Sashe 45
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da fargaba ya tarbo ruwan a hannunsa, hannun nasa na karma kamar wanda zai taɓa wuta ya nufi face ɗinta da ruwan. Sarai yasan dokar masarautar ce, idan aka kamaka wani warriors ya taɓa ko da yatsar gimbiya ce to zaka fiskanci mummunar hukunci, akwai wani warriors da suka taɓa yin karo da Gimbiya Sarina, hukuncin yanke mashi hannu commander ya yanke mashi, sannan ya watsa shi prison na masarautar har na tsawon shekara ɗaya, shi ne hukuncin taɓa jikin Gimbiya Sarina da ya yi. Amma ba'a yanke mashi hannun ba, uncle Abbas ya hana a in da da kyar ya shawo kan King Zuhair ya yarda ya yafe mashi aka mashi hukuncin shiga yarin masarautar na shekara ɗaya.
So shi Hoorain yasan da wannan hukuncin shiyasa yake fargabar taɓa jikinta, ɗazun da ya kamata bai bari ta ƙarisa zubawa ƙasa bama bai san ta ya aka yi ya rumgumota haka ba, bai san ina hankalinsa ya shiga ba har ya riƙota haka, shi bai ma san ya aka yi ya iso gareta da zafi da kuma sauri haka ba, shi dai kawai yaga ya rumgomota bata isa ƙasa ba, yanzu kuma da yake ya dawo cikin hayyacinsa shiyasa ya tuna da wannan hukunci yake kuma fargabar taɓata.
Amma da yake babu kowa a gonar sai ya daure ya shafa mata ruwan a lallausan kumatun, yana yi kamar maras gaskiya ko kamar wani yana yi mashi laɓe in ya taɓata za'a gansa, bawan Allah sai waige waige yake yi.
Da kuka ta farka daga sumar tata, dan a tsorace ta sune, hakan kuma ya yi dai'dai da shigowar warriors dake bakin gate É—in cikin gonar, ta saman ginin suma suka hauro, dan suna zargin akwai mutum a ciki, saboda rufe kofar ta ciki da aka yi, kuma sun fi zargin Autar ce, dan ita kaÉ—ai ce ta zo garesu yau.
Ganin warriors É—in sun shigo wajen yasa bai san lokacin da ya yi saurin kai hannunsa ya toshe mata baki ba, duk da yake matsayin assistant commander yasan ya karya doka, kuma duk da yake gaba da waÉ—an nan warriors da suka shigo, in fact umarninsa ma suke bi dan shi ya basu horo, amma dole ba zasu rufa mashi asiri ba, shi ya shigo aikinsu, a tsarin masarautar babu rufawa kowa asiri idan ya yi laifi, koda gaba yake da kai ya yi ba dai'dai ba dole ka faÉ—a, idan aka kama ku da wannan laifi na rufawa juna asiri a kan laifi dukkanku zaku fiskanci mummunar hukunci a hannun commander, coz su ma basa yarda su rufawa juna asiri gaskiya, suna da kula da doka basa karyawa.
Kewaye warriors É—in suka fara yi a cikin gonar suna neman wanene a ciki?.
Ita kuwa Auta ganin shi yasa ta ƙara tsorata, dan bata yi expecting ɗin ganinsa a wajen ba, ga face ɗinsa dake cikin hular yakin nan ya ƙara tsoratata. Ya toshe mata baki yaki yarda kuma su haɗa ido dan baya son ganin yanayin dake saman face ɗinta, yasan zata sha madarar mamaki na ganin ya taɓa jikinta, dan hakan abu ne da ko da sunan wasa bai taɓa kwatantawa ba.
Ta yi ƙasaƙe tana kallonsa, ga ragowar guntun hawaye a face ɗinta. Dalilai biyu yasa ya rufe mata baki kuma yake ƙoƙarin ɓuyanwa waɗan nan warriors ɗin, na farko ita kanta Autar zata fuskanci faɗa a wajen King na ya hanasu zuwa wajen ita saboda rashin ji sai da ta zo, so sai ya yi mata faɗa, domin gudun gobe kada ta sake zuwa ta shiga wata muguwar dabba ta yi mata illa, so dalilinsa na farko Autar baya son ayi mata faɗa, dalili na biyu kuma shi kansa, shi ma ya karya doka ya shiga cikin wajen, sannan kuma ya taɓa mata jiki laifi mafi girma ma kenan ya aikata.
Ganin warriors ɗin suna rinkaro ta in da suke ne yasa ya yi saurin zame hannunsa daga bakin nata ya miƙe tsaye, a hanzarce ya saɓeta a saman shoulder ɗinsa suka ɓuya a bayan wasu dogaye kuma cunkusassun flowers dake ɗan nesa da wajen da King ɗin yake zama. Ita kam ta kasa iya ko motsawa, abin ya yi mugun bata mamaki, bata taɓa tunanin zai taɓa jikinta ko da sunan wasa ba.
Ko da suka ɓuya a bayan flowers ɗin bai sauketa daga jikinsa ba, da alama baya son ta taɓa ƙasan wajen, dan ba takalma a kafafunta, ta zubar da su a garin gudunwa dawakai, kuma fa yaki yarda ya juyo su haɗa ido ko da sunan wasa, duk da a takure suke a bayan flowers ɗin dan ba faɗi ne da wajen ba, sai ya mannata da faffaɗar kirjinsa ya juya mata face ta wani ɓangaren.
Ita kuwa da bata da burin da ya wuce daga face ɗinsa dama sai ta kai hannunta saman face ɗinsa, juyo da face ɗinsa ta yi ya zamana suna fuskantar juna, ƙasa ya yi da idonsa yaki yarda su kalli juna, ɗayan hannunta ta kai zata cire hular yakin nasa dan yau kam ta ga face ɗinsa.
____________________________🔥
CHUCHU AND JAWAD
A can cikin gida kuwa bayan sun kammala cin abincin nasu ne ya ce ta tashi su je wajen Momma, daga nan sai ta yi wanka ta cire kayan barcin jikin nan nata.
Da okey ta amsa mashi. Ko sallamar Aunty MieMie basu yi ba, su Yah Jawad buƙata ta biya masoyiya ta dai'na zarginsa ko neman Aunty MieMie ba za'ayi ba, Aunty MieMie kam tana nan zaku zo ku sameta ne, zata yi maganinku ne.
Kai tsaye cikin gida suka nufa, ya riƙo hannunta suna tafe suna hira kamar wasu abokai, sai rigima take yi mashi yana biye mata, yau dan dolensa ya koyi rarrashi dan kada ta sake gudunsa kamar na baya.
Dai'dai tsakanin part nan mummyrta da hanyar zuwa part É—in King, hanyoyin sun rabu uku ne a wajen, akwai wanda zai sadaka da parlourn King, É—ayan kuma part na mummynta da yake itace uwargida ran gida, É—ayan kuma hanyar zuwa part na momman Auta, to a jikin na mommar ce na Maman Gimbiya Aneesa yake.
To a dai'dai tsakiyar hanyar ne suka hango Akka tana nufar parlourn King, sai kaɗa kai take yi a cikin alkyabbarta, daga gani wani ya yi mata ba dai'dai bane zata kai shi ƙara wajen King, wlh Akka duniya ce, ka sake ka shiga gonarta ka shiga uku, yanzu fa wai kwana biyu bata ga Jaish bane take wannan sababin, za ta je ta kai kararsa wajen King a kan baya zuwa gaisheta ne, idan kuma suka je wajenta nan ma rigimace, in basu je ba laifi, kai wannan tsohuwa ba mai iya mata sai su Guyson.
Cike da murna Chuchu ta wage baki ta ce. "Akka ina zaki je?........".
Ai bata ƙarisa maganar ba ya toshe mata baki tare da fisgota ta faɗa jikinsa, kafin Akka ta juyo ya yi baya baya ya shige hanyar ɗakin Mummynta.
Shiru Akka ta tsaya tana jin kamar dai an kira sunanta, juyowa ta yi sai taga hanyar wayam babu kowa, girgiza kai ta yi tare da cewa tabbas ta ji an kirata, amma bari ta duba ko su waye ne?.
Ita kuwa Chuchu yanzu ta fahimci cewa Yah Jawad yana gudunwa Akka ne a duk lokacin da suke tare, dan haka sai ta ƙudurta a ranta wlh sai ta rinƙa yi mashi tsiya a duk lokacin da suke tare suka haɗu da Akka, ba zata kyale shi ba, lokacin ɗaukar fansar wahalar da ya rinƙa bata a baya ya yi.
Motsin alamar kamar mutun na zuwa ta part na mummyn nata ne yasa suka mayar da kallonsu wajen, ga kuma Akka tana zuwa duba waye ya ƙirata?..............................Fata na dai Allah yasa Akka ta kamasu ta yi wa Yah Jawad ihun kwarto🤣 dan wlh kaɗan daga aikin Akka ta ce lalata mata jika zai yi, dama suna da jikakkiya a ƙasa, ta ce su yi aure sun kai karanta wajen yayanta King Badeen wai ta saka masu ido, shiyasa kuka ga ake ta wannan ƴar tsaman tsakaninta da su, dan kuwa sun kai karant an yi mata faɗa a kan ta kyalesu su ƙara girma kafin su yi aure ne😅 wlh King Badeen ma ya iya goya masu baya, shiyasa fa Akka bata raga masu, dan suma basu raga mata wajen kaita kara, gaba da gabanta ne, to su sun riƙe can ƙololuwa sun fita iko, ita kuma ta riƙe iyayensu tana sanyasu yin abu dole🤣 ana show a wannan kingdom ɗin wlh.
Na yi maku long page a tashi Kaina da ruwan Comments dan gobe na yi maku fin haka yawa, ga shi gobe zamu shiga weekend, so a zage ayi comments kila na baku update weekend din ma idan kun farantan.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 4/10/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘STEP TWO....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
E__________16
KINGDOM OF POWER 💪🔥💘
Motsin alamar kamar mutun na zuwa ta part na mummyn nata ne yasa suka mayar da kallonsu wajen, ga kuma Akka tana zuwa duba waye ya ƙirata?.
Rasa mafita Yah Jawad ya yi, tunani yake yi ya zai yi da Akka? Dan da Mummyn Chuchun ta kama shi da Æ´arta gara mashi Akka ta kamashi, yana jin kunyar mummy sosai, Akka kuma gobara ce daga kogi, sai Allah ne kaÉ—ai zai iya kashe ta, idan ta fara bala'i ba mai iya mata sai yayanta su King.
Da alama mai nufosu ta part ɗin mummyn waya yake yi, dan yana irin ya je gaba ya dawo bayan nan alamar waya tana daɗi. Shiru ya ɗan yi yana sauraron takun tafiyar mai nufosun, sai ji ya yi kamar Gimbiya Sarina ce, wato sistersa ƴar Mammie kenan, hakan yasa ya ƙara ɗaure fuska sosai, dan in ta gansu a tare da Chuchu raini ne zai shiga tsakaninsu.