Sashe 195
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inno mariya dake zaune a saman sofa ne ta fara faÉ—in. "Farar mace lantarkin gida, takawarki lafiya sanyin idaniyar ahalin mai girma Abdul Malik, bangon sugari kowa ya jingina dake sai ya sha zaki, kaga mace mai zuciyar zinari, mace mai kyau kamar É—awisu, kaf familyn mai girma Abdul Malik babu mai kyanki, tauraruwa mai haska gabaÉ—aya kingdom of power, murmushinki tamkar hasken wata...........". Tana kirarin tana jinjina hannunta alamar girma.
ÆŠaga mata hannu Auta ta yi kafin ta ce. "Inno ya isa haka! Meyasa kuke son wahalar da kanku da buÉ—e muryan ku ne wajen jero waÉ—an nan kirarin?".
Kara dunkule hannun Inno mariya ta yi ta jinjina mata kafin ta ce. "Ranki ya daÉ—e Æ´ar Autar familyn King Abdul Malik, tauraruwan kasar Tunisia, muna yin haka ne dan mu sanyaki farinciki, domin farincikin farincikin kowa ne dake cikin wannan masarautan". Tana magana kuyanga Inno Raliya dake haÉ—a magunguna tana jinjina kai alamar irin gaskiya ne, gaskiya ne, wato irin gaskiya Inno mariya take faÉ—e kenan.
"To amma Inno in dai kuwa haka ne daga yau na baku dama a wannan yawun bakin naku da zaku ɓata wajen yi mun kirari to ku mun istigifari ku nema mun yafiyar laifukana a wajen mahaliccinmu sai na fi jin farincikin hakan".
Jinjina kai Inno mariya ta yi kafin ta ce. "Ai ranki ya daÉ—e muna neman maki gafara wajen Allah a koda yaushe, da dai an barmu mun yi kirarin ma ai ko?".
"Wannan gaske ne". Cewar Inno Raliya.
"A'a ni dai na yafe wannan kirarin ai mun istigifari sai ya fi mun, a kara a kan wanda ake mun, in dai kun ganni daga yau ba kirari zaku yi ba, istigifari zaku yi".
Cike da ƙaguwar ta bar wajen ta yi maganar, dan ta ƙotsa ta kashe wutar chuchunta ta samu hanyar zuwa wajen flowernta ta zuba mashi ruwa ko zai farfaɗo.
"To shikenan tun da haka kikeso daga yau hakan za'ayi In Sha Allah". Cewar Inno Raliya.
Jinjina masu kai ta yi tare da É—an sakar masu murmushi.
"Inno zan je wajen Mommana amma zan dawo dan a nan zan kwana tare da Aunty Chuchuna".
Jinjina kai Inno ta yi tare da yi mata fatan a dawo lafiya.
Yadda kuka san a kan ƙaya take ta yi maza ta wuce, tsabar sauri har kamar zata kifa, sai da su Inno suka yi mamakin irin wannan uban sauri haka. Ita kuwa Chuchu baiwar Allah tana tsaye a corridor tana aikin sharar kwallah, a ƙage take da a kashe wutar kawai ta fice da sauri, ta matsu da ta ganshi.
Shammatarsu Auta ta yi basu ankara ba sai gani suka yi duhu ya gauraye ko'ina, ta yi switching off na wutar É—akin.
Ai a miliyan Chuchu ta laluɓa ta fita, kafin Inno ta kai ga yin magana a kan dalilin ɗaukewar wutar ma har Chuchu ta fice, ita kuma Auta ta sake kunna wutar.
"Ranki ya daÉ—e lafiya kika kashe mana wutan?". Inno Raliya ce ta yi maganar.
"Lafiya lou Inno, mistake ne zan wuce hannu ya taɓa wajen, kunga saurin da nake yi ya ja".
Sun gamsu da zancenta, dan sun san bata yi masu karya, bata ma taɓa yi sun san karya ɗin bane, sai suka yarda. Da sauri ta sa kai ta fita dan ma kada su jefo mata wata tambayar.
Tana fita ta nufi É—akinta. Felix É—inta yana ta barci a saman bed É—inta, ya shige cikin bargo, tana matukar kaunar wannan wolf É—in nata, ga shi fari kal gwanin birgewa, ko baka son jinsin karnika in dai aka baka Felix sai ka ji kana sonsa.
Shafa jikinsa ta É—an yi kafin ta wuce a hanzarce ta É—auko É—an please call me abaya hijab É—inta ta sanya a saman kayan barcin jikinta. Sai da ta dawo wajen bed É—in ta sumbaci Felix É—inta a kan lallausan gashin kansa, sannan ta fice da sauri.
______________🌹😥🔥_____________
CHUCHU.
Kai tsaye part É—insa ta nufa, sai sauri take bugawa gudun kada wani ya ganta.
A yadda ta afaka cikin part É—in nasa sai da ta sanya kuyangun da suke yi mashi hidima tsorata, saura kaÉ—an su zura a guje, basu expect za'a shigo ba.
Bata bi ta kansu ba ta wuce can cikin ɗakinsa. Suna ƙoƙarin ɗaga mata gaisuwa tare da zubewa kasa amma ina tuni ta wuce ciki.
Sai da ta tura kofar bedroom ɗin zata shiga sai tunanin Rizwan ya faɗo mata a ranta, yanzu idan yana ciki fa? Ta jefawa kanta tambaya, zafafan hawayene suka cigaba da bin ƙuncinta, idanunta har sun kumbura saboda uban kukan da ta sha.
Tuna cewa ganinsa shi ne zai ceci numfashinta daga tsayawa da fita yasa ta kai hannunta ta goge hawayen nata tare da afkawa cikin É—akin.
Ta yi babban sa'a Rizwan baya a ciki, iya Jawad ɗin ne kawai kwance a saman bed ɗin, lulluɓe yake da bargo mai laushi har izuwa kirjinsa, yana kwance shiru kamar wanda ba rai a jikinsa, yanzu ba jimawa King, Uncle, uncle Jahiz and uncle Taheer suka fita daga cikin ɗakin, sun zo sun duba shi ne.
A guje ta tafi ta haye saman bed É—in, wasu zafafan hawayen ne suka cigaba da keto mata a guje. Daidai saitin face É—insa ta matso, kuka ya ci karfinta sosai, amma a haka ta daure take ambatar sunansa.
Shiru bai amsa ba, kara rankwafowa kansa ta yi tana cigaba da kuka, kamar wadda ta rasa hankalinta ta fara zuba sambatu kamar haka.
"Yah Jawad ka tashi dan Allah, idan har ka mutu ni ya kake son in yi? Ka manta ka ce zamu rayu a gidan auren mu a tare ne? Dan Allah kada ka bari soyayyata ta zama ajilinka, wlh idan hakan ta faru ba zan taɓa yafewa kaina ba, na shiga uku, dan Allah ka tashi". Tana yi tana kara rankwafowa kansa, hawayenta ne suka fara zuba a saman lallausan kumatunsa. Ta san cewa saboda ita yake wannan ciwon, dan tana da tabbacin ya ji labarin aurensu da Rizwan ne yasa ta fara ciwo.
Still dai bai motsa ba, dan alluran barci Dr Raj ya kara yi mashi domin lokacin da ya farka ya tashi ne da wani irin razana da kuma azababben zazzaɓi, shi ne Ramish ya ce har yanzu yana bukatar karin hutu, dalilin kara yi mashi alluran bayan sun yi treating ɗinsa kenan.
Dik abin da Chuchu take yi Mammie tana kallonta, domin kuwa ta sakawa room É—in Jawad idanu a yanzu, dik abin da yake faruwa tana sane da su, da alama ita ce ma nan ta danne Jawad É—in da tsafinta, ita ta hana shi ja in ja da uncle Abbas, ta hana shi buÉ—e baki ya gayawa King or É—an uwansa gaskiyar abin da yake faruwa.
Ganin bai motsa bane yasa ta fara É—an bubbuga kirjinsa tana mai cigaba da ambatar sunansa, amma ina ko motsi bai yi ba. Tun tana kuka da daÉ—in rai har ta fara fita hayyacinta ta fara tari mai kwazure zuciya ya tayar da hankalin mai sauraro.
A hankali ta sulale ta kwantar da kanta a saman kirjinsa dake harbawa da karfi, karfi, sauri, sauri, ta kwanta tana cigaba da hawaye suna jika mashi jiki. Har lokacin kuma Rizwan bai dawo cikin ɗakin ba, da alama akwai abin da ya riƙesa ko kuma makircin mammie, dan shi yake jinyar ɗan uwan nasa, kuma baya taɓa yin nisa ya barsa, ɗazun da ya kira Chuchu ma yana a cikin ɗakin, so kamar ansan tana zuwa aka ja hankalinsa ya fita.
A hankali barcin wahala ya kwasheta kwance a saman kirji nasa, ta sha kuka ne har muryarta ya dashe ya dai'na fita, ta ƙanƙame rigarsa gam kamar nace zan rabasu. Sai sauke wahalallen ajiyar zuciyar a cikin barcin take yi.
________________🔥💘🌹_______________
RAMISH.
Tsaye yake a gaban bed ɗinsa hannunsa riƙe da cup mai ɗauke da cappuccino da bai samu ya sha ɗazun a wajen King ba, dawowarsa daga wajen mamarsa kenan, ya ɗaura kafarsa ɗaya a saman bedside drawer ɗayan kuma yana ƙasa, ya ɗaura hannayensa a saman gwiwarsa na kafarsa dake saman bedside drawer, Bluetooth mai bala'in kyau da tsada ne manne a kunnensa guda ɗaya yana amsa kira.
Kwance Bilal and Dr Raj da suka baro wajen King a yanzu suke a saman bed na Ramish É—in, Bilal ya tada kai da lallausan pillow ya kuma rungumo pillow É—aya a chest É—insa, shi kuma Dr Raj ya yi kwanciyar ruf da ciki yana latsa waya.
Bilal kuma ya zubawa Ramish idanu yana sauraron maganar da yake yi a waje cikin kwararriyar larabcinsa ga wannan sexy voice É—in nasa mai kwantar da hankali masu sauraro, magana one by one cike da class.
"Lallai dole sai ranar Sunday za'ayi taron ne?". Ya yi maganar cikin mutunci, dik yadda aka yi da Abu Abdussalam yake waya, dan shi ne cikon mutun na uku da Ramish yake girmamawa yake kuma yi masu magana cikin mutunci da natsuwa a rayuwarsa.
Shiru ya yi yana sauraron abin da ake faÉ—a a cikin wayan na Æ´an mintuna da basu fi biyu ba, da alama bayani ake yi mashi.
"Okey for sure za'ayi, on Sunday by 3pm dai'dai zan yi leading a airport". Ya faɗa yana latsa wayarsa dake hannunsa, kamar mai rubuta saƙo zai turawa wani.
Miƙewa zaune Bilal ya yi yana mai cigaba da kallonsa da kyau.
"Okey Abbie In Sha Allah". Ya faÉ—a tare da juyo da kallonsa a kan Bilal. Katse kiran ya yi kafin ya sauke kafarsa daga saman drawer ya nufi wani haÉ—aÉ—É—en set of rocking chair dake kusa da mirror ya zauna saman guda É—aya yana É—aura cup É—in hannunsa a saman table dake center wajen.
"Yah Ramish on Sunday fa ka ce?". Bilal ya jefa mashi tambayar yana tsaresa da ido.
ÆŠan lumshe fox-s eyes É—insa ya yi tare da sauke ajiyar zuciya. "To ya zanyi Bilal?" Ya faÉ—a.
"A'a ai abin ne ya yi maka yawa, kada ka manta a massages da muka samu an buƙa ci da lallai ranar Sunday zamu yi wannan tafiya, how comes zaka cewa Abbie zaka yi attending taron nan a ranar kuma? Why not a ɗaga taron sai zuwa Monday".