Sashe 136
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsayar da kallonsa a kanta ya yi. "Aiki a kan shirya Autata mana, a saƙon ai harda ita, ɗa ga sarkin Egypt wai ya ganta kuma yana so".
Kun tuna guy É—in da ya bisu lokacin da ta fita daga cikin taro ita da Hoorain? To shi ne ya matsawa babansa a kan a nema mashi izinin ganawa da ita haÉ—e da aurenta, ya bi ya matsa shi da gaske yake yi har sai da aka yi mashi abin da yake so ya sakar masu mara suka samu damar yin fitsari.
Ai uncle Abbas bai san lokacin da dariya ta kubce mashi ba, wai Æ´ar Autar nan ce da yanzu take kirgan dangi ne wani zai wani turo ya ce a nema mashi izinin É—ansa na so?. To me zai aura a nan? Ita Auta yanzu yaushe ma tasan wani aure bare soyayya fisabilillahi?.
Ni kuwa nace tab aikuwa ba yaran yanzu ba, dan ku kuna can kuna wasu tunaninku na banza Auta kam ta jima a cikin kogin kaunar Hoorain ma idan baku sani ba, ai yaran yanzu da sanin komai ake haifarsu ato........😂
Uncle Jahiz kuwa bakincikin ne ya hanasa furta kalma, dan sai ya ga abin nasu ma kamar da rai'nin hankali a ciki, idan ba rai'nin hankali ba yaushe yarinya kamar Autar nan zasu wani ce suna neman izinin aurenta fisabilillahi? Abin sai ya bakanta mashi rai, kawai dai baya son yawan magana ne yasa bai tanka su ba, dan idan ya ce zai buÉ—e baki to babu wanda zai ji da daÉ—i a wajen, kuma shi da alama ya fi King and uncle Abbas É—aukar zafi da wuri, da alama shi ne ya ainahin gadar King Abdul Malik, wato marigayi babansu kenan.
Yah Jawad da ransa ya ɓaci shi ma a kan batun autar ne ya ce. "Dad Auta kuma? Amma dai wannan bashi da hankali ko?".
Uncle Taheer da ya gama zuwa har wuya da ɓacin rai ne ya ce. "Dad ga dukkan alamu bashi da hankali ko dai babu ƙwaƙwalwa ma a cikin kansa mai gabaɗaya, idan ba dabbanci ba yaushe Auta ta isa aure? Kuma ko ta isa aure ma sai aka ce mashi bata da masu sonta ne da zai wani gwada mana shi ya isa?".
Sarai Momma ta fahimci maganganun uncle Taheer akwai wata a ƙasar zuciyarsa, shi kansa King ya fahimci haka duba da yadda uncle Taheer ɗin ya wani harzuƙa ya hayayyaƙo da masifa kamar anfaɗi wani abin da ba dai'dai ba, daga tambayar aure ai ba bashi aka ce za'ayi ba yake wannan surfen masifar.
Shi ma Yah Jawad ya fahimci ina uncle Taheer É—in ya dosa, shi kuwa uncle Jahiz da ra'ayinsa baya son auren wurin sai ya yi tunanin kawai halinsu ne yazo iri É—aya da uncle Taheer É—in, bai kawo komai a ransa ba!.
Su Sarina da suke zaune shiru ne Mummy ta ce su tashi su je abinsu, su tafi kada lokacin tafiya school ya wucesu su yi latti, su dai su sani suna da baki da yamma kamar yadda dad É—insu ya faÉ—a.
Ai tun mummy bata kammala dasa aya a zancen nata ba Sarina ta miƙe rai a matuƙar ɓace tana wani uban turɓune fuska ta nufi waje, a ranta tunanin yadda zata yi da guy ɗin idan ya zo kawai take yi, dan wlh ita ba wanda take so face babban yayansu kamar yadda mamminta ta kwaɗaita mata aurensa, in bashi ba ba ita ba aure a duniya, saboda shi take koran samari in suka zo, shi da bai san da zamanta a duniya ba amma ta mallaka mashi kanta gabaɗaya. Zan so ganin wannan cakwakiya wlh, mammie wlh muguwar silent killer ce ta ƙarshe ma kuwa, ta iya haɗa boma bomai.
Fanan ce ta rufa mata baya ita ma rai a ɓace, dan ita idan baku manta ba Jaish take jira ya dawo su yi aure kamar yadda mammiesu ta tsara mata, tashin hankali akwai fa kura. Anya Fanan zata yarda da wannan yariman kuwa? Shin Mammie zata yarda? Zata karɓi sabbin surakanen nata kuwa?.
Aneesa and Chuchu ne suka rufa masu baya, auta kuma uncle Jahiz ne ya miƙe tare da riƙe hannunta ya ce su je, dan shi ba zai tsaya jin wannan kayan haushin ba, yana ɓata rai a kan za'ayi wa su Sarina auren wuri, ashe bai sani ba ga kayan haushi kam na Auta.
Kallon Mommyn King ya yi. "Sai ki shirya masu komai, na basu izinin zuwa wajen Sarina Fanan and Aneesa, ban da Auta, dan bata kai aure ba".
Guyson ne ya ce. "Dad koma ta isa aure ita ba zata yi ba, dan ba wani katon da ya isa ya zo ya rabani da ita, su kara gaba, Auta tana nan tare da ni".
Ba ƙaramin dariya ya basu ba, sai dai King ɗan siririn murmushi kaɗan kawai ya yi tare da mai do da kallonsa a kan Akka, Allah sarki lallai ba shakka duk yadda aka yi Spender yana da matuƙar girma da amfani a tattare da su, dan kuwa abin da zai sanya Akka yin laushi haka a gaskiya ba karamin abu bane, ɓatar Spender ya jefata cikin tunani da damuwa, yanzu tsabar tunanin da take duk hiran da suka yi a saman table ɗin nan bata jinsu.
Allah sarki ita ta san babban haɗarin da yake tare da Spender shiyasa ta damu, addu'a take yi kada Allah yasa ya faɗa a hannun azzalumai waɗan da suka san amfaninsa, idan hakan ya faru za'a samu gagarumin matsala, ta yi wa King Abdul Malik alkawarin ba zata taɓa barin ya shiga hannun mutanen kirki ba ma bare azzalumai, domin cika alkawarinta da ta ɗauka yasa ta bawa King Zuhair dan ya ɓoye shi, rana tsaka kawai ace babu shi ai dole ta shiga tashin hankali, haɗarinsa ya wuce duk yadda kuke tunani.
Idan yana hannun mutun su kansu aljanu tsoron isa in da kake zasu yi, ba abin wasa bane, King Abdul Malik É—in ma mahaifinsa ne ya ainahin kirkireta domin karin karfin ikonsa a mulki a zamaninsa, abin dai a takaice ba abu bane da zasu yi wasa da shi.
A saƙon da aka turo domin neman auren su Sarina har da Chuchu a ciki, ita Chuchu da Auta ma wajen yarimomu daban daban har sama da biyar ne suke neman aurensu, amma King bai bayyana har da Chuchu a ciki ba, ya ɓoye masu Momma, sannan ya sanar da masu neman auren nata a kan already ya yi mata miji.
Miƙewa Jawad ya yi yana duba agogo kamar wani mai gaskiya, da sauri ya nufi waje. Da kallo dad and uncle Abbas suka bisa.
Yana fitowa kai tsaye room ɗinta ya nufa. Tana ƙoƙarin fitowa riƙe da katan school back ɗinta suka ci karo shi kuma zai shiga.
"Ina kwana Yah Jawad?". Ta yi maganar kai a ƙasa, dan yanzu ita kunyarsa ma take ji, kuma ta yi maganar tana ɗan ja da baya.
"Wato haka zaki tafi school baki nemeni mun ga juna ba ko?".
Kai ta fara girgiza mashi tare da faÉ—in. "A'a ai na ganka a dining room yanzu". Cikin sanyin murya ta yi maganar.
Jinjina kai ya yi. "Amma ai ni wannan kallon bai wadaceni ba! Ko dai baki damu da abin da zai wadaceni bane?".
A hanzarce ta girgiza mashi kai alamar a'a, sannan ta É—aura da. "Nadamu sosai ma".
"Okey muje na kaiki school É—in kafin na wuce office ko?".
Kai ta gyaÉ—a mashi alamar to.
"To ba za'a É—ago kai mu kalli juna bane my kaunaty?".
Ai bata san lokacin da cool murmushi ya ƙubce mata ba, ba ƙaramin kyau ta ƙara ba da ta yi murmushin, ita school ma za'a je sai an sanya su lips balm, kai Chuchu duniyar gayu ce.
"Kai Yah Jawad zaka fara ko? Ni ka dai'na kada nazo na yi latti, su Aunty Sarina sun tafi sun barni". Ta kai karshen maganar tare É—an É—ago kanta, ta sauke kallonta a kansa.
Suna haɗa idanu suka sakarwa juna haɗaɗɗen murmushi mai kara haɗe juƙatan masoya su cure su zama abu guda.
_____________________________🦋🔥
"Ke Chuchu zaki zo mu tafine ko kin tsaya a nan kina ɓata mana lokaci? Ina da class by 8 daidai, yanzu kuma 7:35 yaushe zamu isa har na san abin yi kina wani tsaye a nan........."
Sarina dake bayansu wadda ta zo yanzu ne ta É—auko wannan masifa, sai dai bata diresa ba ya juyo da kallonsa a kanta wanda hakan yasa ta haÉ—iye sauran maganar a cikinta ba tare da ta shirya ba.
Wani irin kallo ya wurga mata wanda ya sa ta haÉ—iyar yawu da kyar, Æ´an kame kame ta fara yi tana addu'ar Allah yasa kada ya yi mata komai.
"Ka yi hakuri Yah Jawad". Ta faɗa tana ƙoƙarin juyawa ta bar wajen.
"Aunty Sarina ku je Yah Jawad ya ce zai kaini da kansa". Cewar Chuchu.
Ai cikin girmamawa da mutumtawa ta amsa mata da okey, yau ba tsawa da tsiwa, Chuchu ta zama Auntynta a gabansa, da baya nan rashin mutunci zata yi mata, dan Sarina wlh ba dai masifa ba.
"Muje ko?". Ya faɗa yana kai hannu ya karɓi school back ɗin nata, shi ya riƙe mata suka nufi wajen mota.
Su Sarina kuma drivern da ya saba kaisu ne ya É—aukesu, sai kallonsu Sarina take yi tana mamakin yaushe Yah Jawad ya zama haka Chuchun bata gaya masu ba?! Ta ci alwashin in dai suka je school sai ta tambayeta me a tsakaninta da Yah Jawad É—in.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
A can cikin gida kuwa zaune Momma take a cikin room É—inta bayan sun kammala hiran da suke yi a dining room kenan, kowacce ta wuce nata part É—in.
Kuyanga mama Haulat ce zaune a gefenta ƙasa saman carpet, while ita kuma tana saman sofa.
Cikin sanyin murya ta ce. "Ranki ya daɗe asirin da kika jima kina rufewa Mammien tana shirin bankaɗosa, tana ta ƙoƙarin bincike a kan". Ta kai karshen maganar kanta a ƙasa cikin girmamawa.