Sashe 150
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shanu manya manya guda biyu babba ya bada aka yanka, dama a al'adar yadda suke bikinsu, za'a yanka shanu a wajen, sannan a wajen za'ayi ta gasa namar kowa yana zuwa yana yanka ya ci yadda yake so, cikin wannan rami da suka hura wuta a saman ramin ake ɗaura karafunar gashin namar, mata masu yi wa namar haɗin kayan miya suna aikinsu, masu gasawa ma suna aikinsu, dik yadda ƴan kauye ke son dabbobin sun nan dai haka suke yin wannan al'adar, kun san fulani da masifar son dabbobinsu, amma dik da haka in dai za'ayi biki sai sun yi wannan al'adun ta iyaye da kakannin. Aci nama har a ƙoshi, sai dai ba'a taɓa yanka shanu biyu ba sai a wannan biki ta Mahnoor, kowa shanu ɗaya yake yankawa ƴarsa, shi bappa ya nuna masu da banbanci ya yanka biyu!.
Yanzu ma haka aka yi, matasa majiya karfi ne suka kayar da shanun, aka É—auresu ArÉ—o ya yanka, Jaish kam sai ganinsu kawai yake yi, shi fa wani lokaci idan suna yin wani abin wlh kallon tantiran mahaukata yake yi masu bawan Allahn nan, dan bai saba ba.
Bappa yana ƙoƙarin sosai, dik kayan da Jaish ɗin yake sakawa fa bappan ne yake shiga gari ya saya mashi, shi dai bappan yana da kirki sosai, amma yakamata mu ɗan ji labarin bappan nan kaɗan dan mu san daga ina ya samo wannan kirkin nasa.
To shi dai mutun ne ba mazauni ba, yanzu ma ba dan Jaish ba da ba zai zauna a garin har ya É—auki tsawon lokaci har haka ba, baya wuce wata É—aya zuwa biyu idan ya dawo, idan kuma ya tafi yana iya kai 6 month up haka, to a baya dai bappa mafaÉ—acin mutun ne sosai, dik da akwai É—an wayewa a tattare da shi, sannan yana da ilimin addini, amma haka yake da faÉ—a sosai, auren soyayya suka yi da mahaifiyar Mahnoor, yana sonta sosai, amma saboda bakar zuciya da iya faÉ—a yasa yake gallaza mata.
Ya wahalar da ita sosai har ta kai ta ce ba zata iya zama da shi ba, mafaɗaci ne sosai fiye da tunaninku, ga saurin fushi, abu kaɗan idan ta yi mashi haka zai hauta da faɗa, kun san maman Mahnoor ɗin yar uwarsa ce, so yana ganin kanwarsa ce, wani lokaci har hannunsa yake ɗaurawa a jikinta da sunan duka, a lokacin da take da cikin Mahnoor ɗin ya taɓa dukanta da har cikin ya kusa zubewa, daga haka ta gudu ta koma gida.
Amma dik da haka arÉ—o ya datse idanunsa ya sake dawo da ita, kun san iyayenmu sai ayi ta kai masu karan miji suna cewa mutun ya yi hakuri ya yi hakuri, ba bincike ba bibiyar lamuran mutun, haka dai sai ayi ta ce mata ta yi hakuri komai zai wuce, watarana sai labari, ina mai tabbatar maku da bakincikin bappa maman Mahnoor ta bar duniya, a lokacin Nenne tana Æ´ar matashiya.
Kai in takaice maku zance an haifi Mahnoor da kwana uku ma sai da ya daddallah mata marika a kan dan ta É—auka mashi wasu magunguna da ya ajiye ta yi amfani da su bata tamnayesa ba, kuma a hakan fa ba wai baya sonta bane, yana sonta, kawai dai zafin zuciya garesa da rashin hakuri, ga shegen saurin fushi.
Wani lokaci sai ya yi mata wani abin idan ya fita wajen kiwo sai ya yi ta faman danasani maras amfani, idan ya dawo kuma ba zai hana shi in ta yi laifi kaÉ—an ya wawwaka mata marika ba, aikin kenan kullum.
In takaice maku labari dalilin mutuwar maman Mahnoor ɗin ya sanya zuciyarsa ta ladabta, tun daga lokacin da ta kwanta dama ya shiga damuwa mara misiltuwa, har jinya sai da ya yi, daga wannan lokaci ya rinƙa neman gafara a wajen Allah, ya kuma roki Allah da ya sassauta mashi wannan zuciya tasa, yasa a masallaci aka yi mashi addu'a, so a lokaci ne Allah ta karɓi addu'ar tasa zafin zuciyar ta tafi, ya zama so silent, dama can mutumin kirki ne, zuciyar ce matsalar.
A takaice shi ne kuka ga ya zama haka, dik abin da yake yi wa mutane na kyautatawa a yanzu zaku ji yana cewa Allah ya kai ladar wa maman Mahnoor, ita yake yi wa hidima, wannan dalilin yasa yake yiwa Mahnoor É—in kauna ta daban, a takaice kenan yadda aka yi ya zama na kirki kuma na daban a cikin kauyen nasu, sannan mai É—an wayewa dai'dai gwargwado, dan haka mu koma kan labarinmu.
Saman wani benci irin dogayen nan Inna Rabi ta zaunar da Mahnoor da kanta a ƙasa, shi ma bappa ya sha sabon ɗinkin kayan sallarsa da ya ɗinka, dama ya ɗinka ya ajiye sai sallah ta zo ya yi amfani da ita, haka yake yi kowace shekara, yana ɗinkin sallah da wuri ya ajiye, to a wannan karon dai sara ta zo a kan gaɓa, ya samu na shagalin biki.
Kowa a wajen ya yi kwalliya sosai, wasu dan cin nama suka zo, wasu dan ganin gulma, wasu dan Allah, wasu dan suga aljani Jaish, wasu kuma dan suga shin mijin Mahnoor zai yi nasara ne ko zai faÉ—i, wasu dan kaunar da suke yi wa bappa da kyautatawar da yake yi masu. Kowa dai da abin da ya kawowa. Sai gutsiri tsomi ake ta yi a kan Jaish É—in.
Kada ku so ku ga Mahreen kanwar amarya, idan kuka ganta na tabbata sai cikinku ya yi ciwo saboda dariya, sai hidima take yi, ga shi ta je kusa da wuta zata É—auko namar da ake gasawa, dan ita tana son abincin wajen biki hajiya mandiya ba.
Aikuwa tana zuwa ta haÉ—a uban zufa, kada ku so ku ga yadda power face É—inta ya zama, abin na manya ne, kawalliyar faÉ—arta wato Zainabu Abu ce ta matso kusa da ita tana rokarta nama.
"Ki je ki ce in jini a baki". Ta faÉ—a cikin nuna isa, irin ita ce fa kanwar amaryar nan ta bada umarni dole abi. Ga shegen son girma kamar wata gembu.
Labarina yana da tsawo, ba zan tsaya ɓata lokaci a wajen shirirtar ƴan kauyen nan ba, dan wlh akwai labarai a gaba, yanzu wasan zai fara, ba'ayi komai ba, dan jiga jigan shegun ma basu bayyana ba, akwai sauran tafiya kafin mu kai kansu, sai a fara buga wasan, dan haka ba zan tsaya cinye space da nake da shi a nan ba, so bari mu duba al'adun nan nasu in short, dan ma akwai abin da idan naje book 3 zan dawo dubawa a wajen bikin ne ya sa zan tsaya bada labarin, dan in mun je gaba in na tuna maku da wajen biki anyi kaza ku gane!!.
Sai da suka ci suka sha, nama kamar hauka, masu kwasa suna kaiwa gida sun kwasa, anyi gashi sosai.
Jaish dai yana zaune kusa da bappa, kansa na kallon ƙasa, dan ya gaji da kallonsu ya ce, ga shi kuma ya yi wa bappa alkawarin zai yi hakuri ayi komai da shi tsab a gama, dama tun kafin so zo wajen sai da bappa ya rokesa da ya yi hakuri ya cika al'adunsu, shi kuwa ya ce babu abin da bappa zai nema a wajensa ya gagara yi mashi, dan haka ya yi alkawarin tabbas zai yi iya ƙoƙarinsa ya yi abin da ya dace, shiyasa yanzu da ya gaji da kallonsu ɗin ma haka ya jure ya yi ƙasa da kai bai tashi ya bar wajen ba.
Mahreen tana zaune kusa da Mahnoor, Jumma da ta ci kwalliyarta sosai ita ma tana zaune a ɗayan gefenta, sun sakata a tsakiya kenan, dan bata da ƙawaye, Jumma ce kawai kawarta, ita ma saboda tana zuwa Islamiya a gidansu yasa suka saba sosai har haka.
Su Inna Rabi suna kan tabarmar a cikin runfa, jama'a suna zazzaune shiru. Kun san fa yanzu android phone ta ratsa har kauye, so a nan ma akwai ƴan gayu masu vivo, ga wani ɗan iskan Mp ɗinsu kato mai kama da irin manya manyan Radion nan na masu tallar maganin basir a kasuwan nin nan.........😂
Mp suka kunna, suka sanya wakar sauta fasitaka waɗata mivima ta metu, wai kun san fassarar abin da ake faɗa a waƙar nan kuwa?.....🤔
Sai chashewa ake yi, ga matasan mata da maza sai rawa suke yi a gefe, kun san sun iya cakuÉ—uwa mata da maza su yi ta chaskale rawa abinsu, wlh yadda suke rawar tamkar waÉ—an da aka sanyawa battery, kalan Æ´an tsana masu magana, sai wani kaÉ—a kayuka da dogayen wuyoyi suke yi.
Ai Mahreen ta ce baku iya ba ku bani waje, wani irin yawan da yarinyar nan take yi yadda kuka san rawan shegun karuwai, sai Allah kaɗai ya san mata daga ina ta koyo irin wannan rawa haka, yadda kuka san indiyawa masu rawa a club, har da wani girgiza tamkar wata mai cutar farfaɗiya, dama tasa jan power ta zama irinsu.........😂
Abin ba'a magana, a tsakiya suka sakata sai tikar uban rawa take yi, Mahnoor kuwa sai satar kallon angon nata take yi, yadda ta ga ya yi ƙasa da kai sai ta gane a dame yake, an takura shi dayawa, shi baya son hayaniya, dik sai ta ji tausayinsa ya kamata.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A..âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
Da misalin karfe 5 dai'dai Inna Rabi ta ce a dakatar da wannan kiɗan, dan lokaci gudanar da abubuwa ya yi, ai anci an sha, kuma an ɗan watsa jini wajen raƙashewa, dan haka yanzu saura a nutsu ayi kallon amarya da ango, a kallah yadda zasu kula da junansu.
Bisa al'adar dama a halin yanzu yan uwan miji ne zasu fara bawa amaryar umarnin da ta É—auki kwano ta É—ebowa mijinta namar da aka gasa ta zo ta bashi a baki, su kuma nasu kenan, to kun ga shi Jaish bashi da Æ´an uwa a wajen, dan haka sai Inna Rabi ta wakilci yan uwan nasa a in da ta yi wa Mahnoor wannan umarnin. Dama bappa ne ya ce mata ta zama uwa kuma Æ´an uwan Jaish É—in a wajen taron.