Sashe 68
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ÆŠan turo baki ta yi. "Su Aunty Sarina naji suna faÉ—a ita da Aunty Fanan wai kana da budurwa saboda ranar ta jika kana waya da budurwar taka".
ÆŠan zaro idanu ya yi yana mamakin ko shi a yaushe ya yi waya da wata? Amma yaran nan sun iya sharri da shegen sa ido, kawai dan sun ji yana waya sai aka ce masu da budurwarsa yake waya?.
"Yah Jawad Mammie ma fa ta aiko naje na manta, ka sakeni na tafi wajenta". Ta faÉ—a tana É—an É—agowa ta saci kallonsa.
"Jannat yanzu ni dan na yi waya da mutun sai nace da budurwa nake waya?". Ƙasa ta ƙara yi da kai kafin ta bashi amsa da cewa. "A'a da Aunty Fanan ta ce baka da budurwa sai Aunty Sarina ta ce ta jika ka yi ƙasa da murya sosai kana gaya mata kalamai na soyayya masu daɗi, wai in ba budurwarka ba ba zaka gaya mata hakan ba". Innalillahi Chuchu ta buɗe aiki, dama zama suke yi suna yin gulmarsa kenan, yau ta tona asiri.
Zaro idanu ya yi sosai. "Dama zama kuke yi kuna magana a kai'na ko Jannat?". Yadda ya yi maganar murya a kausashe ne yasa ta É—ago ba shiri ta kallesa. Ganin ya É—aure fuska ne yasa ta fara bashi hakuri tana gaya mashi wlh ita bata yi gulmansa ba, Sarina da Fanan and Aneesa ne suka yi.
Sosai ya ji babu daɗin abin da suka yi mashi, ya kuma yi alkawarin sai ya hukuntasu tun da zama suke yi suna gulmarsa. Ganin yadda ta ɗan tsorata tana bashi hakuri ne yasa ya saki face ɗinsa tare da ce mata ta je ta amsa kiran Mammie ɗin ta dawo ta same shi a room ɗinsa. Ya kai ƙarshen maganar tare da sakin hannun nata. A hanzarce ta amsa da okey tare da sanya kai ta wuce, da kallo ya bita har ta kurewa ganinsa. Sai da ta kurewa ganin nasa ne ya rufa mata baya a in da ya nufi part ɗin su Sarina dan hukuntasu, haka kawai zasu sanya beb ɗinsa ta fara tunanin yana da burdurwa ta yadda ko ya bayyana mata soyayyarsa taki yarda ta ce yana da wata, lallai basu nemi zaman lafiya ba dole su sha hukunci.
Kai tsaye part ɗin uncle Abbas ta nufa ita kum, zaune kamar kullum ta isko Mammien a saman sofa tana wani shan kamshi kamar ita ce Princess na kingdom ɗin. Har ƙasa Chuchu ta tsugunna ta gaisheta, sai sakin wani irin murmushin mai wuyar fassaruwa take yi tun lokacin da Chuchun ta shigo, dan haka fuska ɗauke da murmushi ta amsa gaisuwar tata tare da ce mata ta zauna a saman sofa...... Kai yaran King Zuhair sun samu tarbiya, ji yadda Chuchu ta gaisheta cikin girmamawa, da wata ce yadda take ji da ita ƴar sarki ce ai ba zata zube a ƙasa dan gaishe da Mammie ba, amma su babu ruwansu suna girmama Mammien.
Zama ta yi a saman sofan ba musu, wani kwalban turare Mammien ta ɗauko daga in da ta ajiye saman hannun sofan, miƙa mata shi ta yi tana faɗin. "Ga wannan turare ne da nasa aka haɗa maki, na sanki da shegen son gayu kakar Guyson ɗinmu, shiyasa na saya maki wannan zazzafar perfume ɗin, ke kaɗai zaki yi amfani da abinki kada ki tsamma kowa......."
A hanzarce ta tari numfashinta da cewa. "Mammien har da Auta ma kada na bata ta sanya a jikinta?". Kai ta gyaɗa mata alamar e sannan ta cigaba da cewa. "Ke kaɗai na sayawa, dan nafi kaunarki fiye da kowa, dan haka karɓa abinki". Ta kai karshen maganar tare da miƙo mata. Hannu tasa ta karɓa jikinta duk ya yi sanyi, dan ance kada ta tsamma Auta sai ta ji jikinta ya mutu, amma haka ta karɓa ta miƙe ta nufi waje bayan ta zuba mata godiya.
Da wani irin shu'umin kallo ta bita da shi har ta fice waje, murmushi mai wuyar fassaruwa ta saki. Ita kuwa Chuchun tunani take yi a kan babu wanda ya isa yasa ta hana Auta wannan perfume É—in, a tare zasu yi amfani da shi sai dai mutun ya mutu, yo ita in za'a bata abu a bawa Auta bama ba gara a hanata kawai ba, dan in dai aka bata sai ta bawa Autar......... Cakwakiya kenan, anya turaren Allah da annabi Mammie ta bata kuwa? To ga shi dai ta ce tare zasu yi amfani da shi ita da Auta bayan ance nata ne ita kaÉ—ai, tab akwai rugugin aradu kam.
Aftar some hours.🔥
___________________💔🔥
AUTA AND HOORAINðŸ¤ðŸ•Šï¸
Zaune take a saman kujera, gari ya yi duhu, amma wajen nasu haske ne tamkar rana, saboda kwayayen bulbs dake ta ko'ina a wajen. Ta tada kai da laps É—in Hoorain dan ta ce mashi tana tsoron wajen, dan dole ya matso kusa da ita, sun yi shiru kowannensu da abin da yake tunani, shi ya jingina kansa da jikin kujeran ya É—aga kai sama, ita kuma tana kwance shiru ta haÉ—a hannayenta waje guda tamkar mai jin sanyi.
Tamkar a mafarki sadauki Hoorain ya ji busar yaki, a wani irin zabure ya furta Hasbunallahu wani'imal wakil, yaki kuma a masarautarsu da daddaren nan? Innalillahi wainnailayhir rajiun!.
Kafin ya yi wani yunkuri tuni masarautar ta gauraye da busoshin yaki, ta ko'ina buga bososhin yaki ake yi, daga in da suke suna iya jiyo gudun dakarun yaki gabaÉ—aya suna hallara a harabar kingdom É—in.......... Tashin hankali! Yaki unexpect kenan, kuma da daddare fisabilillah?! Subhanallah, ko suwaye da wannan É—anyar aikin na kawo masu farmaki da daren nan?!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 14/10/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
E21
Kafin ya yi wani yunkuri tuni gabaÉ—aya masarautar ta gauraye da busoshin yaki, ta ko'ina buga bososhin yaki ake yi, daga in da suke suna iya jiyo gudun dakarun yaki gabaÉ—aya suna hallara a harabar kingdom É—in.
Jin irin yadda ya furta Hasbunallahu wani'imal wakil ɗin ne yasa Auta ɗago kai haɗe da kallonta a kansa. "Hoorain lafiya kuwa?". A sanyaye ta faɗi hakan. Kallon face nata ya yi tare da jan doguwar numfashi, a gaskiya Kingdom of power ta jima rabonta da yaki, tun Zunaira na jaririya, shiyasa ta kasance bata san ya busoshin yaki ma yake ba, tana dai jin labarin yadda masarautar tasu ta sha gwagwarmaya a baya, ta san yadda suka shiga filin daga a can baya, sun fafata da makiya ba kaɗan ba, dan a caf faɗin ƙasar Tunisia kujeran mulkin babanta gaba yake dana kowa, wannan dalilin yasa kowa yake farautar kujerar yake neman samun damar mallakarta.
Sai dai kuma basu iya samun damar mallakar ba, dan fa gabaɗaya ƴaƴansa su Ramish da kuke ganin nan ba baya ba wajen tsayawa mahaifin nasu tsayin daka, a lokacin suna Dubai, amma sun tasowa su zo a duk lokacin da aka kawowa mahaifin nasu farmaki, basu ɗaga kafa har sai sun rama sun mayar da martani, commander Zafar and Hoorain ba karya sun hidimtawa masarautar nan tamkar nasu ne, akwai yakin da aka taɓa gwabzawa a masarautar wanda a lokacin an kashe mutane da dama shekarun baya da suka wuce, to jama'a suna kyautata zaton cewa a wannan lokacin aka kashe Mahaifiyar Hoorain, dan tun daga wannan yakin ba'a sake ganinta ba, a lokacin da aka kawo masu hari bata nan ta fita daga cikin masarautar ita da wasu kuyangu, ba'a sake jin ɗuriarsu ba har yau, commander ya sha kuka da hawayensa tamkar karamin yaro, da alama suna son juna sosai, shi ma Hoorain ya sha kuka sosai, a lokacin yana ƙarami ma.
A can cikin gida kuwa gabaɗaya ƴan'matan King suna part ɗin Akka, duk cikinsu babu wadda ta ji tsoron busar yakin da ya karaɗe masarautar, dan fa wlh jinin Modarawa basu da tsoro ko ɗigo, abin a jininsu yake tun zamanin jahiliyyah kafin zuwan addinin musulunci haka suke, ka taɓosu ka shiga ɗari uku bama uku ba, komai tsawon shekaru suka samu dama sai sun rama babu yafiya a cikin lamuransu!! In dai baka taɓosu ba basa zalunci zaku zauna lafiya! Ka taɓosu su rama ba ɗaga kafa!.
Yah Jawad and uncle Taheer kanin mama ne suka fito daga cikin part ɗinsu a zafafe, kowannensu da abin da yake tunawa, shi Yah Jawad kai tsaye part na King ya nufa, dan kaunar da yake yi wa dad ɗin nasa, a cewarsa bari ya fara da tsare ubansa kafin kowa. Shi kuma uncle da yake shima ya taɓa renon Commander Zafar yana ji da karfi kai tsaye waje harabar gidan ya nufa, ko'ina yau a cikin kingdom ɗin zaratan zakunan warriors na masarautar ne waɗan da ake kira da dangerous warriors. Wasu warriors ɗin sai haɗa kan mata bayi suke yi izuwa wajen da ya dace su ɓoyesu dan basu tsaro, wasu kuma sai shirin yaki suke yi, wasu suna shirya zafafan makaman yaki, Allah yasa ma a ko da yaushe da shirin yakinsu suke, saboda sun san su ɗin kowani sarki farautar kujerar King Zuhair yake yi, sun san a koda yaushe zasu iya afkawa yaki ba tare da saka time ko date ba, ba yau suka fara samun harin yaki unexpect irin wannan ba, an jima ana yi masu irin wannan shammatar Allah yana basu nasara a kan makiya.