Sashe 24
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tattare up white hairn nasa ya yi ya watsa shi baya har tsakiyar bayansa, nan take wasu Æ´an kananan kyawawan diamond earrings suka bayyana a kunensa, ya huda kunne har huji shidda, ya zuba diamond earrings masu bala'in tsada da kyau a kunnen, sai É—aukar idanu suke yi, a sama ta kusa da kunnen waje da gashin sage yake zama amma ta sama kusa da kunne ya kuda wajen ma tare da zuba diamond pin a wajen, harta tsakiyar harshensa akwai wannan pin É—in ya sanya, and one thing yana da zanen tattoo a tsakiyar bayansa, sannan yana da shi a saman hannunsa wajen damatsansa...... Ni kam ina son sanin waye Ronnie gaskiya!.
Har ya kama hanyar fita sai ya lura da tana rawan sanyi, alamar karfin gudun Ac É—akin ya yi mata yawa. Juyowa ya yi tare da rage mata gudun, sannan ya rufeta da duv kafin ya sanya kai ya wuce. Tana kwanciya ba jimawa barci ya yi awon gaba da ita, dan ta ci kuka ne over, sannan kuma ta gaji ga yunwa and barcin dukka sun haÉ—e mata. Sai ajiyar zuciya take saukewa a cikin barci.
Yana fitowa ya nufi electric stair case ɗin dan ya yi ƙasa, sai wai saiɓi yake yi a tafiya kamar wata mace, da alama hutu ce ta yi mashi yawa. A main parlourn ya isko Delisha dake zaune gabanta da uban kayan motsa baki tana aikin ci.
Kashe mata ido ɗaya ya yi tare da wucewa ya nufi wani katafaren dining room wanda girmansa ya wuci tunaninku, ya haɗu sosai, ya ji komai na more rayuwa, ai bama sai na tsaya ɓata lokacina wajen faɗa maku haɗuwarsa ba, domin komai na cikin Daular Black Tiger fa kun san ya amsa sunansa, dan kuwa daloli ne suke kuka a Daular bama Nairori ba, dukiya ta yi mubaya'a har ƙasa ta kwanta a wannan masarauta, sun jiƙu da ɗinbin arziƙi daga Ubangijin, dan Allah ne kawai mai bada arziki musamman ma na ƙarƙashin ƙasa dana cikin ruwa. So sun cika sun batse shiyasa suke tunanin mulkar duniya. Sai dai da ni da ku dukka mun san babu wani mutun ɗaya da Ubangiji ya ambata wanda zai mulki duniya, ace duniya ta zama shugaban ƙasa guda ɗaya gareta? Ina ba zai yiwu ba, wane mutun, sai dai mahdi da zai bayyana a gaba wanda shi kuma zai zo ya cika duniya ne da adalci a lokacin da zalunci ya yi ci karfin bayin Allah, Allah ka iya mana, wlh Ubangiji yana sonmu, kullum yana cikin kawo mana mafita a lokacin da abubuwa suka yi mana tsanani, Allah ka bamu ikon yin bautarka yadda ka umarcemu......... 💔😥
(Amma ni tambayata ma a nan wai ko ta ya Black Tiger zai iya rike duniyar idan ya samu karfin ikon mulkin?🤔 Yanzu ma kowacce ƙasa da shugabanta, governors, ministar's, hukuma, kai da dai sauransu ma ya aka kare? Bare kuma ace shi kaɗai yake mulkar ko'ina? To ko dai zai gina mana ƙasa kuda ɗaya ne ya haɗemu waje guda?😅🤔 Is just a jock.)
Saman ɗaya daga cikin wani gold chair of gold dining table dake dining room ɗin Ronnie ya zauna, sai wani lumshe ido yake yi kamar mai jin barci, kayan abinci iya kayan abinci ne a saman table ɗin, suna maƙare, table ne mai girman gaske, dan chairs dake ta side ɗaya kawai sun kai 28, ɗayan side ɗin ma haka, gaba da baya kuma two two chairs ne a wajen.
Kai my people's naso ace kunga haÉ—uwar wannan dining table É—in, wayyo duniya Allah ka yi mana arziki mai albarka wanda zamu taimaki bayinka mu yi wa addinin musulunci hidima Amin. Wato chairs na dining É—in nan sun rikitani a wajen kallon, sai ka wuni wajen sakin baki kana kallon haÉ—uwarsu, komai na girma na manyan kai ne a cikin wannan Daula, komai wayewarka idan ka shigo wannan Daula fa sai ka zama É—an kauye, abin ya wuci tunaninku, haÉ—uwa iya haÉ—uwa!!.
Wasu irin saƙaguna ne tsaye a gaban table ɗin, su shidda ne cif, gabaɗayansu kuma robot ne ba mutane ba, da naura suke aiki, kuma chajinsu ake yi, sai dai kirar mutane ke garesu, idan ka gansu ma ba zaka taɓa zaton ba mutane bane, sai in suna tafiya ko suna yin wani abin zaka ga sun banbanta maka da mutane.
Akwai irinsu sosai a cikin Daular, daga ƙasar China Black Tiger ya sayosu da ɗinbin dukiya mai yawa, duk ya sayosu ne dan ya kara karfin wajen tara uban yawan warriors ta yadda zai cigaba da karin samun karfin iko ya mulki duniya, burinsa dai mulkar duniya, kamar hauka haka yake farautar wannan matsayin, shiyasa ya sayo robot guda ɗari biyar, suna ɗaya daga cikin abin da yasa ba'a cin nasara a kansa a yaki, dan mafiya yawan lokuta idan za'a tafi yaki robot ɗin sune a kan gaba, duk da cewa a yanzu ba'a gama shigarwa da robot ɗin dukkanin horon yaki ba, basu wuci guda ɗari aka shigarwa da horon yaki a cikin jadawalin naurar ƙwaƙwalwar kansu ba, saura suna nan a killace cikin wani ɗaki ana basu horo, duk wanda horon ya shiga jadawalinsa sai a fitar da shi izuwa cikin sauran warriors na mutane shi ya yi free, so Black Tiger ya ware robot guda 30 yasa an basu horon yi mashi hidima a cikin Daular tasa, su suke share ko'ina su goge ko'ina, sannan na wajen dining table dan serving abinci suma ya ware guda shidda, so a takaice dai haka suke a cikin Daular..... Wai akwai karfin iko iya karfin iko kam a DARK WORLD, ai dole a rinƙa jin tsoron Black Tiger, dan shi ɗin wuta ne mai balbali, gobara daga kogi kasheka sai dai lillahi, dole duk sauran masarautu su ja baya!.
Ni kam nace ba? Anya za'a iya samun wanda zai yaki Black Tiger kuwa? Irin wannan warriors da ya tara majiya karfi! Kuma harda robot da bindiga bata fasasu bare wuka? Ta yaya za'ayi nasara a kansu a fagen yaki? Hmmmm akwai cakwakiya, zan so naga karshen wannan game ɗin. Yanzu su kuma nasu wasan zai fara, fata na dai shi ne Allah yasa kada Sweetie ta yi masu taurin kai daga lallaɓawa su juya su fara azabtar da ita idan taki basu haɗin kai su samu Spender! My people's ku ce amin, dan Sweetie ba zata iya ɗaukar azabtarwan waɗan nan masu Black heart ɗin ba, Black Tiger with black heart gaskiya abin ya munana kam, ya haɗe ya yi mashi yawa idan ma mutun ne!!.
Ronnie
Da yaren English ya yi wa robot É—in magana a kan su haÉ—a mashi abinci mai rai da lafiya bari ya kaiwa bakuwarsu, da alama ba'a shigar masu da jadawalin yarika dayawa a cikin head É—insu ba, dan kuwa Ronnie ya fi iya yaren Korean akan English, amma haka yake yin magana da su da English É—in dan su fahimce shi sosai kada su yi mashi shirme, kum san sufa robot ba wani hankalin azo a gani ne da su na, yanzu zasu tabka maka ba dai'dai ba.
Zuba mashi abincin suka fara yi, wani katafaren luxury glass try suka É—auko daga wajen makeken drawer dake cikin dining room É—in, glass drawer ne na shirya kananan kwanikan da ake amfani da su a cikin room É—in, irinsu cup's, spoons, small plates, and tray's different types, design, and colors, dan kaiwa wanda bai fito cin abinci ba nasa É—aki aka ajiye tray's din, kai ai na gaya maku dining room É—in nan duniya ne, baki bai isa ya faÉ—i haÉ—uwarsa ba, wane mutun!.
Abinci suka hau shirya mashi lafiyayyu kala kala, da yake tray ɗin yana da girma sai ya kwashe abincin da ya buƙatar kaf a ciki, wajen kala biyar suka sanya mashi, amma tas ta ɗauke, sun kuma sanya wasu irin fresh kayan marmari masu kyau da ɗaukar ido, har tissue basu bari ba sai da suka sanya mashi, sun dai haɗa komai normal da yake umarni suke bi su kam, kana bada umarni zasu aikata dai'dai abin da kace masu, basu kara komai kuma basu ragewa.
Yana zaune har suka gama, sannan ya miƙe ya ɗauka tare da nufar hanyar fita. Still Delisha tana zaune a parlour tana cika tana bashewa. Sake kashe mata ido ɗaya ya yi, harara ta wurga mashi irin ta ji haushi ya shiga mata cikin aikinta, ya hanata sumar da Sweetie da mari. Shi kuwa bawan Allah ko da ta hararesa ɗin ma sake kashe mata ido ɗaya ya yi tare da sakin murmushin da sai da ya kusa sakani suma saboda kyan da ya ƙara, ban taɓa sanin dimple na yi wa namiji kyau ba sai a kansa.
Wucewa ya yi saman stair case É—in ba tare da ya ce mata uppan ba, harara ta cigaba da binsa da shi har ya wuce abinsa.
Kai tsaye É—akin Sweetie ya nufa. Sai dai ko da ya je har barci ya É—auketa, ajiye mata kayan abincin ya yi a saman haÉ—aÉ—É—en luxury glass table dake saman carpet dake gaban bed É—in nata, sannan ya nufi waje.
Da fitarsa ba'afi minti 2 ba sai ga wata kyakkyawar farar matashiyar budurwa ta shigo cikin ɗakin, shigar jikinta sak na ƴaƴan sarakuna, a gefen bed ɗin ta zauna tare da zubawa Sweetie idanu, da alama ita ce zata kula da ita har izuwa lokacin da zata basu abin da suke da buƙata su saketa ta tafi.
MY PEOPLE'S NA CE BA? WAI IDAN BLACK TIGER ZAI MULKEMU YA ZAKI YI? AKWAI TARIN ARZIKI KAM, SAI MUN ƘOSHI DA ƊINBIN DUKIYA, AMMA ZAMU ƊANƊANI KUƊARMU FA.
🕊ï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸
JIMETA............ NIGERIA🛫
Mahreen🔥😅
Bayan ta kammala cin abincinta tana dai ta kunkuni bata dai na ba, ita a dole bata son zuwa wajen mahaifiyarta. Mahnoor dai bata sake bi ta kanta ba, ta cigaba da yin abin da yake gabanta.