Sashe 90
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fili Ronnie ya nufa, bayan ya tsaya a bayan red line dake zane a gaban dukkannin ƴan wasan ne ya ɗago da kansa tare da ƙara ɗaure fuskarnan tamau tamkar bai taɓa yin dariya ba a rayuwarsa. Kallonsa ya kai kan Sweetie dake ta kallonsa tamkar zata taso ta zo ta manna mashi hut rumguma, ji take kamar ta ganta a gabansa kawai.
Kashe mata ido É—aya ya yi fuska a haÉ—e, hakan wani irin cool murmushi ya sanyata saki ba tare da ta san lokacin da ta saki É—in ba, saura kaÉ—an ta sanya shi yin murmushin shi ma, sai kuma ya sake dakewa ya É—aure fuskar tamau.
Wannan abin da suka yi kuwa a kan idanun master Devil suka yi shi, hakan yasa master ya jinjina kansa tare da fara tunanin Ronnie yana son jiƙa masu aiki, dan kuwa in dai suka barsa ya saba da Sweetie to tabbas ba zasu samu abin da suke so cikin daɗin rai ba, dan ba zai barsu su azabtar da ita har sai ta buɗi baki ba, zai rinƙa shiga tsakaninsu ya yi ta yi masu kuka har sai sun hakura sun rage mata azabar da suke kan tanada mata idan bata basu Spender ba, hakan yasa master ya miƙe ya nufi cikin gida, da alama wajen Black Tiger zai je.
Shiryawa Æ´an wasa suka yi, wasu irin hut luxurious taya shoe aka kawo masu, na Ronnie ya fita daban da nasu, dama na gaya maku ai shi kayansa daban da na kowa. Sanyawa suka yi a kafafunsu tare da yin ready.
Commissionern wasannin yana hura usir suka tashi a guje kamar zasu fasa kirazansu saboda karfin gudu.
Nan take jama'a suka É—auki tafi ta ko'ina haÉ—e da fito, sai watsa flowers a sama jama'a ke yi, wasu sai rawa suke yi suna ile, kowa ihun sunan jaruminsa yake yi, amma a gaskiya ban ji sun ambaci sunan kowa ba face sunan Ronnie mai tarin uban masoya ta ko'ina.
Gudu suke yi tamkar masu gudun cetar rai, ga tayan takalmar nasu ba'a magana.......
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 22/10/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
26

Miƙewa tsaye Floris ta yi tare da haɗe hannayenta dukka biyu ta ɗaura a saman kirjinta ta lumshe idanu tana faɗin Jesus yasa Ronnie ya yi nasara.
Da kallo Sweetie ta bita tana mamakinsu, ita dai bayan addinin musulunci bata san yadda ake yin kowani addini ba, sauran addinan ma mum É—inta ta basu labarinsu a lokacin da take koyar da su karatun Alkur'ani mai girma, a lokacin tana basu tarihin annabawa da yadda magabata suka sha gwagwarmaya duk da cewa gobenmu ta yi kyau, ta hakan tasan cewa akwai wasu addinai na daban bayan musulunci, amma bata san ya ake yi sun ba.
Kowa da yake cikin wannan fillin addu'a yake yi a kan Ronnie ya yi nasa, duk da sun san cewa kullum shi yake zuwa na É—aya, har yau babu wanda ya kai kusan shi ma, amma abin ya zame masu jiki yi mashi addu'a a ya yin da yake buga koma wace iriyar wasa ce.
Number one dai shi ya zama number ɗin kamar kullum, ihu da fito a wajen jama'a ba'a magana, tamkar maƙoshinsu zai ɓalle. Ita kam Sweetie nata idanu kawai..........
Kamar daga sama ta ji an riƙo hannunta, a hanzarce ta ɗago kanta dan ganin wanenen?. Wani irin razana ta yi haɗe da zaro idanu waje sosai, mutumin da ta fi tsoro a rayuwarta wato master Devil shi ne ya riƙo hannunta tare da yi mata alamar ta tashi su tafi.
Da sauri ta juyar da kallonta izuwa kan Ronnie da yake tsaye a saman wani irin shinfiɗa mai kyau za'a sanya mashi tambarin zakara a wuya, shi dai a rayuwarsa yana matuƙar kaunar wasanni, yana kuma bugasu son ransa, Allah kuma ya bashi, kowace wasa zai buga shi yake zama zakara.
Tamkar zata ce ba zata bi master ba, sai dai tsoro ya hanata ko motsawa ma, jikinta har kerma ya fara yi, ta gaza iya sake juyowa ta kalli face É—insa, addu'a kawai take yi Allah ya juyo mata da kallon Ronnie a kanta, dan tana ganin cewa shi kaÉ—ai ne zai iya dakatar da master daga É—aukarta su tafi.
Sai dai har ya jata suka fita daga wajen hankalin Ronnie bai juyo kanta ba, yana can yana karɓar lambobin yabo kala kala, ga wata haɗaɗɗiyar box mai girma da Black Tiger ya aiko mashi da shi a matsayin gift ɗinsa, sai yaba kyan box ɗin yake yi duk da bai san me a cikinta ba, abi da ya sani kawai shi ne wajen box ɗin ta yi mashi kyau.
Sai tafi jama'a suke yi, da sauri Floris ta sauƙo izuwa cikin filin. Kai tsaye wajensa ta nufa, sam ita ma bata lura da cewa master ya tafi da Sweetie ba. A gefensa ta zo ta tsaya aka fara ɗaukarsu hoto, sam yaki yarda a ɗaukesa hoto da sauran ƴan wasan da suka buga a tare, da Floris kawai ya yarda su ka yi hoton.
Tana zuwa da aka fara É—aukarsu hoto sai ya É—ago da kallonsa zuwa in da Sweetie take zaune da nufin ya kirata ita ma tazo su yi.
Wayam ya ga kujerar da take É—in babu kowa, zaro korean eyes É—in nan nasa ya yi yana kallon filin da kyau.
Wata haÉ—aÉ—É—iyar tattabara Æ´ar siririya fara tas da ita zubin bebs É—in Dark world É—in take da shi ita ma. A gabansa ta zo ta tsaya, wasu kyawawan fararen Æ´an'mata su biyu ne a gefe da gefenta hannunsu É—auke da aword plate gift. Suna isowa gabansa matar ta kai hannu ta É—auko wani kyakkyawar aword towel É—an siririr mai tsawo, a wuyarsa ta nufo da nufin ta rataya mashi abin, ya fita tsawo sosai, kuma high heel sosai ta sanya a kafafunta, amma ina hannunta bai iya kai wuyarsa ta rataya mashi abin ba.
Ɗan duƙa mata kaɗan ya yi ya rage tsawonsa dan ta sanya mashi, yana yi hankalinsa a kan jama'ar dake kusa da in da ya ajiye Sweetie, one by one yake bin mutanen wajen da kallo ko zai hangota, sai dai wayam bata ba alamarta.
Wannan mata tana ƙoƙarin sanya mashi gold na girma wanda ita ce gold na winner wajen na 35 da ya ci a ƴan shekarun nan nasa, awajen takalmin taya kawai ya ci 15, haka a sauran wasanin irinsu foosball da sauransu, ya tara ɗanyen gwalgwalai dayawa, harta takalmar da yake sakawa wajen buga kwallo ta ɗanyar gold ce wanda Black Tiger ne ya yi mashi gift ɗinta lokacin da ya ɗauki cup.
Bai bari ta sanya mashi wannan gold ɗin ba ya sanya kai da sauri ya wuce tare da cire wanda ta sanya mashi a wuyar tasa ma ya riƙe a hannu. Kai tsaye wajen da ya zaunar da Sweetie ya nufa, sam hankalinsa baya jikinsa ita kawai yake tunani.
Sosai Floris ta yi mamaki, yau Ronnie ne ana karrama shi ya tafi ba tare da ya jira an gama ba? Kai abin da mamaki, to ina zai je?. Tambayar da take ta jefawa kanta kenan. Ganin ya nufi cikin gida ne yasa ta yi saurin barin wajen ita ma, bayansa ta bi zuwa cikin gidan.
Yana shiga ciki room É—inta ya nufa kai tsaye. Sai dai ko da ya je bata ciki, ai bai san lokacin da ya yi wurgi da gift dake hannunsa a tsakar É—akin ba, a hanzarce ya nufo waje. Yana fitowa suka ci karo da Floris da ta biyo bayansa.
"Beb what happened? Naga ka bar wajen taron lafiya?". Cikin sanyin murya ta yi maganar, dan ta lura tamkar hankalinsa a tashe, ta kuma san halinsa sarai, wlh idan ya fusata ransa ya ɓaci ko master Devil ya bashi hanya a zafin zuciya, kun dai ga yadda yake rayuwa dasu so simple ga shi so silent, amma kada ku ga ɗayar zuciyarsa ta ɓacin rai kenan, a wannan lokacin bashi da kyan gani, kun dai ga yadda ya ɓaɓɓallah Delisha duk da take ƙawarsa, to wlh a haka ransa bai ɓaci ba, da ya ɓaci ina mai tabbatar maku Delisha ba zata rayu ba.
Sam bai amsa mata maganar tata ba, da alama kamar bai ji abin da ta ce ba, kai yasa zai wuceta. Da sauri ta sake cewa. "Beb are you okay? What's going on? What are you looking for?". A wannan karon a ruÉ—e ta yi maganar.
A karo na biyun ma bai amsata ba, cikin zafin nama ya nufi part É—in Black Tiger kai tsaye, har wani irin zafi ya ji zuciyarsa tana yi mashi, ya saba da Sweetien sosai, ba zai ji daÉ—i ba idan aka rabasu, kuma yasan tabbas Black Tiger ne ya É—auketa, dan kuwa idan ba shi É—in ba ba'a haifi mutumin da zai iya É—aukar ta ba, kai koma ba'a cikin empeir É—insa take ba, ko a iya cikin birnin take wlh babu wanda ya isa ya fitar da ita ba tare da izininsa ba, kada ku manta komai da suke yi a tafin hannunsa suke yi, Ronnie ya fi kowa sanin hakan, shiyasa ma bai tuhumi kowa ba ya nufi yayan nasa kai tsaye, yasan ko master Devil bai isa ya gwada mashi sani a kan black tiger ba, duk cikin birnin shi kaÉ—ai ya san shi.