Sashe 171
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Uban lodin kaya ta haÉ—o mata tare da omo ta bata, kwasowa ta yi ta nufo waje da su, kayan yin waki wato su bokiti ta É—auko ta fara tikar aiki.
Gab da mangariba bappa ya dawo daga kiwo, da sauri ta É—aura mashi ruwan wanka, dan mangariba ta kawo kai, ya so ya hanata yin wankin da take yi a matsayinta na amarya, amma sai kuma ya kasa, yana ji yana gani ya kyaleta tana yi.
Har bayan sallar isha'i baiwar Allah tana wannan aikin, ga zazzaɓi dama a jikinta, Nennen kuwa ta kara tafiya gantalinta, already idan baku manta ba da rana ta yi abincin nata ne har da dare, dan ya kwasa a kwanika ta kaiwa kowa ɗakinsa, so a daren nan babu wani girki da zata sake yi yar albarka.
Bata yi sallar mangariba ba bare isha'i, tana ta aikin wanke kayan Nenne, Mahreen kuma bata iya wanke kayan manya ba bare ta tayata, sai ta zauna kusa da ita kawai tana binta da surutai.
Shi kuwa Jaish tun da ya fita waje ya samu waje a karkashin bishiyar kofar gidan nasu ya yi zamansa, har aka kira sallar mangariba ya wuce masallaci, a can ya yi alwala. Ba shi ya dawo gidan ba sai da aka yi sallar Isha'i, ya riga bappa shigowa gida, yaki yarda ne su haÉ—a hanya.
A lokacin da ya dawo ta kammala wankin ta shige ɗaki, ta yi sallar mangariba da isha'i, tana kundundune cikin hijabinta a saman dadduma saboda sanyin zazzaɓi da take ji, jikinta ya yi zafi jau kamar wuta, kuma dik zama da ta yi a waje tana wanki iskar yamma ya bugeta ne yasa zazzaɓin ya kara tsananta.
ÆŠakinsu kai tsaye ya nufo, dan sai azalzalarsa zuciyarsa take yi a kan ya zo ya ganta.
Ya sha mamakin ganin tana kudundune a saman dadduma, ta kwanta shiru, da alama ma barci ya É—auketa, ga fitillar da ta kunna ya haske É—akin da haske tas, so yana iya ganinta da kyau.
A gabanta ya zo ya duƙa, a hankali ya kai hannu zai ɗauketa kenan ya ji jikinta da zafi sosai. Har kaman zai ɗauke hannun nasa ya fasa ɗaukarta ɗin sai kuma ya danne ya ɗauketa cak suka nufi saman mattress ɗin, cikin magagin zazzaɓi ta fara sambatu jin and ɗauketa, surutu take yi wanda ba zaka iya gane me take faɗe ba.
"Noor lafiya kuwa? Meyasameki?". Ya jefa mata tambayar cike da mamaki a ransa, dan shi dai yasan sun rabu da ita tana cikin ƙoshin lafiyarta, yanzu ya dawo ya sameta haka abin da mamaki, sannan ya yi maganar yana kwantar da ita a saman mattress ɗin.
"Hamma jikina ciwo yake yi mun". Ta faÉ—a cikin magagin ciwo kamar zata sa kuka. Harta iskan dake fita daga bakinta mai zafi ne sosai.
Sosai ya ji tausayinta ya kara ratsa shi har jijiyoyin jikinsa, a sanyaye ya ce. "Sannu kin ji? Bari na kawo ruwa na É—an sa maki a jikinki ya rage zafin ko?."
Shiru bata iya amsa mashi ba, saboda wani irin sara mata da kanta yake yi.
Gyara mata kwanciya ya yi, ya jango bargon da ta naɗe ɗazun ya warware, lulluɓa mata ya yi kafin ya fice daga cikin ɗakin.
Yana fita tsakar gidan bappa yana shigowa, da sauri ya wuce kitchen dan ma kada wani abin ya haÉ—asu. Kwano ya É—auka ya É—ebo ruwa mai sanyi, sannan ya koma cikin É—akin, shi ma bappa ya wuce cikin nasa É—akin.
A saman mattress ɗin ya ɗaura ruwan, ya je ya ɗauko ɗankwalinta daga cikin kayanta, yanzu fa shima zama da bappa yasa ya iya jinyar marasa lafiya ya yi masu magani, ya ga haka bappa yake yi wa masu zazzaɓi kafin ya basu magani, shi ma ya zama likita, wato Jaish fa ɗan baiwa ne, yana cikin hayyacinsa shi ɗan jarida, baya cikin hayyacinsa kuma likita!......😂
A saman mattress É—in ya zauna tare da tallabota da hannunsa É—aya, a hankali ya zare hijabin jikinta, jikinta dik a sake saboda ciwo, sam bata san ya cire mata hijabin ba, dan bata ji lokacin ba, ciwo ya yi tsanani.
A gefe ya ajiye hijabin, a hankali ya fara ƙoƙarin cire mata riga dan ya sanya mata ruwan sanyin a jiki. Dik bata yi wani yunkurin ba. Haka ya cire tsab, sai kuma me? Ya subhanallah. Sai kuma shi ya kasa yin abin da ya yi niya, ya zuba idanu kawai yana kallon abin da bai taɓa gani ba tun da mommarsa ta haifesa ya yi wayo, bai taɓa ganinsu hakansu muraran ba.
Ji ya yi ɗakin nasu ma gabaɗaya tana juya mashi, ai bai san lokacin da ya kawar da hasken fitillar dake haskasu ba, ya sanya paipain da ta rufe masu abincinsu da shi ya ƙare hasken ta gefensu.
Ya ruÉ—e sosai kamar ba shi ba, ya nemi dik wani sukuninsa ya rasa, ba zai iya cigaba da gani bane yasa ya kare, ji ya yi anya ma zai iya sanya mata ruwan nan a jiki kuwa? Ko dai ya je ya kira bappa ne?. Wata zuciya ne ta amsa mashi da ina bai kamata ya kira bappa ba, ai abin kunya ne ma wani ya duba mashi lafiyarta.
Kai shi kuma ba zai iya dubata ba, to yake kenan, Jaish fa ya karaya, ya ga tula tula ya ruɗe, ko dama waye ya aikesa ya kai idanunsa can? To shi dai ya sani, ni bari na leƙa wani wajen na dawo, amma me kuke tunanin zai faru? Shin zai iya yi mata wannan treatment ɗin kuwa? Bari dai mu je mu dawo sai mu gani shin zai iya ko ba zai iya ba!.
____________________________________
🫀🪴EVIL KINGDOM😈🔥
A gabaÉ—aya tarihi bayan Dark world da ta zo ta yi breaking record da babu wata masarauta da ta kai wannan zalinci, suna mulki ne bisa ga juyin turawa, azzalumi ne King Abdul raof, yana mulkar mutane ne bisa zalinci da rashin daraja halitta ta dan adam, cin zarafi, mugunta, hainci, nuna wariyar launin fata, kullum cikin azabtar da bayi, tsabar zalincinsa ga motoci ga dawakai, ga duk wasu abin haka da kuka sani masu kyau da tsada, amma idan muguntarsa ta motsa wlh ta kan bayi yake bi ya taka tamkar stair case, bayi zasu jerun masa tun daga farkon part É—insa har izuwa cikin hamshakiyar fadarsa, ya tattaka ta kansu da wani shegen gold shoes É—insa mai kama da cover, ya bi kansu har izuwa cikin fadarsa.
Haka zalika tsabar bakar mugunta sai ya ce motar da bayi zasu É—auka a kansu zai hau, ba gaira babu dalili a fara azabtar da mutum, ga shi baka isa ka fita daga garin or masarautar ba, rashin adalci zallarta ake gudanarwa, zaluntar mutane shi ne abin da yake sanyashi nishaÉ—i saboda bakar zuciya.
Yana da mata biyu yara huɗu, wannan bakar zaluncin nasu yasa King Zuhair ya taɓa yakarsu, saboda ya samawa ƴan ƙasar ƴancinsu, a wannan yakin ne su commander Zafar suka kashe King Abdul raof wanda daga baya aka naɗa kaninsa mai suna Abdul Aziz.
Abin mamaki baya karewa, ashe kanin ma ya fi yayansa iya zalinci, to a yanzu dai duk zalincin da yake yi hankalin kingdom of power bata a kansu, suna can suna pama da Queen Zarina bakar azzaluma bakar matsafiya, kun san a tarihi labaran masarautu akwaisu da iya tsafi, to ita dai Queen Zarina bata yasar ba, ba tayar baya bace, bakar matsafiya ce ta gasken gaske, ita ta sako kingdom of power a gaba da yasa hankalin King bai koma a kan kanin King Abdul raof, da tun yaushe zai fara shirin gwagwarmayar nemawa ƴan kasar damar shaƙar iskar ƴanci.
Dan Evil kingdom ta kai munzalin a yake ta sosai ma, saboda King Zuhair ya daka masu warning ba sau É—aya ba sau biyu ba, kunga a matsayinsa na babban sarki ana tabka zalinci ya yi warning ba'a dai'na ba me yakamata ya yi?
Ai dolensa a matsayinsa na babba ya samawa Æ´an cikin masarautar Æ´anci mai girma.
Sai dai kuma King Zuhair yana can yana ƙoƙarin yadda zai kifar da Queen Zarina, su kuma King Abdul Aziz suna ta ƙoƙarin yadda zasu yi su yakesa su kwaci Spender daga hannunsa. Evil kingdom ita ce masarauta ta uku bayan Black Tiger empire da Kingdom of justice wato masarautar Queen Zarina kenan, sai evil ita ce ta uku a masu neman Spender ido a rufe.
Kada ku damu, dik wata masarauta da kuka ga sunanta a cikin littafin RAWANIN ZALINCI to fa tana da tushe da kuma nata labarin, san haka shi ma evil kingdom ba haka É—ai yake ba, dayawa daga cikin jiga jigan labarin daga cikinsa suka fito, amma mu je dai zuwa, mun kusa kamo bakin zaren labarin mur warwareta.
In short ta ko'ina dai ƙoƙarin yakar King Zuhair ake yi, saboda kujerarsa ta fi ta kowa karfin ikon faɗa aji a duniya, na biyu ya fi su tarin mayaƙa masu haɗari, na uku shi ne mamallakin Spender, kun ga ai yana tsaka mai wuya, bashi da nutsuwa tukunan.
Amma mu kutsa cikin masarautar mugani. Masarauta ce mai girma kamar dai yadda kuka san sauran masarautu, suna da komai na daga abin da ya shafi sarauta, mayaka da bayinsu hazikai ne wajen sake jikinsu su jibgi aiki, a yanzu haka bayi sama da gudu É—ari biyar ne aka kaisu bayan kingdom É—in suna aikin fasa duwatsun dake wajen domin su samu filin King Abdul Aziz ya kara girman kingdom É—insa, burinsa masarautar ta yi girma kamar dai Kingdom of power or masarautar su Zarina.
GabaÉ—aya bayin nan sun jigata, sun ga ji sosai, wasu suna sare itatuwa, wasu suna fasa duwatsu, daji ne mai girman gaske fa. Amma a haka King Abdul Aziz yake azabtar dasu wajen saran dajin.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 2024-11-25...âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.