Sashe 178
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bashi da wata zaɓin da ya wuce ya kama hanya ya bi bayan shanunsa su cigaba da tafiyarsu, haka kuwa aka yi, ya bi bayansu suka tafi ya barosu tsaye a wajen a galabaice, ga kishin ruwa da yunwa, ga kuma mangariba ta kawo kai. Bawan Allah ya so ya faɗa masu su gudu su bar wajen, amma ba halin yin hakan.
Da yake suma a yanzu sun fahimci satosu aka yi sai suka fara ƙoƙarin barin wajen, amma saboda ƙoƙari irin na Khadija sai da ta fito masu da akwatin kayansu daga cikin motar, sannan suka nufi barin wajen. Wannan shi ne sanadiyar rashin lafiyar Zee da kuka ji wannan mata mai restaurant ɗin tana ce mata ta je ta kwanta ta huta har sai ta kara samun lafiya, to wannan shi ne silar rashin lafiyar.
Cikin garin Abuja suka nufa, dan babu nisa da su. Sai dai basu iya ƙarisawa ba suka samu waje a bakin hanya suka zauna suna mai da numfashin, yunwa da ƙishirwa ya fi karfin. A nan Allah ya jefo masu wannan mata ta zo wulgawa ta wajen, shi ne ta ga sun, ta tausayi masu yasa ta tsaya ta tambayesu me suke yi a nan, Khadija ce ta iya faɗa mata abin da yake faruwa da su.
Baiwar Allah da yake ita ma Æ´ar arewa ce, yar Kano ce sai ta tausaya masu, ta kuma ji daÉ—in ta ga Æ´an uwanta yan Kano, kun san kanawa fa akwai halacci batu na Allah wlh, suna da halaccin sosai.
Wannan shi ne a takaice yadda aka yi suka koma hannun matar nan mai restaurant, ta kula da su tamkar ta sansu, ta yi masu halacci da kyautatawa, ta yi jinyar Zee har da saya mata magunguna, akace na Allah basa karewa a duniya, Zee tana son tayata aiki ma ta hanata wai sai ta samu lafiya, to kunji abin da ya faru.
Mu koma kan labarinmu.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
KINGDOM OF POWER.
Kwance yake a saman bed É—in mommarsa, ya yi nisa a cikin barcin da yake yi, da alama barcin ta yi mashi daÉ—i sosai, yana lume cikin lallausan bargo mai jikin mage, kyakkyawan arab hairn nan nasa ta sauko har ta rufe mashi idanu, kamar dai kullum ya yayyanke bakin gashin ya dai'daita, kai guyson dai kyau iya kyau ne, madaran kyau babu sirki.
A kunne Mummyn Gimbiya Chuchu ta fara faÉ—a mashi. "Happy birthday to you our Guyson, happy birthday to you".
Auta dake saman bed ɗin ita ma ta ɗayan gefensa ne ta karɓi zancen mummyn da cewa. "Happy birthday my yah Omar, ka tashi yau ranarka ce".
Su Mommar dik suna cikin ɗakin, idan baku manta ba dama shi guyson ai ɗan ɗakin mummyn Chuchu ne, so ita ta fara yi mashi celebrate ɗin, ta shirya mashi small party a part ɗinta wanda family ne kawai zasu hallata, ta so a lokacin birthday ɗin nan nasa su shirya gagarumin party, amma sanin kanku ne yanzu kingdom of power babu kwanciyar hankali, so dole dik abin da zasu yi su rinƙa takaitawa ko dan Akka da take cikin damuwa, wannan dalilin yasa ba'a shirya gagarumin party kamar yadda ta so ba.
A hankali ya fara motsa idanunsa, bai kai ga warosu waje ba ya saki wani irin ƙayataccen murmushi wanda ya kara fito mashi da tsantsar kyansa, dimple ɗinsa dikka suka lotsa.
Auta da Chuchu har suna rige rigen sanya hannunsu a ramin dimple É—in nasa, gabaÉ—aya Æ´an'matan King suna a cikin É—akin, dik sun zo tayasa murnar birthday.
"My mummy yaushe wai na kara shekara ne?". Ya faÉ—i hakan ba tare da ya waro idanunsa ba, yana magana yana turo baki.
"Wake up my son, today is ur day". Ta faÉ—a tana sanya hannu ta É—agosa.
Yana turo baki ya miƙe, sai kuma ya kwantar da kansa a jikinta yana waro idanunsa waje.
Ganin gabaÉ—aya Æ´an uwansa a cikin É—akin ba karamin sanyaya mashi zuciya ya yi ba, a hanzarce ya kara waro idanunsa waje, yalwar murmushi ne ta kara mamaye face É—insa.
Cikin tsantsar farinciki ya ce. "Momma all of u kun zo ne saboda yau it is my birthday day?".
Jinjina mashi kai ta yi alamar tabbatarwa, wani irin daÉ—i ne ya karara mamayesa. ÆŠago kansa ya yi ya kalli uwar gayya wato mummy.
"Mummy tun ina Dubai kullun ke kike fara yi mun celebrate na Birthday ɗina, baki taɓa yin missing ba, i really love u my Mummy".
"Love u too my son". Ta kai karshen maganar tare da manna mashi sumbata a goshi, kara sakar mata murmushi na musamman ya yi kafin shi ma ya bata hot sumbata a kumatu. Mommarsa har mamaki irin kaunar dake tsananin mummyn Chuchu da Guyson take yi.
Tun yana jariri take bala'in sonsa, daga nan har Dubai take tafiya dan ta je ganinsa, ko da yake dama da shi da Auta sun fi sauran yaran momma dikka farinjini, ba komai ne yasa hakan ba kuma face yadda suke karrama É—an adam, suna son mutane, kun ga dai yadda Auta take girmama har warriors É—in cikin kingdom É—in.
Mommarsa ce ta ƙariso wajen tare da miƙa mashi hannu. "Zo mu je kayi wanka ka shirya".
ÆŠan make kafaÉ—a ya yi. "Momma ni dai a'a, sai dai idan ke zaki yi mun wankan".
ÆŠan zaro idanu ta yi. "Omar baka canza hali ba ko? Kana da 17 to 18 years É—in ne zan yi maka wanka?".
Kai ya gyaÉ—a mata tare da karawa da cewa. "Ni momma in dai ba zaki mun ba yau ba zan yi wanka ba da datti zan zauna".
Mummy ce ta ce. "A'a kwantar da hankali É—an lelena, Rahilarh maza haÉ—a ruwa ki wanke mun shi fes bari na kawo mashi kayan da nake son ya sa".
"Good my mummy, that's why i really love u". Ya yi magana tare da rungumarta.
Ɗan siririn hararar wasa Mommarsa ta watsa mashi kafin ta nufi toilet, bata isa ta yi wa mummy musu ba, dan zaman amana suke yi, kuma mummy ita ce babba da ita wato uwargida kenan, bada ban ita ba aikuwa ba zata yi wa Guyson wanka ba, babba da shi ɗin, amma fa ita momma bata sani ba wlh a Dubai Ramish yi mashi wanka yake yi, sai ma idan bashi da lafiya har su Dr Raj wanka suke yi mashi, to shi ya saba shiyasa baya ma jin kamar ya girma, su suka saba mashi, kun san idan ciwon nan nasa ta tashi fa jariri yake koma masu, su Ramish su yi ta fama kamar masu jego sabbin haihuwa.........😅
Sai yi mashi congratulations su Fanan suke yi, Allah ya gani Fanan tana kaunarsa sosai har cikin ranta, sai ta rinƙa ganinsa kamar Jaish ɗinta, shi ma dik yana balai'n kaunarsu.
"Mummyna ina Yah Jaish da Yah Jawad su basu zo yi mun congrats ba? Kuma shi Yah Jaish ma tun da na zo bamu haÉ—u ba, idan na tambayi momma ina yake sai ta ce mun zai zo mu haÉ—u, na je part É—insa ya fi a kirga bana samunsa, shi ma Yah Jawad bana wani ganinsa sosai". Kamar zai yi mata kuka ya yi maganar.
Allah sarki ya sosawa Fanan in da yake yi mata kaikayi, nan take face É—inta ya sauya, wani kuka ta ji ya zo mata, sabon kewar Jaish É—inta ne ya dawo mata, sabon tunaninsa ya dawo mata, dik sai ta shiga babin sabon damuwa.
"My son Jaish ya yi tafiya ne, amma soon zai dawo, shi kuma Jawad ina ga aiki ne ya yi mashi yawa yasa baka ganinsa, amma ka yi hakuri zasu zo su yi maka ko da zuwa gobe ne". Cewar Mummyn Chuchu.
"Mummyna kin san fa last year a lokacin da nake school da Birthday É—ina ya zo Yah Jaish baya Dubai, yana kasar China, yana tsaka da aiki ma ya dakatar ya zo mun congrats a Dubai, ya zo da safe ya koma da yamma, ni gaskiya ina jin dai akwai wani abin, dan ni nasan babu abin da yake hana Æ´an uwana zuwa gareni dik wuya dik daÉ—i". Kamar zai yi mata kuka ya yi maganar.
Auta ce ta ce. "To Yah Omar baka yi korafi a kan saura ba sai a kan Yah Jaish É—ina? Ai su Yah Ramish ma basu zo ba". Ta kai karshen maganar ita ma kamar zata yi kuka. Bata son ta ji za'a kawo laifin Jaish a waje, yanzu sai ta karesa.
"To waye ya ce maki su Yah Ramish ba zasu zo ba? Ki jira mana ki gan......"
Bai idasa maganar ba idanunsa suka sauƙa a kan Ramish and Bilal dake tsaye a bakin door room ɗin suna kallonsa.
Ai bai san lokacin da ya miƙe daga jikin mummy a miliyan ya diro ƙasa daga saman gadon ba, da gudu ya tafi wajensu, yana zuwa ya daka wani uban tsalle ya haye jikin Ramish da ya buɗe mashi hannayensa.
Ai ita ma Auta a miliyan ta miƙe ta nufesu, bakin unexpect kenan, ko King bai san da zuwansu ba, sun yi masu bazata, murna a wajen kanne da iyayen nasu ba'a magana.
"Yah Ramish is that u?". Ya faÉ—a cike da murna sosai.
Shi kuwa Dr Raj yana parlourn a zaune, ya ce su fito su same shi a wajen, murnar birthday suka zo taya Guyson sai su halacci É—aurin auren Yah Rizwan and Chuchu.
Kash ba dan wannan matsala da kingdom of power take ciki ba ai da kunga birthday da ba'a taɓa shirya party irinsa ba, da an tashi kan jama'a, amma ba komai akwai gaba ai.
Momma da ta fito daga cikin toilet a yanzu ne ta saki wani irin haÉ—aÉ—É—en murmushi kafin ta ce. "Ramish da gaske ku nake gani?".
Jinjina mata kai ya yi. "Mune our Momma". Ya faɗa ƙasa ƙasa cikin nutsuwa.
Mummy ce ta sauko daga saman bed É—in ita ma. "Wow wannan shi ne ainahin surprised É—inmu, ina Dr Raj?".