Sashe 186
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Daddy it's a surprise I told you, meyasa zaka yi tambayi question again? If I tell you what's the surprise now, it won't be a surprise again"
Sake jan doopy nose É—insa King ya yi. "Son u want me to sleep with thinking something in my mind?".
Girgiza kai ya yi. "No dad".
"Okey tell me where you are going and what you are going to do there?".
Sallamar Bilal ce ta katse masu hiran nasu da suke yi. Dawo da kallon gabaÉ—ayansu suka yi a kansa.
"Kai Ramish Mama tana can tana nemanka kai kana nan ko?". Cewar Bilal.
"Nemana kuma? A kan me to?".
"I don't know, amma nasan in kaje u will know the reason". Ya kai karshen maganar tare da hayewa saman bed É—in.
"Dad i really missed so much". Ya faÉ—a yana matsowa kusa da King da yake ta binsa da kallo kauna.
"Dad lafiya kake ta kallona haka?". Ya sake jefa mashi tambaya bayan ya iso kusa da shi kenan.
"What's wrong with u Bilal?". King ya faɗa. "Nothing dad". Ya bada amsa a taƙaice.
Kallon Ramish wanda shi yake kallo shi ma dad ya yi. "What's wrong with my love Son?".
Juyowa Ramish ya yi yana kare mashi kallo, ba shakka ya É—an yi rama, kai King har ya ganosa, ni kuwa na ce anya Bilal ba son Leesharh yake yi ba kuwa? Ko dai kewarta ce ta sako shi a gaba har ya fara ramewa haka.
Dr Raj ne ya shigo cikin ɗakin bakinsa a ɗauke da sallama, hannunsa na riƙe da cup of coffee, ɗayan hannun nasa kuma wayarsa ce a riƙe, kayan barcice a jikinsa wando dogo da riga mai ɗan madaidaicin hannu launin coffee brown, ya yi matuƙar kyau a cikinsu.
Saman bedside drawer ya zauna yana faÉ—in. "Our hero barka da dare".
Sai binsa da kallon tsab King yake yi dan ya ga ko akwai wata abar zargi a jikinsa.
Chuchu da Guyson a tare suka shigo cikin É—akin suma. Ganin yayyunta maza a ciki yasa ta ji kamar ta koma, dama Guyson ne ya sakota gaba a kan ta zo su je wajen dad, ya lura tana cikin damuwa sosai ne yasa ya ce ta zo su je dan su taya dad hira su rage mashi kewa.
Saman gado Guyson ya haye tare da shigewa tsakanin Bilal da Ramish ya yi kwanciyarsa.
Ita kuma ta tsaya tana kallon yayanta wato Bilal, yana kama da ita sosai, jini ba wasa ba.
King ne ya yi mata alama da hannu a kan ta zago ta gefensa ta zo. Ba musu ta ƙarisa da hanzari, ɗan rungumota ya yi yana faɗin ina autarsa?.
Shi dai a jikinsa yana jin lallai Chuchunsa Jawad take so na Rizwan ba, sai dai kuma tun da ita da bakinta tace Rizwan É—in takeso ba sa tirsasa mata ba ai.
Miƙewa Ramish ya yi ya nufi waje domin amsa kiran mamarsa, ya bawa Guyson damar komar da kansa saman laps ɗin King da kyau, shi dama Bilal a gefe ya kwanta yana aikin taɓa waya, yana son yin chat da Leesharh bashi kuma da numberta, ji yake yi kuma ya fi karfin tambayar Sharifat. Shi ne yasa dik ya shiga damuwa.
______________🌹💘____________
A ɓangaren Auta kuwa, mu ɗan koma baya kaɗan, da yamma kamar yadda ta faɗawa commander Zafar tana son haɗuwa da Hoorain a lambun daddy hakan aka yi, ta yi wanka ta tsara kwalliya ta nufi lambun nasa, ta zauna saman sofa tana jiransa, shi kuma in baku manta ba ai commander bai gaya mashi ba, ya ki sanar da shi.
So bai san tana jiransa na, yana can suna gardama da Ansar.
Ansar ya ce mashi. "Hoorain batu na gaskiya son Gimbiya Zunaira kake yi, ko ka fito ka faÉ—i gaskiya ko kuma ka cutar da kanka, kuma ita ma wlh tana sonka sosai, naga hakan a tattare da ita".
Kansa yana ƙasa ba tare da ya ɗago ba ya ce. "Wacece kuma gimbiya Zunaira?".
Kai Hoorain ma wato É—an duniya sosai, wai wacece Zunaira? To koma dai wacece ai zamu gani dan gidanku idan zuciyarka ta kusa bugawa É—an ikka kawe.
Taɓe baki Ansar ya yi, mamaki kamar me, shi har yanzu ya kasa haddace ainahin wanene Hoorain, dan kullum da sabon hali yake ganinsa, sun fi shekaru 10 suna a tare, amma wlh kullum da kalar halin da yake kallon Hoorain da shi, yau kuma ga wata sabowa wai bai san Zunaira ba, Allah mai iko.
"Hoorain a matsayina na aminin da baka da biyunsa, É—an uwanka kuma, wlh zan baka shawarar da ko ba zaka gayawa kowa kana sonta ba ita ka sanar da ita, ka sani Zunaira kowa sonta yake yi a............."
Ƙasa ƙarisa maganar ya yi sakamakon wani irin kallo mai kama da harara da Hoorain ɗin ya ɗago idanu ya watsa mashi wanda bai ma san ya watsa mashi ɗin ba.
ÆŠan siririn murmushi ya saki kafin ya cigaba da cewa. "Mayar da wukar sarkin kishi da zuciya, ai ba wai irin wancan soyayya nake nufin kowa yake yi mata ba, ina nufin Æ´an uwanta har da mai martaba sun fi sonta sama da kowa, dan haka idan ta ce kai take so babu mai hanata dan suna son farincikinta, kada ka cutar da kanka a banza É—an uwana".
Kawar da kallonsa ya yi ya cigaba da kallon kasa, cikin sanyin murya ya ce. "Wai Ansar lafiyarka kuwa yau? Ko dai ka sha wani abin ne?".
"Ni babu abin da na sha, me ka gani da zaka ce na sha wani abin?".
Harara ya É—an watsa mashi ta witsiyar ido kafin ya ce. "Kazo ka dameni da batun wanda ban santa ba, na tambayeka wacece ita baka gaya mun ba, ni ban san wata Zunaira ba, haka zalika ban san wani abu wai shi soyayya ba!!". With his full confidence ya yi maganar kamar da gaske, in baka san shi a tare da Auta ba wlh zaka rantse da gaske yake yi bai santa ba.
"Baka san wacece Zunaira ba then me hotonta yake yi a wayarka? Me hotunanta suke yi a room É—inka?".
Shiru ya yi bai amsa mashi ba, dan a yanzu dai bashi da abin cewa.
"Har da nuna madaran kishi a kanta ka wani ce baka santa ba, meyasa ɗazun zaka ɓata rai har da shiga damuwa dan ka ganta riƙe da hannun wani wanda kasan ya fika kusanci da ita? Allah Hoorain zaka cusawa kanka wani cutan in baka kiyaye ba".
Nan ma dai shiru bai tanka ba kuma bashi da niyar tankawa, dan shi kaÉ—ai yasan me a cikin zuciyarsa baya kuma neman wani ya sani koda kuwa Abbonsa ne, idan akwai wanda ya kamata ya sani cikin gaggawa ma to bai wuce ita dake cikin zuciyar tasa ba.
"Hoorain wlh zan baka shawara, ka sami gimbiya ka gaya mata gaskiyar abin da yake a ranka, wlh ba zan yi kaffara ba ita ma tana sonka, naga hakan a cikin idanunta É—azun............"
Shiru ya dakata da yin maganar sakamakon sake É—agowa a karo na biyu da Hoorain ya yi ya dallah mashi harara. Sai a lokacin kuma ya buÉ—i baki yana a harararsa ya ce. "Awww dama kallonta kake yi kenan?".
Ai Ansar bai san lokacin da dariya ta kubce mashi ba. "Wato Hoorain ni ka rai'na ko? Yanzu kenan kasan wacece gimbiya ko?".
"Wato kallonta kake yi ko?". Ya sake jefa mashi tambaya yana ƙara ɗaure fuska irin shi fa ba da wasa yake yi ba.
"E kusan haka, amma kuma ai matar abokina nake kallah ko? Ko nace maka da wata manufa nake kallonta? Ni kawai dan na tabbatar da zargina a kanku nake hakan, kuma na tabbatar.........."
Bugun da Hoorain É—in ya yi niyar kaimasa a damatsan hannunsa ne yasa ya dakata da maganar ya kuma kaucewa bugun da sauri.
Har cikin ransa ya ji daÉ—in da Ansar ya ce matar abokinsa yake kallah, sai ya ji dama Allah ya amsa bakin Ansar É—in.
"Allah Hoorain baka da dama, ni yanzu to me na wani kai mun bugu? Daga faɗar gaskiya, look, sonka fa nake yi yasa nake maka faɗar soyayyarta kada wani ya rigaka, kai kanka kasan da ace zaratan samarin gidan nan ba mahaifinsu ɗaya da ita ba da tuni sun kacame da faɗa a kanta, amma kai ka samu dama kana son wahalar da ƴar tahaliƙa ko?".
"Ni wai Ansar me ka sha ne yau? Hala ka je ka sha wannan abin da baba dattijo yake yawan girkawan ko?".
"Wani abu ne kuma baba dattijo yake girkawa?".
Harararsa ya cigaba da yi. "Allah ka fita idona bana son shiririta, ni nace maka ban san maganar da kake yi ba". Yana magana yana ƙara ɗaure fuska.
"Hoorain mu yi magana serious please, bar wasa, tsakaninka da Allah kana son gimbiya ko baka sonta?". Ya yi maganar shi ma yana É—an É—aure fuska irin da gaske yake yin nan.
Wani irin nisawa ya yi, ya É—an lumshe idanunsa ya sake warosu, cikin sanyin murya ya fara magana kamar haka. "To Ansar menene amfanin in na gaya maka gaskiyan? Me zata kara maka in banda bakinciki?".
"No Hoorain, kada ka ce haka, babu wata bakinciki da zata kara mun, sai dai ma mu nemowa kanmu mafita, Please answer my question, kana son gimbiya ko a'a?".
Shiru ya ɗan yi na a akallah 2 mins haka, ya mayar da kansa yana kallon ƙasa, kamar mai nazarin wani abin sai kuma ya ce. "Tun tana da shekaru 5 a duniya ma nake sonta, in takaice maka labarin tun ranar da na fara ganinta Prince Jaish yana ɗauke da ita, a lokacin tafiya mai kyau ma bata iya ba, amma kuma soyayyar ai bata da wani amfani, babu abin da zata yi mun da ya wuce cutar da ni, dan nasan ba zan taɓa samunta ba........" Ƙasa idasa maganar ya yi ya dakata yana jin zuciyarsa tana yi mashi zogi, wannan dalilin yasa baya son yin magana a kanta, ko kuma su haɗa ido da ita yana cutuwa.