Sashe 153
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin ɗari ɗarin jiki ta miƙe ta ƙarisa garesa, hannunta tasa cikin nasa, gabaɗayansu sai da suka ji wani irin yanayi na musamman da basu taɓa jin irinsa ba tana ratsasu.
Riƙeta da kyau ya yi suka fara tattakawa zuwa wajen da yake zaton zai samu ruwan.
"Hamma ina jin................
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 2024-11-18.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
39
"Hamma ina jin kamar zan faɗi". A tsorace ta yi maganar, dan ita bata taɓa hawa wannan dutse ba, da dai Mahreen ce sun taɓa hawa ita da Jummar Inna Rabi.
Riƙe hannunta da kyau ya yi, har suka ƙarisa wajen da suka yi alwala, suka dawo ƙasar wannan bishiya.
Sallah suka gabatar ya limancesu, bayan sun idar a maimakon ya tashi su cigaba da tafiya, sai ya zauna a wajen yana naɗe yatsun hannunsa ya sake waresu, da alama askar yake yi, shiru ta zauna tana ta satar kallonsa, ya lankwashe ƙafafunsa a yayin da ya zauna a kansu.
Shiru shiru har tsawon minti ashirin yana zaune, yadda kuka san jikinta dik ta damu sosai, saboda yanda ya lankwashe kafafun nasa ya yi zaman sallah a kan dutse ya yi wani iri, ta tabbata dole zai ji zafin hakan, kawai dai ya zauna ne.
Dik tabi ta damu, hankalinta na'a kan kafafun nasa, sai ta ji kamar ta kai hannu ta ware mashi su, tana son yi mashi magana tana kuma jin tsoro, idan ta tuna cewa ai jikinsa ne, dan haka yafita jin zafin hakan sai taga to ai bai kamata ta yi mashi magana ko ta damu ba, idan kuma ta waiga taga yadda zaman nasa ya kasance sai ta ji kai ta damu.
Daga karshe dai kasa hakura ta yi har sai da ta ce. "Hamma kai kam baka jin zafin irin zaman nan da ka yi ne?".
Shiru bai motsa ba na almost 3 mins, kamar bai jita ba, sai da ta cire tsammanin zai tankata sai kawai taga ya ware kafafun nasa ya yi zaman cin abinci irin na manzon Allah, wato ya dawo da kafafun nasa ta gaba ya naÉ—esu kenan.
Wani irin ajiyar zuciya ta sauke wanda yasa har sai da ya ɗan juyo da gefen face ɗinsa ya kalleta ta wutsiyar ido, bata yi tunanin zai kulata ba, shahada kawai ta yi dama ta yi maganar, sai kuma ga shi ya kula ɗin, ta ji matuƙar daɗin hakan.
Cigaba da zama ya yi har lokacin sallar Isha'i ta yi, a nan ne ya miƙe suka gabatar da sallah, bayan sun idar ta ɗaga hannunta sama ta gabatar da addu'oi sosai, sannan ta shafa.
Miƙewa tsaye ya yi tare da miƙo mata hannu a kan ta kama ta miƙe ya ɗauketa su tafi.
Da sauri ta riƙo hannun nasa, tana miƙewa ya ɗauketa kamar yar jaririya, hannu tasa ta saƙalo wuyarsa, ɗayan hannun nata kuma ta ɗaura saman shoulder ɗinsa, yanzu ba saɓata ya yi a kafaɗa ba kenan.
Haurawa saman suka fara yi garin yana kara duhu, hadari na cigaba da haÉ—uwa. Ita take rike masu da light É—in suna tafiya.
Ta shiga damuwa sosai da tashin hankali na ganin sun yi tafiya mai nisa bai sauketa dan su huta ba, É—ago kanta ta yi daga saman kirjin nasa tana satar kallon face É—insa, in da yasa gaba kawai yake kallo, zuciyarsa tana harbawa da karfi karfi da har take iya jiyo sautin.
Jin sautin zuciyarsa yadda take harbawa ne yasa ta yi tunanin ko ya gaji sosai ne yasa hakan, sam bata yi tunanin kawai yana cikin wani yanayi bane, hakan yasa ta yi ƙasa da murya sosai, cikin girmamawa ta ce. "Hamma ka saukeni ƙasa na ɗan yi tafiya da kafafuna". Tana kai karshen maganar ta mayar da kanta saman kirjin nasa ta kwantar, dan tasan dole zai dawo da kallonsa kanta, so bata san su haɗa idanu, dan akwai hasken wata dake tsakiya, hadarin kuma ta gabas yake.
Aikuwa hakance ta faru, dawo da kallonsa saman face É—inta ya yi, ta datse idanu kamar maras gaskiya.
Dakatawa da tafiyar ya yi yana mai kallonta da kyau. Jin ya dakata yasa ta ɗan buɗe idanunta a hankali, ta kuma fara ƙoƙarin sauka daga jikin nasa, dan a tunaninta ya tsaya ne ta sauka kamar yadda ta buƙata.
Kara ƙanƙameta sosai ya yi. "Hamma sauka zan yi sai mu tafi". Ta faɗa a hankali, taki yarda kuma su haɗa idanu, sai ta ƙaƙalo kallon saman dole, ta wani ɗaga fararen idanun tana kallon wata.
Hakan ba ƙaramin kyau ta kara yi mashi ba, yadda ta ɗaga fararen idanun nan nata sama sai ta kara tafiya da imaninsa sosai.
Shiru bai sauketa ba bai kuma yi wani motsi ba, ya dai tsareta da kallo kuma bai cigaba da tafiyar tasa ba.
Dawo da kallonta a kansa ta yi dan ta saci kallon nasa, ta ji ya tsaya shiru ne, aikuwa tana sauke idanunta suka sarkafe cikin nasa, ita kanta bata san time É—in da abin ya sanyata murmushi ba, É—an siririn murmushi ta saki, bata san ta sake shi ba.
Kwatsam ba zato ba tsammani tana tsaka da murmushi sai jin voice ta yi ya furta. "Murmushin me kike yi?".
Bata yarda shi ya yi maganar ba, dan ita tasan baya magana, a dubu ta É—ago kanta tare da fara waige waige, ga shi cikin harshen fillanci aka yi maganar, daÉ—in muryarma yasa take tunanin ko dai aljani ne ya yi maganar ba mutun ba, nan take sai ta ji tsoro ya dira a ranta.
Ƙanƙame shi ta yi tana zaro idanu tare da jujjuyasu dan neman ta ina aka yi maganar.
Tabbas shi ya yi maganar, dama bappa ya jima yana yi mashi magani tare da addu'ar Allah yasa bakinsa ta buÉ—e, sai kuma ga shi anyi sa'a ta buÉ—e a ranar aurensa.
Sai dai har yanzu ba wai ya dawo cikin hankalinsa bane, no, maganarce kawai Allah ya buÉ—e mashi bakin, sauki tana samuwa a hankali hankali, dan harta idanunsa da suke jajir kamar wuta ma yanzu suna washewa izuwa yadda suke.
Dawo da kallonta a kansa ta yi tana jiran taga reaction dinsa. "Hamma na fasa, dan Allah kada ka sauke ni, ina jin tsoro, na ji kamar wata murya ta yi magana ne". Murya cike da tsoro ta yi maganar.
"Bayan ni babu wanda ya yi magana a nan sarkin tsoro". Ya sake faÉ—a a hankali.
Ai a dubu ɗari ta waro idanunta waje tare da ɗago kanta daga saman kirjin nasa, tamkar kwayar idanunta zasu faɗo ƙasa saboda zarosu da ta yi.
Nan take jikinta ya fara ɓari kamar mai rawar sanyin zazzaɓi, kasa yin magana ta yi, ta rasa shin a duniya take ne ko dai a duniyar mafarki, ita dai tasan bata yi barci ba bare ta yi mafarki, hammansu da yin magana abin da mamaki sosai gaskiya!.
Ganin ta kasa yin magana ne yasa ya kureta da kallon kurillah sosai, can ƙasa ƙasa ya furta. "Lafiya jikinki yake kerma haka?".
Dik maganar da yake yi cikin harshen fillanci yake yinta, zazzakar voice ɗin nan nasa ya fita sosai, yadda kuka san dama yarensa ne ba ara ya yi ba, abin ta yi maruƙar ƙayatarwa.
Har lokacin ƙasa yin magana ta yi, sai ma datse idanunta gam da ta yi, dik da cewa tasan bappa ya ce kowani lokaci bakinsa zata iya buɗuwa, amma abin ya bata tsoro gaskiya.
"Noor lafiyarki kuwa?". Da mamaki sosai a saman face É—insa ya yi maganar, yaga ne jikinta sai kerma yake yi.
Wani irin walkiya ta ruwan sama ce ta haskasu sosai a yadda suke tsaye a wajen, tsawa mai karfin gaske ne ya biyo bayan walkiyar.
A dubu ɗari ta ƙanƙameshi sosai, hannunta dake sakale da wuyarsa ce ta ƙara ƙanƙame wuyar da shi, tamkar zata fashe idanunta saboda yadda ta matsesu, tsananta kerma jikinta ya yi, tsawar ta tsoratata da tsawar ya yi sosai.
Shi kuwa da yake tsaye ko gezau bai yi ba, ko kawar da kallonsa daga saman face ɗinta ma bai iya yi ba, ya shagala da kallonta, ni kuma da tsabar tsokanata na ce anya ba garɗi da manɗo haɗe da daɗin auren nan yasa bakin Prince Jaish namu na amana ya buɗe ba kuwa? Mun fa san komai shiru muke yi! Mu zai renawa hankali! To ni ba zan bari arena maku hankali ba, in gaya maku gaskiya ga dikkan alamu Jaish ya jima da soyayyarta a ransa, tsabar ikkanci yana cikin ciwon ma sai ya nuna mana halin miskilanci da iyashege, to mun gano komai! Idan baya sonta dai kun san ko da baya cikin hayyacinsa ba zai yarda ya karɓi auren ba, zai ce baya so, amma tun da aka fara maganar har aka gama bai ce ko uppan ba, daga nan ni princess Teema na fara zarginsa, yanzu babban tashin hankali na a nan shi ne ya zata kasance idan ya dawo cikin hankalinsa? Zai yarda da ita kuwa? A yanzu dai da baya cikin hayyacin nasa alamu sun nuna yana sonta, ko ya zata kaya idan ya dawo dai'dai? Allah sarki ƴar marainiyar Allah........😥💔
A hankali yayyafin saukar ruwan sama ta fara É—iga mashi a saman kumatun matar tasa wanda ya tsare da kallo. Ganin saukar ruwan yasa ya dawo daga duniyar shagala da kallonta da ya afaka.
Nisawa ya É—anyi tare da É—ago da kallonsa ya fara bin sama da kallo. A hankali ita ma ta É—an waro idanunta domin ta samu damar kallon duniya, saboda ta ji saukar ruwa a saman face É—inta.
Jin da gaske ruwan ne yake kokarin kecewa yasa ta yi hanzarin danne tsoronta haÉ—e da mamakinta ta furta. "Hamma mu tafi ruwan sama yana zuwa". Murya na rawa ta yi maganar.