Sashe 71
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mayakan commander Zafar kaso na farko da suka fara fitowa wato masu kwari da baka a can kusa da mayakan da suka kawo masu harin suka dakata, a nan commander ya umarcesu da su tsaya su kuma shirya yadda ya kamata, da yake ba yau suka fara yakin ba sai ya zamana sun jera kansu da kansu ba tare da wani ya basu umarni ba, sun yi tsayuwar mazajen gaske, kudai kun san duk wata jarumta to ta biyo bayan mayaka, baku jin ko kwatance za'ayi da namiji jarumi to da sadaukan yaki ake kwatantashi bane? Da mayaka ake kwatance dan an san sune jarumtarsu ta kai jarumta babu wani mix ko kaÉ—an.
Naɗe kafafunsu suka yi tamkar waɗan da suka yi kneel down, sannan suka lankwashe kafa ɗaya baya ya yin da suke ɗago kwari da bakarsu suna saitata yadda ya dace, ga dakaru masu riƙe da wuta a tsakiyarsu dan su samu haske. Daga cikin kingdom ɗin ma fa akwai manya manyan makamai na kwari da baka wadda daga can za'a iya yi wa abokan hamayyar nasu ruwan kibau, kowani makami kuma yana iya ɗaukar kifiya sama da ɗari, yanzu haka wasu mayaƙan suna ciki suna zubawa makamin kifitoyi sosai a cikinsa tare da jerasu da kyau ta yadda zasu ji daɗin yi masu ruwan kibau.
Daga in da suke suna iya gani da kuma jiyo maganganun mayakan da suka kawo masu harin.
Babban cikinsu ne ya ce da su. "Get ready is time to fight now, kuje!! Kada ku kuskura ku dawo ba tare da kun dawowa da Queen ZARINA spender ba, dole ku kwato mata shi domin ta yaki duniya!!".......... Tashin hankali, spender kuma?. To me haɗin King Zuhair da Spender? Dama yana wajensa ne ko yaya? Gaskiya akwai sarkakiya haɗe da cakwakiya!! Me haɗin kingdom of power da spender? To fah wata sabuwar cakwakiya kenan!!. Shi BLACK TIGER ya ce yana son ya karɓi Spender dan ya mulki duniya, ita kuma wannan QUEEN ZARINA ɗin ko wacece ita? Kun ji ita kuma tana neman SPENDER ne dan ta yaki duniya, tabɗijam! To wai shin menene ma wannan Spender ɗin? Ainahinsa mallakin wanenen? Sannan a yanzu takamaime yana hannun waye? Lallai akwai gagarumin matsala, akwai gagarumin rugugin aradu da cakwakiya mai matuƙar sarkakiya, KING ZUHAIR kuma da Spender?! Tabɗijam!!
Commander Zafar dake tsaye a tsakiyar warriors dake riƙe da kwari da bakan ne ya ɗaga murya da karfi ya ce masu. "Ready!!". Nan take suka ja kifiya da karfi suna jiran umarninsa na gaba kuma. Commander dai duk hankalinsa wlh bata jikinsa, ɗansa ɗaya tilo a duniya kawai yake tunawa, ya nemesa kamar hauka bai gansa ba, sai dai kasancewar bai ji fargaba ko faɗuwar gaba ba yasa ya ji a ransa koma a ina ɗan nasa yake yana cikin ƙoshin lafiya, sai dai damuwarsa ɗaya, yasan halin ɗansa da zafin nama haɗe da tafasar jini ga zafin rai, sannan yasan shi da bakar kishi, yana kishin masarautar sun nan over, kuma yana matuƙar kaunarsa, amma ace ya ji an buga busoshin yaki kuma duk in da yake duk abin da yake yi bai bari ya hallara a gaban baban nasa ba? Kai abin da ɗaure kai sosai, abin ya damu commander a cikin zuciyarsa, sai waige waige yake yi yana duba ta ina zai ga ɓullowan zakin nasa, hazikin jamumin mayaki abin alfaharin KINGDOM OF POWER!. Sai dai har yanzu shiru ko alamarsa bai gani ba.
Suma mayaƙan can riƙe suke da sandar wuta a hannayensu, hakan ya bawa su Commander damar ganinsu da kyau, da kallo ɗaya commander ya yi masu ya gane daga wace masarauta suke, dan haka sai ya ƙara gayawa dakarunsu a kan irin kisan walaƙanci zasu yi masu, sannan su ƙara jajircewa tare da fito da jarumtarsu su baje basirarsu a fili, dan wannan shi ne karo na uku kenan suna gwabza yaki da wannan masarauta, dole wannan karo su yi masu mai kankat.
Masarautar Queen Zarina hatsabibin masarauta ne wanda yaƙarsa ba abu bane mai sauki, karfinsu kusan ɗaya ne da kingdom of power ɗin, amma su sun haɗa ne da karfin sihiri ba iya karfinsu bane kawai, shiyasa karfin nasu yake kusan ɗaya da kingdom of power, duk faɗan da suka yi a baya sai dai su gwabza su gaji su hakura, ɗaya baya cin galaba a kan ɗaya..... Babban magana, akwai matsala fa, da alama KINGDOM OF QUEEN ZARINA nan wannan karon da gagarumin shiri suka taho, dan kunga unexpect suka kawowa su commander hari, idan har basu yi gagarumin shiri ba kunga ba zasu fara ba, dan sun taɓa yakin ai, kowanne yasan karfin ɗan uwansa, dan su gwabza a baya sosai!!.
A saman dawakai gabaÉ—aya mayakan masarautar Queen Zarina suke, hakan yasa commandersu suma yana ce masu ku afka suka kaÉ—a kan dawakan nasu suka nufo su commander Zafar da gudun gaske. Habawa shi kuma commander da karfi ya É—aga murya ya furta. "Fire!!". A É—ari dangerous warriors suka kara jan kifiyoyinsu kan kace me sai ganin ruwan kifiyoyi suna shawagi a sararin samaniya, commander yasa sun saki wuta....................
To fa babban aiki. Ina Chuchu and Jawad? Sun koma cikin gida ko yaya? King ya fito kuwa? Babban tashin hankalin ma shi ne, Uncle Jahiz, Yah Rizwan, Guyson suna hanyar dawowa, daga yanzu izuwa kowani lokaci jirginsu zai iya sauka, tashin hankali! Zasu shigo su tadda yakin da basu san da shi ba, fatan mu dai Allah yasa kada su yi wannan mummunar gamon, Allah yasa wani abin ya riƙesu a airport har izuwa a gama yakin, dan ba da shirin yaki suka fito ba.
Ga shi a yanzu yadda ake cikin tashin hankalin nan duk cikin family ba wanda yake da nutsuwar tunawa da su bare har ya kirasu a waya ya ce kada su nufo gida ana yaki, yanzu hankalin kowa a tashe yake, Innalillahi wainna ilaihir rajuun akwai matsala babba kuwa! Ya su Auta zasu yi su fito? Idan sun fito zai iya kaita a cikin family part kuwa? Yana da kwarin gwiwar yin hakan kuwa? Zasu rayu ma tukun nan? Dan dai kunga mayakan can sun kewaye ko'ina na kingdom ɗin ba tare da su King sun sani na, shigar dare suka yi masu, da alama kuma sai da suka kewaye ko'ina suka gama shirinsu kafin su busa masu busar isar da saƙon ga mayaka sun kawo masu hari, idan Auta ta samu ta koma cikin gida ya za'ayi ta gane ƴan uwanta suna part na ƙarƙashin ƙasa an ɓoyesu? Akwai matsala babba, shin su Mummy zasu rayu kuwa? Dan kunga an kewayesu ta ko'ina!! To ni dai bari na leƙa wani wajen na dawo daga baya in ɗauko maku rahoton me ya faru a wannan yakin!!.
_______________________🔥💔😥
JIMETA.................NIGERIA.
Sosai ya ci namar nan kamar ba gobe, dan ya ji yunwa sosai matuƙa, sai kallonsa suke yi, tsananin tausayinsa ne cike fal a ran bappa, bayan ya ci ya ji cikinsa ya ɗauka ne ya miƙe ya kwanta a wajen, saboda yadda cikinsa yake tsananin murɗa mashi, dan ya jima bai sanyawa cikin nasa komai ba, dole dama ta yi mashi ciwo.
Bappa ne ya ce mashi ya tashi ya hau gado cikin harshen fillanci. Sam bai gane me suka faÉ—a ba, in takaice maku labarima shi Jaish yana jin duk abin da suke faÉ—a duk da bai san wani yare ko me suke nufi a kalaman nasu ba, amma bai kurmance ba yana jinsu, yaren ne kawai bai sani ba.
Da bappa ya lura da yana jinsu magana ce baya yi ko baya son amsa masu, sai ya yi tunanin ko dai tun ainahi dama bebene?.
Mahreen dake zaune shiru ne ta ce. "Aljanina cikinka ne yake ciwo?". A yanzu Mahreen tana tsoron taɓa shi, yi mashi magana ma a yanzu tana jin shakkar hakan, sosai take shakkarsa, kuma kunsan yadda ta yi shiru har ya gama cin namar bata ce zata bashi namar a baki ko kuma ta ce su ci tare ba ai daga nan zaku gane lallai tana shakkarsa ko ma tsoronsa.
Jin maganar Mahreen É—in yasa ya É—aga idanu ya kalleta ba tare da ya yi magana ba, hasalima bai san me ta faÉ—a ba, kawai dai ya É—ago ya kalleta ne. Bappa ne ya ce mata. "Mahreen aljaninki baya magana, ina tunanin shi É—in bebene".
ÆŠan zaro idanu ta yi tare da cewa. "Bappa shikenan shi haka zai zauna?". Kai bappan ya gyaÉ—a mata alamar e.
Marairace fuska tayi tamkar zata rushe mashi da kuka ta furta. "Allah sarki ya bani tausayi, yanzu kowa yana magana ban da shi? To bappa ka samun mashi magani mana, dan dai ni ina son jin ya muryar aljanu suke?".
Mahnoor dake tsakar gida tana zaune ta buga uban tagumi tana jiyosu ne ta ɗan taɓe baki tana mamakin hali irin na Mahreen, yarinya ne baka taɓa gane mata, bata san cewa ita kanta aljana bace ba iya Jaish ba, in za'a cewa Jaish aljana to tabbas ita kam itace sarkin aljanu, ban da nemanwa kai masifa me na yi wa kai fatan jin sautin muryan aljani fisabilillah? Tana zaune ƙalau zata jazawa kanta masifa, ai idan tana son jin muryan aljani sai ta saurari nata muryan, dan ita ma aljana aljana mutun mutun ce.
"Mahreen ban tabbatar da cewa yana magana ko baya yi ba bare na bashi magani, amma bari na gwada mugani ko zai iya amsa maganata". Cewar bappan. Ya yi maganar tare da matsowa kusa da shi sosai.