Sashe 128
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙaɗan daga cikin labarinsa kenan, shi ya ƙirƙiro birnin Dark world, bayan ya gama ƙawatata ne ya ɗauko dattijon mahaifinsa wanda a lokacin bai wani tsufa ba, to daman tun kafin zuwan Black Tiger kirkirar Dark world mahaifin nasa yana ɓoyesa, shi ya kasance ɓoyayye ne, a cewar baban nasa shi ɗan baiwa ne na musamman wanda abin bautarsu ya sa mashi albarka, kun ji dalilin fara ɓuyarsa har lokacin da ya ƙara girma sosai, babansa ya mulki Dark world cikin zalunci da azabtar da bayin Allah, ga tsafin bala'i, kome suke yi a tafin hannunsa suke na tsawon shekaru, ya ɓata tsawon shekarunsa kuma a kan neman Spender dan yunwar mulki da suke da shi!! Haka ya mulki mutane yana azabtar dasu a kan Spender kafin tsufa ya cin masa, Black Tiger ya karɓesa, shi ma cikin zalunci ya cigaba da gudanar da mulkinsa yana neman Spender kamar hauka dan ya cika burin mahaifinsa, yanzu ita kaɗaice a gabansa, kunga kuwa ai dole ya ɗaga hankali yana nemanta, ace warsa dan ruhin babansa ya samu salama dole ya nemota ya cika mashi burinsa!.
Tun da ya mutu kuma babu wani mahaluki da ya yi gigin zama a wannan kujerar tasa sai yau da Black Tiger É—in ya fito da ita ya zauna, wannan shi ne kaÉ—an daga labarinsa, saura bayanai zasu biyo daga baya.
To wanenen Ronnien? Ina iyayensa? Ya aka yi suka haɗu da Black Tiger da ya kasance ɓoyayyen mutum tun tale tale? Akwai dai badaƙala a gaba, ku shirya!!.
STORY🔥🕊ï¸
Cikin wani irin yare Ronnien ya fara yi mashi magana kamar haka. "Hyeongnim hwan yeonghaeyo, dangsin- i anjeon hagil balabnida nae hyeong".
(To ni dai ba abin da na iya ganewa a wanann yare nasu face nae hyeong wato É—an uwana kenan, my people's ina kuke masu jin yaren Koreans? Maza ku zo ku fassara mana me suke faÉ—e? Dan ni ina son jin abin da suke faÉ—a gaskiya kada a barni a baya.😥🥱 Su maman Yasmin ku zo ku fassara mana, ina mumcy, Sumy kin dai san Ronnien naki ne, maza zo ki fassara mana wannan yaren Korean nasu, zo ki gaya mana me suke cewa, dan nasan bani kaÉ—ai ba har da my people's ma suna son jin wannan tattaunawa na tsakanin babban yaya da kaninsa, kada su je su sayar mana da Sweetienmu da wannan yaren nasu ba tare da mun sani ba, gara a fassara mana.🤣😂 Ko da yake maganar sirri ce tsakaninsu🥱🕊ï¸)
Sun yi magana mai É—an tsawo ko kuma in ce Ronnie ya yi magana mai É—an tsawo wannan dakakken namijin yana zaune, kamar wani jarumin bujumin mayaki, ga shi dai da alamar dattaku wato manyanta a tattare da shi, ba yaro bane, amma yadda kuka san wani dakakken namiji É—an shekaru 23 zuwa da 25, ga shi da kirar Æ´an Wrestling, kai abin dai sai wanda ya gani. Yana zaune kamar gunki bai furta kalma ba!.
Sun tattauna sosai a in da daga karshe Ronnien ya ce. "naneun geunyeoleul nae hyeongjeleul salanghaji anhgo danji geunyeoleul dongjeonghago ma-eum sog-eulo geunyeoga nae dongsaengcheoleom neukkyeojibnida. naleul geunyeowa hamkke namgyeodueoseo eolmana mianhanji"
Wato da Hausa cewa ya yi. Bana sonta dan uwana, kawai ina tausaya mata ne, kuma a cikin zuciyata nake ji kamar kanwata ce. Yaya ka yi hakuri ka barmu a tare da ita.
Shi ne maganar da ya faɗa ta ƙarshe, daga haka wannan mutumi ya rikiɗe ya koma haskensa kamar yadda ya shigo tun farko, waje ya nufa ba tare da ya sake yin yunkurin wani abin ba.
Yana fita ita ma kujerar da ya zauna a kanta ta ɓace ɓat!.
Kifa kai a saman mattress É—insa ya yi tare da sanya hannu ya fara dukan jikin mattress É—in kamar wanda bashi da cikakken hankali.
Da karfi ya furta. "Why nae hyeong?". Wato meyasa É—an uwana?.
Wato dai Black Tiger yaki sauraronsa a kan batun Sweetie, ya ce mashi ya mance da ita a rayuwarsa tamkar bai taɓa saninta ba, domin kuwa in dai bata basu Spender ba babu abin zai hanashi kasheta already ya rigada ya da san haka, so ya daina wahalar da kansa a banza, dan yasan dai shi bai taɓa ƙudurta yin abu kuma ya janye ba, so ya kiyaye!.
A can waje kuwa, bayan Master Devil ya isar da waÉ—an nan Robbot É—in wajen da ya dace da su, sai ya koma bakin aikinsa, ba ko'ina bane bakin aikin nasa ba face azabtar da Æ´aÆ´an mutane, to mu je dai mu gani me ake ciki.
TRAINING HALL💔😥
Shi ne sunan da aka rubuta a jikin katafaren gate É—in shiga wajen, duk a cikin empeir É—in yake, yana ta kusa da wajen buga basket ball É—in su Ronnie.
Katafaren waje ne yadda kuka san stadium na kwallon, duk wasu kayan training na ƴan Wrestling da mayaƙa akwaisu a wajen.
Yadda kuka san kung fu place, haka wajen yake, yara ne birjik a wajen, matasa ne masu ji da rai da lafiya waɗan da daga 20 years ya yi sama side ɗinsu daban, akwai masu daga 30 years up, daga masu shekaru 40 suka tsaya, Black Tiger baya sanya waɗan da suka haura 40 a sahun warriors ɗinsa, daga 40 ya yi ƙasa yake shiryawa a cikin dakarun yakinsa.
Duk wanda ka ɗaga idanun ka gani a wajen sai ka razana, master ya iya bada horo, sun horu kam ba karya. Sun cika zakarun mayaƙa
Daga wani waje mai girman gaske, sannan wajen yana keɓene, yara ne ƙanana a wajen wanda a kallah zasu kai su 100, dukkansu babu wanda ya haura 10, sai dai kuma babu wanda yake da ƙasa da 5 years.
Mafiya yawa daga cikinsu idan kaga fuskokinsu sai ka zubdar masu kwallah, dan dayawansu busassun hawaye ne a kan fuskokinsu, idanu sun yi jajir, wasu ma idanun sun kumbura saboda kuka. Bayin Allah basu saba ba, dama idan baku manta ba shi Black Tiger idan kika haifo ɗa namiji a cikin birnin ko wani shayar da shi ba za'a bari ki yi ba za'a karɓesa.
Allah sarki su yara ba wani samun nonon uwa suke yi ba, ga bakar horo tun suna ƴan shekaru uku a duniya ake fara lallankwashe masu ƙasusuwar jiki kamar wasu ƴaƴan Chinawa, tun suna ihun neman taimako har su haƙura su fawwalawa Allah komai, har su zo su saba, suna tasowa suna tashi da wannan horo a jikinsu, da zarar sun kai 15 years fa to wlh duk ranar da basu yi training ɗin bama basa jin daɗi, duk sai su ji duniyar babu daɗi.
Haka zasu taso babu tausayin uwa bare na uba, ko iyayensu sun zo ganinsu basa jin kamar iyayensu ne ma, saboda basu saba da su ba, master shi ne zai zama kamar iyayensu, sai sun fi tausayinsa fiye da yadda zasu ji na iyayensu, wani ma idan horon ta ratsa shi wlh da za'a bashi izini ya yi wa iyayensa wani abin tsab zai yi masu, gara ma iyayensu mata, ko yaya suna jin iyayensu mata a ransu ba kamar maza ba, uwa ko bata shayar ba ta wuce wasa, ita soyayyarta a jini yake, abin ya wuci tunaninku.
Haka dai suke tasowa, wani ko ance mashi ga mamarsa ta zo ganinsa kai tsaye zaku ji ya ce bashi da lokaci yana training ko yana yin wani abin makamancin haka. Wannan shi ne babban cuta kuma babban tabo da ya yi wa mutanen birnin da bazasu taɓa mancewa da shi ba a rayuwarsu, ya cuta masu matuƙa, raba uwa da ɗa wlh ba wasa ba, zunubinsa daban ne, kina ji kina gani ki haifi yaron, kuma kuna waje guda da shi amma baki da iko da shi, sai dai ya bi tsarin wani, ko ganinsa zaki yi sai da izini, wani lokaci ma ace ki tafi yana aiki ki dawo anjuma ko gobe, abin da matuƙar takaici na wuce misali ga ban tausayi da taɓa zuciya!.
Abin dai babu daɗi sam, Black Tiger ya kai azzalumi ta wannan ɓangaren kam, ba karya yana cutar da iyaye da dama, wani irin fargaba da balai'n tsoro mutanen birnin suke yi na su haifo ɗa namiji. Kai har ta kai ta kawo idan mace ta fahimci tana da ciki, tun daga ranar da ta san da cikin tana cikin tashin hankali da fargaba ga azababben tsoro, kullum haka zata kasance cikin addu'ar Allah yasa mace zata haifa ba namiji ba, ba wai dan basa son ƴaƴa maza ba, dan dole yasa suka tsanesu, dolen dole aka cusa masu tsanar maza, dan dole suka koyi addu'ar idan ɗa namiji ne a cikin cikin nasu to gara cikin ya zube kafin su haifesa, ko kuma idan sun haifo najimi ya mutu a lokacin da ya faɗo duniya!.
Kun san uwa da É—a, da a rabata da shi a turasa yaki gara mata ya mutu ko kuma cikin ya zube tun ba'a je ko ina ba.
Sai dai kuma kash gabaÉ—aya mutanen birnin sun fi haifar Æ´aÆ´a maza a kan mata, sai ku tarar mace É—aya zata haifo maza 8 mace 1, idan ya yi yawa ne ma mata 2, haka suke, sun fi haifar maza, shiyasa Black Tiger yake alfahari da su, yake kuma da tarin gayyar warriors and Æ´an Wrestling masu É—ebe masa kewa su sanya shi nishaÉ—i.
Wato shi Black Tiger ayi Wrestling a kashe wanda ya faɗi a zubar da jini shi ne yake sanyashi nishaɗi, gaskiya yacika azzalumi, da gaske RAWANIN ZALINCIN ce a kansa. (Zan so ganin wanda zai cire wannan RAWANIN ZALINCIN gaskiya akwai badaƙala ba kaɗan ba.😥💔)
Wani irin katafaren ruwa ne mai matuƙar zurfi a farfajiyar wajen horon nasu, ruwace mai bala'in sanyi, har da ice a cikinsa. Wasu yara da ba zasu wuce 8 years a duniya ba, tsaye suke a gaban ruwan jikkunansu na kerma, kana ganin face ɗinsu alamar tashin hankali da firgicice sosai a ƙwance.
Idanunsu gabaɗaya ya rena fata, a tsananin tsorace suke, fighter uniform ce a jikinsu, yanayin kayan nasu yaso ya yi kama da kayan mayaƙa, sai dai su nasu hular ta roba ce, and nasu kamar over roll suke, wato a haɗe rigar take da wando suke kamar kayan Spider-Man.