Sashe 191
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ruÉ—e ta fara faÉ—in. "Wayyo bappana, dan Allah Hamma ka yi hakuri ba zan kara ba, wayyo na tuba kada kace zaka yi mun komai, wlh sharrin shaiÉ—an ne".
Ba tare da furta uppan ba ya fara ƙoƙarin haɗe hannayenta dikka biyu dan ya samu damar yin abin da zai yi mata ba tare da ta hana shi ba. Sai hakuri take bashi amma yaki kulata.
Kamar daga sama suka ji muryar Mahreen a saman dutsen tana faÉ—in. "Hamma kada ka rabu da ita koma me ta yi maka, dan jiya da daddare ta zagan mun idona".
Wai me idon Mahreen ya tarewa mutane ne da kowa idan ya tashi zaginta sai ya zagi idanun? Ga dai gwaggo ma idan ta tashi bata da abin zagi a jikinta face ido, ku gaya mun me idanunta ya yi maku?.
Jin muryarta yasa suka É—ago a tare suka kai kallonsu a kanta, sai kuma ya saki Mahnoor É—in yana juyowa.
Subhanallah wani irin ja da baya Mahreen ta yi tana zaro gulu gulun idanun nata.
Zuba mata idanu ya yi yana jiran yaga ita kuma kalar rashin mutuncin da zata yi mashi dan matarsa ta yi mashi kwalliyar kauna.
"Hamma yau kam ya tabbata kai aljani ne da gaske, ni ma yau kam na yarda, innalilahi Adda Mahnoor kina ganin fuskarsa kuwa?". Ta faÉ—a tana kara zaro idanu.
Juyo da kallonsa a kan Mahnoor ya yi, ya watsa mata irin kallon nan na ai kinga abin da kika jawo mun.
Kawar da kanta ta yi tana guntse dariya. "Mahreen ba aljani bane kwalliya ne fa". Tana kai karshen maganar ta kwashe da dariya kamar zararriya.
Ai ita ma Mahreen me zata yi idan ba dariya ba. Bata san lokacin da dariyar ya kubce mata ba, Hamma ya zama kamar mayaudaran bokaye, subhanallah.
Da gudu ta sauƙo izuwa wajensu. "Hamma kaga face ɗinka kuwa? Wlh kamar warthrog". Tun bata ƙarisa isowa wajensu ba ta faɗi hakan.
(Sorry ban san sunan warthrog da hausa ba, amma wata dabbace mai fuska yana ɗan yanayi da dorinar ruwa haka, yana da kananan kawo ta wajen kumatu za'ace ne ko baki ne oho dai😂)
Ɗaure fuska ya yi, yau har da Mahreen ɗinsa ma ta juya mashi baya, ita da bayan bappa ita ce mutun na biyu da ta fara karɓarsa a garin, ta yarda da shi ba maye bane kuma ba aljani bane, amma yau ta juya mashi baya, to gaskiya wannan kwalliyar da Noor ɗinsa ta yi mashi ya munana.
"Hamma wlh yau ni ban san ma da me zan ce ka yi kama ba, amma dai idan mutun ya ganka da daddare hasken farin wata na haskaka zai iya yin fitsari a wando saboda tsoro". Cewar Mahreen. Tana magana dariya kamar zai kasheta.
Shiru ya yi yana mamakinta, ita fa wato bata san idan ta yi nata kwalliyar tana fin wanda matarsa ta yi mashi muni da razana bayin Allah ba, amma ta tsaya tana yi mashi dariya dan rashin kunya. Amma kuma fa wlh Jaish ya yi kyau da kwalliyar........😂
(Nima na ɗana dariyar ne, yo hauka ake da ba zan yi dariya ba?😂 Irin wannan kwalliyar?🤔 Kwallin mafa a kasar ido aka saka mashi 🤔 😂 ina ma ace akwai wanda zai yi masu video ya kaiwa Yah Jawad ya ga abin da yake faruwa😂)
"Wai ke Mahreen mema ya dawo dake daga hadda yanzu? Lokaci ya yi ne?". Ya faÉ—a babu wasa a tattare da shi.
Tana ta tikar dariya ta ce. "Inna Rabi ce ta ce mu tafi gida kanta na ciwo yau shi ne na dawo".
"Amma ni fa daÉ—i na ji da Inna Rabi ta ce mu tafi gida, ba ga shi na zo na ganka na sha dariya ba, amma waye ya yi maka kwalliyar?".
Da sauri Mahnoor ta juya zata bar wajen, dan ta ji Mahreen ta tambayi waye ya yi mashi kwalliyar, so tasan zai tuno da ashe punishing É—inta zai yi.
Capko hannunta ya yi yana faÉ—in. "Zo nan, ina zaki je?".
Katsesu Mahreen ta yi da cewa. "Hamma ita ce ta yi maka kwalliyar ko?".
Jinjina mata kai ya yi alamar e.
"Wlh Hamma kada ka kyaleta, dama jiya da daddare ta yi mun laifi, ka zaneta bari na je na É—auko maka bulala mai kyau da zai shiga jikinta sosai ka zaneta da shi, daga nan na je na É—auko maka sabulu na zo na wanke maka fuskar".
Jama'ar kun ji mun Mahreen da ƙoƙari, matar mutun tana tsaye a gabansa ki ce zaki kawo sabulu ki wanke mashi face? Kai amma yar nan sai shirin Allah.
"A'a gajin bappa, ke dai jeki ki kawo sabulun kawai". Ya faɗa yana hararar Mahnoor dake ta ƙoƙarin guntse dariya.
"Hamma bulalar fa? Ko ka fasa dukanta ne?". Yadda kuka san wata ta Allah haka ta yi maganar, irin ta damu a zanen Mahnoor É—in.
Kai ya girgiza mata kafin ya ce. "A'a ban fasa zaneta ba, amma ba sai kin kawo mun bulala ba, ina da bulala a gida a É—akinmu, in mu koma zan zaneta a can".
A hanzarce ta ce. "To in É—auko maka bulalan É—akin naku sai ka zaneta a nan?".
Nan ma girgiza kai ya yi. "A'a ki bari sai mun koma zan zaneta".
Turo baki ta yi. "To Hamma ai lokacin da zaku koma kila na tafi islamiyyar yamma, kuma ni ina son in ga ka zaneta a gabana ne".
"A'a ke baki san matar aure iya mijinta ne kawai yake zaneta kuma shi kaÉ—ai zai gani ba? Ke ba zaki gani ba, amma dai zan zaneta har da rabonki na zagin maki ido da ta yi".
Shiru ta É—an yi kamar mai mazarin wani abin, a fili ta maimaita ba'a zane matar aure sai iya mijinta kawai, wani side na heart É—inta ne ya ce mata to kenan kema yakamata ki yi aure ko dan Inna Rabi ta daina zaneki idan baki iya karatu ba, tuna haka yasa ta ce dole ta gayawa bappa ita ma ya yi mata aure.
Ganin ta luluƙa duniyar tunani ne yasa ya sake ce mata. "Jeki ki kawo mun sabulun ko?".
To ta amsa tare da wucewa. Da kallo suka bita har ta bar wajen, tana ɓacewa ganinsu a tare suka dawo da kallonsu a kan juna.
"Kin ga abin da kika ja mun ko?". Ya faÉ—a yana janyota jikinsa.
"To Hamma ba sonka nake yi ba yasa na yi maka?".
"Da gaske?". Yadda ya yi maganar sai ya burgeka, kamar ba shi ya yi ta ba.
Kai ta gyaÉ—a mashi alamar e tana zura hannayenta ta baya ta rungumosa da kyau, Allah sarki yanzu fa ya koya mata sonsa sosai, ta mance da wani soyayyar hamma Faisal, shi kawai take gani ta ji daÉ—i.
"To ni dai gaskiya wannan son bai mun adalci ba, kawai sai ki saka ana yi mun dariya".
"Ka yi hakuri ba zan sake ba, amma kuma ai da na yi maka mai kyau zaka yi kyau sosai".
"Allah ko?". Yadda ya faÉ—i hakan tasan da biyu, hakan yasa ta É—ago ta kallesa. Aikuwa tana É—agowa ya sake waist É—inta ya kamo jajir É—in kumatunta ya kai É—an bakinsa samansu ya fara goge mata janbakin a samansu.
Gata fara tas sai janbakin ta fito sosai, ƙoƙari kwace kanta ta fara yi, amma ina sai da ya bi ya ɓata mata ko'ina na face ɗinta, ta yi wani jajir da ita.
ÆŠan saketa ya yi yau karo na farko a rayuwarsa ya É—an saki É—an siririn murmushi yana kallonta.
Da farko taso ta saka mashi kuka, amma ganin murmushinsa a karo na farko yasa ta mutu da kallonsa ta manta da cewa kuka zata yi. Ya ilahi ya lilliahi jama'a madarar kyau na zuba a time da Jaish ya yi murmushi, dole ma ta tsaya tana kallonsa, sai yau ta ga tsantsar kyan dimple ɗinsa, wani irin tsantsar sonsa ne ya ƙara ratsa dikkanin ilahirin jikinta har izuwa cikin farfajiyar zuciyarta.
Bata san lokacin da ta matso ta faÉ—a jikinsa tana kai É—an latsarta saman dimple É—insa ba.
Sai a lokacin shi ma ya farga da ashe ta saka shi murmushi, riƙo hannunta ya yi ya manna a ɗan bakinsa ya sumbata. Ƙasa ƙasa ya furta. "Ina sonki sosai Noor".
"Nima ina sonka Hammana".
Sai a lokacin tunanin bappa fa yana kusa bai yi nisa ba ya faÉ—o mashi a rai, hakan yasa ya É—an saketa yana jin wani irin sanyin daÉ—i na ratsa shi na kaunarta.
A haka Mahreen ta dawo ta samesu. Hannunta na riƙe da sabulu, tana isowa wajen ta ce. "Hamma zo na wanke maka fuskarka da ruwan kogin nan".
Miƙa mata hannu ya yi a kan ta bashi sabulun. Ba musu ta miƙa mashi tana jiran ya karisa bakin ruwa ta wanke mashi.
"Jeki wajen bappa bari zan wanke da kaina". Ya faÉ—a idanunsa a kan Mahnoor dake ta sakin murmushi saboda daÉ—in dake ratsata, yau taga murmushinsa.
"Hamma to meyasa ba zaka kawo in wanke maka ba?". A shagwaɓe ta faɗa.
Girgiza kai ya yi. "Zan wanke da kaina, ke dai jeki bappa na kiranki".
Oh ni har da yi wa bappa karya, ko yaushe ya kirata? Jaish fa ya canza, garinsu Mahnoor ya canza yaron Mommarsa har da karya saboda soyayya ta rufe mashi ido, kai jama'a.
To ta amsa da shi tare da wucewa, amma bata so ace bata wanke mashi ba kam, sai dai kiran da bappa ya mata ya fi mahimmanci, sai bata tsaya ja da shi ba ta wuce kawai.
Sai da ta ɓacewa ganinsu sannan ya miƙa mata sabulun. "Wuce ki wanke abin da kika zana". Cike da kaunarta ya yi maganar.
Karɓa ta yi still tana murmushi. Ɗan rungumota ya yi. "Murmushi yana yi maki kyau sosai Noor". Yana kai karshen maganar ya saketa.
"Hamma ban taɓa tunanin murmushi yana da kyau ba a duniya sai da naga naka yau, kai ni nama rasa ta ya ya zan kwatanta maka".
Hannunta ya riƙo suka karisa bakin kogin yana faɗa mata nata murmushi yafi nasa kyau.
Tsugunawa ya yi a bakin ruwan, a kusa da shi ta tsugunna sai ya juyo suna fuskantar juna.