Sashe 130
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaro mashi waÉ—an nan jajayen idanun nasa master ya yi. Shi ma cikin É—aga murya ya ce. "Ronnie na gaya maka ka zama rago mai matatccen zuciya a kan mace!! A kan yarinyar da baka san asalinta ba, ka haukace a kan abin da ba zai taimake ka ba, ka zubarwa da y............".
Azababben marin da ya dallah mashi cikin fusata ne yasa ya dakata da yin maganar, al'ajabi da mamaki ne suka kusa sanya shi sumewa a wajen, bai taɓa tunanin Ronnie yana da gwanin gwiwar da karfin zuciyar iya ɗaga mashi murya bama a rayuwarsa, duk da yasan cewa tabbas ya fisa matsayi da komai da komai, amma bai taɓa kawowa a ransa ya yi ƙasƙancin da zai iya ɗaga hannu ya dallah mashi mari ba, abin da mamaki.
"Master kada ka jawa kanka bala'in da ba zaka iya ɗauka ba, kada ka ƙureni! Kada ka ɓata mun rai! Kai kanka kasan ɓacin raina girgizan rugugin aradu ce ga birnin Black world! Kada ka ja na kasheka a nan kuma na kashe banza karen farauta!!..............".
Bai iya kai karshen maganar bane sakamakon zuciya da ya yaudari master ta ja shi ya É—aga hannu da nufin ya kai mashi mari, hakan yasa ya dakata da yin maganar tare da kaucewa marin.
Shi kansa mastern bai san ya aka yi ya yi yunƙurin marin nasa ba, ya san duk abin da yake faɗa gaskiya ce, ɓacin ransa rugugin aradu ce ga birnin, amma aka ce zuciya bata da ƙashi, sai ta ingiza shi a kan kada ya bari ɗan yaron nan yana gaggaya mashi baƙaƙen maganganu hakan zai sa mutumcinsa ya zube ya kuma sa jama'a su rage jin tsoronsa.
Ransa ne ya ƙara ɓaci, wato yanzu master har zai iya cire hannu ya ce zai maresa? E lallai dole yau su cire raini a tsakaninsu, dole kowa ya san matsayinsa, hakan yasa cikin fushi ya jijjiga wuyar rigar master da karfin gaske, da hannu ɗaya ya jinjigasa sai da gabaɗaya jikinsa ta girgiza, sannan ya ɗan yi baya tare da ɗaga kafarsa ya takashi da karfi a kirji sai da ya tafi ta baya da karfi ya faɗa cikin wannan ruwa da yaran suke ciki suna ta faman ɗirkar ruwa, wasu daga cikinsu ma sun sha ruwa ta yi masu yawa har sun sume a ciki master yana can suna tafka faɗa da Ronnien, yara abin tausayi.
Wani irin daka sufa Ronnien ya yi tare panjamawa cikin ruwan. FaÉ—a suka farayi a matsayinsu na zaratan zakaru masu ji da rai da lafiya.
Abin mamaki abin al'ajabi, master dai shi ya bawa Ronnie horo, shi ya koya mashi komai, amma sai ga shi Ronnie ya bashi kashi, ya sha kashi a hannun ɗalibinsa, da kyar da makyarkyata ya iya kwace kansa yana haki ya samu ya fito daga cikin ruwan, kamar zai mutu ya fara ƙoƙarin gudun cetar ransa, dan ya wahala, Ronnie ya kama kansa ya danna a cikin ruwar almost 10 mins yana ta shan ruwa, dama Ronnien yasan suna da horon iya riƙe numfashinsu har na tsawon 5 mins a cikin ruwa, shiyasa kuka ga yana ƙoƙarin koyawa waɗan can yaran irin wannan ne yasa ya jefasu cikin ruwan, su sun samu wannan horon ne kuma daga wajen master ɗin tun suna yara, shiyasa ya danne shi har ya kai 10 mins a cikin ruwan, kunga ya wuce adadin da ya iya.
Sai shan ruwa yake yi yana fafutukar neman numfashi, ashe shi ma Ronnie ya iya mugunta, haka yasa karfi ya dannesa yaki bashi wata damar da zai iya shaƙar numfashi!.
Ya sha ruwa kam babu karya, har idanunsa suka kara wani uban ja kamar wutar dake ruruwa.
Gudun cetar ransa ya fara yi. A fusace Ronnien ya fito daga ruwan, a fujaje ya bi bayansa, shi kansa ya yi mamakin yadda aka yi ya iya dukan master har haka, mutumin da ba wanda ya taɓa iya ja da shi a fagen faɗa ne ace yau shi da yake matsayin ɗalibinsa kuma kusan ɗan cikinsa ne ya dakesa har haka? Abin da mamaki! Power da ya samu a jikinsa yanzu ta bashi mamaki ba kaɗan ba, bai taɓa zaton hakan yake ba....... Ran maza ne kawai ta ɓaci!.
Bayan master ɗin ya bi domin har izuwa yanzu bai huce ba, sai ma ƙara tafarfasa da zuciyarsa take yi.
Basu zame ko'ina ba sai cikin main parlourn, a lokacin Floris tana zaune a saman sofa ta buga uban tagumi, ga busassun hawaye a face ɗinta alamar ta ci kuka ta ƙoshi.
Da gudun gaske master ya haura sama yana haki kamar numfashinsa zata É—auke, jikinsa dukka sai É—igar ruwa yake yi.
Ronnie na danno kai da dugu Floris ta miƙe tsaye, da gudu ta nufesa, yana wani irin huci zai nufi sama ta yi saurin faɗawa jikinsa tare da fashewa da kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro.
Kowani mutum da rauninsa, shi kuma Ronnie kyawawan ƴan'mata ne rauninsa, yana matuƙar son ganinsu cikin farinciki. Na gaya maku baya zina, kuma bai taɓa yi ba, amma dai yana kaunar kyawawan mata a kusa da shi kam ba karya.
Wannan kuka nata yasa ta ɗan taɓa mashi zuciya, hakan yasa dan dole ya dakata da bin master da yake da niyar yi, ya rungumeta yana sauke ajiyar zuciya.
A saman shoulder ɗinta ya kwantar da kansa yana jin kamar zai haɗiye zuciyarsa ya mutu. Ita ma kuka take yi sosai, dan ta yi kewarsa over, yau ya yi mata abin da bai taɓa kwatantawa ba ko da sunan wasa.
Jin kukan nata na taɓa mashi zuciya ne yasa ya ɗauketa can jikinsa duk ruwa suka koma saman sofa suka zauna. Goge mata hawayen nata ya fara yi tare da fara aikin rarrashinta.
Cikin ƙanƙanin lokaci ta yi shiru, da yake ya kware a fannin sanin me mata suka fiso, ya iya rarrashi da kalamai irin na soyayya masu sanyaya zuciya, sai dai shi ba soyayyar yake yi ba ɗan albarka...........🤣
Ya dai zuba masu kalaman ya kwantar masu da hankali, yagansu a gefensa suna murmushi, shikenan fa.
"Beb yunwa nake ji". Ta faÉ—a cikin muryar kuka.
Ba tare da ya sake furta kalma ba ya miƙe ya ɗauketa suka nufi dinning room.
Shi kuma master ko ina ya yi? Yau Floris kyakkyawar tattabara ta cecesa. Me kuke tunanin Black Tiger zai ce a kan wannan faÉ—a nasu? Kun dai san yana ganin komai! Shin zai yi shiru ne ko dai zai gayawa kowa matsayinsa ne?! Hmmmm mu je dai zuwa!.
_P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A__🔥🌹🕊ï¸
JAWAD and CHUCHU🔥🕊ï¸
Murya a ɗan ruɗe ta furta. "Yah Jawad kai ne da middle night ɗin nan?". Ta yi maganar tare da miƙewa zaune cikin sauri, ta zuro kafafunta ƙasan gadon sannan ta miƙe tsaye.
HarÉ—e hannayensa da kyau ya yi a saman chest É—insa, sannan ya jingina da jikin door room É—in. A hankali ya lumshe idanunsa ya sake warosu a kanta.
"Mekike yi baki yi barci ba har yanzu?". Tamkar mai magagin barci ya yi maganar, kana jinta kasan yana tare da kasala sosai.
"Nakasa yin barcin ne". A shagwaɓe ta yi maganar.
Wani irin yanayi ya ji ta ratsa shi tun daga tafukan kafafunsa har izuwa tsakiyar kansa. "Jannat kina mun son ranki kam, yanzu dai meyasa kika kasa yin barcin?". Ya kai karshen maganar tare da É—aga mata gera guda alamar yana jiran amsa!.
"Yah Jawad na kasa yarda cewa wai kai ne kake sona, abin ya tsaya mun a rai'na, idan na rufe idanuna kalamanka ne kawai suke neman fasa mun kai'na, jin abin nake yi tamkar a mafarki, na ƙasa yarda gaskiya ce, na kasa samun wanda zai mareni na farka daga wannan daddaɗar mafarkin, ina ma na farka naga gaskiya ce ba mafarki ba, da kuwa sai na yi azumi guda biyar ina godiya ga Allah". Kamar zata yi kuka ta kai karshen maganar.
Gently ya fara takowa izuwa in da take tsaye, tamkar wanda kwai ya fashewa a ciki yake tafiyar.
Tana tsaye ya ƙariso gabanta, cike da tsananin kaunarta ya furta. "Har yanzu gani kike yi a mafarki kike?".
Kai ta gyaÉ—a mashi alamar e ba tare da ta yi magana ba.
A hankali ya sauke hannunsa daga saman kirjin nasa, jikinsa duk a wani irin mace sosai kamar mai jin barci, komai a kasalance yake yinta.
Hannunsa É—aya ya kai saman waist É—inta. ÆŠan zaro idanu ta yi sakamakon wani irin shock da ta ji tamkar wadda aka jonawa wutar lantarki.
Iskar bakinsa mai tsananin kamshin mouth perfume deference type and toothpaste ne ya hura mata a cikin kwayar idanun da ta zaro mashi É—in.
A hankali ta lumshesu tana turo baki alamar shagwaɓa. "Kai Yah Jawad me hakan to?".
Ƙasa sosai da voice ɗinsa ya yi wajen furta. "So da kauna mana".
Wani daddaɗar ajiyar zuciya ta sauke, a fili ta ce. "Yah Allah kasa ba mafarki nake yi ba, Allah kaga zuciyata ina son Yah Jawad so mai tsanani, Allah ƙasa gaskiya ce ba a mafarki ya zo ya ce yana sona ba, Allah ka cika mun burina ka mallaka mun shi a matsayin miji". Tana magana nan take idanunta suka cicciko da kwallah.
Hannunsa dake saman waist É—in nata ya fisgota da shi ta faÉ—a saman kirjinsa. Wash ta É—an furta sakamakon faÉ—awa da ta yi babu excuse ta buga kanta a dai'dai saitin ribs É—insa.
Hannu ta zura ta bayansa ta rungumo waist É—insa ta baya, shiru ta kwantar da kanta a saman kirjin nasa tana addu'ar Allah yasa kada ta farka daga wannan mafarki a yanzu sai gobe.
Rankwafo da kansa a kanta ya yi. Cikin wani irin salon soyayya mai jan hankali ya fara magana kamar haka.
"My kaunaty har yanzu baki farka daga mafarkin bane?".
Tana daga kwance ta gyaÉ—a kai alama e, sai ta É—aura da cewa. "Yah Jawad ka bari kada ka tasheni, kaga a zahiri ka cika yi mun faÉ—a da bada punishment, amma a mafarkinka da nake yi kullum soyayya kawai kake nuna mun, ina sonka my melody".