Sashe 193
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Khadijah na ƙoƙarin kwala mata kira a kan ta dawo ne sai ta ji cikinta ya yi wani irin murɗa mata, a take mararta ta amsa wajen murɗawa da karfi ta kuma riƙe gam tana yi mata ciwo.
Kara ta saki na jin wannan azaban, hakan yasa Zee ta juyo da sauri ta kalleta. Sake sakin wani karar ta yi tana sakin plate É—in yalon dake hannunta.
Da gudu Zee ta dawo wajen tana ambatar sunanta tare da tambayar ko lafiya take?.
Cikin azaba ta ce. "Zee help me, cikina ciwo yake yi". Tana magana ta cakumo Zee É—in saboda zafin da farar tata take yi mata.
"Bari dai na kira Aunty sai mu je asibiti". Ta faɗa tare da kwace kanta daga riƙon da Khadija ta yi mata ta nufi ciki da gudu.
Murkutsotso ta fara yi a hankali tana karanto dik addu'ar da ya zo bakinta. A hankali ta ji ciwon ya fara lafa mata, godiya ta fara yi wa Ubangiji tana miƙewa ta koma ya zauna da kyau.
Kafin Zee da Aunty su ƙariso wajen ciwon ya lafa mata ta koma ta zauna da kyau tana ƙoƙarin ɗauko yalonta dan ta cigaba da ci.
Suna karisowa ita kuma bata kai ga É—auko yalon ba sabon ciwo ya ce salamu alaikum, habawa ihu ta saki tare da dafe cikin nata an fasa É—aukar yalon.
Da sauri Aunty tasu ta tallafota tana faÉ—in. "Zee ina ga haihuwa zata yi maza jeki ki nemo mana mai adaidaita sahu tun da kinga Kb ya fita da mota".
Da gudu Zee ta nufi hanyar fita ba tare da ta amsa ba, hankalinta ya tashi har idanunta suka ciko da kwallah. Abin da zai baku mamaki a nan shi ne wannan Auntyn tasu ta fi Zee nuna damuwa da tashin hankalinta a kan Khadijah, ta zage sosai har da ruwan hawaye ya cika mata idanu, sai sannu take yi mata.
Ta yi sa'a tana fitowa ta samu mai adaidaita zai gifta, cikin sauri ta tsayar da shi, Allah ya taimaketa ya tsaya, ciki ta ce ya shigo da yake wajen a wangale yake, ba iya restauren É—in bane kawai a wajen, akwai masu sayar da drinks, masu gasa nama, masallaci, toilet na haya da dai sauransu, kun dai gane irin wajen da matafiya suke tsayawa dan yin sallah a ci abinci ai? To kamar dai haka wajen yake.
Da kyar Auntyn ta tallafa mata ta miƙe, ko mayafinta basu ɗauka mata ba suka shiga cikin adaidaitan. Amma sai da suka ɗan yi ja in ja da Zee, Auntyn tasu ta ce Zee ta zauna kada ta bisu, ita kuma ta ce a'a ba zai yiwu ba, ita ce kawai ƴar uwar Khadija dole ta bita dan komai zai faru ya faru a kan idonta! Kin yarda Auntyn ta yi har sai da mai adaidaitan ya sa baki a in da ya ce to ta kyale Zee ɗin su tafi da ita mana. A nan ta yi shiru ta ce su tafi to.
Allah sarki mai adaidaitan yana da kirki, ganin halin da Khadija take ciki yasa ya taka mashin É—in da gudu suka nufi asibiti.
To Khadija Allah ya saukeki lafiya idan haihuwar ce, bari mu leƙa KINGDOM OF POWER watakila kafin mu dawo kin sauƙa.
____________🌹💘______________
KINGDOM OF POWER.
A daren ranar aka sanya amarya Chuchu a wani É—aki na musamman in da ake ajiye matan da Princes zasu aura dan girkasu da kuma gyarasu, a tsumasu da kayan gyaran ciki da waje, tun ana saura wata guda biki ake kawo amaryar, a É—aukota daga gidan iyayenta a kawota cikin masarautar, to a wannan É—akin ake ajiyeta, a sanya tsofaffi su yi ta kula da ita ana zuba mata gyara, ba'a bari kowa ya ganta, ita ma kuma bata fitowa ko nan da kofar É—akin, sai a shafe tsawon wata ana gyarata, ko ango baa bari ya ganta sai an É—aura, gara ma kawayenta idan tana da su ana bari su ganta. Ango kuma sai dai su yi waya.
So ita Chuchu aurenta ya zo unexpect shiyasa saura kwana biyu bikin aka sakata a cikin ɗakin. Momma da ta ji labarin ba karamin girgiza ta yi ba, dan ita dai tasan Jawad ne ke son Jannat ba Rizwan ba, amma tun da King ya rigada ya yanke hukunci dolen Jawad ya ɗauki dangana, dan haka sai ta wuce gaba wajen gyaran amarya, tana kuma taya Jawad da addu'ar Allah ya bashi ikon cinye jarabarwarsa, sai a yanzu ta gane dalilin yin rashin lafiyarsa, haƙiƙa ta tausaya mashi matuƙa.
A ɓangaren Rizwan kuwa, sai da su Ramish suka sanya shi a gaba sannan ya fara shiri kamar ango, da ya ce a ɗaga bikin zuwa kaninsa ya samu lafiya, King ne yaki, ya ce already ya gayyaci mutane, manya manyan sarakuna daga ƙasashe daban daban, ƴan siyasa, ƴan kasuwansu da dai sauransu dik ya gayyacesu, ya gaya masu jibi za'a ɗaura auren, dan haka ba wani ɗagawa da za'ayi, ba zai iya cewa jama'arsa su fasa zuwa ba.
Su Ramish ma suka ce su basu ga dalilin ɗaga wannan aure ba, ayi kawai a wuce wajen, uncle Jahiz kuwa ya kafe a kan shi fa Allah baya son wannan aure, dan Chuchu ta yi ƙanƙanta, har da wani cewa shi ma Rizwan ɗin nawa yake? Bai fa gama cika 30 years ba.
Uncle Abbas ya ce wlh idan uncle Jahiz bai kiyayesa da wani banzan zancensa na basu girma ba a cikin satin nan shi ma za'a É—aura mashi auren dole da dik wadda suka yi katari da ita a cikin bakin da zasu zo É—aurin auren nan. Yasan uncle Abbas zai aikata sarai, sai ya koma gefe ya yi shiru yana binsu da ido dan kada ayi mashi auren dole.
Biki dai sai kara shirya mata ake yi, manya manyan baki sai zuwa suke yi, matan uncle Rahab ma sun zo, Ummien Sharifat ma ta zo, baki daga Dubai sosai sun zo, Abu Abdussalam zai zo É—aurin aure, abin dai ba'a cewa komai, taro ya yi taro jama'a.
Chuchu kuwa tana cikin wannan É—aki tana aikin kuka, sai tayata auta take yi, ita ma tana jinyar soyayyar Hoorain a ranta.
Wannan shi ne kaÉ—an daga cikin abin da yake faruwa a KINGDOM OF POWER.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🕊ï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ 🕊ï¸

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
49
Chuchu, Auta, Aneesa and Fanan ne zaune a cikin wannan É—aki da Chuchu take ciki suna hira, Sarina ce kawai bata a wajen.
Suna zaune a tsakiyar katafaren bed dake cikin room ɗin, bayan gadon babu komai a ciki sai dressing room, dan ɗakin gyara ne ba'a buƙatar wasu tarukuce irinsu kayan make up da sauransu, iya mirror da amarya zata rinƙa kallon kanta ta tabbata ta ji gyara ya wadatar.
Allah sarki ta haÉ—a kai da gwiwowinta ta yi shiru, ita kaÉ—ai tasan raÉ—aÉ—in da take ji a cikin zuciyarta, ji take yi kamar ta sanya hannu a kai ta yi ta zabga ihu ko zata samu sassauci, ba abin da take so a yanzu fa ce ta je ta dubasa, tun safe take son zuwa dubasa amma ina tsofaffin kuyangun dake kula da ita sun hata fita, ta shiga damuwa sosai.
A gefe guda ita kuma Fanan ta buga uban tagumi tana ta faman tunanin Yah Jaish ɗinta, yau kowa na family yana nan amma ban da shi, abin ya yi mugun taɓata, kewarsa take yi over.
A É—ayan gefen kuma Aneesa ce ta buga nata uban tagumi, tun ranar da ta fara ganin Yah Rizwan ta kamu da sonsa, Allah Allah take su samu hutun school ta ce wa King zata je Dubai dik dan ta je ta gansa, da sonsa take kwana take kuma tashi, hotunansa kala kala ya fi 50 a wayarta, ba randa bata kallon hoton nasa sama da sau 20. Aka ce idan baka yi wa wani ba wani kuma yana can yana mutuwa a kanka wata kila ma baka san yana yi ba, haka rayuwa take, shiyasa ka tsaya a yadda Allah ya ajiyeka sai ya fi maka, babu wata halitta na jikinka da zaka canza ya yi maka kyau sama da yadda Allah ya yi ka, Ubangijinmu ya fimu sanin dai'dai, ya fimu sanin abin da zai dace da mu shiyasa ya yi mu a haka, ba wai baya sonmu ko wani abin makamancin hakan ba ne.
Ki sani dik yadda Ubangijinmu ya yi ki hakan ita ce alkhairi a gareki, kin karɓar hakan hannu bibbiyu babban kuskure ne da zai jefaki danasani ko ba a yanzu ba. Fatan zaku fahimci hakan.
Ta shiga matsanancin tashin hankali na jin labarin aurensa da chuchun, Allah sarki hakan yasa ta danne sonsa ta karɓi kaddararta hannun bibbiyu ta zo taya yar uwarta murna har ma ta tayata zama a wannan ɗakin.
A É—ayan gefen kuma Auta ce ta buga uban nata tagumin ita ma tana tunanin Heronta da ya tsaya mata a rai, ganin shi take yi a idonta kawai yana yi mata gizo, zuciyarta zafi yake yi mata sosai, ingizata kawai yake yi a kan ta tashi ta je ta dubasa, a lokacin kuma karfe 9 na dare ya yi, dik ta shiga damuwa. Allah sarki Æ´an'matan King fa kowacce da nata damuwar a yanzu ba tare iyayen nasu sun sani ba.