Sashe 173
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammafa akwai matsala ba Æ´ar karama ba, abin da baku sani ba a nan shi ne, ita kuma Ammien su Suhail burinta kawai su King Zuhair su kashe Yusuf, Adam, mamansu da kuma mijinta King Abdul Aziz, a kan hakan kuma ta shirya bada gudunmawa ko da hakan shine zai zama sanadiyar rayuwarta, burinta kawai a kawar da waÉ—an nan azzaluman daga doron duniya.
Abin da zai baku mamaki kuma ya yi matuƙar girgiza ku a nan shi ne Mammien su gimbiya Sarina tana ɗaya daga cikin membobi masu leƙen asirin na Queen Zarina, idan baku manta ba commander Zafar a lokacin da aka kawo masu wannan unexpect harin, in baku manta ba yace a yadda mayakan suka shammacesu suka shigo har ta kofofin baya na kingdom ɗin dole dole suna samu masaniya ne yasa hakan, dole akwai ɗan leƙen asirinsu a cikinsu, har ya ƙara da cewa ɗan leƙen asirin nasu kuma na kusa da su ne, to ba kowa bane face Mammie, bayan ita ma akwai wasu na kusa ɗin.
Ita take bawa Zarina information a kan dik wani motsin kingdom of power, dik wasu kofofin sirri na cikin masarautar sai da ta gaya masu shi, ita tace masu Spender yana cikin kingdom É—in, a lokacin bata san an canza mashi mazauni ba, yanzu haka tana nan tana binciken in da Spender yake ta gaya masu.
Ita fa ba wai son auren King Zuhair ma take yi ba a yanzu, da farko dai tana son auren nasa, amma yanzu da Queen Zarina ta ce mata in ta tallafa masu suka kashe King Zuhair da ahalinsa to tabbas ita Mammien za'a bawa mulkin Kingdom of power, dan tsabar rashin hankali da jahilci kuma wai sai ta yarda da alkawarin mushirika, mutumin da zai saɓawa mahaliccinsa wanda ya kawosa duniyar da yake jin daɗinta har baya son barinta yaushe kai kuma zaka yi tunanin ba zai saɓa maka naka alkawarin ba? Kai ɗin banza!.
Kuna tunanin a yadda Kingdom of power ta fi dikkan masarautun da suke kewaye da ita girma da komai ɗin nan kuna tunanin Zarina zata barwa Mammie ta mulke masarautar ne idan suka kashe King? Ku dai yi tunani, dan ita kam Mammie babu wannan tunanin a kanta, ta yarda da Zarina, tana jin daɗi za'a shafe mata babin su King a bata karagar mulki a haukarta, wato cin amana ne kan cin amana, yanzu zamu taɓo game ɗin cin amana, amma batu na gaskiya Mammie ta ci amanarsu mafi muni ma kuwa, bama kamar yadda take ɗaukar dik wani sirrinsu ta kaiwa su Zarina.
Abin takaicin kuma a nan shi ne, dik wani hira da suka yi ko a fada ne sai uncle Abbas ya faɗa mata, Allah sarki dan bata taɓa muna mashi mummunar dabi'a ba, tana nuna tana tare da shi, ita ce sirrrinsa, aka ce rashin sani yafi dare duhu, bai san ita ɗin makashiyarsu bace, kunga a sauki tana samun dik wani sirrin fadan King ta bakin uncle Abbas tana gayawa Queen Zarina, ashe ba a banza uncle Jahiz ya tsaneta basa shiri ba.
Yanzu dai Kingdom of power dik wasu sirrikansu da motsinsu Queen Zarina tana sani bayin Allah. Amma mammie ta gama dasu ta cucesu.
Yanzu haka shirye shiryen yakar Queen Zarina da suke yi dik uncle Abbas ya gaya mata ita kuma ta gayawa Zarina ɗin, dik wasu tsare tsaren da suka yi da hanyar da zasu shiga kai tsaye dik ta gayawa Zarina, dan haka ita kuma Zarina tasa an kafawa su Hoorain zakunan mayaƙa tarko a dik wasu hanyoyin da zasu bi, tasa an tona ramuka tare da caccaka kifiyoyi a cikin ramukan, dik wanda ya faɗa sai dai gawarsa, in short ta dai shirya masu gagarumin shiri na tarwatsasu komai yawasu idan suka zo, sannan ta shirya sai sun kamo hanyar zuwa kai mata farmaki, ita kuma nata mayaƙan su biyo ta bayan fage, su mamayesu, su shigo kingdom of power su kashe King Zuhair da familynsa, su cinyesu da yaki kenan. My people's ya kuke tunanin wannan bakar cakwakiyar zata kasance?.
Wlh Mammie ta gama da King Zuhair azzaluma, ta masu cutar da idan suka gane ba zasu taɓa mantawa ba, ta masu tabo gaskiya, ace matar kaninka da kuke uwa ɗaya uba ɗaya, ya uncle Abbas zai ji shi da ya yarda da ita sosai? Ga shi suna da yara har biyu da ita, ace matarsa ta cutar da ɗan uwansa mai kaunansu, kai akwai ciwo matuƙa wlh. Ni kuwa nace Aliyah tana can yana haukar yadda zata auri King Zuhair bata san shirin ƴar uwarta ya wuci tunaninta ba, akwai cakwakiya gaskiya. To bari dai mu leƙa wani wajen tun da su waɗan nan cakwakiyarsu ya wuci tunani, kowa kawai duniya yake so, wayaga Mammie a kan karagar mulkin Kingdom of power? Wannan ina ga zalincin da zata yi ba'a taɓa yin irinsa ba! Zuciyarta a bushe yake babu ɗigon imani ko kaɗan gaskiya, ta wuci tunanin mai tunani. Ku baku yi mamakin tsafin da take yi bane? Ai Queen Zarina ta bata kambun tsafin hegiya.
Izuwa yanzu na san kun ɗan fahimci wasu abubuwa game da sarkakiyoyin da ban kai ga fara warware maku su ba!.. let's go dai, akwai game matuƙa a gaba.
__________________________💘
JIMETA
Ya ruÉ—e sosai kamar ba shi ba, ya nemi dik wani sukuninsa ya rasa, ba zai iya cigaba da gani bane yasa ya kare, ji ya yi anya ma zai iya sanya mata ruwan nan a jiki kuwa? Ko dai ya je ya kira bappa ne?. Wata zuciya ne ta amsa mashi da ina bai kamata ya kira bappa ba, ai abin kunya ne ma wani ya duba mashi lafiyarta.
Ƙasa ya yi da kai tare da ɗan runtse idanunsa yana jin wani irin yanayi da bai taɓa ji ba a jikinsa, shi ya rasa meyakamata ya yi kuma a yanzu.
Numfashi da É—an karfi ta ja, a hankali ta huro iska mai zafi daga bakinta, a saman face É—insa ta hura wannan iska, saboda ya sunkuyar da kansa a dai'dai saitin face É—inta.
Jin yadda zazzaɓi nata ya tsananta har iskar bakinta yake da zafi sosai ne yasa shi ɗan ɗago kansa, a hankali ya waro idanunsa a saman face ɗinta. Wani irin tausayinta ne ya kara shigarsa, ya ɗan kura mata idanu kaman mai tunanin wani abin.
Can kuma ya kai hannu ya É—auko ruwan da ya ajiye a gefe, jikinsa dik tamkar wanda aka zarewa laka, a hankali ya fara sanya É—an'kwalin nata yana matse ruwan, hannunsa har kerma take yi wajen sanya mata É—an'kwalin a saman goshinta.
Jin abu mai sanyi ya taɓata ne yasa bata san lokacin da ta kai hannu tana ƙoƙarin kankame dik abin da yake kusa da ita ba. Kun san idan mutun yana zazzaɓi baya son abu mai sanyi ta taɓa mashi jiki, to hakance tasa ta ƙanƙame shi.
Rigarsa ta ƙanƙame ta wajen kirjinsa. Ƙasa ƙasa a hankali hankali ta fara kuka, sannu ya rinƙa yi mata muryarsa tana sarkewa kamar ba shi ba.
Haka ya rinƙa bin jikinta yana sanya mata wannan ruwan har sai da ya ji jikin nata ya yi sanyi sosai, sai dai kuma yaki yarda sam ya nufi kirjinta da wannan ruwan, sai ya yi kamar bai gani ba, amma kuma na zuci tana zuci.
Sai da ya kammala ya sauke kwanon ruwan ƙasa, sannan ya ɗan tallabota, a kunne ya fara ambatar sunanta. A yanzu ta fara gare kanta, dan jikin nata ya ɗan sassauta mata.
Barci ne ya ɗan ɗauketa irin wannan barci na ƴan mintunan. Zuba mata idanu ya yi yana ta karewa gurun wuyarta kallo, shi dai wannan abin ya tafi da imaninsa sosai, amma kuma abin dariya abin mamaki shi ne sai satar kallon tula tulanta yake yi kamar wani mara gaskiya, ya kalli abin da bai taɓa kallo ba, ji yake kamar ya kai hannunsa ya taɓa, sai kuma ya ji ba zai iya ba, kunnyarta yake ji...... Ni fa idan Jaish ya yi wata tsiya ya sake cewa kunya yake ji sai na ji kamar abani bulala na zane ɗan rainin wayo, ashe Jawad yasan kayansa da ya ce kunyar rashin kunya ne, to idan ba kunyar rashin kunya ba yaushe zaka gama sanyayawa yarinya jiki da tsumma da ruwan sanyi, sannan yanzu tsabar ikkanci ka wani ce kana jin kunyar tula tula? Yau ga tsiya da iyashege wajen Jaish.
Ya shagala da kalle mata su sai gani ya yi ta waro idanunta da suka rikiÉ—e suka yi jajir. A hanzarce ya kawar da kallonsa daga kanta.
Mamaki ne ya kamata na ganinsa a kusa da ita, sai take jin kamar mafarki take yi, dik sai ta ji jikinta kamar ba ita ba, dan ta tabbatar da cewa shi ne sai ta ambaci sunansa. "Hamma".
Ɗan dawo da kallonsa a saman face ɗinta ya yi, can ƙasan maƙoshinsa da kyar murya na sarkewa ya amsa da na'am, yaga tula tula har voice ɗinsa ta daina fita sosai, bawan Allah yaron Mommarsa........😅
Jin ya amsa yasa ta tabbatar da cewa e shi ne ba gizo ba, dan haka sai ta yunkura zata tashi, sai a lokacin ta lura babu riga a jikinta. Ai a miliyan ta wani irin zabura tare da miƙewa a hanzarce, jikinta nan take ya fara kerma, sai ta rasa ina zata sanya ranta, ga shi babu abin da zata rufe jikinta a kusa, sai kawai ta zauna shiru tare da fashe mashi da kuka kanta a ƙasa.
Dik da yasan me take yi wa kukan, amma abin ya ɗan bashi mamaki na ganin yadda ta zabura ta kuma tsorata har haka, sai kace bata taɓa zanin ko alif a makaranta ba, kuma tasani sarai, kawai dai kunya ce ta yi mata yawa, amma tsab tasan komai, sannan kuma bayan auren nan nasu ma Inna Rabi ta kara fayyace mata komai.
Gyara zamansa ya yi tare da É—an janyota jikinsa, takurewa ta yi waje guda kamar wadda aka watsawa ruwan kankara a lokacin hunturu.
Kuka take yi ƙasa ƙasa, a cikin kunnuwanta ta tsinkayo sanyayyar voice ɗinsa yana faɗin. "So kike yi zazzaɓin ya dawo ko?".