Sashe 60
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
My people's guy ɗin nan ya haɗu maƙurar haɗuwa, skin ɗinsa yadda kuka san Korean guy, tamkar madara, a kwance luf, ya ji hutu har ya gaji, hancin nan nasa masha Allah kawai zan iya cewa, wayyo ɗan bakinsa ɗan ƙarami da shi, lips ɗinsa na ƙasa yana da ɗan kauri kaɗan, na sama kuma ɗan pelem pelem design of heard, yawancin maza zaka ga lips ɗinsu yakasance red color, amma shi wannan guy ɗin nasa pink color ne kamar na mata, kun san mata aka fi sani da pink lips, to shi nasa gaskiya pick ne mai matuƙar ɗaukar hankali sosai, yadda gashin kansa yake kwance mashi a gaban goshinsa ba'a magana, bakin kirin da shi yana wani shaki, ba ƙaramin kyau ta ƙara mashi ba, face ɗinsa ta fita ras, kumatunsa ɓul ɓul dai'dai da su, tamkar bai taɓa fita waje ba, hasken fatarsa yana da matuƙar ɗaukar hankali, gashin gerarsa tana nan yadda kuka san zana mashi ita aka yi, tana kwance luf sosai, garasan wajen sajensa basu da yawa sosai, ƴan dai'dai suke a kwance luf, kai guy ɗin nan fa kyansa ya zarce tunaninku, ga wasu zara zaran eyelashes kamar wanda ya sanya na kanti. Kyakkyawar lallausan wuyarsa tana da tsawo ɗan dai'dai, gata a cike da tsoka, sai wani ƴan jijiyo da suka ƙarawa wuyar kyau, sun mashi kamar kwalliya.
ÆŠan tsuke fuska ya yi sosai kafin ya fara motsawa a hankali, da alama baya son haske a lokacin barcinsa.
Idanunsa a rufe ruf ya ɗan motsa lips ɗinsa kaɗan, nan take wasu haɗaɗɗun dimples masu matuƙar ɗaukar hankali suka lotsa a kumatunsa gefe dukka biyun, saura kaɗan na sume saboda wani irin kyan da fuskarsa ta ƙara yi. A hankali kamar baya son motsa bakinsa ya furta. "Why dad?". Haƙiƙa daɗin muryarsa zai iya sanya mutun ya yi shekara yana sauraron maganarsa, in dai ba zai gaji da yin magana ba to haƙiƙa jama'a ba zasu gaji da sauraransa ba saboda tsananin daɗi da kuma laushin muryarsa, gata a sanyaye. Sai dai a kaifafe voice ɗin take, lion voice ke garesa, harshensa da kaifi sosai.
Wani irin cool murmushi daddyn nasa ya saki, shi kansa dad ɗin abin kallo ne, hadaɗɗe ne sosai duk da tsufa ta fara bayyana a tattare da shi, jajir yake tamkar ka taɓa jini ya fita, fatarsa luwai luwai. "Wake up, now is our time".
"Dad". "Son". "Dad". "Son" "Dad". "Son". Idan ya ce dad sai dad ɗin ya ce son, abin nasu gwanin ban dariya. Ganin daddyn nasa ba zai amsa masa bane sai dai ya ce mashi son sai ya fara ƙoƙarin waro idanunsa dan ya ga daddyn su fuskanci juna.
Tamkar baya son buɗe idanun nasa haka ya warosu waje, da alama barci bai ishesa ba............. Subhanallah!! Tsarki ya tabbata ga Ubangijinmu, shin kunga irin wannan haɗuwa kuwa my people's? Idanun guy ɗin nan wani irin idanu ne kaifafa masu cike da gwarjini, tamkar eagle eyes, ga wani shining da suke yi, farin cikin idanun nasa bai yi fari tas ba, ya yi milk milk haka, kwayar idanun nasa kuma hazel ne masu matuƙar kyau da ɗaukar hankali, idanun nasa kaifafa ne sosai da sosai, ba kowa zai iya juriyar ganinsa ido cikin ido ba, da wuya a samu mai kure mashi kallo cikin idanun su ga juna kenan, ga idanun nasa dara dara, kila idan baya kallon mutun mutumin yakan iya kallon cikin idanun nasa, amma su kalli juna ido cikin ido abu ne mawuyaci gaskiya, saboda kaifin idanun da kuma gwarjininsa.
Yana buÉ—e idanun nasa sai kan daddyn nasa dake zuba mashi murmushi mai kwantar da hankali. "Dad why are you always d........." Hannu dad É—in ya É—aura mashi a saman bakinsa tare da cewa. "Your mum is waiting for you, zata fita office ne".
Wani irin kallon kauna ya wurgawa daddyn nasa kafin ya ɗan kawar da kallonsa yana ɗaure tiger face ɗinsa, dama fuskar a ɗaure, sai ya ƙara ɗaureta.
Hannu daddyn ya miƙa mashi. Ya gane nufinsa ya kama hannun nasa ya miƙe kenan. "Daddy now ba zaka iya ba". Ya faɗa yana ƙoƙarin yin ƙasa da bargon jikinsa alamar zai miƙe...... Kada ku mance da English suke magana.
Hannun nasa dad ya sanya ya kama kumatunsa tare da cewa. "Before na zama president am a general of SSS".
Shiru ya yi bai sake yin magana ba, dan yasan magana kawai daddy yake nema da shi, wai general na SSS! Shi da tun da ya taso siyasa yake bugawa amma wai general ko a ina ya zama general É—in? Idan dad da mum basu ja shi da magana ba a gidan sam basu jin daÉ—i, ga shi shi kuma magana wahala take yi mashi!.
Miƙewa zaune ya yi..... Ya subhanallah! Iya single da short farare ne kawai a jikinsa, yana da kyan jiki kamar madara, sai dai yana da zanen tattoo a hannunsa ta sama sai kuma a bayansa in da a bayan nasa ya yi zanen eagle mai ɗan girma, ya yi wannan zanen ne kuma saboda da sunan da wasu da dama suke kiransa kenan wato mikiya, shi ɗin tamkar mikiya yake, dan kuwa idan ya doso waje sai ƙananun tsuntsaye sun gudu, tamkar zaki a faɗin dokar dawa yake, shiyasa ya yi zanenta a bayansa, a damatsan hannunsa kuma zanen Tiger ya yi, tattoo ya fito sosai, saboda hasken fatarsa da ta haɗu da bakin zane ai kunga dole ta fito ta yi kyau sosai.
Cikakken namiji ne da a shekaru zai iya kai 30 haka, very very smart guy ne na gasken gaske, idan ka gansa ko kai makiyinsa ne sai ka yarda ya ci sunansa na smart gentle guy. Kwakwalwa garesa sosai, yana da baiwa matuƙa, ƙasashe da dama sun so ɗaukarsa aiki amma daddynsa yaki yarda, yana da ƙwaƙwalwar matuƙa, idan ya yi wani abin in ba ka yarda Allah ba yadda baya yin mutun ba ba zaka yarda da shi ya yi ba, sai mai imani da Allah yake iya yarda da baiwar guy ɗin nan, sai kana da imani ka yarda Allah na iya yi wa duk wanda ya so baiwa na musamman a lokacin da yake so ne zaka iya yarda cewa ɗan adam ne ya yi wannan abin da guy ɗin yake yi kuma da ƙwaƙwalwarsa yake yinta,
wane computer idan ya yi wani abin, scientist wato ilimin kimiya ne da shi ɗin matuƙa.
Ga bala'in ilimin haɗa makamai da yake da shi, wannan dalilin yasa America, England, Russia, south Korea, China duk suke bala'in son ɗaukarsa aiki, amma daddynsa yaki. Sai dai kuma fa shi da daddyn nan nasa da kuke ganinsu ku gansu ne kawai ku barsu a yadda suke, abin ba'a magana, sun munafurci sauran kasashen duniya da suke ƙawance da su irinsu England da sauransu, sun munafurci ƙasan a in da suke haɗa muggayen makamai a ɓoye dan kariya ga ƙasarsu, a matsayin dad ɗinsa na president sai ya yi amfani da wannan dama suke mallakar manya manyan makaman ƙare dangi, duk ƙasar da ta yadda ta takalosu da yaki, to wlh sunan wannan ƙasa shafaffiya a doron duniya, domin kuwa sai Allah ne kaɗai yasan iya adadin mugayen makaman da guy ɗin nan ya jagoranci yaransa suka haɗawa ƙasarsa, wajen da suke haɗa makaman waje ne na sirrri da yake under grawn, daddynsa ya ƙaddamar masa da wannan wajen dan kawai su rinƙa haɗa mugayen makamai, kai guy ɗin akwai basira fiye da tunaninku, irin makaman da yake jagoranta su haɗa sam sam babu wata ƙasa da ta mallaki irinsu, manya manya ne sosai, mugayen makamai ne fiye da tunajinku, ga wasu makaman masu karfi da ya haɗawa kasarsa wadda ake kira da defense system, makami ne mai iya tare makamai masu linzami komai karfinsu, ga shi da shegen sani dan gane da computer kamar wani aljani, Allah ya bashi in dai ƙwaƙwalwa ne. Yana da kishin ƙasa sosai da sosai.
Sai dai wannan batu na makaman iya shi da daddynsa ne kawai suka sani, sai kuma yaran team nasa da suke su huɗu, mum ɗinsa bata san da hakan ba, da ta sani ba zata taɓa yarda ba, dan tasan yaronta zai zama abin farautar manya shugabannin manya kasashen duniya, tasan kowa zai farauci ransa ne, dan ku dai kunsan manyan ƙasashen nan basu son ace kowacce ƙasa ta fisu, suna son su zama su ne a kan gaba da kowa, shiyasa zasu nuna suna tare da ku suna sonku dan su leƙi asirinku su rinƙa ganin me ake ciki, amma da yake daddyn nasa shi ma ba baya ba wajen kaifin ƙwaƙwalwa ga iya siyasa, sai ya zamana yana yarda ya yi abota da kowace ƙasa a baki, amma a ƙarƙashin ƙasa munafurtarsu yake yi, baya taɓa yarda kowa yasan halin da yake ciki, ya iya siyasarsa ne fiye da tunaninku, yasan takunsa, akwai shi da shegen wayo sosai.
Mum dai sun barta a duhu bata san komai ba, kuma saboda sun san zata hana ɗan nata ne yasa basu bari ta sani ba, in takaice maku dai daddyn nasa ne ya ɓata shi kuma ya mayar da shi haka, saboda haɗa waɗan nan makamai ɗin ya zana wannan tattoon a jikinsa, sannan saboda haɗa wannan makaman ya yi abubuwa da dama kuma ya koyi abubuwa da dama, lokuta da dama yana cikin chemical kala kala na haɗa booma boomai da su roket, ga uban tarin computers a gabansa kamar ba gobe, hakan yasa yake da shegiyar zafin rai kamar zaki, ga shegen saurin fusata kamar me.
Zuro kyawawan fararen ƙafafunsa ƙasan bed ɗin ya yi, miƙewa ya yi ya nufi toilet ba tare da ya sake yiwa dad ɗin nasa magana ba. Yana miƙewa wani dogo da shi ga cikar halitta ta jaruman maza, yana da Lion chest faffaɗa sosai.