Sashe 61
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da kallo kauna daddyn nasa ya bisa har ya shige cikin toilet ɗin, suna kaunar juna shi da dad ɗin nan nasa over, sannan haka suke rayuwa kamar abokai, idan ka gansu zaka rantse abokai ne, shi kaɗai ne ɗansu a duniya, sai ƴar kanwar mum ɗinsu da suka ɗauko suka riƙe, da alama suna son ƴaƴa Allah ne bai basu ba, suna bala'in kaunarsa fiye da tunaninku, yadda kuka san zasu yi mashi numfashi saboda kauna.
Izuwa yanzu my people's nasan kun fahimci dalilan da yasa matakan tsaro suka yawaita a part ɗinsa sosai ko? Idan ma baku fahimtar bari na yi maku bayani, abin da yasa duk da yawan matakan tsaron da suke tun daga farkon unguwar har izuwa cikin gidansu, ta ko'ina tsaro ne amma duk da haka sai da aka kara jibge mashi tsaro ta ko'ina sosai, to ba komai bane yasa hakan face haukar buƙatarsa da manyan ƙasashen duniya suke yi, kowacce ƙasa tana son ɗaukarsa saboda kaifin ƙwaƙwalwarsa ba ƙaramin cigaba zai kawo masu ba, America ta yi ta yi ta ɗaukesa amma ta rasa damar samun hakan, duk yadda England take ƙawance da France ɗin amma dad ɗinsa yaki yarda su raba shi da ɗansa ɗaya tilo, kuma bama dan shi kaɗai suka haifa bane yasa yaki yarda ya basu shi, kawai saboda shi ma kunga abin da yake yi shi da ɗan nasa, shi ma gina ƙasarsa yake son yi ya fi kowa, wayo ne da shi shima kamar me, kuma mum ɗinsa ma ba zata taɓa yarda ba, ta ce komai zai faru tana kusa da ɗanta.
Coz yanzu dai haukar rububinsa da ƙasashen duniya suke yi ne yasa daddyn nasa yake matuƙar kula da shi sosai, tsaro ta ko'ina tana tare da shi, dan kuwa shi dad ɗin nasa yasan su waye ne ƙasashen da suke neman nasa, suna nan suna shirya duk ta yadda zasu yi su ɗaukesa su sanya shi dole ya koyar da mutanensu haɗa abubuwan da ya iya, kuma matsalar a nan shi ne misali ko da ya koya masu ɗin da wuya su barshi ya rayu, dan basu son cigaban kowace ƙasa sai ƙasarsu kawai, idan sun barshi ya rayu bayan ya koyar da su ma sun san zai yi wa ƙasarsu makaman da ya fi nasu ne dan ai ƙwaƙwalwar tasa ce ba tasu ba, dan haka fasa ƙwaƙwalwar tasa zasu yi da bindiga, hasada ziryan, sai dai fa sun makaro, dan shi ɗin zaki ne na gasken gaske, basu isa su kama shi kuma su tursasa shi yin abin da bai yi niya ba, ba zai yiwu ba, guru ne shi ma sosai, kamar yadda yake haɗa makaman boom masu tafasa haka jininsa yake a tafashe, sannan kuma shi mutun ne da baya yafiya, in dai ka yi mashi laifi to tabbas sai ya hukuntaka, baya yafiya, amma kuma baya kula kowa bare ya shiga harkar mutun, sai in kai ka taɓosa. Ƴar autar sarkin England ake son a aura mashi, manyan ƙasashe da dama suna son aura mashi ƴaƴansu mata duk dan saboda baiwar ƙwaƙwalwar da Allah ya yi mashi da kuma jarumtarsa, in yasa kai a abu fa sai ya aikatasa komai wahalarsa, duk yarinyar da mahaifinta ya yi wa dad ɗinsa magana a kanta sai dad ɗin ya ce baya so, shi guy ɗin ma bai san da wannan zance ba, dan basu isa su tunkaresa da maganar ba, daddynsa suke yi wa maganar, shi ma dad ɗin a siyasance suke yi mashi maganar ba wai zahiriya ba, kowa dai farautarsa yake yi shi kuma basu isheshi kallo ba.
Haƙiƙa idan mace zata so guy ɗin nan sai dai dan baiwarsa, kuɗinsa, muƙamin gidansu, ko kuma kyan da Allah ya yi masa, yana da ɗinbin dukiya fiye da tunaninku, dan ba haɗa makamai bane kawai aikinsa, haɗa makamai aikin daddynsa ne wannan, kuma shi baya taƙama da matsayin dad ɗinsa na president, sannan baya taƙama da kuɗin dad ɗinsa, yama fi dad ɗin kuɗi. Mum ɗinsa prime Minister ce fa, sannan ƴa ce ga tsohon shugaban ƙasa da ya sauƙa kafin dad ɗinsa ya hau, in short ma mahaifin mum ɗin nasa shi ya tsayar da dad ɗinsa takara ma, kunga kuwa dan dai dukiya basa magana ne da sun ce sun yi uban yawa a gidan nan a kaisu gaba.
Zama daddyn nasa ya yi yana jiransa har ya yi wanka ya fito É—aure da towel launin milk color a west É—insa, ya subhanallah my people's guy É—in nan ya haÉ—u iya haÉ—uwa, ga tsawo da cikar halitta.
Ganin dad ɗinsa a room ɗin bai fita bane yasa ya nufi dressing room ɗinsa. Da sauri dad ɗin ya miƙe ya ƙarisa wajensa, yana ƙoƙarin sanya yatsarsa a jikin glass door na dressing room ɗin dan ya buɗeta ya shiga ne dad ɗin ya riƙo hannun nasa, kusan tsawonsu ɗaya da dad ɗin, sai dai ya ɗan fi dad ɗin nasa kaɗan.
Jan hannunsa ya yi suka isa wajen gaban luxury mirror ɗin nasa. Zaunar da shi a saman wata haɗaɗɗiyar chair ya yi kafin ya fara kwaso lotion masu tsada yana bubbuɗesu, tsab ya shafa mashi kamar wani ƙaramin yaro.
Shiru bai yi wa dad É—in magana ba har ya kammala. "Let's go in let me dreass you well".
Wani irin kallo da ya wurgawa daddyn ba tare da ya yi magana bane yasa dad É—in cewa. "My smart sarkin faÉ—a, go and do it by yourself".
Bai ce ko uppan ba dai ya wuce ya nufi room É—in, shi kuma dad waje ya nufa, da alama office zai je, dan shirin suit masu bala'in tsada ce a jikinsa.
Kai tsaye dining room dad ya koma. Zaune ya isko wata kyakkyawar farar mace mai gashi har karshen gadon baya, tana sanye cikin wani haɗaɗɗen wandon jeans blue mai bala'in tsadar gaske, ta ciki kuma farar long sleeve t-shirt ce a jikinta, sai ta ɗaura wani haɗaɗɗen long coat launin blue kalar wandonta a sama, ta sanya kular malafa fara kal kalar t-shirt ɗin cikin a kanta, kyakkyawar gaske ce sosai, sannan daga ganinta ƴar wanka ce ta musamman, dan tundaga sama har ƙasa kayan ƴan gayu ne a jikinta, matar ta haɗu sosai, takalamar kafarta kawai ya ishi mutun jari.
ÆŠan rungumarta dad ya yi tare da manna mata sumbata a kumatu kafin ya wuce ya zauna saman chairs kusa da ita, bodyguards manya manyan guda shidda ne suke wajen table É—in dan serving mutane abinci.
Wata ƴar siririryar matashiyar budurwa ce ta shigo cikin room ɗin, sanye take da wani ɗan iskan crazy jeans dogo har ƙasa da kuma t-shirt ɗan figalalle.
Ta saki gashin nan har gadon baya, gashin nata launin dark brown ne mai kyau, kyakkyawa ce sosai ita ma, kamarta É—aya da mum É—in smart eagle, ko ku ce mashi smart Tiger. Kamanninsu É—aya da mum É—in. Shi kuwa smart Tiger ya fi kama da daddynsa, sai dai basa wani kama sosai can can, amma akwai kamar jini, da gani ba tambaya zaka san daddynsa ne.
Tana da zanen tattoo na kunama a saman wuyarta ta gefen hagu, sannan tana da wani zanen a kafaÉ—arta na flowers, zanen ya fito sosai saboda hasken fatarta. Siririn wuyarta sanye yake da wani diamond chain mai É—auke da tambarin cross a gaba, hakan yana nuna cewa ba musulma bace ba.
"Mum I want to go to office". Cewar matashinyar yarinyar, a shekaru zata iya kai 23 to 25 haka. Da yake su jikinsu baya nuna girma sai ka rantse shekarunta 17 to 18 haka.
"You didn't eat your breakfast Heleena". Cewar mum É—in, tana da sanyin murya sosai, mutuniyar kirkice sosai mum É—in nan.
Girgiza kai ta yi tare da cewa. "Am okey mum". Muryarta akwai tsiwa a ciki sosai, da alama mafaÉ—aciya ce sosai.
"No I don't agree! Come and have your breakfast before you go out". Cewar daddy.
"No dad I can't eat anything now, am late". Tana magana tana kallon ɗan siririn diamond watch dake manne a hannunta, ga wani haɗaɗɗen diamond earrings ƙanana a kunnenta.
"No, sit down and have your breakfast". Cewar daddyn, ya yi maganar tare da juyar da kallonsa a kan bodyguards dake tsaye. Umarni ya yi masu a kan su zuba mata abincin nata.
Ƙoƙarin tirjewa take yi a kan ita ba zata ci abinci a gida ba dan ta yi latti, ta buɗe baki zata yi mashi tirjiya kenan ta ja burki babu shiri sakamakon kamshin perfume ɗinsa da ya daki kofofin hancinsu. Gabaɗayansu harta bodyguards ɗin kai kallonsu a kan kofar shigowa cikin room ɗin suka yi. Nan take bodyguards ɗin suka kara nutsuwa tun bai ƙariso ba, ita kuwa wannan figaggiyar masifaffiyar yarinyar a hanzarce ta haye saman chair ta zauna tare da ƙara nutsuwa, da ta tsaya zata yi wa dad musu saboda ba shi ya haifeta ba, na gaya maku ƴa ce ga kanwar mum, shi ne ta tsaya zata gwada mashi bai isa ya sanyata yin abin da bata yi niya ba, ko da yake su turawan nan dama can ko iyayensu da suka haifesu ba jin maganarsu suke yi ba, saboda su suna ganin da zarar sun kawo karfi shikenan sun sami ƴanci, iyayensu basu isa da su ba, amma dai ba'a rasa masu natsuwa kamar yadda a ko ina akwai na gari kuma akwai na banza, sai dai su gaskiya gwammatinsu ne ma ta bawa kowa ƴanci, iyayensu kuma suka kara lallatasu, dan tun farko iyayen ne ke biye masu suna yin abin da suka ga dama har su zo su fi karfin iyayen ya zama sune suke komawa kamar su ne iyayen........ Na kara jin sanyi a rai da Allah yasa ni musulmace da na san darajar duk wani babban mutun ba ma iyayena kawai ba!!.
A hankali yake takowa tamkar baya son taka ƙasa. Yana isowa wajen kofar ta buɗe mashi kanta, dan da na'ura take amfani, da zarar ka dosota zata buɗe kanta, kofofin gidan dukka suna da tsaro sosai, kun dai san yadda gidan his excellency mr President yake ba sai na tsaya ɓata bakina wajen yin dogon bayani ba.