Sashe 4
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To fah, dama ta kira waya ɗazun ta ce karfe ɗayan dare su haɗu a in da suka saba haɗuwa, ko da waye zasu haɗu? Me zai yi mata? Dama ita matsafiya ce? Ƴar surkulle ne ita kenan?. Ku ɗan lallaɓa da wannan page ɗin kafin mu fara yin long pages.🔥💘
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
â¤ï¸ðŸ”¥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 16/9/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘STEP TWO....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
E__________________2🔥
🕊ï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸
FORESTðŸžï¸ðŸ”¥
Tafiya yake yana layi ba tare da ya san in da ya dosa ba, burinsa kawai ya ganta, ita ce a cikin tunaninsa.
Cigaba da zuba jini ya rinƙa yi a duk wata kafa da wannan damisar ta yakushesa. A hankali hankali ya fara ganin dajin na juya mashi, idanunsa na ƙoƙarin rufewa ruf, sai ƙoƙarin buɗesu yake yi, amma abin ya ci tura, domin already duk wata gaɓa a jikinsa ta yi la'asar, duk wata karfi ta kare mashi a yanzu.
Har ya iso bakin wata rami mai kama da karamin rafi, cike ramin take tab da ruwa, kasancewar baya iya gani sosai sai bai kalli rafin ba, cigaba da saka ƙafafunsa kawai yake yi yana tafiya ba tare da yasan in da yake takawa ba, shi dai Pretty kawai yake tunanu.
Wani irin jiri da ta É—ebesa ne ya tafi luuuu zai kifa gabaÉ—ayansa a cikin wannan ramin.
Kamar walkiya haka mutun ya bayyana a gabansa tare da tareshi ya faÉ—a saman kirjinsa. Kamar dai kullum, fuskarsa na sanye da wannan rawani da yake rufe fuska, iya kan idanunsa irin na Pretty kawai zaka iya gani.
A lokacin kuwa idanun Kamran É—in sun gama rufewa, baya iya ganin kowa kuma baya gane komai, bai dai suma ba kam.
A saman shoulder ɗinsa wannan jarumin sadaukin ya saɓa shi, sannan ya nufi wata hanya da shi, tafiya yake cikin nuna tsantsar jarumta, daga ganinsa kasan dakakken namiji ne mai ji da lafiya.
Saman wasu ganyayyaki ya kwantar da Kamran ɗin bayan sun yi tafiya mai ɗan nisa, da alama shi ya shirya ganyayyakin. Hannu yasa ya ƙarisa yage rigar jikin Kamran ɗin, dama already damisar ta ɗan yayyageta, so sai ya ƙarisar da yageta kawai.
Wasu kwarya dake gefe guda ya buÉ—e É—aya, cikin zafi zafi yake aiki, da alama jininsa a tafashe yake, kwayar idanunsa duk in ya lumshe ido ya sake buÉ—ewa sai sun tafi da imanin mutun, saboda kyansu, sak idanun Pretty and Sweetie, ga idanun nasa shi ma dara dara.
Maganin launin green color ne a cikin kwaryar, duk wani waje da wannan damisa ta fasa a jikin Kamran sai da ya bi ya zuba mashi wannan maganin. Cikin ƙanƙanin lokaci Kamran ya fara dawowa cikin hayyacinsa, da alama maganin aiki yake yi kamar magic.
Miƙewa ya yi daga wajen ya nufi wajen wata bishiya dake gabansu ya tsaya a wajen bayan ya mayar da kwaryar gefe ya ajiye.
Shi kuwa Kamran a hankali idanunsa suka fara washewa, da alama ya dawo cikin hankalinsa. ÆŠan dishi dishi ya fara ganin mutumin, da yake a ta gaban ganinsa mutumin ya tsaya, sai kara waro waÉ—an nan manyan idanun nasa yake yi yana son ganin wanene? Amma ganinsa bata gama washewa ba, dishi dishi yake gani.
Mutumin ya juya mashi baya, iya bayansa kawai yake iya gani. Jin alamar Kamran É—in ya fara dawowa dai'dai ne yasa ba tare da ya juyo ba, in a low voice sosai ya furta. "Where's Nufaysat?"
Haƙiƙa yana da sanyin murya tamkar Sweetie ce ta yi magana, kun san dama ita tana da sanyin muryar, Pretty ce mai zazzakar murya kamar busar sarewa, amma Sweetie ko ɗaga murya ta yi sai kun ji shi a sanyaye, saboda sanyinta, ga daɗin saurare, dukkansu ita da Pretty voice nasu akwai daɗin saurare sosai, sai ma idan suna karatun Alkur'ani mai girma.
Mamaki ne ya kama Kamran ɗin, dan shi bai san su waye Nufaysat ba, kuma ya ji voice ɗin mutumin tamkar na Sweetie, sai abin ya ɗaure mashi kai. A hankali ya fara ƙoƙarin motsa laɓɓansa alamar yana son ya yi magana, sai dai kuma tongue ɗinsa ya yi mashi mugun nauyi, ya kasa iya motsa ta.
Still wannan mutu bai juyo ba, jiran amsa kawai yake yi a kan ina su Nufaysat?. Kamran kuma baki ya kasa buÉ—uwa, saboda azaban da ya sha a hannun bakar damisar nan, duk ya jigata.
Motsin da suka ji alamar mutun ya tinkaro in da suke ɗin ne yasa wannan sadaukin ya bar wajen a ɗari, da alama ɓoye kansa yake yi ga kowa.
Yana barin wajen Mamma ta iso wajen cikin zafinta, tana tafiya kamar wata jarumar mayakiya, gefen face É—inta yana É—an zubar da jini, alamar damisar ta ji mata ciwo a wajen, ta biyo sahun É—an ta ne.
Dai'dai lokacin da ta iso wajen, a dai'dai lokacin shi kuma Kamran ɗin ganinsa ya gama washewa, ƙoƙarin miƙewa ya fara yi, amma sai ya kasa, kamar wadda aka ɗaɗɗaurewa gaɓɓan jiki.
Da sauri mamman ta ƙariso wajen nasa, a gabansa ta tsugunna tare da kura mashi idanu tana ganin maganin da Sadauki ya sanya mashi.
"Kamran who did all this thing to you?". Ta faÉ—a tana kara zaro idanu. Girgiza mata kai ya yi tare da cewa. "I don't know him".
Sosai take ganin maganin, a matsayinta na babbar likitar gargajiya bata taɓa ganin irin wannan magani ba, bata san wani ganye bane, ga shi babu halin ta sani, saboda ganyen an murjeta sosai, so ba zata iya ganewa ba. Yau tsawon shekaru 25 zuwa 26 tana wannan aiki na likita, amma bata taɓa sanin irin wannan magani ba.
Yau a karo na farko ta shiga cikin mamaki sosai, hannu ta kai ta É—auki wannan kwaryar, zubawa maganin idanu ta yi tana mamaki sosai, yau dai an samu wani abin da ya bata mamaki a wannan dajin.
Dawo da idanunta a kan shi ta yi. "Kamran tell me who treat you? Who help you?".
Sake girgiza mata kai ya yi tare da ce mata bai sani ba shi ma. Miƙewa tsaye ta yi da kwaryar a hannunta, tafiya da shi zata yi ya je ta yi bincike a kan wani irin ganye ne wannan.
Hannu ta miƙa mashi a kan ya riƙe ya miƙe tsaye su tafi. Kasa iya miƙewar ya yi duk da ya riƙe hannun nata, hakan yasa ta ajiye kwaryar tare da duƙawa kamar ɗan baby ta saɓe shi sai saman shoulder ɗinta, sannan ta ɗauki kwaryar maganin ta nufi hanyar komawa...... Kai Mamma ba dai karfi ba kam, kakkarfan macece sosai.
Suna tsaka da tafiya ya ce. "Mamamma take me down zan iya tafiya yanzu". Ba musu ta sauke shi, dan ya É—an ji kwari.
"Mamma ki je zan zo in sameki". Ya faÉ—a tare da gyara tsayuwansa. Kallon tuhuma ta wurga mashi kafin ta É—aure fuska sosai. "Ina zaka je?".
Kai tsaye ya ce mata. "Neman Pretty zan je, ban san in da ta nufa ba, kuma kin san dajin nan yana da haÉ—ari sosai, kada ta je ta faÉ—a wani wajen mugayen dabbobi su cutar mun da ita, gaskiya ba zan iya zama ba". Bawan Allah ita ce kaÉ—ai a cikin tunaninsa, dan yana ganin kamar Sweetie tana mazauninsu, dan a tunaninsa ai ita bata fita, kuma haka ne, da ni da ku duk mun san bata fita, so ya yi tunanin Pretty ce kawai ta fito damisar ta ritsata, shiyasa baya zancen Sweetien.
"Who's she?!". Ta faÉ—a murya a kausashe. "My pleasure". Ya bata amsa cikin halin ko in kula, ba wani damuwa a tattare da shi. Da alama fa Kamran hankalinsa baya jikinsa, da alama ya manta cewa da Mamma yake magana.
Gyara tsayuwa da kyau ta yi, wani irin kallo da ta wurga mashi sai da tasa ya haÉ—iyi yawu da kyar, da alama kallon yasa ya dawo cikin hankalinsa. "Your pleasure?!". Ta maimaita kalmar cikin kausasshiyar murya.
Nan take ya ji harshensa ta yi mashi nauyi, sai a lokacin ya fahimci ya yi kuskuren suɓutar baki, yanzu idan ta rabasu fa ya zai yi? Idan ya gano Pretty ta ce kada ya sake zuwa in da suke ko kuma ta koresu a dajin ko ta bi dare ta salwantar masu da rayuwarsu ya zai yi? Wannan tunanin yasa ya fahimci ya tabka babban kuskure a magana, yasan da cewa tsab Mamma zata iya bin dare ta kashesu, ba zuciyar imani ne da ita ba, amma duk da haka yana yi mata biyayya, shi kansa bai san meyasa yake yi mata biyayya sosai har haka, a yanayin renon da ta yi mashi bai kamata ma ace yana tsoronta ko yana yi mata biyayya har haka ba, duk da cewa e munsan ko faɗa zasu yi zata yi mashi dukan mutuwa, dan ba sa'arsa bace a fagen iya faɗa, ƙashinta ya rigada ya yi dahu da faɗa, amma biyayyar da yake yi mata har ta yi yawa, baya taɓa ja da maganarta, yanzu haka da ya kasance yana karatun Alqur'ani mai girma ma kullum kara kaunarta yake yi, dan yanzu yana kara sanin girma da darajar mahaifiya.
"Kamran amsa me a ina ka santa? Ashe kana da wata pleasure bayan ni?".
Shiru ya yi ya kasa yin magana. Tsawa ta daga mashi mai karfi a kan ya buɗi baki ya bata amsar da take tambayarsa a kai ko ransa ya ɓaci.
Wani irin raɗaɗi yake ji zuciyarsa take yi mashi, burinsa kawai ya je ya ceci Pretty, ya nemo in da take kada wani abin ya cutar da ita, amma mamma tana neman dakatar da shi, shi gaskiya a wannan gaɓar baya jin zai iya yi mata biyayya ya kyale ran Pretty ya salwanta.