Sashe 211
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Manya manyan jami'an Swat sun kai goma me a kewaye da wannan stage da familyn Abu Abdussalam suke a kai, Ramish ya zauna yana ta ƙoƙarin gwada number King domin ya sanar da shi sun wuce Dubai, amma wayar bata shiga, dama tun kwana biyu da suka wuce tun yana Nigeria yake gwada number bata shiga, so sai abin ya fara damunsa yanzu, idan ya kira nasu Momma kuma sai ya yi ringing ba'a ɗagawa, to daga ƙarshe ma network na Tunisia gabaɗaya ta yanke.
Sau uku ana kiran sunan Ramish da ya taso ya zo ya nuna tsantsar farincikin da yake ciki amma hankalinsa na kan wayarsa yana ta gwada number ƴan gida. Sai da Abu Abdussalam ya taɓasa sannan ne ya ɗan farga.
Tun da suka zauna a wajen Sharifat ta tsaresa da idanu, Sharifat fa ta je bikin Rizwan, amma a ranar Friday ɗin bayan ɗaurin aure suka dawo da Ummienta, dan idan baku manta ba Ummie ita ce uwar su Rizwan a nan Dubai, so ita za'a kawowa amarya, shiyasa ta dawo dan ya shirya masu tarba, da Sharifat ta ce ba zata bita su dawo ba zata biyo tawagar amarya, Abu Abdussalam ne ya kira waya ya ce maza ta bi Ummie su dawo, da suma yanzu suna can yaki ya ritsa da su, wato idan baka da rabon shan wahala fa sai kaga Allah ya fito maka da hanyar da baka zata ba ka kuɓuta da wannan wahala, Allah dai ya cigaba da dafa mana.
Miƙewa Ramish ya yi ya nufi wajen mic dake saman stage ɗin, Abu Abdussalam ne ya miƙe ya rakasa har izuwa wajen, suka tsaya a tare, da sauri jami'ai huɗu suka haura saman stage ɗin suka tsaitsaya biyu a ta gabansu biyu a ta bayansu. Ƴan jaridun dake cike a hall ɗin ne suka fara ɗaukarsu hotuna da rahotanni, masu waya ma ba'a barsu a baya ba suka fara ɗaukarsa video da hotuna, a kallah mutane da suke cikin hall ɗin nan zasu fi 500, dan hall ɗin yana da girma sosai kuma sai da ya cika makil, dik tsadaddun kujerun da aka zuba sai da wasu suka rasa wajen zama, Abbie yana da jama'a over.
Wani jami'i ne ya taso daga kasan stage ɗin ya hauro sama domin ya tsaya a ta gabansu Ramish ɗin a tsakiya kenan, katon balarabene mai tsawo da kiɓa, faffaɗa da shi.
Leesharh da Sharifat sai kallon mutane suke yi suna gulma kasa kasa, suna cikin dressing iri ɗaya na riga da wando arabs dressing. Sun sanya ƙaramin hijabi a kansu, sai dai rigar wandon ya saukar masu har gwiwa, sun fa yi kyau matuƙa musamman ma Leesharh da idanun kowa yake a kanta, tana rike da wayar da masu nikaf suka canza mata, sak irin wayar da Bilal ya saya masu suka bata dan ma su ɓatar da hankalin Sharifat da ƴan gidan kada su ga ne ba wayar da Bilal ya bata bane.
To wai wani aiki ne last mission da zata yi masu? Muje dai zuwa.
Dai'dai lokacin da wannan jami'in ya iso tsakanin Ramish da Abu Abdussalam da nufin ya ƙarisa ga dai'dai saitin minister Abu Abdussalam. Yana a dai'dai saitin Ramish kamar daka sama aka saki harbi da suka yi saitinta da kyau already, wannan security ya yi masu shigan sauri, gaban goshin Ramish suka saita babu saɓawa, amma sai ga shi sun tarwatsa kan wannan jami'in, nan take wani irin jini jajir ya fallatsa har saman fuskar Ramish, ya kuma wankewa Abu Abdussalam farar alkyabbar dake jikinsa. Kafin sauran securitys dake wajen su yi wani motsi mai harbin ya sake yin harbi a karo na biyu, sai dai a wannan karon ya yi harbin ne a in da ya tarwatsa mirror dake bayansu Ramish, ya yi hakane kuma domin yasan tabbas mirror zata ɗauki hoton daga ina aka yi harbin. Ba mirror ce kamar kowacce ba, akwai camera a jikinta ne, to camerar ya tarwatsa.
Kan kace me wasu irin jiga jigan securitys kaki daban daban ne suka wani irin zaro mahaukatan bindigunsu da basa saɓa saiti, nan take securitys sama da guda 20 suka saita bindigunsu tare da kewaye gabaɗaya familyn Abu Abdussalam dake saman stage ɗin.
Cikin ƙanƙannin lokaci hall ɗin ya rikice, jama'a kowa ya mimmike yana faman neman ta in da zai gudu, securitys jiga jigai dayawa ne suka nufi gate ɗin hall ɗin domin su hana kowa fita.
Wayar hannun Leesharh dake tsaye kusa da Sharifat ce ta fara vibrate, cike da tsananin tashin hankali ta fara bin wayar da kallo. Sai dai a maimakon taga full number, sai taga numbers guda huɗu ne kawai suka bayyana a saman screen ɗin wayar. Tana ƙoƙarin yin picking na call ɗin Sharifat ta jawo hannunta tana faɗin.
"Leesharh kizo mu wuce sojoji da ƴan'sandan zasu mayar damu gida". Binta ta yi ba musu amma tana ƙoƙarin yin picking na wannan call ɗin wadda bata san da cewa makunnan wannan nakiya bomb dake kewaye da wannan hall ɗin bane, nakiya ce mai girman tank 900, wadda kuma tana yin picking wannan call ɗin to fa ko tokar gawar mutun ɗaya ba za'a samu a fitar ba, har ita kanta mutuwa zata yi bata sani ba, dan wani irin tashin da hall ɗin zai yi ma wlh ko karfe ne sai ya narke bare ɗan adam, aka ce rashin sani yafi dare duhu, da farko a rashin sani ita da kanta ta shirya yadda za'a sami damar ganin Ramish ɗin har a harbesa bata sani ba, ranar ma ita da kanta a cikin rashin sani tasa aka yi masa wannan harbi na hannu da ciki wannan Billa ya cecesa, yau kuma ita da kanta zata ɗauki nauyin alhakin mutuwar mutane sama da dubu a rashin sani, wannan shi ne bala'i, ana ta amfani da yarintarta da ƙwaƙwalwata ana kashe wanda ake so a kuma cutar ba tare da ta gane ba, ba zama ta iya ganewa ba, domin kuwa ai kunga a kullum a matsayin taimako take yi ake nuna mata, batu na gaskiya sun cuci Leesharh iya cuta, sun saka ta zama the most wanted criminals da familyn Abu Abdussalam suke nema ido a rufe a yanzu. Dan tun lokacin da aka harbi Ramish suke neman su waye suka yi wannan aiki, idan baku manta ba har sun kama mutane biyu waɗan da su Omaid suka hukunta, so tun lokacin suke binciken wanene? Kun ga kuma idan suka yi bincike ita zasu gano, dan masu nikaf kam babu hanyar da zasu kamasu, dan nasu bar wata dama na.
(Ko ya zasu yi da ita idan suka kamata🤔💔😥 wlh sunanta sorry, dan tabbas su bisho wato karnikan Ramish ne zasu cinyeta a ɗanyarta)
My people's me kuke tunanin zai faru idan Leesharh ta yi picking wannan call É—in? Akwai gujegujen cakwakiya.
Tammat bi hamdillah, a nan na kawo ƙarshen littafin RAWANIN ZALINCI book 2 sai mun haɗu a book 3 nan da ɗan lokacin ƙankani, amma kafin na tafi bari na baki ɗan taɓa ka lashe daga cikin book 3, bari na fara da jera maku tambayoyi.
Mekuke tunanin zai faru a kingdom of power? Waye zai mallaki Chuchu na har abada? Waye zai rasata? Waye ya kawo masu hari? Zasu yi nasa ko kuwa a'a? Shikenan Auta ta mutu? Me ta yi wa Hoorain da ta cancanci irin wannan hukunci? A cikin waɗan nan masarautu guda biyar ɗin wani masarauta kuke tunanin zasu yi nasara? Ya Sweetie zata kaya da Black Tiger? Zata fito ko dai ita ma ta tafi kenan kamar yadda kowa in ya shiga baya fitowa? Ya Ronnie zai iya barin Black Tiger ya kasheta ko akasin haka? Ya makomarsu Khadija? Ta mutu ko tana raye? Waye uban wannan baby nata? Zata ɗauki fansa ko akasinsa? Ya makomar Hauwa? Ya makoman maman Zainab?. Jigeta ya makomar Mahnoor da su Ramish suka ɗauke mata miji? Ya zata yi da sonsa da take yi? Shin idan ya dawo dai'dai zai iya tuna rayuwar da suka yi a baya ko akasin hakan? Idan bai tuna rayuwar da suka yi a baya ba dai kun san ba zai waiwayi jigeta ba, dan zai manta da ya taɓa zuwa wajen, ya su Mahreen zasu yi? Ina Pretty and Kamran? Ina mom twins? Waye babansu Pretty? Da gaske Leesharh ta kashe mamarta da kanta? Ya Jasrah take? Ankasheta ko yaya? Waye baban Kamran? Wacece Mammarsa? Meya zaunar da su a forest? Waye wannan jarumi dake taimakon su Pretty a forest? Bayan mammie da cin amanarta ya bayyana idan baku manta ba nace maku akwai wasu maciya amana na kusa da King wa kuke tunanin zasu kasance? Shin mammie zata cinwa birninta? Me Sarina ta ɗauko a ɗakin Momma? Waye Mammie take sonwa Sarina? Tsakanin Aliyah da Mammie wace zata mallaki King? Shin su Yusuf zasu cinwa burinsu? Ina mahaifiyar Hoorain matar Commander Zafar? Kai tambayoyin nan fa ba zasu kare ba, sai dai mun haɗu a book 3 kawai, a nan zamu ragargaje komai, wlh kada ki bari ayi tafiyar book 3 babu ke.
TAÆA KA LASHE.
*DARK WORLD*
"Ronnie get out!". Lion voice ɗinsa ta daki kunnuwan Ronnie dake tsaye a kan ƙafafunsa sam bashi da niyar motsawa daga in da yake, idanun nan nasa sun yi jajir kamar wuta, sai wani uban zufa yake haɗawa kamar wanda aka watsawa ruwa a fuska, da kallo ɗaya zaka yi mashi kasan yana cikin tsananin tashin hankali na wuce misali.
Ko motsawa bai yi ba tamkar ba ƴaƴan nasa bane ya yi mashi magana, ga dikkan alamu suman tsaye ya yi, dan bai taɓa tsammanin kamanin Black Tiger haka yake ba, bai taɓa tsammanin ƴaƴan nasa king of beauty bane.
Magic eyes É—insa ya juya, idan ya juyasu kuma alamar zallar madarar rashin imani zai aikata, Ronnie yasan da haka amma yana tsaye bai motsa ba. Wasu irin dogaye dogayen......................
Kai taɓa ka lashen nan ma ba zata yi maku a nan ba, ku dai mu haɗu a book 3, dan zan kara rikita maku ƙwaƙwalwa ne kawai, gara na bari.
Yau dai na kai kashen book 2, zan ɗan ɗauki hutu in huta ƙwaƙwalwa ta yi fresh ta karo walaƙanci in zo in cigaba sauke maku su da zafinsu. Ba wani jimawa sosai zan yi a hutun ba, kada ku damu.
Alhdulillah ala kulli hali, todya no more typing, no more editing, no kore posting, princess Teema taku ta amana zan yi barci har da minshari🥱 much love my people's.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuɗi ne, game buƙata kuɗin karanta shi naira 500 ne normal grp. For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤