka kurma ma yin maganar dole idan ya ji azaba bare kuma wannan ƙaramar kwaruwar? In taki sai mu bawa karnika ita su yi watandarta, su lamusheta ni na je na nemo Spender da kai'na".
Juyo da kallonsa a kanta ya yi, cikin harshen Korean ya fara yi mata magana. "Why Delisha? Meyasa kika cika zafi ne har haka? Abin da hankali bai bada shi ba tashin hankali ba zai bada shi ba, tashin hankali sai dai ma ya lalata komai".
Da alama Black Tiger yana da matuƙar wayo over, yasan idan suka bita a hankali suka lallaɓata da wuya ta iya ketare tarkonsu ba tare da ta biya masu buƙatarsu ba, shege Black Tiger ya san kan duniya, ko da yake mutumin da yake haukar neman ta yadda zai yi ya mulki duniya ai fin haka ma zai sani.
"Ni bana son ɓata lokaci a kan abu ne ka sani Ronnie". Cewar Delisha.
Jan dogon hancinta ya yi kafin ya furta. "Sarkin gaggawa ba? To sai a yi hakuri a kan wannan case É—in kam".
Kallon Sweetie ta yi. "Ɗago ido ki kalleni da kyau! Bani da wasa kuma bana ɗaukar wasa, bana son wargi da rainin wayo, yanzun nan zan saɓa maki kamanni ta yadda ke da kanki ba zaki iya gane kanki ba, kada ki bari mu yi haɗuwa ta biyu baki sanya a ranki zaki gaya mun gaskiya ba!!". Ta kai karshen maganar cikin kaifin harshe tare da miƙewa tsaye.
Janyo hannunta Ronnie ya yi a kan ta koma ta zauna yana faÉ—in. "My Delisha ita fa wannan yaya (Black Tiger) ya ce bata gani, so ki dai'na wahalar da kanki wajen faÉ—in ta É—ago ta kalle ki".
Wani É—an iskar kallo ta wurga mata kafin ta sanya kai fuuuuu kamar kunfar teku ta wuce ba tare da ta yi magana ba. Da kallo ya bita har ta fice waje, da alama yana da sanyi hali over.
Shesshekar kukan Sweetien ne ya dawo da kallonsa izuwa kanta daga kallon fusatatciya Delisha mai kan giginya............😅😌
Ita a dole mai fusatatciyar zuciya, da katon katakon hannunta kamar katako ko todi za'a ce ne, goshi kamar durom, amma ba laifi dai akwai ta da madarar kyau, wlh na ce maku mutanen garin yanda kuka san su suka yi kansu saboda kyau. Ni kam na ce bari na bawa Delisha shawara, ta fita harkar Sweetie kafin Kamran Allah ya ɗaura shi a kan mamma ya samu ya gudo ya zo cetarta, idan bata yi sa'a ba a cikin masai zai jefata ta mutu........(😅) Kun san Kamran namu ba wasa ba.........💪🔥
ÆŠan rungumota Ronnie ya yi a jikinsa tare da fara bubbuga bayanta ya hau yin rarrashi, sai yi mata tausasan kalamai yake yi masu tausasa zuciya, ya nuna yana kaunarta, tsantsar tausayinta ya bayyana a saman face É—insa...... To Allah yasa ba basaja kake yi mana ba Ronnie, Allah yasa ba dan ka yaudareta ta gaya maku in da spender yake kake yi ba ato, dan ku É—in ba abin yarda bane.
Cigaba da shesshekar kukanta ta yi bata iya amsa mashi maganar tasa ba..........
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
â¤ï¸ðŸ”¥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 27/9/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘STEP TWO....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
Cigaba da shesshekar kukanta ta yi bata iya amsa mashi maganar tasa ba. Shi kuwa bai rabata da jikinsa ba har sai da ta dai'na kuka, ya tabbatar da zuciyarta ta É—an yi sanyi, ba karya ya lafazata da kalamai masu tsayawa a rai, ya rarrasheta tamkar wata Æ´ar baby.
Bayan ta yi shiru ne ya rabata da jikin nasa, sannan ya ce ta kwanta ta É—an huta bari ya kawo mata abinci da kansa.
Ya kai karshen maganar tare da janyo ɗaya daga cikin luntsuma luntsuman pillows ɗin dake saman bed ɗin ya matso mata da shi izuwa tsakiyar gadon, sannan ya kwantar da ita, sai hamma take yi alamar barci da yunwa take ji. Bayan ta kwanta sai ya miƙe da nufin zai fita.