Sashe 26
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuma Mahreen da kuke ganin nan, rikici suke yi da Nenne, saboda ita tana kaunar Æ´ar uwarta, tana sonta fiye da tunaninku, ba ruwanta da zancen su Æ´aÆ´an kishiyoyi ne, babu wannan a ranta, kuma kullum Nennen nata tana gaya mata ba É—aya suke da Mahnoor ba, Mahnoor Æ´ar kishiyarta ce dan haka dole ta tayata kishi, ita kuwa ta ce ba dai ubansu É—aya ba? Ai tun da ubansu É—aya ita kam ba ruwanta da wani banbanci uwa, koma yaya ne Mahnoor Æ´ar uwata ce.
Idan Nenne tasa Mahnoor aiki to fa ko zata mutu sai Mahreen ta tayata, bata yarda ta barta ta yi ita kaÉ—ai, duk faÉ—ar da Nenne zata yi mata zata ce wlh ita sai ta taya Æ´ar uwarta, tun Nenne tana faÉ—a har ta hakura, dan ta lura Mahreen zata tona mata asiri wajen bappa idan ta matsa.
Wannan dalilin yasa Mahreen ɗin take cewa bata son Nennen ta dawo gidan, dan tana wahalar da Mahnoor, ita kuma bata son hakan, shiyasa ta ce kada Nennen ta dawo, ita fa Mahreen wlh sam bata son zalinci, bata son abin da zai taɓa mata Mahnoor ɗinta, ƴar uwarta ɗaya tilo a duniya. Bata bin bayan rashin gaskiya! Ga iya kwatar ƴancinta abinta, ko ba karfi akwai baki, da bakinta zata ɗaure mutun har igiya ya saura!!.
Wannan a takaice yadda suke kenan, fatan kun gane?.
Lallashinta sosai Inna ta yi har barci ya É—auketa a kwance a saman cinyar Inna ba tare da ta gaya mata dalilin yin kukanta ba. Ita kuwa Mahreen da kakarta gwaggo ta jata suka yi É—aki bayan sun gama masifar tasu ArÉ—o ya fice ha basu waje dan yasan sun saba. Da kyar suka iya lallashin Mahreeh ta yi shiru, ai kuwa tana yin shiru ta yo waje sai wajen Æ´ar uwarta Mahnoor a É—akin Inna, suna kiranta tana ce masu tana zuwa bari ta dubo Mahnoor, É—akin Inna ta shige abinta.
Ko da ta zo Mahnoor ta yi barci har ma Inna ta kwantar da ita a saman gado ta fita waje dan cigaba da aikace aikacenta. Ita ma tana shigowa ta kwanta kusa da Æ´ar uwar tata tana fuskantar saman zanar bukkar kamar mai tunanin wani abin.
A can ɓangaren Jaish kuwa, bayan ya buɗe idanu da Mahreen ta tsorata ta guda sai ya sake mayar da idanun nasa ya rufe, da alama baya cikin hayyacinsa sosai sosai, dan da alama bai ma san in da yake ba, ya rufe idanu ya kwanta shiru har barci mai nauyin gaske ta ɗaukesa. Bappa kuma a lokacin ya fita zuwa wajen wani abokinsa likitan gargajiya irinsa dan ya ɗauko shi ya zo ya yi nashi gwaje gwajen ko Allah zai sa Jaish ɗin ya farfaɗo, shi ya yi iya ka yinsa tun safe shiru, shi ne ya ce bari ya jarraba kiran ɗayan dattijon likitan, dama su uku ne kawai likitocin gargajiya a kauyen, to ɗaya ya rasu, kuma shi ne babbansu dama, yanzu sun rage su biyu ne kawai likitocin kauyen.
Da yake wajen yana da ɗan nisa sai da ya sha tafiya kafin ya isa wajen, sai gab da mangariba suka ƙariso shi da likitan. Har lokacin barci Jaish yake zubawa.
Sun sha madarar mamakin ganin yana numfashi, kun san dama already bappa ya barosa baya numfashi, bama su da tabbacin yana raye ko ya mutu. Da sauri bappan ya yi yo waje dan ya tambayi Mahnoor yaushe wannan bakon ya farka?. Sai dai ko da ya shiga cikin É—akinsu basu nan, mamaki ya fara yi a kan ina suka tafi? Can ya tuna sun ce zasu je wajen Nennensu, tuna hakan yasa ya ce nan suka tafi sai kawai ya fito ya koma nasa É—akin.
Sun yi murna sosai na ganin bakon nasu yana numfashi, dan haka sai suka hau aikin da zasu taimaka wa rayuwarsa shi da likitan abokin nasa.
TO ALLAH YA BAKA LAFIYA OUR PRINCE JAISH.
🕊ï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸
GIDANSU KHADIJAH 💔😥
A takaice dai yau aka yi arba'in na baban Zainab, Maman Zainab dai in short hukuncin ɗaurin rai da rai aka yanke mata, a hakan ma dan ta ce bada gangan ta yi hakan ba, amma kotu bata yarda da kalamanta ba, saboda su Hauwa sun fita makirci, sannan kuma su sun ɗauki makirin lauya da ya kware wajen take gaskiya a kullum, hakan yasa dole ta hakura ta karɓi kaddararta na ɗaurin rai da rai.
Zainab kuwa tana gadon asibiti saboda ciwo, Sadiq ya ɗauketa ya kaita asibiti ba tare da sanin su maman Haidar ba, kuma tsabar basu kaunar Allah ko nemanta basu yi ba da suka dawo daga kotu, ko a jikinsu kamar ba ɗan mutun ne ya ɓata ba, sai ma tunanin abin da zasu ci suke yi.
Shi kuwa Sadiq ya kaita asibiti ne dan jikin nata ya yi tsanani, kuma tsawon wannan lokaci da ta fara jinya tun rasuwan baban nata babu wanda ya sai mata ko paracetamol a cikin ƴan uwan baban nata, Maman Hanif dai bata cikin gidan, dan kuwa kaca kaca suka yi da Maman Haidar shi ne ta wuce gidan mijinta, ita kuwa Maman Haidar taga wajen zama, ta share mazaunanta ta yi zamanta, ko ina gantalallen mijin nata ne kuma ya shiga sai Allah ya san mashi. Ita dai Maman Hanif ta ce wlh abin da baban Zainab ya yi masu a rayuwa bai cancanci irin wannan sakayya daga garesu ba, a halin yanzu addu'a yake da buƙata ba duk wannan balaja'un da suke ta yi suna up and down within karya and gaskiya ba, shi ne fa Maman Haidar da yake ita ce babba ta hauta da ruwan masifa, ai kuwa a wannan karon bata raga mata ba, ta yi mata wankin babban bargo har da ce mata babbar banza sai girma a shekaru babu girman kwakwalwa, daga karshe ta ce zata ɗauki Zainab su wuce da ita gidanta ta je ta yi jinyarta kuma ta cigaba da riƙeta tun da dai ita kam Maman Haidar shashasha ce babu tunani a cikin kanta, to ita dai tana da tunani kuma tasan ya kamata, dan haka zata riƙe Zainab duk da tasan bata da karfi mijinta ma haka, amma ba zata bar bayan baban Zainab ya walaƙanta ba, zata san ta yadda zata yi ta kula da Zainab ɗin.
Nan fa Maman Haidar É—in ta yi tsalle ta dire ta ce bata ga uban da zai É—auki Zainab da Khadija ya fitar da su daga cikin gidan nan ba, ai ita ce babba, ita ce zata yanke me za'ayi.
Kuma duk borin kunya take yi, dan tana bakin cikin Maman Hanif É—in ta yi mata zagin kare dangi kuma ba halin ta daketa, dan kuwa tsab Maman Hanif zata karye banza ta ajiye, so tana tsoron fara kwatantacewa ma zata mareta, dan a lokacin Maman Hanif É—in ta fusata sosai, komai aka yi mata ba zata kyale ba, coz shi ne take hucewa ta hanyar hanata É—aukar Zainab.
Maman Hanif kuwa, sai a lokacin da ta shiga ɗakin Zainab da nufin ta ɗauketa ɗin ne sai ta ga ba Khadija, ta tambayeta ina Khadija ɗin kuma?. Dan su hankalinsu na a kan kotu duk tsawon kwanakin nan, sannan ƴan gaisuwa sun cika gidan, bugu da ƙari basa shiga in da su Zainab ɗin suke, suna ta fama da jama'a. Hajiyarsu da izuwa yanzu ta gama nadama da danasani, ko uppan bata iya furtawa, banda kuka ba abin da take yi, Maman Hanif ɗin ce ke zama kusa da ita tana rarrashinta, time to time Hauwa na zama kusa da ita dan makirci, so maman Hanif abubuwa sun taru sun mata yawa shiyasa bata farga Khadija bata gidan ba, ita kuwa maman Haidar dama can bata nemesu ba bare ta san Khadija bata nan, tana can tana gantali a tsakanin police station and court ita da Hauwa! Yanzu Hauwa kawarta ce, Allah sarki ta rigada ta shanyeta.
Ko da maman Hanif ɗin ta tambayi Zainab ina Khadija ta yi?. Zainab baiwar Allah ta kasa iya yin magana, ciwo ya ci karfinta, zama kusa da ita Maman Hanif ɗin ta yi tana ƙoƙarin lallaɓata ta gaya mata ina Khadija, a wannan lokacin ne Maman Haidar ta biyo bayanta tana bala'i a kan bata ga uban da ya isa ya ɗauki Khadija daga wannan gidan ba.
Da maman Hanif fa taga ba iya masu da balai'n nan zata yi ba sai ta kama kanta, ta bawa Zainab hakuri tare da gaya mata cewa wlh tana kaunarsu har cikin ranta, kawai ba yadda zata yi ne da balai'n dangin nan nasu, dan haka Zainab ta kula da kanta ta cigaba da addu'a, idan Khadija ta dawo ma ta gaya mata hakan, dan a tunaninta Khadija É—in ta fita sayan wani abin ne.
A takaice dai wannan shi ne abin da ya faru a kwanakin baya kafin kwana arba'in da rasuwar bbn Zainab É—in.
One thing da ban sanar da ku a nan ba shi ne, mu koma baya mu ɗauki farkon labarin A'isha wato maman Zee. Maman Zainab and Hauwa they're very very close friend. Unguwa guda suka taso, makarantarsu ɗaya, islamiya ma ɗaya, coz ita Hauwa tun suna ƴan'mata mayyar kuɗi ce, a hanyar islamiya idan suna dawowa duk namijin da ya ɗan yi masu wasa irin matasan unguwa haka sai Hauwa ta ce ayya wane ɗan saya mun gyaɗa dafaffa ko wani abin makamancin haka, idan zai saya sai ya saya tare da Maman Zainab, ita bata karɓa, dan mamarta ta hanata.
So a haka suke rayuwa, mayyar kwaɗayi ce ga rokon bala'i, lokacin da Sadiq ya san da hakan dan tana yawan rokonsa, ko abu ta gani a hannunsa sai ta roƙesa, shi ne ya gayawa mamarsu halin Hauwar, gata da yayuɓen samari kamar wata ballagaza, Sadiq ya ce wa mamarsu kullum saurayin da zaka ganta da shi na safe daban na yamma daban, kuma dukka yara ne da basu wani isa aure ba, ba iya riƙe mata zasu yi ba, amma sai ta biye masu tana cinye masu kuɗi, ga shegen kaifin harshe kamar reza, nare nare zata kalailame ɗan mutane da kalaman yaudara ya ɗebi duk ɗan cinikin kuɗin da yayo a kasuwa ya bata, ta karɓe ta shige gida.