Sashe 28
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To maganar da zan yi a nan shi ne, abin da ma yasa na kawo tarihin maman Zainab a nan shi ne dan na baku darasi mai girma, ku sani ita uwa ba'a bijire umarninta matuƙar bai saɓawa Allah ba, uwa ta wuci wasa, ta wuci tunanin mutun, duk lokacin da kika bijire maganar iyayenki to ko bajima ko ba daɗe sai kinga ba dai'dai ba, mahaifiyarki ba zata taɓa hanaki yin abu haka kawai dan ra'ayin kanta ba, saboda duk duniya babu wanda ya kaita kaunar taga farincikin ƴaƴanta, dan haka duk abin da zata haneki da shi ki daure ki hakura, gaba zaki gane illar abin da yasa ta hanaki wannan abin, abin da babba ya hango yaro ko ya hau rimi ba zai hango ba, to dan Allah idan mama ta ce abari a bari ɗin shi ne yafi. Da maman Zainab ta rabu da Hauwa tun lokacin da mamarta ta umarceta da duk abin da ya faru da ita bai faru ba, amma taki wai ita a dole tana da wayo ta yi wa mama wayo suna ƙawance da Hauwa a ɓoye. Ta manta da cewa zata iya yi wa mama wayo amma ba'a yi wa Allah wayo, Allah ba abin wasa ba ne! Wane ɗan adam ya ce zai yi wa Allah wayo! Daga ƙarshe dai rashin jin maganar mahaifiya ya jefata duk cikin wannan bala'in da ta shiga, yanzu ga shi tana danasani maras amfani!!.......... My people's mu gyara halalenmu, mu bi iyayenmu sau da kafa dan samun ribatuwar duniya da lahira, wani lokaci ki na ɗaukar maganar mamarki ai karamar magana ce ba wata babba ba bari ki shareta kawai, wlh babu karamar kalma a maganar uwa, duk abin da zai fita daga bakinta babbar kalmace da garinku ya yi kaɗan ya ɗauketa idan za'a mai da kalmar dutse, dan haka ki lura da komai ƙanƙantar maganar mama kada ki yi wasa da shi, dan kuwa maganar mahaifiya yana bin bawa har tsufa, Mama ta wuci wasa, ina faɗa ina karawa, a kula sosai. Kun dai ga maman Zainab dai ta bijire maganar Mama ta kare a prison tare da tarin uban danasani maras amfani! Allah ka kiyashemu yin danasani, Allah kasa mufi karfin zuƙatanku. Yanzu mu koma kan labarinmu, dan gidansu Zainab akwai tarin darusan rayuwa sosai, kuma duk abin da yake faruwa a cikin gidan abu ne wanda yake faruwa a cikinmu sosai da sosai, labarin kamar true life story nake jinsa a rai'na, fata na dai ƴan uwana mata zaku ɗauki darasi domin gyara, waɗan da irin haka ya faru da su sai dai muce Allah ya kiyaye gaba, waɗan da kuma bai faru da su ba sai ku ɗauki alluran rigakafi daga rayuwar maman Zainab, a rashin jinta ta cuci harda rayuwar ƴaƴanta gabaɗaya!. Ni yanzu damuwata ma ko ina Khadija?......😥💔
STORY🔥â¤ï¸
Sadiq dai shi yake jinyar Zainab a hospital, yarinyar ba um bare um'um, shiru, sai waÉ—an nan dara daran idanun nata da suka kara girma saboda rama take bin mutun da su
(Amanar Jehan, Leesharh, Ummu Sudais, Maman Sultan, Sumayya, Daughter in low, Adama, babyn Oumma, Oumu Amjad, Zubaida Abdullahi, Zaituna, Shafa'atu Adam, Princess, Meerah, Maryamcy, wlh sunan ma ba zasu ƙirgu na, da dai sauranku dukka yau ku tashi kai'na da ruwan commenters, kamar yadda na sanyaku hawaye a page ɗin nan ni kuma ku sanyani dariya na gaya maku😅 maman Sultan Allah ya jiƙan Sweetie na gaya maki💔😥🥳 Maltina mai sanyi yana jirana🥱👋)
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 30/9/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘STEP TWO....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
Sadiq dai shi yake jinyar Zainab a hospital, yarinyar ba um bare um'um, shiru, sai waÉ—an nan dara daran idanun nata da suka kara girma saboda uban rama take bin mutun da su..................., kome Sadiq zai ce mata sai dai ta bishi da ido kawai, duk ta rame ta zama abin tausayi, kamar ba Zeezeen babanta ba, ta yi wani haske fau kamar bata da jini a jikinta.
Ita kaɗai tasan raɗaɗin da yake cikin zuciyarta ƴar tahaliƙar nan, azabar da ta yi mata yawa ne ma ya hanata buɗe baki, ta ci kuka har hawayen sun dai'na zuba izuwa yanzu, babban damuwarta shi ne ina Khadija? Ina ta tafi? Yau kwana arba'in da wani abu babu ita babu labarinta, a wani hali take ciki? Wannan shi babban abin da ya fi damunta, gara mata iyayenta ta rigada tasan babanta ya rasu, ya tafi in da ba'a dawowa, yanzu ba zata sake ganinsa ba, wlh har gizo sautin muryarsa yake yi mata a cikin kunne yana faɗin Zeezeena zan kawo maki lemu mai zaki sosai, Zeezeena yau kam lemun nan dukka naki ne ke kaɗai kada ki bawa mamanki ko ɗaya, Zeezeena mu je kasuwa ki zaɓi duk kalar abayar da kikeso kala biyar mu dawo.
Duk in ta motsa baiwar Allah sai ta ji sautin muryarsa yana dakar dodan kunnenta, ta rasa ina zata sanya ranta, hakan ne ya jawo mata ciwon kirji, kirjin nata yana tsananta gudun bugu fiye da yadda yake yi saboda tashin hankali. Mamanta kuma ta rigada tasan tana prison, kuma izuwa yanzu ba'a bawa kowa damar zuwa ganinta ba, kome dalilinsu oho? Case ɗin ma kamar akwai ƙullalliya a ƙasa. So tasan maman nata ba lallai ta sake sanyata a idanunta ba tun da ɗaurin rai da rai ne, idanunta sun kasa dai'na ganin face ɗin maman nata ta lokacin da babansu yake tsokanarta yake cewa ya fita kyau hasken fata kawai zata gwada mashi, ta kafe ita kuma a kan lallai ta fishi, har yanzu Zainab tana ganin face ɗin maman tata a idonta cikin wannan yanayin, sai kuma idan tana murmushi babansu ya kawo mata abin da take so.
Waɗan nan abubuwa suna neman zautar mata da ƙwaƙwalwa, in da Allah ya taimaketa dai bata magana, da tana magana kam da anji sambatu kala kala, sai dai fa da alama bata cikin hayyacinta sam sam, dan kuwa irin kallon da take yi wa Sadiq abin da mamaki, in ta kafe shi da ido bata ko kyaftawa har sai idan shi yaga kallon ya yi yawa sai ya matsa daga saitin idanun nata, haka kuma zata sake binsa da kallo. Idan ya bata kankana ko lemu haka zata zubawa lemun idanu ta yi ta kallo kamar wadda taga abin da bata taɓa gani ba.
Tun abin bai dame shi sosai ba yanzu har ya fara É—aga mashi hankali sosai da sosai, bawan Allahn sai tausar zuciyarsa yake yi a kan ya yi hakuri zata ji sauki. Duk hakuri da dauriya irin nasa sai da ya zubarwa da Zainab kwallah, ba dan shi namiji bane kuma yana da tawakkali wlh da shi ma ya zube a gadon asibiti irin wannan tsananin tashin hankali, ba Æ´ar uwa, sannan ba Khadija! Zainab na asibiti! Babu babansu ya iyali ya lilliahi, lokacin guda gidan farinciki ya ruguje ya koma na bakinciki. Har yau ya gagara iya gayawa mahaifiyarsa abin da yake faruwa, kullum idan ta kirasa a waya ta ce ina maman Zainab tana kiranta wayar bata shiga, sai ya yi mata karyar wayar ce ta lallace, in ta ce ya haÉ—asu a waya sai ya ce yana kasuwa, last week kam ma sai ce mata ya yi ai baban Zainab da maman Zainab É—in sun yi tafiya zuwa wajen wasu Æ´an uwan baban Zainab dake jihar Bauchi.
Sam bata yarda da maganarsa ba hakan yasa tasa ayi mata bincike ba tare da saninsa ba, dan tana ji a jikinta ba lafiya ba, uwa kenan, babu kamarki a duniya!!.
A ɓangaren neman Khadijan kuwa, Sadiq ɗin ya je station ya fi a kirga, zuwansa na ƙarshen nan ma sai ce mashi wanda case ɗin yake hannunsa ya yi cewa ai ƙasar waje aka fita da Khadija, bata Nigeria, a ranar da aka ɗauketa a ranar aka bar ƙasar nan da ita, dan haka suna cigaba da binciken wace ƙasa aka tafi da ita, ya je ya yi ta tayasu da addu'a kawai.
A lokacin ji ya yi tamkar zai haÉ—iyi zuciya ya mutu, ga shi Zainab bata magana bare ya tambayeta ko akwai abin da ta sani dan gane da Khadija ko zai iya samun damar yin hasashen su waye suka É—auketa, ya kashe kuÉ—i tun yana lissafi har ya dai'na, ya shiga damuwa na wuce misali, ko abinci bashi da lokacin ci bare wanka, da kyar yake samu ya yi wanka a rana sau É—aya, da farko hotel ya kama, daga baya ya haÉ—a kayansa ya koma tsohon É—akinsu a tsohon gidansu Khadija ya zauna, bige kwaÉ—on kofar gidan ya yi ya sayi sabo ya saka. Haidar kuwa sai Allah kaÉ—ai yasan a wace duniya yake yanzu, dan baya garin Kano ganaÉ—aya.
A ɓangaren Hauwa mai bakar kafa kuwa, sai shirye shiryen ta yadda zata fara kwasan dukiyar gabaɗaya ta gudu take yi, tana ta ƙara ingizata su Maman Haidar tana hure masu kunne.
_____________________________🔥💘
DUBAI😇
A hankali ya yi ƙasa da kallonsa izuwa kan kafafun nasa.
Kwata kwata Leesharh bata cikin hayyacinta saboda marin da ya wanke mata fuska da shi, tana can tana ganin jiri, sai ƙoƙarin faɗuwa ƙasa take yi, sam kunnuwanta sun daina jiyo mata sautin komai.
Kasancewar wajen babu wadataccen haske yasa bai iya gane menene ya same shi a kafafunsa ba, ya dai ji raÉ—aÉ—in zafi ta ziyarcesa kawai.
Ƙoƙarin gano me ya same shi a kafafun nasa ya fara yi ta hanyar sanya hannu a aljihunsa zai ciro wayarsa dan ya kunna light ɗin ta. Dai'dai lokacin Sharifat ta iso wajen, idan baku mance ba dama ta biyo bayan Leesharh ɗin. Ganinsu a tsaye cirko cirko yasa ta ja binki ita ma tana faɗin. "Leesharh meyasa kika tafi kika barni bayan nace ki jirani?".