Sashe 16
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da zarar sun dimfari waje to tun daga farko hanyar jama'a suke fara kafesu da idanu, kirazansu na dukan uku uku har motocin su wucewa ganinsu! Suna matuƙar ɗaukar hankulan mutane na wuce misali. Sai dai fa ganinsu ba alkhairi ba ne sam sam a cewar jama'ar wannan birni, duk wanda yake cikin wannan birni babu wanda yake sha'awa da kuma fatar yin ido huɗu da su, suna da kyau da ban sha'awar gani a ido, amma kuma ganin nasu yana matuƙar gigita duk wata halitta dake a cikin wannan birnin, yana razana ƙwaƙwalwar manya da yara, yana tsantsar birkita mata da maza, suna dimfarowa waje zaka ga gabakiɗaya kowa ya sha jinin jikinsa, hankula sun tashi, masu ɓari kayansu suna yi, masu sakin fitsari a wando suna yi, masu ruwan hawaye suna yi, wannan ma a iya wucewa kawai motocin zasu yi, ba tsayuwa zasu yi ba, amma har wani ɓarin abin hannunsu mutanen suke yi, wata ma ko da abinci ta ɗauko bata sanin time ɗin da abincin yake kifewa ya zube saboda tsananin fargabar wucewar motocin. TO SU WAYE SU? MEYASA JAMA'AR WANNAN BIRNI SUKE TSORONSU HAKA? PRINCESS TEEMA CE KAWAI ZATA BAKU WANNAN AMSA, DAN ALKALAMIN TA NE KAWAI ZAI RUBUTA MUKU KOMAI, KU DAI KU KASANCE DA NI DAN JIN KOMAI DALLAH DALLAH!!.
Waƴannan dankara dankaran tsadaddun motoci guda hamsin ne ciff, dukkansu bakaƙen ne kirin, gudaɗaya ne ya kasance FARI kal a cikinsu, da alama ma tsadadden fenti na daban aka yi mishi, dan irin farin shi na daban ne, up white ne sosai. Kai tsaye suka nufi wajen wani tafkeken gida wanda bama zaka ce mishi gida ba, sai dai gari guda, gida ne da babu makamancinsa ma a wannan birni. Wani irin tampatsetsen gate ne wandan girmansa ma kawai abin kallo ne, shi ne a manne a kofar wannan aljannar duniya, daga gefe da gefe gate ɗin gumakai ne na bakar damusa ya buɗe baki aka sassaƙa, sun yi zaman kasaita tare da wage baki, ga zabga zabgan hakwara a waje, wannan makeken gate ɗin da zallar gold akayi ta.
A saman aihanin kayin gate É—in shi ma da zallar gold aka yi gunkin bakar damisa a wajen, daga kasar gunkin an yi rubutu da manyan baki wanda ya kasance shi ma da zallar gold aka yi shi. Ba komai aka rubuta a wannan waje ba kuma fa ce ðð‹ð€ð‚ðŠ ð“ðˆð†ð„ð‘ ð„ðŒððˆð‘ð„, wato Daular black Tiger. Gate na shiga cikin gidan har guda huÉ—u ne, gate na farko an yi shi ne tamkar na kariya daga mayaÆ™a, saboda yanayin yanda yake a dafe babu abin da zai iya fasa shi.
Gate na biyu ma kusan haka ne, jikinsa ma dukka kifiyoyin yaki ne wanda zai nuna maka cewa gidan zaratan jaruman mayaƙa kazo.
Gate na uku kuma fashion gate ne mai bala'in kyau, sai gate na karshe da zai sadaka da cikin Daular, ya kasance gate ne da aka yi shi shi ma da zallar gold kamar gate na farko, sai É—aukar idanu yake yi, yana wani walwali na wuce misali, a kowani gate sai da aka yi irin rubutun dake jikin gate na farko, wato ðð‹ð€ð‚ðŠ ð“ðˆð†ð„ð‘ ð„ðŒððˆð‘ð„.
Daular black Tiger, Daula ce mai matuƙar girman gaske wanda ya amsa sunansa Daula, fili ne mai girman ikka 150, idan ana magana ikka 150 ya kai wani garin mai girman gaske, Daula ce wanda a cikinta akwai dogaye gine ginen zamani na gani a faɗa, har ta high rise building akwai a cikin ta, sannan akwai kanana kananan gine gine, har da bukkoki da akwai a ciki, suna da yelwar abubuwa da dama ciki
Black Tiger, shi ne sarkin wannan daula dama birnin ðƒð€ð‘ðŠ ð–ðŽð‘ð‹ðƒ bakiÉ—aya, shi ne yake mulkan kowa dake cikin birnin, black tiger da yawan mutanen garin suna cewa ba mutun bane, wasu su ce mutun ne wasu akasin haka. Sai dai kaso 80 cikin É—ari sun fi raja'a a kan cewa shi ba mutun bane shi aljani ne!. Ko me dalili?.
Babu wanda ya taÉ“a ganinsa ido da ido! Babu wanda ya taÉ“a jin sautin muryarsa! Yana mulki ne son ransa! Yana juya duk wanda ya ga dama! Bakin azzalumin ne number É—aya! Mulkin zalinci yake gudanarwa! Zallar rawanin zalunci ne a É—aure a kansa wanda babu É—igon adalci ko kaÉ—an!! Sai dai idan ka bi ra'ayinsa zaka zauna lafiya! Akasin haka kuwa, watar tashin hankali da shiga bala'in ka ne ya tsaya kai da danginka! Baya kisa kai tsaye idan ka yi mashi ba dai'dai ba! Sai ya azabtar da rayuwar bawa fiye da tunanin mutun kafin ya kashe shi! Ba ruwansa da wata doka! Hukuma bata isa ta tinkari ðƒð€ð‘ðŠ ð–ðŽð‘ð‹ðƒ ba! Shi ne hukumar kansa! Shi ne shugaban Æ™asa, gwamna, minister, Sarki, da duk sauran jami'an doka! Shi ne komai na birnin nan! Shi ya kafa É—aularsa da kansa! Da dukiyarsa ya gina komai dake cikin birnin! A baya shekaru da dama da suka shuÉ—e wajen daji ne! Shi ya zo ya kafata tare da kawatata da É—unbin dukiyarsa! Yana da dukiya fiye da tunaninku.
Sannan ƙasar DARK WORLD tana da ɗunbin albarkatun ƙasa irinsu ɗanyar gold, ɗanyar manfetir, aluminum na haɗa baturan mota! Kai suna da tarin albarkatun ƙasa sosai, so ta hakan ya tara ɗinbin dukiya na wuce misali, shiyasa harta gate na shiga daularsa ma ɗanyar gold ce, saboda suna da ita wadatatciya a ƙasar, duk wata ƙasa da ta yi yunƙurin shiga DARK WORLD domin ta cucesu ta kwashe masu albarkatun ƙasa to fa Black tiger sai ya yakesu, sai ya kifar da su komai girman daularsu, bashi da imani sosai, yana da tarin sadaukan warriors fiye da tunaninku, yana ji da su, dan sune suka sa yake murza kambun RAWANIN ZALINCI son ransa, sune suka sanya ake TSORONSA over.
Abu na farko da yasa jama'ar wannan birni suke kiran black tiger da bakin azzalumi shi ne, in dai mace ta haifi yaro namiji a cikin birnin DARK WORLD to fa babu ita babu wannan yaron, tun yana jajiri black tiger zai sanya a ɗaukosa, tun yana ƙarami bai san komai ba zasu fara horar da wannan yaro, haka zai taso ɗaya daga cikin mayaƙan DARK WORLD, uwarsa kuwa sai dai idan ya girma ya zo wajenta in yana ra'ayi, amma ba shakka mukarraban black Tiger ke renan yara maza su mayar da su mayaƙa, hakance ta bashi damar tara uban ɗinbin mayaka da yake amfani da su wajen kara karfin iko ya kuma yaki duk masarautar da bata yi mashi ba, haka zai yakesu ya kuma zauna lafiya ya ci banza.
Duk in da ya sami labarin masaurata sun girma suna da karfin iko, to shi kuma yana haÉ—a dakaru ne su je su yake su, dole ya tilastawa masarautu su yi mishi mubaya'a, hakan tasa karfin ikonsa a kullum sai kara hauhawa yake yi, dole dole idan ya É—aura idanuwansa a kan masarauta sai sun dawo karkashin kafarsa! Ko su so ko suki! Zai saka musu karfin damtse! Yana da dakarun yaki Æ´aÆ´an mutane da ya tattaro dan zalinci sosai, an horar dasu ta yanda basu san ja baya a yaki ba, basu da imani ko É—igo a ransu, duk da cewa kullum suna cikin kayan yaki, amma ganinsu kawai babban tashin hankali ga É—an adam mai rai, idan mutun yana da zuciya a kusa, take zai mutu idan ya yi arba da dakarun yakin ðð‹ð€ð‚ðŠ ð“ðˆð†ð„ð‘. Haka fa yake raba Æ´aÆ´a maza da iyayensu tun suna jarirai dan mugunta, amma ba ruwansa da Æ´aÆ´a mata, in zaki haifi mata É—ari a birnin babu ruwansa da ke, mafiya yawan Æ´an'matan birnin basu da aure, saboda duk ya tattare mazan ya mayar da su warriors É—insa, sai dai ya turasu yaki a kashe na kashewa a yaki, gobe baya hanashi idan aka haifo maza ya tattara, kamar bai san darajar rayuwa ba shi dai. Kuma fa idan suka je yaki suka yaki masarauta baya barinsu haka kawai, dan mugunta sai ya tabbatar ya kwashe masu warriors É—insu sun dawo masarautarsa dan ya kara karfi, ya kara tara tulin mayaÆ™a ta yadda zai sa a cigaba da jin tsoronsa yana azabtar da mutane son ransa. Wannan shi ne ga mari ga tsinka jaka hmmmmm.
Sai dai kana da damar da zaka so yarinya a cikin birnin har ma ku yi aure a matsayinka na warriors, idan ba yaki za'a tafi ba zaka iya kasancewa a tare da ita har ku samu ciki, kuna haifar É—a namiji Black Tiger kuka haifawa, idan kun haifi mace kuma to wannan takuce, ku reni kayarku ku bata tarbiya yadda kuke so, idan aka kashe mijinki a wajen yaki kuma adalci É—aya yake yi wa mace, shi ne ya É—auki nauyinta ci da sha da komai na bukatun yau da kullum.
Shi fa bai tsaya iya nan ba, ina ina zalincinsa ya wuce haka. Daga ta cikin gidansa ko in ce daularsa kuma........ Yana da zaratan maza Æ´an Wrestling wanda su horo na musamman ya sa master ya basu, su ya ajiye sune saboda nishaÉ—insa, a ko da yaushe ana zubo sabbin Æ´an Wrestling É—in, matasa masu jini a jiki ake kwasa a É—auki tsawon watanni ana basu training É—in Wrestling sosai. Su Æ´an Wrestling É—in yana ajiye su ne duk ranar da yake cikin nishaÉ—i, sai ya sanya biyu Wrestling, duk wanda ya faÉ—i, to kashe shi za'ayi, dan a rayuwarsa ba kalmar da ya tsaya irin kalmar faÉ—uwa, shiyasa duk ranar da ya fitar da sanarwa za'ayi Wrestling a birnin gabaÉ—aya hantar Æ´an Wrestling É—in sai ya kaÉ—a, saboda sun san dole É—aya daga cikin sai ya faÉ—i, haka kuma wanda ya ci shi zai kashe wanda ya faÉ—in a gaban kowa da kowa! Abu ne wanda aka saba yin shi ba sau É—aya ba sau biyu ba!.