Sashe 134
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To shi ma kenan da bai san cewa ta fita ba ya sha madarar mamakin ganinta a saman bed É—in Akka, to ina kuma ga mu da muka san tana a tare da Hoorain, wai me ya faru? Ya aka yi ta dawo room É—in Akka?. To mu koma baya kaÉ—an mu gani.
Bayan sun kammala cin abinci ne commander ya buƙaci da su yi hira, a nan shi kuma ya nuƙe ya ce barci yau yake ji, sosai commander abin ya bashi mamaki, domin kuwa tun da yake da Hoorain yau almost 26 to 27 years bai taɓa ce mashi Abbo ina jin barci ba, hasalima shi ne yake matsa mashi a kan ya kwanta ya yi barci, amma sai ya ce a'a shi bai ji.
Tun yana ƙarami haka yake baya son yin barci dare, gara na rana ma yana ɗanyi bisa ga na dare.
Amma sai bai kawo komai a ransa ba, saboda yarda da ya yi da É—an nasa, bai kuma sake ta da batun kamshin perfume É—in Auta da ya ji a É—akin ba, saboda ya yi tunanin ai Hoorain mai kula da lafiyar ta ne, ta yiwu basu jima da rabuwa bane, hakan yasa ya yi shiru bai sake tada maganar ba.
A ɓangaren shi kuwa Hoorain addu'a kawai yake yi Allah yasa mahaifin nasa kada ya jefa mashi wata tambaya ko kuma wani magana, dan bashi da amsa ta karya da zai iya bashi, bai iya ba.
Sai dai kuma ya gudu bai tsira ba, sai da Abbon ya ce. "Baka da lafiya ne Hoorain?".
Kai kawai ya girgiza alamar a'a, yau yaki yarda su haÉ—a idanu da shi, ya kuma ki yarda ya buÉ—i baki ya yi magana sosai.
"Hoorain me kake ɓoye mun ne? Alamu sun nuna akwai abin da ka ɓoye mun ko dai baka son na san baka da lafiya na tashi hankalina ne?". Kallonsa na'a kansa babu ko kyaftawa ya yi maganar.
Tunani ya shiga yi a yanzu idan ya yi karyar bashi da lafiya ma ya ƙara ɗaure kansa ne, dan kuwa Abbonsa zai ce ba zai fita ya barshi shi kaɗai a ɗakin ya kwana ba, sai dai su kwana a tare, dan kada jikinsa ta tashi da tsakar dare, dan haka karyar bashi da lafiya ma bata taso ba, dole ya nunawa mahaifin nasa cewa lafiyarsa lou dan ya samu ya tafi ya barsa shi kuma ya mayar da ita cikin gida.
"Abbona lafiyana lou, yau na gaji dayawa ne, barci sosai nake ji". Kana jin yadda ya yi maganar zaka fahimci ba'a cikin nutsuwarsa yake ba, bawan Allah abin da bai taɓa kwatantawa bane, ko tuna hakan a ransa bai taɓa yi ba Auta ta ja mashi, shiyasa ya ruɗe, kuma ga dukkan alamu Hoorain baya magana da mata, bai saba ba, bare kuma ace ya kawosu cikin ɗakinsa, kai bai taɓa, da akwai bayi mata masu hidima sosai a cikin gidan, amma shi baya daga cikin layin masu yi masu magana gaskiya, dan ruɗewar da ya yi wanda ya saba kasancewa da mata sam ba zai ruɗe har haka ba!!.
"Tom shikenan, ni na manta ma ban gaya maka ba, batun neman Prince Jaish mai martaba ya ce a barshi yayyunsa suna aiki a kansa a kimiyance, dan haka mu maida hankali a kan neman Spender kawai, ka shirya gobe akwai in da zan aikeka kafin nan mu fara shirin mai da wa Queen Zarina martani, kada ku kyaleta idan kuka je, ku tabbatar sai ta fito daga cikin fadarta ta zube gwiwowinta a gabanku ta bada hakuri a fatar baki a kuma rubuce a takarda ku dawowa da King da shi, matar nan ta ketare duk wasu iyakoki, duk wasu dokokin yaki ta takesu ta kawo mana hari ba gaira babu dalili, dan haka yanzu a dokar yaki muna da damar yi mata duk abin da ya dace, ku ladabtar da ita, lastly ka da ka mance da riƙe addu'a dan kai kanka kasan in da zaku dosa". Ya kai karshen maganar tare da ɗan kawar da kallonsa a kansa......... Da alama wannan karon ba tare da shi za'a fita yakin ba.
Ni kuwa nace rashin sani yafi dare duhu, da kunsan balai'n da yake tinkaroku na harin da Black Tiger yake son kawo maku wlh da ba zaku ɓata warriors ɗin yakinku, ku wahalar da su, ku jigatar da su a kan wata Queen Zarina karamar kwaruwa ba, ga babban sheɗani ifiritu mai shafe Daula duk girmanta daga doron duniya, ya rufe babinta a manta da an taɓa yin irin ta a duniya nan yana dinfaroku! Zaku wani tsaya biyewa Queen Zarina! Ai kawai fara shirin gagarumim yaki na a mutu ko a rayu kawai zaku yi! Hmmm akwai dai gagarumim matsala sosai gaskiya.
Jinjina kansa ya yi alamar ba matsala ya ji zantukan baban nasa, daga haka suka yi sallama, commander ya fita ne kawai amma ba dan ya so hakan ba, saboda yana son sanin me yake damun É—an nasa.
Yana tafiya kamar da minti biyar haka sai ya É—auko holarsa ya mayar kansa, sannan ya ce da ita ta zo ya mayar da ita dare yana kara yi.
A hanzarce ta fito daga cikin toilet ɗin, yana tsaye ta ƙariso gabansa.
Kansa a ƙasa ya nufi hanyar fita daga ɗakin!. Bayansa ta bi da sauri, ita kanta izuwa yanzu a tsorace take kada a nemeta a cikin gida, ga kuma uncle Taheer da ya biyo bayanta tasan za'a iya samun matsala.
BuÉ—e kofar É—akin nasa ya yi tare da fara fitowa, ya yi mata alamar ta tsaya bari ya duba ko akwai wani motsi a wajen!.
ÆŠan wawwaigawa ya fara yi domin dubawa.
Ganin babu kowa ne yasa ya yi saurin, yi mata alama da hannunsa a kan ta fito. A hanzarce ta fito, jikinta har kerma yake yi ƴar ƙaniya, hannunta ya riƙo suka nufi hanyar komawa. Kamar wasu marassa gaskiya a duk in da suka ga mayaki na shawagi sai su laɓe a wani wajen har sai kafa ta ɗauke ta wajen sannan su cigaba da tafiya.
A bakin kofar bayan nasu ya dakata, da hannu ya nuna mata hanya a kan ta wuce kenan ba tare da ya furta kalma ba.
Da sauri ta wuce ita ma bata furta kalma ba, dan a tsorace take. Zuba mata idanun ya yi yana kallonta har ta shige ciki ta rufo kofar. Ya É—an jima tsaye a wajen kafin daga bisani ya É—an matsa kaÉ—an.
Ita kuma tana shiga ta hango King ya fito daga part É—in Mommarta zai shiga na mama, tasan ita yake nema hakan yasa dabarar guduwa part É—in Akka ya faÉ—o mata, tasan idan ta shiga part É—in Momma to zai gano ta fita, saboda ai ya duba wajen da farko bata nan, shi ne yasa ta gudu wajen Akka ta haye gadonta ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya kamar wadda wasu kattin gani kasheni suka biyo ta sha da kyar.
To kun ji yadda aka yi, mu cigaba da labarinmu.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
Æangaren Jawad kuwa, yau kusan a É—akin Chuchun ya kwana, domin kuwa lokacin da ya haÉ—e bakinsa da nata, ya kasa iya aikata abin da yake da niya wato kissing É—inta, ya kuma Æ™asa iya rabata da jikinsa, shiru suka tsaya ita tana jiran ta ji me kuma zai yi mata, shi kuma Allah ne kaÉ—ai yasan me a ransa.
A dai'dai wannan lokacin King ya yi knocking na kofar ya zo neman Auta. Ba ƙaramin razana suka yi ba, domin kuwa dukkansu sun san dole King ɗin ne, idan ba shi ba babu wanda zai zo a cikin wannan dare ya buga mata kofa.
Tuni Yah Jawad ya dawo cikin hayyacinsa, kamar dai yadda ya yi ranar yau ma hakan ya yi, cikin toilet ya shige ya ɓuya, ita kuma ta haye saman gado da sauri ta shige cikin bargo tana zare idanu kamar antare ɓera a tarko, yanzu kam ta yarda ba mafarki take yi ba ƴar ƙaniya.
A karo na biyu King ya kara yin knocking jin na farko shiru ba'a amsa ba.
Shiru ta lume a cikin bargon har da rufe kanta irin idan ma ya shigo ya ce barci take yin nan, kai Chuchu ma fa Æ´ar duniya ce wlh, tasan komai kawai shiru take yi.
A karo na uku ya sake knocking, shiru da ya ji ba alamar motsi ne yasa ya murÉ—a handle É—in kofar ya tura ya shigo.
Daga bakin kofa ya É—an tsaya yana kallonta, kowani É—ansa yasan kalar perfume É—in da yake amfani da shi, saboda yawan zaman da suke yi a tare da shi, so ya ji mamakin jin kamshin perfume É—in Jawad a cikin É—akin, ga shi kuma ya ga Chuchun barci take yi.
A ransa ya furta zan kamaka ne, da ni kake yi Jawad, wato idan mun ce maka kana son Jannat sai ka ce mana ba haka ba, ko jiya mun yi maganar nan da Abbas, shi ma ya kafe a kan lallai son Jannat kake yi, in muka yi maka magana kuma sai ka ce mana bahaka ba, amma ka iya zuwa mun É—akinta cikin dare ku sha hira ba? Ina nan lokacin yin maganinka ya yi, Allah ya kaimu da safe.
Karisawa ciki ya yi yana zancen zucin nasa, cike da so da kaunarta ya haye saman bed É—in, tana jinsa ya fara tofa mata addu'oi kamar yadda ya saba yi masu kullum. Bayan ya kammala a fili ya furta Allah ya yi masu albarka ya cigaba da basu kariya.
A cikin zuciyarta ta amsa mashi da amin. Ƙasa ya sauko ya nufi waje.
Yana fita Jawad ya fito, a saman bedside drawer ya zauna tare da faÉ—in. "Gaskiya ya isheni wasan Æ´ar tsere da nake yi da dad, dole na É—auki mataki a yanzu, dole kawai na gaya masu gaskiya dan su mallaka mun ke na huta ki huta".
Shiru ta yi bata amsa mashi ba, ta yi kamar ta yi barci da gaske. Hannunsa ya kai ya yaye bargon da ta kudundune a ciki. Idanunta a datse kamar mai barcin gaske, sai dai kuma shi barcin karya asirin mutum tonuwa yake yi ida ya yi shi.